Sashe 14
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare suka fito hannusa riqe da Nata Fuskarsa a sake sabida jama'a ita ma sakin fuskarta tayi Siyama kam ta kusa zama qanqara a gurin Abin mamaki yariqa bata ganin yadda Amarya da ango suke murmushi gashi hannusu makale da juna kamar bayanzu sukaga ma fada Ba jikinta ne yayi sanyi ta koma kalar tausayi domin Ali ma ya manta da ita a gurin sai ta bi bayansu zugwizugwi sai kace wata jelarsu *Lol*
Siyama😄 tunda suka fito a ke faman daukar hotonansu har suka karasa inda sauran "yan uwansu suke wato su Faruk tare suka jera suka shiga Hotal din ko wane Ango riqe da Amaryarshi Abin gwanin ban sha'awa masu vidio nayi masu dauka a waya nayi kowa kokarinshi ya daukesu a hoto mussaman Ali da D'ija gaskiya hadin yayi kyau sosai komai ya yi yanda a keso yatafi cikin tsari gami da wayewarkai tunda duk wadanda suke gurin "yan boko ne masu Hankali da sanin yakamata Haka ko wane ango yaci da Amaryarsa kamar yadda Al'ada tagada gurin ci da junansu ko Ali sai da ya kusa kwata wa domin lokacin da D'ija tasa ma Kek din Abaki riqe Hannun yayi yariqa tsotsa kamar Wanda ya samu Alawa sun kusa Minta goma haka har ya tsunta suka fara zugi sai tsotsa yake kamar wani sabon maye Abin sai yabawa jama'ar dake gurin sha'awa ai kon kan kace kwabo anzo an kewayesu a na tafa man daukarsu a photo har da masu yi musu vidio "yan Matan dake gurin suka dinga Sha'awar D'ija suna ina ma sune suka samu Ali a matsayin Miji dagani ya'iya soyyaya. Marasa hankali daga cikinsu ko haushin D'ija sukeji da yi mata hassada suna fadin Sam D'ijan bata dace da wannan haddan Mutumin Ba Fadin irin bakincinki da Siyama take ci a lokacin batawa ne kuka tariqa yi tana share hawaye a fakaice sabida kar mutane suganta haka a tashi daga Fatin Abokan Ali suna ta yi masa fatan Alkairi dacen samun mace kamar D'ija gaskiya ya morewa mace
Fafur D'ija taqi bin Ali sabida taga take takensa a kanta ita kuma taci Alwashin bazata bashi kanta ta dadin rai Ba sai ta maguzashi sannan zai gane mata ma suna suka Tara Lailai ma ai yanzu tagane shi zatai tayi Abinda zata ja ra'ayinsa tunda tagane bashi da hakuri tanan zata rama wulancin da yake mata
Shima bai wani damu Ba lokacin da yaji D'ijan tace wa Faruk a motarshi zata kuma gida sabida yasan Abinda take gudu dariya yayi cikin zuciyarsa yace duk wayon Amarya dole dai a Sha manta kigama guje gujenki yarinya an jima kadan kina gidana qaryar guje guje ta Kau
*Oooo ni Binta Nana khadija yaqi yayi sauri ya kare Allah dai kabani ikon cika Alkawar*😊
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿191*
Goma shaura suka sauka gida Ko zama basuyi Ba Nene tace ko wacce tashiga taje tayi Wanka Dan a yau din za'a mika ko wacce dakin ta Wanann karan ma Hajiya Rakiya ce ta kimtsa A mare cikin wata Atamfa super duk iri daya mayafi iri daya hakama takalma Abbah yayi musu fada sosai Ummi ma haka Nene tace ni dama nayi muku nawa sai dai in kara tisawa babu Abinda zance sai kula da mazajanku babu gaddama da rashin kunya yi nayi bari na bari shi ke kawo zaman lafiya a gidan Aura babu yaji kar wacce tazo gidan nan dasu nan tayi yaji duk irin sa6anin daza kusamu da mazajanku kuyi hakuri ko wace mace haka take hakuri Allah yayi muku Albarka. kuka Dukkanunsu suke Mussaman D'ija harda Majina zuciyar Nene sai ta karye ita ma tafara hawaye Delu dasu gwaggo Altine sai baki a ke basu Ummi ko jikinta ne yayi sanyi daurewa kawai take itama,haka a ka Mika ko wacce gidanta Na'ima da D'ija zamu iya cewa waje daya suke Fa'iza ce Unguwarta daban gaskiya Abbah yayi musu kokari sosai da sosai Dakin ko wacce a cikinsu Abin dubawa ne D'ija sun hada falo da Siyama Amma dake bedroom dinta A kwai karamin Falo bata damu bah ban a kasa mata kujerunta na Alfarma hade da kayan kallo Dan har cikin bedroom dinta Abbah sai yasa a kamanna mata tvplasma katuwa girmansu daya da ta Falon ta ga firji mai kyau duk dai Abinda zata nema Abbah yasiya mata sabida gudun rigima duk da cewa itama Siyama komai na gidan na Ali ne Abu qalilan ne bata khin kawai suka hada da Siyama Gaskiya Taji babu dadi taso tana da kchin dinta A falon ta da babu Abinda zai dinga fitar da ita .
Sha biyu shaura Ali yashigo gidan da suka tabbatar da kowa ya watse shida Faruk kowa yayi gurinshi cikin gajiya.
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Babu kowa a falon lokacin da yashiga kai tsaye dakinshi ya bude a zube wayoyinshi kan Sofa ya nufi toilet Wanka kawai yakeso yayi A nitse yayi Wanka gami da daura Alwala kamar ko da yaushe yafito ya kimtsa jikinsa ya feshe jikinshi da turere sannan yata da Sallahr shafa'i yayi da Wuturi ya Dade sujjadar qarshe yana kaiwa Allah kukanshi A kan yashige masa gaba cikin lamuranshi sai da yayi karatun Alkur'ani izifi biyu sannan yayi Addu'a ya mike daga kan daddumar hade da nin keta,
Kai tsaye dakin D'ija ya nufa ya murda kofar yaji gam yakara Murdawa a karo Ba biyu a kulle sai kawai ya lalubi key dinshi a Aljihu dama irinsu daya da kofar dakinshi na Siyama ne daban Dana su dake dakuna Hudu ne a falon bibbiyu iri daya Tana zaune kan dadduma ita ma tana karatun Alkur'ani ya shiga yana karewa dakin kallo daga tsaye daga bi sani ya je ya zauna gefen gadon yana shaqar dadda Dan kamshi da dakin yake futarwa Lumshe idonsa yayi ya ki shingida a gadon yana jiran ta kammala
Mikewa tayi tana nin ke daddu mar yace ki shin fida zamuyi Nafila mu godewa Allah babu musu ta mayar da daddumar tana gyara zaman hijab dinta yakaraso gurin suka daidaita sawu sannan ya tayar da Sallahr bayan sun idar ya kama kanta yayi mata Addu'oi kamar yadda Annabi ya Umarci ko wane ango da Amarya suyi ranar Auransu daga bisani yayi mata tambayoyi cikin Hikima Ai kuwa yasha mamaki domin Har hadisai ta riqa kawo masa ido ya zubah mata yace yau zaki bani Amsar tambayata da kikasa bani shekarun baya da suka wuce
A nutse tace wace tambaya ce ai na manta. Yace menene Balaga? Kunya ce takama ta Amma sai ta dake sabida ta tuno lokacin da yayi mata tambayar lokacin bata da lafiya lokacin bata banbance komai Ba
Yace kinyi shiru ina sauraranki
Cikin Nutsuwa ta hau yi masa bayani sosai tace Ana gabe balagar mace yayin da gashi yafara tsiro mata ta wasu sassan jikinta Abu na farko kenan sai ganin fitar jini shine muke kiranshi jinin Al'ada da kowane lokaci tana iya daukar ciki koda ko a shekara Tara tafara Al'ada da kyau *Khadijatu* Allah yakara hasken makaranta saura kiyi min bayanin yadda A ke gane balagar da Namiji.
Saurin sunkuyar da kai tayi tace ban sani bah" yace karya kike Wallahi tunda kika San yadda balagar Mace take ta Namiji ma baza tayi miki Wuya Ba ai duk karatu daya ne.
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿192*
D'ija kunya duk ta kamata jin Abinda Ali yace wai lailai sai tafada masa balagar da Namiji tasani Amma tanajin nauyin gaya mishi.
"Ke Fa nake sauraro yafada yana mata wani kallo Wanda shi kadai ne yasan ma'anarsa A hankali tace nifa ban Sani Ba shiru yayi ya zuba mata ido kamar zai cinyeta ganin kallon yaqi ya kare yasa ta mike daga gurin hannuta yakama ya mayar da ita ya zauna kusa dashi sosai yafara murza mata hannu murya kasa kasa yace kin ci Abinci? Daga kai tayi tana ya mutse fuska jin Abinda yake mata da hannu kokarin tashi takarayi a karo na biyu ya mayar da ita ya zaunar yace ban yadda Ba dole kici Abinci yanzu yafada yana shinshina Wuyanta tsigar jikinta CE tafara mikewa jin hucin numfashinsa a jikinta tana turo baki tace nifa a koshe nake ka kyaleni OK to ni ba'a koshe nake Ba ki tayani in ci kinji! Shiru tayi mishi ya mike ya fita ya dawu hannushi dauke da Wata Leda Mai tambarin wani haddadan Hotal yace dubah ki dauko mana Abinsha batayi musu Ba ta bude firji n dake dakin ta dauko lemo gami da ruwa ta'ajiye gabanshi ta kuma gefan gado tana jiran Abinda zai biyo baya yace maye haka sakko kici Abinci kinji ko
Na kushi tafada yace bafa nasan gadda ma naga sai wani Dari Dari kike mai kike tsorone wai sakko malama. Ba'a son ranta ta sauko ta zauna suka faraci Ba kawai dai ta tuna nasihar Nene babu gaddama Mamaki ne yadinga kamata ganin yadda Ali yake mata hira harda dariya cikin zuciyarta tace lailai mutumin Nan nizai yaudara Tabb!!
Kadan taci tacire hannuta gami da mikewa tashiga toilet ta daurayo hannu gami da sake bakinta a karo na biyu Binta yayi da ido lokaci da tafito har ta zauna bai dauke idonsa tsaki tayi cikin ranta tace mutum sai kace maye!!
Shiko Ali tunanin ta inda zai fara yake domin ya lura yarinyar a tsaye take A kalla ko bai samu yayi sex da itabah ya rage zafi Amma San samu kawai Ayi mai gaba daya.
Mikewa yayi yaje ya dauraye hannu gami da Sake wanke baki duk a toilet din nata tana kallonshi yafito ya kashe kwan dakin yayi dumdim babu haske ko na kwabo yafito da wayarshi ya fara haskata gabanta ne ya dinga Faduwa tana zaune gefan gado suka fara kallon kallo ita dashi kawai sai ya tsinci faduwar gaba lokacin da kalli fuska yaga a daure murya a rikice yace wai mai kike jira ne baki kwantaba dubah fa daya har ta gota kicire wannan hijab din kyafi sakewa.