Sashe 29
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya taba shi Amma bai yi ba yace to yanzu yaya zakiyi wazai dauko miki kayanki a dakin"?
Nuna shi tayi da Dan ya tsanta Alamar shi take nufi,
Riqe hannun yayi yana murzawa kadan ,yace baki isa ba domin kuwa ni ba yaronki bane"
Sai ta marairaice tamkar zatai kuka tace Dan Allah ka dauko min kaji"
"Anqi din yafada yana lumshe mata ido tamkar na masu jin bacci,
Sauri dauke kanta tayi ganin Abinda yake da idonsa ita kunya ma Abin ya bata,
A jiyar zuciya ya sauke ya mike ya nufi hanyar fita daga dakin,
Da sauri ta biyo bayansa ,sai ya waigo yana kallonta yace ba Ai ke na kikayi ba wai"Uhum zan duba dakin naki ne gami da dauko miki tufafi"
Uhum Uhum! Nidai muje tare tafada tare da kama hannusa tariqe kam tana zare ido
Sai ya Fashe da dariya yana nuna idonta da hannushi yana dariya yace dubi yadda kike wani zare mana waddan nan kwala kwalan idanuwan naki masu kama dana.....
Wata harara ta tabka masa tana murguda masa baki
Shine dalilin da yasa yakasa karasa Abinda yake bakinshi ,yayi shiru gami da kama hannunta suka fice daga dakin,
Siyama na zaune A farlour tana kallo gami da daura kafa daya kan daya ,sai taunar cingam take qas qas ,lokacin Dan duna har ya sake ta shine tafito tana wannan iskancin ,ganin Ali da D'ija sun fito tare hannuwansu cikin na juna ,sai gabanta yafadi da suka hada ido tayi sauri ta gyara zamanta sosai gami da dai na tau nar cingam din da take yi,
Domin wargi ma wuri shi kasamu
Kallo daya yayi mata ya dauke kai yana ya mutse fuskarsa As'usel yayi hanyar dakin Di'ja hannusa cikin na D'ijan har ila yau,
Da sauri Siyama ta Mike cikin iya duniyan ci da bariki ta karaso gurin tace Sannu D'ija taya jikin? Yaya Aliyu ya jikin nata?
Shiru D'ija tayi bata Amsa ba tayi saurin ta kauda kan ta
Ali ne ya Amsa yace da Sauqi Alhmdullh ,kana yafara bin ta da kallo tun daga sama har kasa,
Wani Dan iskan garen wando ne a jikinta da da mammiyar riga duk rabin nonuwanta a waje cinyoyi a waje ,da'Alama bayan Dan dunan ya sauka Wanka tayi ,tayi wannan kwalliyar
Ya ja tsaki ,yace wannan wace irin banzar shiga CE a jikinki? Iyi
Shi yasa babu wuya kun hadu da jinni sabida tsabar fitar da tsarai ci a waje ,in Dan ni kika saka to kije ki cire domin bai ban sha'awa ba babu Abinda zaki nuna min A jikin ki Wanda ban sanshi ba sabida haka ko bacci ban yadda ki sa irin wadan nan kayan ba "
Ki dinga sanya na mutumci
Sun kuyar da kai tayi tana tabe baki bata yadda ya gani ba tace to zan kiyaye in sha Allah
Gaba yayi ko ya tsaya sauraronta zugwi zugwi D'ija na bin shi A baya,
Bin su tayi da wani mugun kallo tana kunshe dariyar mugunta Wanda yayi daidai da wai gowar D'ija ,karaff! Suka hada ido, ta yi mata wani Dan iskan kallo mai Alamar zakin kin yi dani,
Dauke kan ta tayi kawai daga kan Siyaman tana Mamakin
ta a zuxiyar ta
Ja tayi ta tsaya a bakin kofar dakin taqi shiga ya waigo yana kallonta bayan ya bude dakin,Fuskarshi babu yabo babu fallasa yace bafa nasan shirme malama ki shi go ki dibi kayanki ko ni ba yaron ki bane"
Make kafada tayi Alamar a,a tace Dan girman Allah yaya Ali ka dauko min wallahi Allah tsoro nake ji,
Bai ce komai ba yaja ta hannura da qarfi suka Afka dakin ,tare tana turjewa ,yace babu Abinda zai same ki tso ra ta ki ka y.....
Kafin ya qarasa maganar dake bakinshi yaji ta kurma Wani Uban ihu hade da qamqame shi qam!! Tana nuna kusurwar dakin na ta da hannuta,
Bin in da take nunawa tayi da kallo yana so yaga Abinda ta kewa wannan ihun haka bai ga komai bai ,da Sauri ya waiwayo hade da kamata yana tofa mata Addu'oi A kan ta, idon ta a rumtse taqi budewa jikinta sai karkarwa yake yi
Sai yaji yafara gazgata zan can ta ko magen ce ta shigo ta window din dakin tunda duk ya wanci ta gogin dakunansu suna Harabar wajan ,tabbas ita din ce Amma babu wata kafa da qadanqare zai shi go a gurin,
*✍🏻,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*[MAMAN ABDUL WAHABU*~]
~*Mrs Ahamad gwadabe*~
~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~😘
*🅿209*
Da kyar ya samu ya zaunar da ita gefan gado yana hirji cikin zuciyarsa kana ya nufi can wajan siff din dake girke a bangon dakin yana kokari fito mata da kayanta'
Zabura tayi ta mike daga kan bed din tamkar wacce a ka tsikara tana waigen bayanta sai taji kamar saukar Numfashin mutum a gurin,tayi sauri ta dauke kanta daga gurin ,Da sauri ta je takama Ali ta baya ta rungume tana sakin Ajiyar zuciya ,gashi tana so tayi Addu'a ina bakinta yayi nauyi takasa furta ko A,
Yana jinta a kwance a bayanshi bai ce mata komai ba yafito mata da wasu Riga da wando masu taushi Cotton ne hade da hularsu ya jiyo tare da ita yafara kokarin zare mata hijab din da niyar saka mata kayan,
Sai tari qe hannunsa idon yana kwararar da ruwan hawaye ,cikin tausayawa kanta tace ya Ali mu fita daga dakin nan dan Allah wallahi tsoro a ke bani"
Ta bashi tausayi sosai yace please *khadijatu* wai meye ne haka kin damu kanki naga ya miki babu komai a dakin kinji ko ki kwantar da hankalinki"
Saka kayan ko in sa miki?" Yafada yana kallonta
Girgiza kai tayi ta karbi kayan daga hannunsa ,tafara kokarin zare hijab din sai ta tuna babu komai ajikinta ,cikin dabara ta zira wandon ta kasan hijab tafara kicikicin saka rigar ita lallai bataso ya ga jiknta
Wuce ta yayi kawai ya nufi toilet din domin dubawa,
Da sauri tabi bayansa a haka tana tafe tana saka rigar duk a tsorace take
Duke iya duban da zai yi yayi babu wata kafa da qadangare zai sami hanyar shigowa toilet din ya waigo ya kalleta ,ta kurawa gurin da taga kadangarun ido yace wane guri kikace kinga qadan garan?
Gurin ta nuna masa da hannunta ,yace in banda Abinki ta'ina kadan gare zai shi go gurin har ya samu gurin zama guri duk tayal Ammane ,ke dai ki rage tsoro Dan Allah yafada gami da kama hannunta domin fita daga toilet din ,gabanta yana faduwa tabi bayanshi zugwizugwi,
Suka fita daga dakin gaba daya ya sanye key ya rufe lallai sai yasa yaron Oga ya bin kice dakin tsaff domin hankalinsa yafi kwanciya da ita kanta D'ijan,
Siyama na zaune kamar dazu yanzu tana sanye da wani material an masa dinki na rashin arziqi duk rabin qirjinta a waje kamar dazu ,kallo take yi kamar gaske Amma hankalinta yana can hanyar dakin D'ija tana dariyar mugunta tace yanzu ma kika fara gani yarinya
Suna fitowa tayi sauri ta dauke kanta ta sunkuyar ,har suka karaso tsakiyar farlour suka zauna ,D'ija tamkar ta koma cikin Ali tana katararsa,
Mi ko min romot din nan yafada yana mikawa Siyama hannunsa'
Da sauri ta mike ta karasa kujerar da yake zaune ta mika masa jiki na rawa,
Tana sane ta saka kafarta ta take wa D'ija "yansunta da karfi tayi sauri ta cire tamkar ba ita tayi ba.
Kara D'ija tasa domin dama a tsorace take Sam bata kawo Siyama ce ta take mata kafa ba,takara kama dantsen Ali ta riqe tana zare ido
Wani kallon banza Siyama tayi mata tana cije baki na mugunta,
Da sauri ya jiyo yace ya *Ya Allah* Yace wai ke sai kin fasa min kunne na ne da I face ifacen ki kin San fa bana son hayaniya ko,yafada cikin rarrashi ji yake tamkar ya cire mata Abinda take ji a jikinta
Ya kalli Siyama yana hade fuska yace gafara malama kinyi tsaye a kan mutane mtssss naga randa zakiyi hankali ke dai"
Qi tayi sai ta tsuguna gaban D'ija ta kura Mata ido kamar gaske tace kanwata ya jikin? Sannu kinji yaya Ali Anya kuwa zazzabi ne kadai yake damunta naga sai ihu takeyi tamkar sabuwar Mahaukaciya kuma lafiya kalau na fita na barta ko D'ija tafada tana kallonta
Tamkar ya gaggaura mata mari haka yaji cikin ransa wani bacin rai ya turnoko masa D'ijan tashi Siyama take jifa da wannan kalamar Lallai Siyama bata da Mutumchi wallahi sai yaji duk Dan tausaya mata da yakeyi yafice fitt daga zuciyarsa ,yayi mata wani kallon banza yace kin kauce daga gurin nan ko sai na sa6a miki ne ke da ita dai za'a samu sabuwar Mahaukaciya,
Simi simi ta wuce tana kyalkyala dariya cikin ranta tace wallahi mudun ina raye babu ko babu zaman lafiya da juna duk inda zan shiga in fita sai na shiga domin ganin na farrawa tsakaninku.
Saudiya Qur'an ya kamo cikin sa'a kuwa muryar shahararran Mahaddacin Alkur'anin nan na qasar saudia Abdurraham Sudais yana kwararo karatun sa cikin Suratul khafi , ko minti daya ba'a kara ba Siyama ta mike a zabure jin kanta yana wani mugun hautsina mata tayi hanyar dakinta tana hada hanya,
Ali ya daka mata wata muguwar tsawa yace ina zakije kika tashi firgigit haka sabida an sanya karatun Al'kur'ani ko shashashar banza kawai,
Ko tako uku Siyama bata yi ba da nufin komawa domin sama sama take jin Ali da Abinda yake cewa ta yanke jiki tafadi a gurin tamkar mai lalurar farfadiya haka take ta wani birgima kumfa ta cika mata bakinta taff!!
*✍🏻,,,,,,,,,*
Wani irin mamaki ne ya kama Ali ganin irin iskancin da Siyama takeyi a cewarsa ,sai kawai ya zuba mata ido yaga iya gudun ruwanta ,tabbas Siyama tafara zama mahaukaciya ya ke fada a zuciyarsa
Ita ko D'ija ae bata San sanda ta buga tsalle ta haye jikin Ali ba tayi dare dare kan cinyarshi tana zare ido taki kallon in da Siyama take domin Abinda takeyi din yayi bala'in firgitata,