Sashe 32
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Zama yayi yana Dan motsa Ruwan Coffe din da karamin cokali domin ya dan huce yadda zai fi dadin sha,
Ya kalleta tana zama kujerar dake kallon tashi ,idon ta a kansa kamar mayya.
Tace ya Ali kace zamuyi magana ko?
"Eh ae ina sane yafada yana kurbar Abinshi hankalinshi kwance,
Ki manin minti uku yayi gyaran Murya ,yana kallonta yace" wato Siyama tunda muke sintirin zuwa gurin Dr dake baki taba tambayar meye Maqasudin Lalurarki ba ko sabida kwata kwata lafiyarki ba itace a gabanki ba sai shirme da shashanci ko?
Yafada idonshi kurr a kanta fuskarshi cike da bacin rai gami da tuhuma.
Sunkuyar da kai tayi cikin zargin kanta
Yace"ba tambayar ki nakeyi ba"?
Sai tafara karkarwar baki ,sabida rashin Abincewa.
Ok ga Dan iska yana magana ko kin bawa ban a jiyarshi ,ni san'nki ne wai ba tambayarki nake ba" yafada a fusace!
"Wallahi yaya Ali ina so in tambayeka kullum sai in manta" tafada cikin inda inda,
Girgiza kai yayi a karo na biyu yace"lafiyarki ita kike mantawa da'ita ko"?
Shiru babu magana.
Ok Allah yasawaqe miki ,yafada yana cigaba da kurbar Abinshi.
Sai da ya mula tukkuna yaci gaba da cewa"Duk Abinda zan fada miki A matsayinki na musulma ina so kiyi tawakkali da Allah da manzon sa cewar haka ya tsara miki taki rayuwar silar wani Abu da kika qagarwa kanki,ya sauke a jiyar zuciya,sannan ya daura ,a kai ,duk iya bunkice babu Wanda ban sa Dr yayi miki shi ba Sanin kanki be Dr Hashim yayi fice a duniyar nan gurin sanin duk wata lalura da ta shafi "ya mata ,ko wace irin kasa zakije dole sunanansa ya fito a kan Aikinshi,
A takaice dai Abinda nake so in fada miki shine dole za'ayi miki Aiki Za'a dauke miki mahaifa sakamakon ruwan da yake fita daga jikinta ,Wanda in ba dauke ta a kayi ba zata iya rube miki a ciki ,ta iya zama ajalinki domin kin Riga kin je kin sanya Abu mai mutukar qarfi mai dauke da qwayoyin cutar da suke haddasa ciwon Canser ,ya tabamiki mahaifa ,Babu ke babu haihuwa sai ki godewa Allah da Abun ya tsaya iya kacin nan" yakarashe maganar yana sauke ajiyar zuciya.
Gabanta ne ya dunga dukan Uku Uku Uku jin Furucin Ali sai tafashe da wani Mahaukacin kuka ,Wanda ya sanadiyar Fitowar D'ija da mugun guda daga dakin Ali qirjinta daure da tawol iya cinya ,bayan ta idar da Sallah ne ta daurashi tana kokarin saka kayanta a tsorace take dama ko mai bata shafa ba,to bata idda saka rigar dake hannta ba taji ihun Siyama,Shine dalilin da yasa tafito da gudu tana zare ido tayi kan Ali,
Yana ganin fitowarta da gudu tayo kansa yayi saurin aje cup din dake Hannunsa kan teble din gabanshi domin yasan Kansa zata yo ilai kuwa jikinshi ta fada a zabure take bin ilahirin farlour da kallo cikin gigita!!
*✍🏻,,,,,,,,,,*