← Book details Matan Ko Mazan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 97

Sashe 97

Matan Ko Mazan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Aranan da daddare dudda akwai mutane gidan Ummi tabi Nura dakinshi dan yashigo ita bama tasan ko dakinta zai kwanaba tana shiga dakin tafada kanshi tafashe da kuka tace “wlh duk nayi tsatsa kamin kankara Baban Amalily, ka kankareni kaji” tashi gabanshi yayi Ummi ita kadai ta iya batsanta aduniya, yana kallonta yayi murmushi ganin yanda take kukan iskanci tana kokarin kama gaban wandonshi yasa yace “Harija kawai saina dura miki wani cikin yanzu kifaramin wasiyan zaki mutu” atare duk sukai dariya kaman mahaukata daga ita har Nuran, daidai lokacin Hajiya ta kwala mata kira tace “Ummi zoki bama Husaini Nono yana kuka” kaman zatai ihu tace “nafasashi bacci” Nura yamata gwalo yace “jekizo anan zan kwana nima nagaji watanmu nawa bamu buga wawatsula ba” wanan kalan dariya tayi yanda yarike kalman tas tace “ina sonka Baban Amali” ahankali yace “nima ina sonki Maman Biyu, bari naje nama Hadiza saida safe” dasauri Ummi tace “kace mata nagode da farfesun data bani Anty is the best” “she really is!” Nura yafadi yana murmushi dan Hadiza yanzu is his pillar bata bashi matsala at all ta chanza totally, yanason duka matanshi da yaranshi and Alhamdulillah baida matsala da kowacce cikinsu yanzun ne yasami that peace daya dade yana nema.

ALHAMDULILLAH!!!
END!!

This Chapter is about feminism, I know so many people basuso Hadiza takoma wajen Nura ba, I use the opportunity to teach us forgiveness, duk girman laifi Allah yana yafemana duk girmanshi madaman ba shirka bane! Me Hadiza tayi dazakuce she don’t deserve forgiveness bai kamata Nura ya komar da ita ba? Kunce hakan danayi zaisa masuyin feminizm su bada himma su cigaba sabida sunsan za’a yafe musu daga baya?
Let’s forgive each other, mu yafema wanda da wacce tamana mistake.

Maza can love you and can love another person, don’t ever believe cewa sabida mijinki na sonki sosai bazai taba iya son wata ba🥰 My dear a man can love you like mad, and can also love another woman like mad, the truth is NOTHING keeps a man saidai addu’a da hakuri.

The foundation of aure is love, hakuri and respect, ku mutunta juna, ku karrama juna, ku so junanku sannan kurike Allah kukai haka aurenku will prosper.

My fellow woman ha’aaaa are we not baby girls for life??? Why dragging namiji da matsayinshi na namiji please and please iyye??? Please mu zubar da feminizm din nan let’s be the babies while our men na kula damu, do your man thing I do my woman thing.

I know I’ve made lot of mistake koma menene ina rokon Allah ya yafemini kurakuran dake cikin this book yakuma amfanar damu da abubuwa masu kyau na littafin nan, Allah ya shiryan damu gabaki daya Allah yahadamu a Aljanna!

Please and Please support me in this chapter 2 by sending just 1k and subscribe nasaki a group thank you.

KINDLY MAKE YOUR PAYMENT NA 1k and chat me up by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461

You can make payment 1k here 👇🏼

3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send evidence of payment I will add you to chapter 2 group.

Chapter 2 is about CHEATING and I will break it down for you da yanda ake yakanta daga zuciya. TRUST ME saiyafi CHAPTER 1 dadi!!!

Thank you for Reading MATAN KO MAZAN!!!
Mu hadu a chapter 2 dazan fara on MONDAY💃

M SHAKUR✍🏻
Chapter 97 · 0% Book details