Sashe 2
Mijin Matacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Falon hajiya Zaitun ya nufa amma sai karar jiniyar motocin gwamnati suka cika gidan da ma unguwar gaba daya hakan ya tabbatar masa da cewa mai girma gwamna ne yazo yimasa ta'aziya,
Fita yayi yaje ya taryeshi yashigar dashi zuwa dakin saukar baki nan yayi masa ta'aziya sannan ya bukaci ganin jaririn da marigayiyar tabari, Zaid ne ya dsukoshi yakawoshi wurin mai girma gwamna nan ya karbeshi yayi masa addu'a sannan yabada shi yayi musu sallama yatafi bayan ya ajiye kudi daruruwa. Cikin gida yashiga bayan tafiyar mai girma gwamna,zazzaune yasamu kowa afalo ana yin sallama da iyayen Ramlat wadanda zasu bar gombe ayau zasu nufi gida wato jos,da alama kuma dama shi kadai ake jira,
Zama yayi a kasa kusa ba Abban London wanda ke sanye cikin kayan gida amma na sarauta sai dai yau babu jibga jibgan rigunan nan da yasaba sawa shiyasa yafito a siririnsa,
"Ibrahim Allah yakara mana hakurin jure rashin Ramlat yakuma raya abinda tabari,mu zamuje mu tafi amma zamu tafi da jaririn sai mu kula dashi awurinmu....." Alhaji Tamim maihaifin Ramlat yafada yana kallonshi,
"A'a Abba ina neman alfarmar ku kubar min yarona zan rikeshi awurina insha Allah kuma zan rinka kawo muku shi kuna ganinsa...."
"To shikenan hakanma babu aibu fatanmu dai Allah ya rayashi"
Kowa dake wurin da Amin ya amsa,
"To yanzu waye zai shayar dashi? Sai kabawa Humaida ko Lubnah tunda sune suke shayarwa...." Inji anty saudat,
Ai shi sai lokacin ma yatuna da batun shayarwa shi baida ra'ayin kowa ya shayar masa da yaronshi madara zai rinka bashi,
"A'a madara zai rinka sha..." Yafada atakaice sannan cikin sauri yasake kallon anty saudat,
"Da wata cikinsu ta shayar dashi?"
"Babu wadda ta shayar dashi madara ake bashi dama ana sone asanar dakai first sai wata cikinsu ta daukeshi"
"Basai andaukeshi ba abar min shi ni zan kula dashi"
"Kai ina ka taba jin namiji yakula da jariri? Kanada nonon da zaka bashi ne? Wadannan da akace kabawa wata cikinsu ba yan uwanka bane uwa daya uba daya ba?" Yakumbo mariya tafada cikin fada,shiru yayi baice komai ba amma shikam harga Allah bazai iya bawa wani rainon yaronshi ba shine zai kula da kayansa,
"Tunda kai ba mace bane tofa ya zama dole kabawa wata cikin yan uwanka ko yan uwan matarka akula da shi...." Yakumbo mariya tasake fada tana kallonsa,
Idonshi rau rau cikin rawar murya yace,
"Yakumbo kuyi hakuri karku rabani da Aryan bazan iya jurewa ba na rokeku da girman Allah kubar min shi..."
Yakumbo mariya ta bude baki kenan zata sake magana Abban London yayi gyaran murya yace,
"Ya isa haka tunda hakan yake so to muyi masa yadda yake so din ina ganin zaifi,Allah yaraya mana shi mudai shine fatanmu....."
Gaba daya akan hakan aka tafi,aranar yaje babban store ya lodo duk wani abu wanda jariri ke bukata,madara kuwa yasiyota tafi gaban abinda tafi,umma barira k'anwar abbansu yadauka ta dawo family house dinsu gaba daya da zama tana tayashi kula da Aryan dayake ita din ahalin yanzu bata da aure kuma duk yaranta sun manyanta dama guda uku ne,shine da kansa ke yiwa Aryan wanka ya shiryashi yabashi abinci duk wani abu na kula da jariri ya iya ahalin yanzu kamar dama can yajima yanayi,indai kaga umma barira tayiwa Aryan wanka ko tsarki ko wani abu mai kamada haka to Khalil baya nan amma indai yana nan shine ke yimasa komai gaba daya rayuwarsa yanzu ta ta'allaka ne akan kula da Aryan ko aikinsa yar sama sama yake yimasa cikin haka har Aryan din yacika shekara daya nan kuma su yakumbo mariya suka sakashi agaba da maganar lallai lallai lokacin da zaiyi aure kuma yayi domin bazai yuyu yayita zama babu mace ba,duk lokacin da suka yi masa irin wannan maganar tayar masa da hankali sukeyi yayita kuka har takaishi da kwanciya a asibiti,daga karshe suka yanke shawarar hadashi aure da kanwar matarshi margiyaya mai suna zulaiha amma fafur yaki aminta wai shi bazai iya auren kanwar Ramlat ba yana jin kunyarta koda bata raye daga karshe dai sai hakura sukayi suka zubawa sarautar Allah Ido suka cigaba da rakashi da addu'a domin duk wadda aka samo masa akan za ahadasu aure baya yarda idan kuma ance yasamo da kansa sai yace shi baida wannan lokacin haka dai suka kyaleshi suna tayashi da addu'a.
***
BAYAN SHEKARA SHIDA.............âœï¸
*_Ummi Shatu_*👌ðŸ»
: ©� *HASKE WRITERS ASSOCIATION.*
_(Home of expert & perfect writers)_
*D'AND'ANO....*
*MIJIN MATACCIYA....*💞
*_NA_*
*_UMMI A'ISHA_*
WATTPAD:-ummishatu
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ….
*3*
Washe gari
**
~~~Tunda yafara tafiya akan titi kowannensu yayi shiru babu wanda yayi magana har saida sukayi tafiya mai nisa sannan ya dan kalleta inda take zaune agefen kujerarshi hannunta rike da wayarta tana dubawa,
"Hanan.... Bakice komai ba fa kinyi shiru kin barni da nazari....."
"Ai nayi magana mujahid kawai dai baka ji dadinta bane,nafada maka kayi hakuri ka jira nagama service dina sai ka turo iyayenka,to inma banda abinka kai da kayi hakurin shekara da shekaru ai bana tunanin hakurin shekara daya zai zame maka damuwa, wallahi insha Allah kamar yaune zamu yi aure......"
Dan sassauta gudun da yake yi yayi sannan ya kalleta cikin sanyin jiki,
"Wallahi ni gani nakeyi kamar baza muyi auren nan ba hanan shiyasa kika ga duk hankali na yatashi....."
"Hmm kajika da wata magana kuma.... Dan Allah kadaina wannan maganar"
"Shikenan nadaina"
Da wannan maganar yana ta faman nanata ta suka isa unguwar kurna gidan anty salaha wato babbar yayar su Hanan,saida Hanan ta shigar da mujahid suka gaisa sannan yayi musu sallama yatafi amma da yamma zai sake dawowa ya dauki Hanan. Agidan anty salaha dinma dai maganar guda daya ce shine ta tafiya service wuni sukayi suna wannan hirar har lokacin tafiyar Hanan yayi nan ta kira mujahid yazo ya dauke ta anty salaha nata fadan wai karfi da yaji ta maida mujahid driver dariya Hanan tayi tace wai ai dama namiji bawan matane idan bai kyautata mata ba tunda yana sonta har sai yaushe?,haka dai suka karasa gida cikin farin ciki da kaunar juna bayan mujahid ya dan yimata siyayya ahanya. Acikin yan kwanakin Hanan tagama hada komai nata da take bukata kullum cikin lissafi take su shamsu na tayata ai kuwa aranar da akayi posting ta duba dash board dinta nan taga ankaita Abuja tsalle ta daka sannan ta dire tana fadin "yes" murna kamar zata taka rawa nan ta soma kiran yan ajinsu wadanda suke mutunci tana tambayar inda aka kaisu sai dai fin rabi duk sunansu bai samu fitowa ba yanzu sai zuwa batch na gaba wadanda sunan nasu kuma yafito duk wasu garuruwan aka turasu ita kadai aka tura Abuja sai ko wasu yan department din wadanda bama lallai ta sansu ba. Aranar da za ashiga camp din aranar ta shirya ta tafi,da tare da shamsu zasu tafi zai rakata amma ganin Abuja ne yasa aka barta ta tafi ita daya shamsu sai tsokanarta yake yi yana cemata gaskiya ba karamar sa'a tayiba domin Abuja special posting ake turawa can ba kowa ake kaiwa ba amma fi tura yaran manya wurin,ita dai yau baki har kunne zata tafi camp,wata dirkekiyar trolley ta tafi da ita wadda ta hade gaba daya kayanta aciki amma sauran abubuwan bukata kamarsu bokitin wanka da makamantansu tace sai taje can zata sissiya,har tasha shamsu ya rakata yasata a motar Abuja direct sannan yatafi, mujahid kuwa daga can inda yake wato jahar yobe yakirata awaya yafi sau 30 acewarsa shi da yasan cewa ita daya zata tafi da baiyi tafiyar nanba da yajira yarakata, murmushi tayi tace masa babu matsala insha Allah zata kular masa da kanta.
***
Tunda yadawo daga makaranta ya hakimce akan kujera yana ta faman buga tv game dinshi umma barira tayi kiransa har ta gaji yaki tashi suje tayi masa wanka tabashi abinci yaci,
D'an turo baki yayi lokacin da umma bariran ta shigo takai hannu ta kashe game din da yake yi,
"Ka tashi muje kaci abinci nace ko,ga David can tun d'azu yagama hada abinci amma inata kiranka kayi kunnen uwar shegu....."
Shure shure yafara yi zaiyi kuka ganin ta kashe masa game dinsa,zama tayi akusa dashi sannan cikin fara'a tace,
"Yawwa yaron babanshi,maza tashi muje kaci abincin kafin abbanka yadawo yakaika unguwar ko?"
Daga kai yayi yana dariya,
"Umma Daddy ai zai siya min doki ko?"
"Ehh zai siya maka duk wanda kake so"
Makalkaleta yayi ta daukeshi suka fita zuwa dining area wanda ke hade da kitchen dinsu,kan kujera ya haye umma barira ta zuba masa abinci tabashi abaki sannan ta daukeshi zuwa dakinshi tayi masa wanka bayan ta shiryashi ne Khalil yakira waya nan suka lalace wurin hira shida Aryan tamkar sun shekara basu ga juna ba sai surutu Aryan din keyi masa shi kuma yana biyeshi dakyar umma barira ta sa Khalil ya katse wayar shi kuma dan rigimar tata nan ya kwanta yafara bacci.
***
Tunda tagama registration tasaka white take faman daukar hotuna wadanda tayisu sunfi guda 50 wani ita daya wani kuma itada sabbin kawayen da tayi wato Khadija da hajara,tun lokacin da tafara hotunan take ta turawa shamsu da mujahid, kayan kam ba karamin karbarta suka yi ba dan duk inda ta gifta sai kaji ana cewa "yarinya mai kyau", dan hijabin dake jikinta iya kafadarta ne baida girma sosai sai farar t shirt ta kamfanin Polo da farin wando wanda ya tsaya iya kwaurinta tasaka farar safa da farin combos sannan ga yar karamar jaka daure a kugunta. Ba kadan ba tayi mutukar kyau wanda har ita da kanta ta shaida hakan.
Tun shigarta camp bata taba karbar abincin da ake rabawa aciki ba maami market take shiga ita da su khadija suje suci abinda suke so su biya kudi,gashi ta samu wani guy ya makale mata wai shi Ashraf wanda ko ba afada mata ba tasan dan masu ido da kwalli ne kai kusan ma yaran dake camp din duk yayan masu fada aji ne dan sai yanzu take gasgata maganar da yaya shamsu yafada mata cewar special posting ake turawa camp din Abuja,