Sashe 16
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Biyar saura Ali ya farka domin dai Alam din da ya saita baiyi amfanin komai bah sabida baccin da ya dauki Ali mai karfi ne yajima bai yi bacci mai dadi irinshi bah Hannushi yasa yafara lalubar D'ija a gadon tana can gefe guda a takure girgiza kai kawai yayi ya mike a gurguje ya dauro Alwala domin Har an tada Sallah sai yayi da gaske zai samu raka'a daya motsinsa ne ya tashi D'ija tana kallonshi ya fice cikin sauri tasan masallaci ya nufa Mikewa tayi ita ma taje ta dauro Alwala tazo ta tada tata Sallahr bayan ta idar tayi karatun Alkur'ani kamar ko da yaushe sannan ta kwanta nan kan daddumar tana sake sake tana mamaki mutuminta Ali yanzu bara tagani zai iya hada ido da ita ko kuwa tana wannan tunane tunanen bacci ya kwasheta,
Ko da su Ali suka fito daga Massalacin a tsaytsaye suka gaisa da Faruk ko wanne ya wuce bangaranshi kai tsaye dakin Siyama ya nufa ya Kai minti Uku yana bugawa sannan tazo ta bude idonta jajazir da Alama kwana tayi kuka da shayeshayenta I do ya zubah mata na minti biyu kana yace mai yasami idonki haka Fashwa da kuka tayi ta kama hannunsa ta riqe kaman tace kai ne Ali zuciyata jiya takusa tayi bindiga wallahi tallahi ina sonka ina kishinka Masoyi na.
Wani Mugun tausayi tabashi shifa Ba yasan yaga "ya mace na kuka tausayi suke bashi mussaman Siyama mai dauke da Lalura yace Eh ai nasani kina so na Siyama nima ina sonki ai yanzu kinyi sallah ko kuwa? Sunkuyar da kanta tayi tana yaqe yace bakiyi Ba ko? Daga kai tayi tace yanzu zanyi ai yace kinga Abinda yake hadani dake ko yanzu kije ki tsarkake jikinki kiyi sallah ki yi min kwalliya kisaka turare mai dadi kifito ina son magana daku kinji ko. Wani dadine ya lullubeta tace to Hubby na tunda nake da kai Ba ka tayimin lafazi mai dadi Ba irin yau a she dai kana so na.
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿194*
Haka Ali ya dinga biye mata ta qaraci surutunta ya fice daga dakin
Dakin D'ija ya shiga tana kwance kan daddu ma shine ya bashi tabbacin tayi sallah sai ka wai ya mayar mata da kofar ya rufe ya wuce nashi dakin shima baccin yakeji Dan haka kwanciyayi yarage ko na a wa biyu ne Ai kwan bugun kofar Siyama ne ya tashe shi ranshi a bace ya tashi ' shi ya manta wallahi yace mata tazo mtssss Yarinyar nan bata da Nutsuwa ko daya ya fi minti biyar kafin yaje ya bude mata ko tsayawa bai yi Ba ya kuma ciki dakin yana sakin tsaki
Da Fa'raa ta shigo dakin ta zauna gefenshi tana wani fari da ido Cikin iyayi ta gaisheshi ya amsa sama sama yana kallonta yace kin yi sallahr in ce ko? Eh har ma karatun Alku'ani nayi yace masha Allah.
Kinga ina bacci na mai dadi kin tashe ni da nace kizo ina nufin ingari yayi haske kamar takwas zuwa Tara haka' Dariya tayi tana matsowa jikinshi ta zubah hannuwanta kan cinyarshi tace ai yanzu ma bata baci Ba ka kwanta kawai zan maka tausa gyaran murya yayi yace ya batun magungunanki kin gama Sha ko kuwa? Gabanta ne yafadi domin kwata kwata tunda yafabata maganin baifi sau biyu tasha ta shafa bah yace yaya kikayi shiru ne mutukar nagane Ba kyashan maganin ranki zai baci wallahi ke kinsan tashin hankalin da kike ciki kuwa? Sauri katse shi tayi tace habadai Wallahi na kusa shanyewa ma ko in dauko maka kagani
domin ta fita daga dakin yace maza jeki dauko ki zauna a falo zan fito yanzu zan yi Wanka.
Cikin sauri ta mike ta fice daga dakin domin taje ta 6a66alle maganin ta zuba a Masai Dan Wallahi bai fi sau biyu tasha Ba ta wa tsar dashi,
Bin ta da I do yayi har ta fita tana sanye da Riga da wando jins da shart tayi kyau babu Laifi Ammafa wannan qarnin nata na nan daurewa ka wai yakeyi domin bata hakkinta tana fita yaja tsaki ya mike domin yin Wanka ya shirya tsaf cikin wani lafiyyan yadi milk cotton ne sosai din zamani rigar iya gwiwa mai dogon hannu ta Dan kamashi kadan hakan sai yafito masa da zatinsa ya daura a gogonshi na fama bai sanya hula Ba sai dai ya taje sumar kansa sai sheqi takeyi tayi bala'in kyau Askin da a kai mata yatafi daidai da gyaran fuskarshi yayi bala'in kyau bana wasa Ba sai kamshi yake yafito Ango sosai fuskarsa sai fitar da Annuri take ya sanya takalman zallar fata Mai gidan "yatsa kamfanin(Gucci) a kyawawan kafafunshi Hannushi riqe da wayoyinshi ya nufi dakin D'ija;
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Tana zaune gefen gado lokacin da ya shiga dakin ta shirya tsaf cikin wani uban les Riga da sket ne yayi mata bala'in kyau ta zubah wasu yari da sarka na gwal a kunne da wuyanta Wanda Abbah ne ya siya musu shi sukai fitar buki ya tsan ta ma sune guda biyu sunyi kyau sosai a hannuta ga lallanta yakara wani kyau da baqi hannta riqe da Dan kwali tana kokarin daurawa yayi sallama daki sai tafasa daura Dan kwalin ta rataya a wuyanta kanta a qasa ta Amsa masa sallamar ya karaso ya zauna kujerar mudubi ta kallonta kur tayi mishi kyau sosai kirjinta ya zubawa ido sakamako ganin tudunsu da yayi ta wuyan rigar sabili da matsar da rigar tayi mata tsigar jikinshi CE tafara tashi nan da nan yayi gyaran murya yana saisaita kansa yace *Khadijatu* cikin waning irin salo ta dago kai tana kallonsa fuska babu yabo babu fallasa. Kallon nata ya shigeshi Amma sai ya dake kawai yayi ta maza yakara gyaran Murya a karo na biyu yace ni zan fara gaishe ki ko ke ce?
Mamaki yake bata ganin yadda ya zage yake yin Abu gaba gadi babu kunya kardai yace har ya manta Abinda yay mata jiya Hummm Sai wani gyar murya yake ka wai sai ta basar itama tace ina kwana an tashi lafia? Yace lafiya kalau na tashi Kefa? Kalau tace tana gyara Dan kwalinta Abinda ya an karar dashi ya hango kitson da yake kanta kai katsaye yace bude min in ga kitson naki yayi kyau ko kuwa Cikin Mamaki take kallonsa. Takasa Furta kalma daya yace ko na fadi Ba dai dai Ba naga dai nawane ko banza tayi dashi sai tafara daura Dan kwalin ma da bata shirya Ba yana kallonta yace ki na nufin bazan kallah ne ko me .shiru babu magana Mikewa yayi ya karaso in da take zaune yayi mata runfa sai tayi Sama da kafafunta ta zubasu kan gadon tana kallonsa yace kwance mugani ko in kwance da kaina. Ganin kamar ba'a hayyacinsa yake Ba yasa babu shiri ta kwa6e Dan kwalin ta'aje Dan kar a kara kwata wa Ajiyar zuciya ya sauke yace ko kefa Yarinya taji tsoro Mikar da ita yayi ta tsaya da kafafunta kirjinsu na haduwa ya zira hannu yariqo qugunta yana mata wani Dan iskan kallo mai dauke da tsantsan bukatuwa yace bani nasha.' Gabanta ne ya hau faduwa fat fat domin tagane Abinda yake nufi da qyar ta bude baki tace sake ni .Anqi din yafada da irin yadda tayi magana Hararsa take ta qasan ido tace cakayi fa zakaga kitsona gashi nan kagani Dan Allah ka gafara wai Ba ka jin kunya ne?
Hannunshi ne yake yawo a sassan jikinta yace Umm Haka nace ai yayi Kyau gaskiya wace tayi Miki? Banza tayi Masa tana kokarin guduwa jin irin yadda yake yi mata yawo da hannusa a jikinta ya tokareta da kirjinsa suka fada gadon rigib! Shi a samanta babu bata Lokaci ya lalubi bakinta tana kauce kauce da kanta da kyar ya samu ya dai dai ta bakinsa cikin nata ya shiga bata saqqoninsa masu gigita ta buge buge take da kafafunta jikin gadon tana dukan bayanshi da hannuta Ina! Ko gezau gadanga yaqi yi Sai da yasha ya isheshi sananan Dan kansa ya dagata yana gyara botiran rigarshi da suka zube,