Sashe 2
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nene tace ko karyawa bakiyi ba kin kwanta bacci ki tashi Zaku zaga ke da Ali ku gaggaisa da jama'a in yaso in kun dawo sai ki kwanta din
"Nene ki kyaleni dan Allah tafada tana gyara kwanciya"
A'a ya Asalin in kyaleki Nene tafada da rai a bace taci gaba da cewa wannan ita ce damarki ta karshe nan da "yan kwanaki kin zama matar Aure ya kamata kije kuyi Sallama da DANGI!!
Ganin ran Nene ya 6aci yasata Mikewa zauna tana gyara hular kanta rai a bace ta fice daga dakin domin kuwa sai tayi Wanka sannan
Duk yana lure da irin harare hararen data ke masa ita duk a zaton ta baya ganinta
Nene tace ina kuma zakije ki ka fita nazata kaya zaki sanja kawai
Zanyi Wanka ne sannan inzo in karya D'ija tafada domin tasan Ali baya son jira kila in yaji haka zai iya cewa ya hakura yayi tafiyarshi sai taga yakara gyara zama cikin kujera
Zumbura baki tayi ta fice daga dakin cikin zyciyarta tace mutum kamar maye
Nene tace Ai kaji Abinda tace ko sai kajirata tunda kai zata raka"
Yana laluben wakar mutuminsa joe cikin wayarshi yace Ai dole injira kin San Hausawa nacewa Amarya bata laifi insu fa Amma bani ba yafada yana dariya yacigaba da cewa yo ni ko yau a ka kai min Amarya tayi min laifi wallahi Uwarta zanci
A'a Ali cewar Nene dama ina so inyi maka fada a kan saurin hannunka Dan Allah kar in kaima ka D'ija laifi kadan kadinga dukanta. Kasan yarinya CE
"Yace to kar ki damu Amma ita ma kiyi mata Fada babu ruwanta dani banason rashin kunya da gadda ma kin San duk halinta ne in nakafa doka a gidana banaso a karya min duk Abinda nace inaso ta dinga so sai mu zauna lafiya da ita
"Ay duk nasan halinka Ali Dan Allah Ku zauna lafiya ita kuma zan jamata kunne sosai Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a dayyiba Allah yabaka ikon yi rike Amanar da nabaka Allah yabaka hakurin da jimiri da daukar dawainiyar mata biyu
Nene tabashi tausayi sosai da Sosai kana yaji dadin addu'ar datake masa sabida haka rage Sautin dake fita daga cikin wayarsa yayi kasancewa a kwai eirpix a kunnenshi! Ya kama hannuwan Nene duk biyun ya riqe anasa yace ki kwantar da hankalinki Nene Wallahi tallahi kinji na rantse miki ko zan riqe miki D'ijan ki da kyau babu cuta babu cutarwa mutukar kikaga wani Abu ya biyo baya bayan Auranmu ba fata nake ba to badaga gareni bane in Sha Allahu naji dadi kwarai da wannan kyautar da kika yi min Wallahi da zaki tona zuciyata kiga yadda take A kan D'ija da kinyi mamaki. Amma babu komai zakiyi mamakina in Sha Allah
Da yar dar Allah satin da a kammala bikin zaku tafi umara ke da delu kuje kuyi mana Addu'a
Bakin Nene yaqi rufuwa sai dariya take gami da Farin ciki tanata shiwa Ali Albarka!!
*muje zuwa*
*kuyi hakuri dani Dan Allah Wallahi ina muku kokari*
😄
*A kwai tsare tsaren da wasu daga cikinmu muke gudanarwa mu writer's domin kawo cigaba ta fannin bunqasa har shen Hausa domin ci gabanmu mu Marubuta. Ina fatan dukkanin Abunda zanzo muku dashi zaku karbeshi hannu bibbiyu za kuyi min kyakykyawar Fahimta tananan zan tabbatar da cewa e lailai son da kukewa min kukewa rubutana na gaskiya ne*
*I will Always say thank you very very much to my people*
😘
*love you All*
Wallahi ina son Ku ban cire kowa a cikinku ba💋💋💋
*Allah ya kara danqon zumunxhi da kauna ta Dan Allah*👏🏻
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITEEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿164*
Haka D'ija ta fito ta same su suna ta fama hira cikin farin ciki
Kallon Nene take cike da mamaki ganin irin walwalar data ke kamar wacce a kai wa Albishir da gidan Aljanna
Zama tayi gefen gado tana tabe baki
"Nene tace kinji Dan Albarka ko D'ija ya biya mana Umara ni da delu ana gama daurin Auran Ku zamu tafi"
"Allah yasanya Alkairi shine kawai Abinda D'ija tace taja Bakinta tayi shiru domin so take ta canja kaya gashi a zaune yaqi tashi Dan ma da Hijab a jikinta rigar jikinta ta mai da datayi wankan! Sabida ya hana ta tsayawa ta lalubi Abinda zata rufe jikinta
Satar Kallonta yake tana kici kicin dauko kaya cikin jakarta wacce tazo da'ita
Tafito da Mai tafara shafawa Fuska a murtuke ta kalli Nene tace kice Masa ya bani Wayata tafi sati Uku a hannusa ya kamata yabani Aba ta haka!
Sannan Ni ya tashi Dan Allah zan sa kaya Sam haka bai dace Ai ta kallon mutane tafada tana hararasa!
Wai Harara a duhu kenan Sam Ali bai San me take cewa ba yana can ya shagala da kallon kafarta Wacce take faman shafawa mai
Babu Abinda yake daukar hankalinshi a kafar tata kamar cikar dunduniya gami da sharabarta Wannan yana tabbatar masa da cewar yarinyar cikakkiyar Mace ce domin duk ga Alamu nan sun nuna!
"Nene tace bafa nasan Neman Magana D'ija yaushe yake kallonki Abinda ma idonshi da tubarau Dan Allah yi ki sa kayanki kutafi kada rana tayi yace zaije Abuja ne ya dubo kishiyarki Siyama bataji dadi ba
Cikin basarwa D'ija tace wacece kuma kishiyata ni bani da Kishiya Domin Aunt Siyama "yar Uwa ce Ai sai da son Mutum a zuciyarka zakayi kishinshi Ni ba zaman kishi zanje inyi ba Nene"
"Nene tace to nayi laifi ba kishiyarki ba "yar Uwarki ko wa dai yayi zagi a kasuwa yasan da Wanda yake Marakunya kawai kar kiyi kishin nasa mana ai kinaji kina gani za'a kwaceshi sai ki zama "yar kallo a gidan"
Dariya D'ija tasa tace nifa badake nake ba Nene"
"Oho miki dai Nene tafada tana gyara zama"
Satar Kallon Ali tayi Aiko shima ita yake kallo tun dazu da sauri ya kauda kansa Cikin bacin rai wato yarinyar nan tana nufin bata kishin sa
Ita D'ijan dadi taji da taga ranshi ya baci dama haka takeso
Ta cigaba da shafe shafen ta babu Abinda ya dameta!
Mi kewa Ali yayi yana kallon ago go kana ya kalli Nene yace bara naje waje tasame ni a can ina jiranta
"To to shikkenan ai yanzu zata fito ma"
"Da sauri D'ija tace zai Fita fa baki yi masa Maganar wayartawa ba
"Nene tace Dan Ali bata Wayarta ko ma samu ta kyale mu"
Tsayawa yayi yace karki damu zan bata yanzu Wayar nacikin motana Sabuwa ma na sai mata!
Jin yace sabuwa ya sanja mata yasata sakin Fuska tace Allah ya shi maka Albarka Dan nan
I tama D'ja dadi taji tasan wayar bata wasa bace tunda yaya Ali baida karanta
Duk yana lure daya na lure da yanayin da fuskarta ta nuna lokacin data ji maganar sabuwar waya girgiza kai yayi kawai yafice daga dakin cikin zuciyarsa yace yarinya duk kigama rashin kunyarki da Fitsararaki zan kamaki ne lokaci guda zan daidai taki!!
A gurguje ta saka kaya ta zauna domin karyawa suna ta labari da Nene da haka Nene take koya mata dabarun iya zama da Miji da yadda a ke kula dashi
"Tace kinga ba ke kadai ba ce Dan Allah D'ija kar inji kar in gani banda fitsara da rashin kunya kar kibani kunya ki kula da Mijinki kiji ko Sabida ni Ali ya tabbatar min dacewa ya karbi Amana kema Dan Allah kibawa mara da kunya
Kanta A sunkuye tace to Nene Amma in naji kince in kula dashi kamar yaya naga dai shi ba yaro bane ko"
"Humm yaro man kaza Nene tafada da murmurshi a fuskarta tace yanzu duk bazaki fahimci mai nake nufi ba sai nan gaba!
Mubar maganar maza yi ki gama kitashi kar yagaji da jiranki kin San dai halinsa
Cikin sauri ta kammala ta Mike gami da daukar mayafi ta yafa domin kuwa baza ta sa hijab sabida anayin zafi sosai
Sai mun dawo tafada tana kokarin Fita"
Mi ke wa Nene tayi ta biyo bayanta tace to Allah ya ki yaye hanya Dan Allah Ku shiga har cikin gari Ku gaggaisa da jama'a sosai
"In Sha Allahu Zamuje sai dai in shine yace baza'a ba"
A'a bazai ma fada ba Nene ta tari nimfashinta! Ta6e baki D'ija tayi tace kwata kwata yanzu na fahimci ba kyason Laifin yaya Ali Nene"!
"Bara nayiwa Fa'iza magana tazo mutafi tare"!
To babu laifi Nene tafada gami da daukar bota domin daura Alwalar sallar Walha *NENE KENAN BADAI RIQO DA ADDINI BA*
Lokacin da Tashiga bangar su Ummi duk suna zaune suna karyawa har Abbah
Ta tsuguna tana gaida Abbah fuska a sake yake Amsawa yace Uwata kin gujeni ko sabida kina ganin Nene kin manta dani ko"
"Dariya D'ija tayi kadan ta na mikewa tace ba haka bane wallahi Abbah"
"Yace hakane mana Uwata. Kin Sani a kwandon shara ko"
Yanayin yadda yayi maganar yasata yin dariya sosai tace Abbah kenan Ai Neben ce daga zuwan mutum duk ta daga mana hankali wallahi"
"Yace sai hakuri Uwata kiyi Mata biyyaya in Sha Allahu wataran kece da riba!
Kanta A sunkuye tace in Sha Allahu Abbah Allah yasaka da Alkairi Allah yakara girma"!
"Ameen Ameen Allah yayi miki Albarka ya Albarkaci rayuwarki"
To D'ija tayi Mamakin da ta gaida Ummi ta Amsa cikin Sakin Fuska ba kamar da ba har dayi mata wasa. To ita ma D'ijan bata kawo komai aranta ba tafi tunanin Addu'ar datakeyi ne kullum A kan hakan Allah ya Amsa
"Tace Fa'iza Dan Allah ta so muje zamu raka Yaya Ali gaishe gaishe wai bazai gane wasu guraran ba"
Zare ido Fa'iza tayi tace jiya nan duk munje ni kam babu in da zani dama kece bakije ba!
"Dan Allah ki zo muje kiji"
"Gaskiya kuyi tafiyarku nagayamiki jiya babu in da bamuje ba ko Abbah?
"Kwarai kuwa Abbah yafada yace Amma baza'ayi haka ba kitashi Ku tafi kawai ai ba laifi bane dan kin Kara zuwa yau
I tafa tanajin tsoron tafiya da yaya Aliyu wallahi sai tai tafaman yiwa mutane Masifa