Sashe 59
Matan Ko Mazan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wucewa yayi kawai yajuya yafita su Rabi dake sama wani tsalle sukai suka rungume juna zokaji dadi kaman zasu zare.
Mota Nura yabude yashiga yaja motan yayi nisa yana tuki sannan ya gangara yayi parking tareda punching car steering da hannu yana wani huci gabaki daya ranshi ya dagule ranshi abace yake sosai bana wasaba, hannu yasa a aljihu yaciro wayanshi yayi dialing number wayan Ummi yakai kunne wayan akashe cire wayan yayi daga kunne ya jefar yasake punching car steering kaman shine yamai laifi yace “damn it” ya fuzar da iska chan yace “ni zaki gwadama zuciya? What? Can’t you just be a little Patient dani Ummi sabida kin kirani ban amsaba, what me kikeso? So kuke ku kasheni? Ku rabani biyu kowa yadauki part daya nabar Hadiza ta mutu sabida ke? Ke mai zuciya kin kama kin tafi kina kashe waya ai sai kije Allah kiyaye I will not look for you nor follow you” yayi maganan ranshi a bala’in bace kaman ba Nura ba abun yamai mugun ciwo, tada motan yayi yajuya yayi nisa sai kuma yakara daukan kwana yatafi jabi har Adamawa line yafito kawai ya tsaya yana kallon wajen that looks empty motoci duk sun tafi tsaki yayi yace “kin kyauta” yakoma cikin mota yatada motan yatafi gida yakoma yayi parking ya tsani arayuwanshi Hajiya na fushi dashi parking yayi yafito yashiga gidan direct dakin Hajiya yawuce kofan yabude Meena yagani tana bacci Hajiya kuma zaune tayi shiru kana ganinta kaga damuwa akan fuskanta ga wayanta a hannunta kallo daya tama Nura tadauke kai ahankali zuwa yayi yazauna ahankali agabanta yakama hannunta murya Chan kasa yace “Hajiyah” kallonshi Hajiya tayi duk yanda tadaure saiga hawaye tace “Nura I know baka batamin rai kasafai amman yau ka matukar batamin rai, Nura nasan kanka yayi zafi but no matter what you are going through bai kamata kama yarinyar nan ihu kamata koran kare batare daka tsaya kun gaisa ba bayan bata ganka ba ko saka a ido ba na kwana uku haba Nura yarinya mai hankali haka, ranan da abin nan yafaru agabana naji tace ka manta damu anan ka kula da Hadiza ita zata kula damu, Ummi musulma ce kowa yaje yaduba Hadiza banda ita bamu gayamata komiba batasan me akace game da Hadiza ba atleast daka ganka the least you could have done was ka kirata gefe kamata bayani gashi gashi ka rakasu su tafi amman kamata haka haka akeyi? Ka nuna baka damu da ita ba, Ummi ba zamana takeba zamanka take kaine mijinta she must have felt baka bukatanta yanzu baka sonta saisa kamata haka ta tafi tabaka sararin dakakeso are you happy yanzu kalli wayana” tanunama Nura wayan hannunta tace “nakira number yafi sau goma baya shiga na kakanta ma haka idan wani abu yaje yasami yarinyar nan ahanya fa Adamawa ba kano ba chan gari da nisa eh, Nura baka kyautaba koma menene kaci mutuncin Ummi, ka masifan bakantamin rai Nura” Hajiya tashiga matsan hawaye cikeda bakinciki Nura was just feeling bad badan Ummi danshi baiga abinda yamata ba but sabida kukan da mahaifiyarshi keyi, hannunshi yadaura kan fuskanta yana share hawayen yace “Hajiya dan Allah kiyakuri nayi kuskure bazan karaba kuma İn sha Allah zatakai gida lpy bari ana sallamalı Hadiza ta dawo gida zanje na daukota dakaina kinji Hajiya” gyadamai kai tayi tace “amman nidai gobe zanbar gidan nan kamana booking jirgi” dasauri Nura yace “appointment dinki next week fa” cikin kuka Hajiya tace “wlh nahakura da appointment, ina bukatan fresh air, Nura banson rayuwan dakakeyi da kasan bazaka iya adalci ba dabaka auro Ummi ba in the first place, bace wa nake son dakakema Hadiza kuskure bane a’a shi soyayya Allah ke daurawa mutum amman Nura ka kyautatama mai kyautata maka, ka farantama mai farantamaka, Nura Ummi has been there for you for yaranka thanks to that girl gidannan is running smooth amman bakomi kayi duk yanda kaga dama” kusan har asuba da Nura da Hajiya na zaune lallashin Hajiya yake taki bini bini saita kira number Ummi kona Gwaggo saima yazo yana tausayin Hajiyan hakanan ba yanda ya iya yamata booking jirgi sukama su Mama sallama da kanshi yakaisu har airport wajajen 8 dan jirgi su 9 ne.💫MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPİSODE 2️⃣2️⃣
Huuuuhuuuuuu agyara hanya gafa MAMMI HAJIA tazo mana da kayan mata wey no be juju, ba jazz, ba abacadabara ko suddabaru aciki amma kuma aikinshi yafi yankan wuka, MAMMI HAJIA fa tariga tayi suna awannan harkan dan haka ku garzaya aguje kar ayi baku zaku iya shiga whatsapp group nata ta hanyar danna link din nan.
https://chat.whatsapp.com/L9xdTKd3MXZJRW8zkAMSqH
22
Hadiza na zaune kan gado wajejen 8 tana kallo a MacBook dinta da aka kawo mata su Rabi Hafsat da Mama suka shigo dakin suna shigowa wani tsalle sukayi suka rungume Hajiya Hafsat tace “barka Ya Hadiza congratulations” dasauri Hadiza da duk jikinta ke ciwo ta turesu tace “zaku karyani me kuke murna haka” cikeda jin dadi Rabi tabama Hadiza labarin komi dasauri Hadiza takalli Anty Jams tace “wai haka? Shine kikazo jiyan nan kikai shiru”? Dasauri ta kallo Mama tace “Mama da gaske wai yar aikin nan ta gudu Hajiya kuma ta tafi” hade giran sama da kasa Mama tayi tace “nidai tunda kin sami lafiya nima gaskiya tafiya zanyi yau” Rabi tace “Wlh Ya Hadiza da gaske barsu Mama da Anty Jams yan Qalallahu wa Qala Rasulu ne su, but Ummi dai tagudu kuma mijinki ne yamata wulakanci jiya yagayama mamanshi ido da ido bazaije nemanta ba ko bikinto shine Hajiya tai zuciya ya tafi yau” wani ihu Hadiza tayi ta dirko ta rungume su Rabi saita fara rawa da waka. “Jarusalema ikayalami eeeee lonolonse…….” Yanda su uku ke rawan daga Mama har Anty Jams tsayawa sukayi suna kallon yan iskan yaran baki abude, Mama tace “stop celebrating other’s downfall duniya juyi juyi ce yau turn dinka gobe nawani, life is like a roller coaster Hadiza, Rabi’a da Hafsatu” Hadiza tace “Mama Allah ne ke sakamin wlh ba maganan roller coaster anan karma yakama yarinyar nan cus taci amanata gashinan da kanta da dauki kafanta ta tafi, the God am serving can never shame me, ni wlh namaji na warke tas tas, tas, azo asallameni wayyyooo dadi Nuri na is all mine again, Nuri kabiyani” ta kankame Rabi cike da jin dadi Anty Jams ta tabe baki.
Wajajen 10 Nura ya shigo asibitin da sallama yashiga dakin Hadiza na kwance tana kallonshi tana murmushi cikeda so, dab da gadon yaje yasa hannu yaja hancinta yace “wannan kallon fa” murmushi tayi sosai tace “Mijina yayi kyau ne naga, ina kwana” murmushi yamata yace “close your eyes” dan zaro idanu tayi tace “menene”? Daure fuska yayi hakan yasa tarufe da sauri suma su Rabi duk kallon Nuran suke dumbfounded kofa yakalla yace “come in” Drs da Nurses na asibitin ne suka shigo da katon cake da ballons dayawa a hannunsu an rubuta Happy Birthday Didi akan cake din su Mama da Anty Jams duk murmushi sukayi gabaki daya kowa ya manta yau birthday nata har ita kanta ta manta, yakalli Hadizan yace “open your eyes now” ahankali tabude kawai aka fara waka.
“Happy birthday to you, Happy birthday to you, Happy birthday to Hadiza Happy birthday to you…..” fashewa da kuka sosai Hadiza tayi tana kallon Nura kaman ta tsaga jikinshi tashige takeji karban cake din yayi yadaura akan cinyanta yana mata wani kallon soyayya yace “happy birthday Didi, oya blow you candle” blowing candle tayi akahau ihu ana tafi ta yanka cake din red valvet tace “wowww my favorite Thank you Nuri, I love you, thank you all” takalli sauran Drs da Nurses din tamusu godiya duk akacici cake din adakin aka watse Hadiza sai kallon Nura take she can’t believe Allah yabata miji dake sonta haka yake kuma son yaransu juyowa yayi suka hada Ido ya harareta yace “you are 33yrs yanzu, no more tsiwa da rashin ji da stubbornness” pledging tayi tace “nadaina I promise” Mama ta tabe baki tace “Allah sa” fuskanta ya shafa yace “bari nadan leka office kinason wani abu” girgixamai kai tayi tace “saika dawo Allah tsaremin kai” lumshe mata ido yayi yace “Ameen”yafice.
Mama tace “kinyi sa’an miji Hadiza saidai kice Alhamdulillah I hope you will change for good wlh kika rasa Nura kin rasa miji har abada” Anty Jams tace “nama Majal magana nabiya kudi nama tura mata number ki zata saki group dinta na matan aure mai suna Somach dan ubanki saura kada ki natsu ki koyi abubuwa you are 33 yanzu Allah ya chanza ki, namiki order wasu kayan mata from MAMMI HAJIA, shedanun cikin magungunan ta namiki order da HQ ADDICTION, RUWAN BAGAJA da OGA MUST SALUT, gobe tace zatamin delivery tun anan asibiti zaki farasha sabida yabi jikinki” murmushi Hadiza tayi tace “thank you Anty Jams dina don’t worry this time I will make you all proud of me, dagajin sunayen magungunan nan zasu tsula tsiya” Anty Jams tace “dole Nura yaga chanji wlh”
****
Yau Hadiza ta cika one week a asibiti yau aka sallamota suka dawo gida yaranta sai murna suke gobe da sassafe yan uwanta zasu koma kano girke girke suka mata daban daban aka lollada a freezer da uban stew kusan cikin roban fenti duk wani aiki dake gidan sun mata dudda babu wani abinda ke damunta ta warke tass though tanata appointed da psychologist daya ga wata mai zuwa but she’s fine sai uban kayan mata MAMMI HAJIA take sha.
After Magrib yashigo gidan duka akaci abinci tare yakara yin sallama da yan uwanta yawuce masalları sallan isha’i shida Aman.