← Book details Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 32

Sashe 6

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yace mai ya sanya idonki ya koma haka ko kema kin fara shayeshayen ne irin na kawarki!

A'a Wallahi tafada da sauri ko kunyar rantsuwa babu tace bana samun bacci ne shiyasa kullum idona yake a haka gashi kwana biyu sai yai tayi min qaiqayi Amma yaya Ali ni Allah ya tsareni da shaye shaye ita ma Rukyy din ina mata addua'Allah ya shiryeta!

Girgiza kai kawai yayi ba Dan ya yadda da Abida tace ba zai tsaurara binkice. A kanta domin yanzu ko tanasha Abin bai huda ta ba ya tabbata in Rukyy ce yace tabude bakinta bazata budeba sabida tasan Abinda yake nufii! Da hakan
Mutukar ya kama Siyama da Aikata daya daga cikin wannan ko shiga qungiyar su Rukyyn da suke aikata ma'sha A shayeshaye Neman jinansu babu Abinda basa ai katawa kwannan labari kafa sabuwar qunyar matan ta riskesu suna nan suna binkice a kanta domin daukar matakin gyara Mutukar yaji ko ya gani cewar Siyama na ciki tabbas mai kwatarta a hannusa sai Allah!!

Yace daga yau sai yau nara baki da wan can yarinyar ba mutuniyar Ar'ziqi bace cutar dake zatayi kinji ko muddun naji labarin baki rabu da'ita ba to wallahi tallahi ranki sai yayi mummunan 6aci!!
Kinji Abinda nace ko?

"Eh in Sha Allahu zan kiyaye tafada bakinta yana rawa"

Yace sai magana ta biyu ina son kiyi min bayanin Abinda yake damunki domin na fuskanci tabbas baki da lafiya banaso nashiga hakkin ki!!

Kanta A sunkuye tafara harhada kalamar daza tayi Amfani da ita to tace masa me yake damunta!

Yace ke nake sauraro ko ni in fadamiki abinda yake damunki?

Bakinta yana rawa tace um dama sai...
Dama Wallahi yau Ku San sati Uku kenan wani ruwa yake fito min a qasa na har yanzu yana futa ban San kona menene ba tafashe da kuka!!

"Gashi mai qarni duk irin turaran dazansa baya dusa she warin narasa yadda zanyi ba irin Asibitin da ba mujeba nida momy na sunce basu gane ciwon ba!!

Ya fahimchi Abinda take nufi Amma sai ya basar!!

Yace kince ruwa yana fita a kasanki banfahimci Abinda kike nufi ba kiyimin dallah dallah!!

*Ku dinga hakuri dani Dan Allah nagode*💋💋

*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*🅿176*

Shiru tayi kai a sunkuye tana girmama irin wulakancin Ali yanzu yana nufi n bai gane hausarta Ba sai tayi masa dallah dallah kamar Ba Ba haushe Ba"

"Yace ke nake sauraro"

Babu yadda ta iya tace ina nufin Al'aurata a nan ruwan yake fita"

OK nagane to me kikaje kikasa a gurin nasan dai a iya sanin da nayi miki ban sanki da wannan ciwon ba ko dai kinyi Amfani da sabulu mai karfi a gurin ko dawani Abinda kika sa?

"Babu Abinda nasa kawai rana tsaka natashi da ciwon tafada da kai a sun kuye"

Yace kin tabbata? Kar muje gurin Dr ya dubaki yace ga dalili shiyasa nakeso kiyi min bayani tun anan!

Allah haka ne yaya Aliyu tafada ko kunyar rantsuwa bataji Ba"

OK toum idan Anjima ki sa meni a Asibin Dr Hashim wannan Abakin nawa ai kin ganeshi ko?
Yayi hakane sabida bayason daukarta a mota Dan karta sauya masa kamshin motarsa da warinta!

"Tace to kamar wane lokaci?

"Bayan Magaribah zakije"
Yafada yana Mikewa gami da yin hanyar fita!!

"Marai raicewa tayi ganin zai fita wai ita nan Sha gwaba tace yaya Aliyu Ali yaushe ne daurin Auran ne!

Basar da ita yayi yana kokarin fita takara maimaitawa!

"Yace kiyi musu waya Mana ki tambayesu nima ban sani Ba yayi ficewarshi daga falon!!

"Yana fita taja tsaki gami da tabe baki tace wato na lura Asiri baya kama wannan mutumin sai kissa to daga yau nabar bata lokacina gurun jifanshi wancan Matsiyaciyar yarinyar zan tasa a gaba!!

*******************
6an garan su D'ija kuwa suna shiga gida ko zama Nene bata bari sunyi Ba ta hau kwalawa delu kira wace ke kchin tana Aikin gummaba bayan ankawota daga gurin niqa!!

Tace kinga "yan halak ma sun dawo dama yanzu muke zancanku nida delu ina Ali ko yatafi Habuja din!!

Eh kawai D'ija tace ta'aje Abinda ke hannuta can samman siff din Nene ta cire hijab tayi waje!
Fa'iza ma can gurinsu ta wuce cikin gajiya!

Cin kari tayi da delu hannuta dauke da wani katon kwanonsha cike da gumba da tukkudi irin na mutan da ga wani uban nono kirtif dashi fari tas da alama dama wa delu take Nene tayi kiranta

A'a Uwata kun dawo a she cewar delu!

"Eh gwaggo delu yanzunnan muka shi go ai bara nashiga ban daki nafito kibani labari D'ijan tafada gami da daukar buta tashige bandakin cikin sauri!!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*NANA KHADIJA*
🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*🅿177*

"Nene tace sannu delu gaskya yau kinsha aiki kinga ai gumbar nan tayi kyau sosai!!

Kwarai kuwa cewar delu tace Allah yasa su Sha yadda ya kamata kin San yaran yanzu a kwai shiririta!

"Ai kuwa dai Nene tafada tacigaba da cewa yanzu ai zasu fara sha to kaji Abinda tai saura ko wacce ta tafi dashi gidanta dakanta zata nema in tasan amfaninta a jikinta!
"Gskyrki Nene delu tafada tana aikin mutsika gum a cikin kwanon Sha!

D'ija na fitowa Nene tace yau maza karbi abin hannu delu ki shanyeshi Tass!!

Kallon Abin dake hannu delu tayi kirtif dashi cikin kwanonsha tace wai menene yanzu fa gwaggo Altine sai data takura mana musha wani magani gaskiya Nene kubarshi kawai ina godun ciwon ciki!

"Nene tace ke banason shirme wane irin ciwon ciki ai Ba duk a kace ki shanye ba kisha ki aje shauran in anjima sai ki Sha ragowar bana son gaddama!

Ganin ran Nene zai baci yasa ta karbi kwanon hannu delu n ta zauna cikin bacin rai ra sanya ludayin da delun ke damu dashi tafara Sha!
Ko rabinsa bata Sha Ba ta'aje tana kallon Nene tace idan anjima zan shanye sauran wallahi!!

"Oho miki dai Nene tafada tana taunar goronta tace in ma baki shaba kanki kikayiwa nidai nayi bakin kokarina to kaji!!

Dariya D'ija tayi tace nace miki zan shanye abina da daddare sai dai ki tashi kiga babu komai a kwanon na shanye Tass!

Shuru Nene tayi mata tace yawwa delu saura waddancan sakarkarun suma a hada musu nasu !
"Delu tace yanzu za'a hada in Sha Allahu"

To Dr Hashim yayi Mamaki daya ga Ali a ofis dinshi binshi yayi da kallo da baki a sake yace Har gama gabar da zage zagen Alhji"
Lailai yanzu kana da tabbas din D'ija ta zama taka shiyasa ka tako kafarka nan!

"Kaga Malam Ba wannan ne ya kawo ni Ba Ali yafada gami da dagawa Dr din hannu!!

*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*Humm yanzu nagane masoya na na gaskiya ta66 gsky mutum mugun ice ne Allah ka karemu da masu fuska biyu*😊

*🅿178*

Zama cikin kujera yayi yanawa Dr din wani kallo!

Hannu Dr ya mikama sa yace kai ai yanzu dole sai da rarrashi kaza siriki na!

Yana ya mutse fuska ya saka hannushi cikin na Dr din yace ta ina nazama sirikin ka!?kaje can kanemi sirikin ka a waje a mma Ba a nan Ba!

Dariya Dr yayi yace kai din dai Kaine ga ko dole a ce da mijin iya baba!

Waye mijin iya Alin yafada cikin Basar da zancan Dr din kamar bai gane hausar Ba!

Ganin Alin yana so ya mai dashi shashasha ya ce kai fa baka da mutumchi mutumina Allah yasa dai lafiya!

"Lafiya lau Ali yace gami da gyara zama yaci gaba da cewa madam CE babu Lafiya!

Zare ido Dr yayi yace kana nufin D'ija"!?

"Hararasa Ali yayi yace Allah ya sawaqe maka OK ciwo kake jawo mata dama Dan kana bakin cikin rashinta da kayi ko yaya?

"Ban fada Dr yafada yace kaifa dadina da kai Saurin has ala daga tambaya kace madam babu lafiya ai kaga dole in tambaya"

"I ta ka dai gare ni Alin yafada yace Siyama nake maka magana fa"!

"Ok yanzu naji zan CE Dr din yace yanzu ina Siyaman?

A gogon hannusa ya kallah yace ita nake jira ai nace mata tazo bayan sallahr magariba ta same ni a nan!

"OK Mai yake damunta ko mun samu karuwa ne?

Tsaki Ali yaja yace sai tazo dai ban Sani Ba!
"Dan Allah ka bin kice ta sosai wai wani ruwa ne yake Fitar mata a jiki wallahi bakaji warin Abin Ba muddun kara6e ta!

Cikin Nazari Dr yace Ayya Allah ya sawaqe ai yanzu abinda mata suke fama dashi kenan kuma walllahi karan baninsu shike jawo musu!!

Humm Allah shi kyauta musu to Ali yafada yana duba a gogo a karo na biyu yace muyi sallah ko naga lokaci yayi mutukar magaribah ta wuce bata zo Ba zanyi tafiya ta ne ka wai!!

Mi kewa Dr yayi yace a'a baza'ayi haka Ba dole kajirata kila wani Abin ne ya tsareta Ammafa yanda kafadi irin ciwon nata ya bani tsoro da Alama Abin yayi tsananin a jikinta !

"I ta tasani Ali yafada gami da mike wa domin tafiya masallaci!

Suna tafe suna tattauna Al'amarin har suka shiga massalacin da ke a kwai cikin Asibin Dr din Dan Ba karamin A sibiti bane A garin Abuja!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KJADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*🅿179*

Bayan sun fito daga massalaci ko zaman minti biyar Ba suyi Ba a ofis din Dr din sai ga Siyama fakam fakam ta shigo cikin Asibin daga gidansu Ruky take taje ta bata hakuri ne a kan tujarar da Ali yayi mata!

Kwankwasa Ofis din tayi dake ta ta6a zuwa Asibitin!
A kace ta shigo kawai daga ciki tasan muryar Dr ce addu'a take Allah yasa kar Ali ya gaji da jiranta ya tafi sabida ta San halin kayanta!

A zabure ta bude kofar ta shiga da Sallam Dr ya Amsa gami da nuna mata gurin Zama Shiko Ali kallo ya bita dashi yana nazarin ta ganin yadda fuskarta ta nuna rashin gaskiya!

"Yace ina kikaje kafin zuwanki nan iyi"
Chapter 6 · 0% Book details