← Book details Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 32

Sashe 10

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan sun ga ma Wayar Nene tace har yanzu ko tana nan tana kitson n nata kuwa?

Sosai ma ai har yanzu wani sa'in har korar "yan kitso take sai kiga wai anzo ana A kama layin kitso"

Nene tace Ai ta'iya ki tso ne sosai dole a dinga yi mata layi Amma dole ki ne mata maganin baki ni kam in tazo na Hausa zatayi min"

"Ai kuwa zatayi miki domin shima ta kware da yinshi a kwanaki sai da tayi ciwon hannu sai da naman mata magani mutane suka dinga fadin Wai baki ne"

Nene tace ai baki mugun Abu ne ki dinga yi mata fada in zata kama kan mutum ta dinga Addu'a batasan irin kwankwaman dasuke kan wani bah"

Qyalqyalewa da dariya su D'ija sukayi jin Abinda Nene tace

Taci gabah da cewa ai gaskiyace "yayan haka kawai garin nai man kudi taje ta kasowa kanta wata lalurar Allah ya kiyaye!

Gwaggo Altine tace ai kam INA mata fadan hakan wallahi

To Anan Delu ta shigo ta samesu ta zauna a kacigaba da hira da'ita tanatabawa su D'ija Dariya tamkar cukinsu zai yi ciwo domin dai Delu a kwai ita bada labari!makotan Nene suna ta shigowa Allah ya sanya Alkairi!

Wa shegari da wurwuri Talatu tazo domin ta kwas ma Anan tayi mata Nene tace yawwa"yar kirki kin kyauta ai da kizo da Wuri to sai ki zauna ki huta tukkuna bayan kin karya sai kufara zaman ki tson kinga D'ija ma bata tashi bah har yanzu tun bayan datayi sallahr Asubah!

Talatu tace shikkenan dama Dan ina gudun fadanki ne shiyasa nadaka Wannan sammako Ashe ma Amaran bacci sukeyi basu tashi bah

Nene tace Ai kam da kin tsaya wannan shiriritar taki dukanki ma zanyi Ba fada kadai bah

Dariya Talatu tayi tace Nene mu kenan Wai ina gwaggo ne?

Tana kchin lokacin da kika shi go baki gantabah?

Wallahi bangantabah Cewar talatun

Kafin ta rufe baki ko saiga gwaggon ta shigo hannuta riqe da kwani ka

Tace Auta yaushe kika shigo gidan?

*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*🅿186*

Talatu tace yanzu na shigo gwaggo yanzu nake tambar Nene ina kike ai

Ajiye Kayan dake hannunta tayi ta zauna tana suna gaisawa Nan su Na'ima suka shigo su ka samesu D'ija ma hayaniyarsu ce ta tashe ta Tace taqara wanke bakinta sannan suka hadu duk gaba dayansu su ka karya cikin wasa da dariya!

Batare da bata lokaci Ba Talatu tafara Aikinta cikinsu dake tasaba tana da sauri nan da nan tayi tagamawa D'ija duk da yawon gashin ta kitson yayi bala'in kyau sosai kai gaskiya Talatu ta iya kitso D'ija tafito Amarya sak fuskarta tayi radau ga lailansu ya qara wani uban kyau haka ta tattare jelar kitson a rsakiyar kai ta sanya musu ribbom masu kyau Abin yabada sha'awa duk kusan iri daya Talatu tayi musu hudu saura Talatu ta kammala tabbas Nene tayi mata kyauta sosai ganin yadda tafito mata da A mare sai washe baki take

*******************
Washe gari karfe Hudu da dara bi su Ali suka sauka a Kano tare da ta wagar Wasu daga cikin Abokannsu bakin Faruk yaqi rufuwa tun a mota ya rinqa kiran Na'ima suna soyyaya Ali sai tsaki yake masa Dr ko bai biyo su sabida wani Aikin gaggawa da ya taso masa Amma gobe asubanchi zaya yi!
Tare da sauran Abokainsu!

Gida ya kaca me Nene sai faman tsokanar Faruk take shiko ya zauna darashe darashe ana hira a fakaice kuma yana satar kallon mutuniyarshi!

Shiko gogan ai da suka gaisa da Nene sama sama kai tsaye ban garansa ya nufa tare da sauran Abokanshi yana faman ya mu tse ya mutse A kamar ko da yaushe Wanka kawai yake so yayi!

Yana kokarin bude dakin Labaran yace yaya Akai ne Captin naga kana cin kunu kai ana bikinka ma baza kabar hali Ba cikin "yan matan dasuke zaune a dakin can wacece Amaryar tamu domin na hango wata kala tayi min fah ya karashe maganar yana "yar dariya

Shiru Ali yayi masa yanajin Wani mugun bacin barai jin maganar da Captin labaran yake fada yasan D'ija yake nufi!

Captin Labaran yakara maimata maganar da yake yay in da yake zama cikin kujera

Me kakeso in ce maka ne Captin iyi Ku mai yasa Dan Allah idan kukaga mata Ba kwa kama kanku ne duba dai abinda Faruk yakeyi ya zauna cikin Yara yana shirme wai shi Ango Mtssss!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

Bude kofar toilet yayi yabar Captin labaran sake da baki

Attajo yace kasan Halin Mutumin kafa sai yafiye girman kai ni banga laifin Faruk ba Ai Amaryarshi na gurin shi girman kai bazai barshi ya tsaya yana kula tashi Ba tun A mota fa na lura yana wa faruk tsaki duk maganar zubar da girma ta kusa karewa ai dariya suka saka suna tafawa
Duk Ali najin hargowar dasuke yi a toilet din hankalinshi na kan D'ija tabbas Lallan ta yadau hankalinshi ya hango ta kan dake bai shiga dakin Nene n ba sabida jama'a da suke zaune sama sama ya gaisa dasu Yana Lure da Kallon da Captin Labaran yake mata shiyasa lokacin da yake masa maganar ya gazgata ita yake nufi Abin ya taba masa rai

Nan suka Zauna ana ta faman hira da shaqiyanchi irin na Abokai Captin Labaran ya kalli Faruk yace wata Yarinya na hango kusa da Amaryar ka fa wallahi ina tayi min sosai!

Kana Nufin D'ija ne?
Faruk yafada cikin mamaki yana satar kallon Ali dake zaune yana daddana waya Fuska a hade

Dariya Faruk yasa yace Lailai Zaka taro wa kan march mutumina kaga Mai ita nan Amaryashi ce" babu ruwa nah😳

Captin Labaran ya kama baki yace lailai kuwa tabbas mutumina ka morewa mace Allah ya sanya Alkairi Dan Allah nima Ku laluba min cikin ko tana da ya ko kanwa nima in shiga ciki

Dariya suka sa su na tafawa banda Ali yana zaune Yana daddana waya sai sham kamshi yake

"Labaran yace yo Ashe shiyasa yaki kulani lokacin da nake nasa Magana r

Kaci Sa'a ma da bai kawo ma naushi Ba domin Dr Hashim ya kusa shan Duka duk akan yace ya na sonta sai dariya sukewa Ali yaqi tan kawa!

D'ija CE ta shigo dakin Fa'iza na biye a bayanta Hannu wansu dauke da ka yayyakin Abinchi

Colin Mutumchi da Wasa da dariya Fa'iza suka gaisa da Abokan su Ali Labaran yace wannan CE Amaryar Dr din?

Faruk yace ita ce wato Fa'iza ko cigiyar Angon naki Ba kyayi ko cewar Labaran Murmushi tayi tace ai munyi waya dazu yace sai gobe A kwai Abinda ya tsayar dashi

D'ija ko babu yabo babu Fallasa suka gaisa Kanta a kasa takasa yadda su hada ido da Ali sabida ta lura tunda suka shi go dakin yake yi mata wani banzan kallo

Kokarin zuba musu Abincin takeyi tana saurarar hirarsu da Fa'iza

Dago kansa yayi ya sauke idonsa kanta Hannuta ya tsurawa ido yana kallon Lallan yayi masa kyau sosai ji yake kamar ya kama ya tsun ya tsotsa !

Rai A 6ace yace bar zubah Abincin nan Malama ki wuce daga kan mutane mun gode masa da kanmu"

Allah yasa babu Wanda yaji abinda yace sai ita sabida yanayi yadda yayi maganar kasa kasa

Ko kallonsa Ba tayi bah ta'aje Abinda yake hannuta ta fice daga dakin cikin Wata irin tafiyar da ta qirqire ta domin tsokanah cikin ranta tace kaji da masifarka kayi ka gama mutum yayi ta jin haushinka babu Abinda kayi masa Allah ya KYAUTA

Hankalin Ali ne ya tashi ganin irin tafiyar da Dija take da sauri ya dauke kansa yana satar kallon mutan dakin Allah yasa basu gani bah!!!

*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

Bude kofar toilet yayi yabar Captin labaran sake da baki

Attajo yace kasan Halin Mutumin kafa sai yafiye girman kai ni banga laifin Faruk ba Ai Amaryarshi na gurin shi girman kai bazai barshi ya tsaya yana kula tashi Ba tun A mota fa na lura yana wa faruk tsaki duk maganar zubar da girma ta kusa karewa ai dariya suka saka suna tafawa
Duk Ali najin hargowar dasuke yi a toilet din hankalinshi na kan D'ija tabbas Lallan ta yadau hankalinshi ya hango ta kan dake bai shiga dakin Nene n ba sabida jama'a da suke zaune sama sama ya gaisa dasu Yana Lure da Kallon da Captin Labaran yake mata shiyasa lokacin da yake masa maganar ya gazgata ita yake nufi Abin ya taba masa rai

Nan suka Zauna ana ta faman hira da shaqiyanchi irin na Abokai Captin Labaran ya kalli Faruk yace wata Yarinya na hango kusa da Amaryar ka fa wallahi ina tayi min sosai!

Kana Nufin D'ija ne?
Faruk yafada cikin mamaki yana satar kallon Ali dake zaune yana daddana waya Fuska a hade

Dariya Faruk yasa yace Lailai Zaka taro wa kan march mutumina kaga Mai ita nan Amaryashi ce" babu ruwa nah😳

Captin Labaran ya kama baki yace lailai kuwa tabbas mutumina ka morewa mace Allah ya sanya Alkairi Dan Allah nima Ku laluba min cikin ko tana da ya ko kanwa nima in shiga ciki

Dariya suka sa su na tafawa banda Ali yana zaune Yana daddana waya sai sham kamshi yake

"Labaran yace yo Ashe shiyasa yaki kulani lokacin da nake nasa Magana r

Kaci Sa'a ma da bai kawo ma naushi Ba domin Dr Hashim ya kusa shan Duka duk akan yace ya na sonta sai dariya sukewa Ali yaqi tan kawa!

D'ija CE ta shigo dakin Fa'iza na biye a bayanta Hannu wansu dauke da ka yayyakin Abinchi

Colin Mutumchi da Wasa da dariya Fa'iza suka gaisa da Abokan su Ali Labaran yace wannan CE Amaryar Dr din?

Faruk yace ita ce wato Fa'iza ko cigiyar Angon naki Ba kyayi ko cewar Labaran Murmushi tayi tace ai munyi waya dazu yace sai gobe A kwai Abinda ya tsayar dashi

D'ija ko babu yabo babu Fallasa suka gaisa Kanta a kasa takasa yadda su hada ido da Ali sabida ta lura tunda suka shi go dakin yake yi mata wani banzan kallo

Kokarin zuba musu Abincin takeyi tana saurarar hirarsu da Fa'iza
Chapter 10 · 0% Book details