Sashe 36
Matan Ko Mazan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
That is what happened between Hadiza and Ummi, Allah yama Hadiza kyautan close to perfect husband but she abuse everything and toss him outside like a coin, Ummi grabbed that coin tace atafau koda za’a guntule hannunta ne she won’t let go off wannan coin din, wazakuyi blaming wacce tai tossing coin din ko wacce grab the coin???
Sainaji daga gareku and always remember shi opportunity sau daya yake zuwa miki.
Allah ya kiyaye and see you’ll Saturday Fanmily and Askus me❤️
WEEKEND PROMO💃💃
I have special announcement masu son shiga class na MATAN AURE you can all pay 1k now kafin Monday yakoma 2k, registration is still ongoing kafin murufe.
🔊🔊🔊🔊🎊🎊🎊🎊🎊
Don’t miss MATAN AURE dina class for anything, I will give you all!!
Sirri zan baku da dama
Zan koya muku how to love mijinki in your own way kaman yanda Ummi keyi.
Shagwaba, iya magana 🥰
Uwa uba iya kwanciya❤️, yanda ake siyan zuciyan miji, how to steal heart na Inlaws naki and so much more.😍
Idan kina tunanin asiri ko kayan mata ke siyan zuciyan miji come to my group na nuna miki gaskiya.
HAUSA CLASS NE BA TURENCI BA
REGISTRATION IS 1k NOW
6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send ur evidence of payment ta PC zanyi adding naki a group.
click on this link and chat me up directly +2347012181461💫MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣4️⃣
Wai yan uwa yau magana ake ta kayan dadi da shan dadi, kun gane irin juice dinnan mai kaloli daban daban, kiga juice din kaman duka tattalin arzikin Nigeria ne aciki?? To ku tsaya kuji labari yau nakawo muku MOCTAILSBYTEEHA indai magana ake ta harkan Mocktails, milkshakes, frozen Mocktails and fresh juice 🥤 babu part two dinsu akap yanar gizo, zaki dan hada wata liyafa? Kirasu sumiki handling harkan abubuwan jika makoshi, for weddings, naming ceremonies, dinners, birthdays, graduations e.t.c name it zasu miki chat them up now ta hanyar clicking on this link👇🏼 karkuji tsoro service dinsu is affordable
wa.me/+2348168045600
Idan kinason kiga hotunan kalolin juice dasukeyi da sauransu check them out a IG AND FOLLOW THEM❤️
Instagram handle @mocktailsbyteeha
14
Juyawa Hadiza tayi jin atmosphere na gidan has become so unbearable for her tawuce dakinta, gyale tadauko da wayanta tafito idanunta sunyi jazur kaman tayi wata daya tana kuka, kasa tasauka tadauki car key nata tawuce tabude kofa tafice ta shiga mota ko kallon gateman dinsu dake gaisheta batayiba tawuce ta tafi.
Gudu kawai take shararawa akan titi, tayi nisa sosai ta gangara gefen hanya tai parking tadaga wayanta Anty Jamila takira tana bubbuga kirjinta dayake mata kaman an daura zuma rock akai, ringing biyu Anty Jamila tadaga duk karfin halin Hadiza kasa magana tayi, ita datagama cewa bazata kara kiran Anty Jams kan matsalolinta ba gashi yau tasake kira, kunya ma sai yasa takasa cewa komi kawai tahau kuka, shiruuuu Anty Jamila tayi tana jinta saikuma chan tace “gani nan cikin motan da mijinki yaturamin a airport za’a kawoni gidanki” dasauri Hadiza tace “eh”? Dan batagane tana hanyar zuwa gidan ta ba, dan jim Anty Jams tayi tace “mijinki dake bala’in sonki dakin kasa gani cus you’ve gone blind, dakanshi yakirani tareda Baban su Waleeda yarokeshi da cewa you need me right now nazo abuja, dakanshi yamin booking flight to and fro, yaturamin ticket ta WhatsApp, gobe zan koma kano dasafe, gani a mota, yanzu dai kina ina dan naji karan motoci”? Cikin kuka Hadiza tadago kanta bamatasan inda takeba hakan yasa tace “kizo shagona” katse wayan tayi Hadiza tasake tada mota taja kusan atare daga ita har jams sukakai shagonta, Babba ce Anty Jamila dan akalla zatakai 42yrs itace first born dinsu, Hadiza na ganin yayarta bata damu da suna plaza ba da gudu tai wajen kawai ta rungume Yayanta bakaramin tausayinta Anty Jamila tajiba, duktai zuru zuru, idanunta sun kumbure, fuskanta duk yakoma ja sabida kuka gashi yau kodan makeup da gayun data saba batayiba sabida damuwa, dagota Anty Jams tayi tace “ja gyalenki kirufe fuskanki muje ciki” yanda yayarta tafadi haka tayi suka shiga cikin babban shagonta staff din Hadiza na gaidasu Anty Jamila ce ta amsa suka wuce sama Hadiza tabude office nata suka shiga tana maida kofan tarufe sai kawai tayi wajen Anty Jamila data sami waje kan kujera tazauna.