← Book details Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 32

Sashe 21

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hade Fuska yayi yace ai kece din narasa wace irin macace ke Wallahi an jima sai naqara yi domin da haka gurin zai washe Dan dama bai isheni bah

Kunya CE ta kamata sai ta sunkuyar da kai kawai gabanta nafaduwa jin Abinda yace gaskya da sake bata gama watsakewa daga wannan a zabar Ba yaqara daura mata wata bazata yadda bah,
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

Daukarta yayi kacokan yace muje in gasaki da kyau kanwata gaskiya kin biyani wallahi naji mutukar dadi da nasame ki cikakkiyar mace Allah yayi miki Albarka yaba mu zuri'a mai Albarka,

A jiye ta yayi ya hada mata ruwan mai zafi sosai yace yawwa zo ki shiga ki gasSbina Abina da kyau zuwa anjima muga Abinda hali zaiyi, Hararashi tayi tana qananun hawaye cikin zuciyarta tace wallahi duk Abinka sai ka kyale ni Dan banzan bari Ba ca6!

Tace ka fita mana in yi Wanka na ,

Qi yayi yace kawai kizo kiyi mai kike boye min ne? Bayan naga komai , kigama sai in daukeki Dan tausayi kike bani"

To ka fita mana idan Nagama zan yi kiranka kaji cikin shagwa6a take maganar,

Yace Naqi in fita A gaba na zakiyi nafison in ga kin shiga ruwan zafin,

Zan shiga fa wallahi , yace kin tabbata ? Eh Wallahi , OK toum zan fita yanzu mai kikeso in siyo miki nasan baza iya mana girki Ba ko? Daga kai tayi tace duk Abinda ka siyo zanci,

OK yafada gami da karasowa kusa da ita ya tsaya dab da ita qirjinsu tana haduwa , Kasa yayi da Murya yace bani in Dan tsotsa dama ban Sha dayawa Ba dazu,

Saurin kaucewa tayi yatare ta jikin garo ,tayi tsilli tsilli ,yace ina zakije ne, Uhum kibani kawai in fita in qyale ki ke komai sai kinyi guje guje ko maye Abin gudu oho,

Da kyar tabude baki tace Dan Allah kara bu dani haka yaya Ali wai an tayin Abu daya ne , ni wallahi bakina radadi yake min , yace bawani radadin da yake miki qarya ne ina kallonki kema kina jin dadi kin ma fini ji , Ai nagane ki yafada yana dariya qasa qasa,

Mamakinsa take wai yaganeta ko ta ina yagane ta oho humm Ali Dan sharri ne , yabi ya matseta a bango gami da kurawa lebunanta ido kur so yake kawai ta bude bakin da niyar magana ya rufe da nasa,Ta fahimceshi sai kawai tayi kurum da bakin ta zuba masa ido shima nasa idon a kanta sunyi cirko cirko kamar wasu zakaru,

Hannayenshi yasa yafara ya mutsa mata jiki, Sai tafara mutsu mutsu tana kokarin guduwa jin hannusa yata 6a inda bazata iya jurewa Ba yasanya ta kurma kara, Abinda yake so kenan nan da nan ya rufe bakin da nasa,

Wajan minti goma sannan ya sarara mata ,yafice daga toilet din yana hada hanya kai tsaye dakinshi ya nufa domin sauya kaya ga magaribah ta gabato,

Ita ko D'ija yana sakinta tayi taga taga zata fadi sai ta tsaya da qafafunta gabanta yana faduwa Dan har ga Allah bata so ya daina kiss dinta Ba tana jin wani mugun dadi ,Wata zucyar tace mata ko ya gane kina jin dadi ne shiyasa dazu yake miki dariya,
😟

*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🏵

Jiki a sanyaye ta qara hada ruwan zafin sosai domin dai wancan da ya hada mata ya salance ,wani mugun radadi taji lokacin da ta zauna ciki sai tayi zumbur ta mike tana kallon ruwa ta sanya hannu ciki taji zafin Ba sosai Ba kamar ta sirka wata zuciyar ta hanata ,hakanan ta daure ta zauna ciki tana cicje baki sabuda tadda taji ruwan na ratsata tafi minti goma a ciki sannan tafito sai taji dama dama Ba kamar dazu Ba , Daurewa tayi ka wai tayi wankan tsarki kana ta daura Dana sabulu ,ta fito daga toilet din, da qyar ta lalubi kayanta a cikin siff ta dauko Mai, kan Madobinta bayan ta shashafa turare a fatar ta sannan ta zauna bakin bed A hankali Dan kwata kwata bata son motsa jikinta , Bakinta yayi wani Lami babu tes ko na kwabo haka take jinshi, doguwar riga ta zira mai hade da hula, "yar saudia ce rigar tasha adon dutsina masu haske tana da wasu igiyoyi a gabanta pink colour ce tayi mata bala'in kyau ,tuni dakin ya karade da qamshinta mai wuyar samu,

Qaramin falon ta ta koma bayan ta sanyawa bed din nata turaran wata ,Mai kamshin tsiya kan kace kwabo ko'ina lungu da saqo na dakin yana futar da qamshi, kallo ta kunna tashar Arewa 24 suna maimaicin shirinsu na gari ya Waye,

A na kiraye kirayen sallah Ali ya dawo Dan haka kulle mota kawai yayi ya nufi Masalaci Dake gurin kamar ko da yaushe sai da ya sallaci isha sannan , Yafito basu hadu da Faruk Ba ko mai yasa oho, Dan haka Motarshi ya nufa ya bude gami da dauko wata Lede mai dauke da sunan Wani shararan Hotel da yayi shura a nan Abuja domin Ali ya yaba da Nagartarsu gami da tsafatarsu shiyasa baya ko dar yake sakewa yaci Abincinsu,

Shiru falon lokacin da ya shiga kai tsaye dakin Siyama ya qwanqwasa ,ta taso ta bude cikin wani irin mawuyacin hali Dan ita duk a zatonta Rukyy ce ko Momynta domin sunyi waya da'ita tace zatazo, sai taga Ali tsaye hannushi dauke da ledoji,

Fadawa tayi kanshi tana kuka tabi duk ta cikwikwiyeshi saura kadan su fadin kasa ya tsaya sosai yace ke kanki kalau kuwa daga buga kofa sai ki fdawa mutane a jiki,

Tana kuka kamar ranta zai fita tace dole kace min haka mana Ali sabida kayi sabon Aure ni shikkenan nazama photo banda galihu banda Amfani A nashiga hakkina yanzu da rana ka kwanta da Wancan Yarinyar Dan ka baqanta min rai ko.

Ranshi ne ya 6aci Sosai jin Abinda tace Lailai Siyama tazo da buyagi , yace me kike Nufi yanzu tambayata kike ko ko la6ewa kikayi Lokacin dana ke tara da ita shi nakeson Sani,

Babu kunya tace sai na la6e bayan inajin ihun da yarinyar take kurmawa,

Dariya yayi yace Au Ashe la6ewa kikayi yanzu to maye amfanin la6ewar gashinan kije kinjiyowa kanki tashin hankali , To ke maye abin kuka ko a gabanki ne zan iya kwanciya da *Khadijatu* tunda ai qanwarki ce Ba kishiya Ba,

Cikani dallah sai kiyita shirme tamkar wata yarinya karama yafada gami da ajiye mata Leda guda dake Hannusa yace kinyi Sallah ko kuwa?

Eh nayi tafada har yanzu taqi sakinsa sai shinshinashi takeyi, duk yanajin Abinda take,

Yace kiyi kokari ki canja halayarki sai kiga mun zauna lafiya"

Muryarta tafara sauyawa tace nima zaka dinga cin Abinci na in dinga girka maka?

Kwarai kuwa mutukar yayi min nidai burina ki kwantar da hankalinki Ku zauna lafiya da "yar Uwarki"

✍🏻,,,,,,,,
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🏵

Da qyar Ali ya samu Siyama ta sakeshi yace yaya batun magungunanki ki gama shanyewa ko Akwai shaura, ?

Na shanyesu sauran na gobe kawai tafada kamar gaske,

Ok dauko mugani , Gabanta yafadi Amma sai tatashi ta hau laluben qarya, tadago kai tace Wallahi kaga duk na dubah cikin drewars din nan ban gansu bah Amma bari in dubah cikin waccan jakar tawa,babu zato Ali ya shigo dakin nata ya hau jawo drewars din nata yana dubah ,gabanta sai dukan Uku Uku yake sabida ,nan take aje kwayoyinta na maye Sam batai tunanin zaizo ya dubah Ba da tini ta kwashe ta boye

Sai da ya lalube su tsaf bai gansu Ba , kamar ance ya dubah ta jikin gadonta , yaje ya jawo ta yana dubawa, idonshi yayi Arba da kwalayen roci da sauransu, Wani irin Faduwar gaba ne yasameshi Amma dayake Namijin duniya ne bai nuna Ba ko Alama yadago hannushi riqe da kwalayen , yana kallonta babu digon Rahama ko na silai a tattare dashi , yace Siyama meye waddanan? Gumi tuni yayi mata famfo jikinta sai karkarwa yake tuni ta nemi yawo a bakinta tarasa ya salance salam sabida razana ,cikin karkarwar baki tace men ene?nima ban Sani Ba, Wani Ba hagon Mari Ali ya kai mata , tayi saurin kaucewa ,yace wato Dan Ubanki ina tambaryarki kina tambayata ni sa'anki, zaki fadamin ko kuwa ? Yafada yana kokarin kwance belt din dake daure a qugunshi yayi kanta gadan gadan,

6uya tayi a saqon gado tana zare ido tace Wallahi tallahi ban San meye Ba yaya Ali kayi hakuri karka dakeni,yace bakinsan meye Ba wani Dan iskan ne ya ajiyeshi su ni zaki rainawa hankali kema shayeshayen kikafara Dan Ubanki yafada gami da kai mata harbi da qafarsa dake sanye da takalimi sau ciki,

Sai ta ruruce da kuka gami da fadin *inallihahi* ni yaya Ali Wallahi banyi Ba babbb bana wa ne Qila Rukyy CE ta'ajemin shi Amma ni bana shan komai ita ma datakeyi ina mata addu'a,

Gaura mata Mari yaso yayi Amma sai ta qudundune fuskarta a gwiwarta bai same taba, yace bana rabaki da Rukyyn Ba tuntuni har yaushe tazo ta'aje baki sani Ba ni zaki rainawa hankali Siyama , Kuka takeyi tana rantse rantsn bata San sanda Rukyy din ta'ajiye Ba Amma yayi binkice,

Ranshi a mutukar 6ace yace Wallahi tallahi Siyama na tabbatar da Abinda nake zargi a tare dake tabbas sai nayi miki hukuncin da baki taba za to Ba,yafada yana huci gami da Mutsike mata "yan yatsu da takalmin kafarshi,
🏵🎗🎗🏵🎗🏵
🏵🎗🏵🎗🎗🏵

Hakuri take bashi gami da rantse rantsen qarya domin ta firgita da yanayi ganin yadda yake huci Allah Allah take yafita kar ya daketa domin Alamu sun nuna Allurarshi ta motsa,

A Fusace ya fice daga dakin hannunshi riqe da kwalayen kwayoyin dole ne ya tsaurara binkice a kan Siyama domin kwata kwata bai yadda da'ita Ba Tabbas idan ya tabbatar da zarginsa horon da zai mata Ba na wasa bane, shi zatayiwa haka duk irin kokarin da yakeyi a kanta bata gani Mahaifinta kawai yake dubawa mutumin yana bashi tausayi ganin yadda ya dauki San duniya ya daurawa "yar tashi kasancewar ita kadai Allah yabashi Yanzu Idan yaji labarin nan da wa zaiyi kuka in bashi Ba , domin dai Siyama a gidanshi tafara shayeshaye.
Chapter 21 · 0% Book details