← Book details Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 26

Sashe 8

Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Hawaye da gumin!Da ke zuba a fuskarsa ne ya shafe sannan ya numfasa domin cigaba da baiwa abokin sa Abdul Hafeez labarin,"Wanda tuni Hafeez ya dade da shiga duniyar tunani da tausayin Aleeyu!"Tare da Neman mafitar da zasu koyarda Saleema darasi mai kyau a rayuwarta!"...

*Alqalamin Nabila Dikko ne*🖊

*****
*Nabila MMN Khalil*🖊

*In the memory of my late father (Alh Hudu mai Agogo) may his soul rest in peace Amen*

Cikin sauri
mufida ke kokarin ficewa dg mall din,ko kadan idonta ya rufe, bata ma jinkiran da security ke mata na ta tsaya ta bashi takardar kayan data siyo amma inah hankalinta yayi gaba,burinta kawai tasamu dan achaba tahau tabi Dg abaya dan ganin gidansa da kuma ina zai je ,burinta dai kawai ta sami wani adireshin sa

Ba tare da tayi auneba taga securities har uku sun sha gabanta,cikin bacin ran katse mata uxurin dake gabanta tace

" meye hk?"

Daya daga cikinsu yace

"Ke xamuce wa meye haka,dan tsabar rainin hankali ana miki magana kin wani banxa da mutane? Wa yasani ma ko irin masu dibar na Allah ya isan nan ne"

Maganar daya fada ta batawa Mufida rai matuka,amma da yake ba wannan ne gabanta ba ,dole ta lalabasu dan ta samu ta aywatar da abinda ke gabanta cikin hanzari,don't ga dukkan alamu DG akowani lokaci motarsu na iya barin harabar wajen

Cikin zafin rai bazawarin nan na Mufida ya katse security dinnan da cewa ,

" haba malam ya zaka dubi mace mai daraja {aear wannan kace@tazo sata,amat3�yin ka Namai gadi ya kcmata ka tsaya matsayin ka ,iada ka sake ka {xIga hUrumin0fa balaka ba,da~ kuwa kai ba alkali bane �alle ka yanke mata hukunci".

Ganin ya tAso musu yana |a fada yasa duj su�ai sanym,jaoaaR daku wajen suma duk Suka basu sashin gCr{iya,fan dii !ka sasanua su kowa y` kama gabansa,

JMufida dai fanta id`n yayi dufu ya beCi ,dan�kuwa gaba daya an rifa da an wcrgatsa mata tscrm�ta ,dan�da.af wasu zaNafqn�hawaye suka fara gangaro0oata kumatunta,wabi$Abu kuwa yazo ya Tsaya mata a wqya,!ta kaci furta0ma komai!din vsa�er tika�ci,taca salU�kivi k�ri taga kuma rishi,!bazawarin nan nata mamaki yabi qa kama shi,dals(i ya ra{a"dAlilin cqnxa wartata0gikyn ian{anin!lic haka,ga�hi Ma `!r kuka pake,fadi yake

"don AlLaj my Mufy wai meke damqnki ne pls ? Idaday badc iya ceiAq� komai �a sai harara,domiN kuwa d}+ shi ta0�orawa laifin abinta y�faru dc ita,batare da tace masa iom!i ba`ta 7arce lefcr siyayyan daea han.unsa,hade la va�knM

" na �uce wani haushin"

Tai g�ba abintabta barshi tsaye cike da mamaki.

Kkda ta dawo gida kuwa jikhnta duk$a sanyayE yake,fiskar nan tate bako wanwala,hakan yasa `ada"wani bata lokaci ba mama suwaiba tq fiskanci �ana cikin$damua,amma sanIn bazata sanar de �tava yasa te zuba maTa idanu

Karar wayar Alawiyyene ya�te�heta daga �aneuyan baccin"ea takeyi,cikin fisxi kuwa ta dago fiska g�mid` kanlon {an wayArta-eanin Mufid` ce akan layi }qsa ve saii waNi dogon�tsaki,hadg da kara ayar i kunnefta,jin siut)n kukqn kawcr 4atang �asA yasa oabanta yayi(uani iug5n fadu7�,�uni$ta Watsake daga bakcin daie idanunva,f`di tdkm

" la�iya kaw�t!? Meke faru? Ko`wAniNe$y` mu|u?"

Sikin$shAshekar kUka Mufida t jata amsa(da cewa

'"idan da"mutuwa c� dada sauci AlawiyYa,ina`cikin tashin hCnkali kawata ,kainq ya kulle kvata kwata ,bansan yazan yiba,lan Almah kipneeo min mcditi,"

Cike da iamakin abioda kawar tata ke fada ne yasa ta�e iata

"Hikika duckin abhnla yasan yaki kuka bakAramin abu `ane mufida,fAdamin ko menene a sHirie nakE dala lalubo miki bakin zaren cikin(gagasa"

"Dgone$km kyak{awar gaske ne
da ginin sa yana shaawar rayuwar hutu,jaki�a Anawi�ya yayi daifaI da tsazij da nikes� mijina ya kasance,ba~san sunan"shiba, ban kuma san,inda zan sameshi b!,abu biyu f� kadai`na 3ani tattare dashi ,&yana da(mata,im gcnin dri6ern Eota� sa sanyg da kikA~ custom �a t�bbatar min da c$wa pabRas shima custom ne,meyu mqfita kawite,na rantse miki ma��Kar b`n samm mutumh� nan a m`tsayin mijiN� naba zan iqa rasa rayuwat�,kin san Halina kwarei akan abinda nake {auNa">

Tana gaea badin0�k ta rushe(d! �ani irin kuka!mai tsuma zAi...-

M
Dqga Aljalamin Nibila (maman Jha�il9🆊
[7/5, 5:34 AM]$O�"ila Lady: *MITA �KG�N AT,UEMA* 👩‍👩ꀍ👧‍👧����ℍ👩‍👧ℍ👥

� Stars Wviter7s*

����p���

*NABILA RABI,U �ANGO*
*Nabee�art LAd�*
*Marubuciyar Zamani*
&
"NabilqNcy Nu6*💘
$ (Au.tyf!S&S)
( &
+Jabima Dikko(
( $
*Nab�ma Mmn Khalil*
( `�

0⃣5⃣

*
👇𗏼

ALKALAMIN"NABEENA LIKKO*🖋

"Cigabcn Labari..,."
*
"Aliyu yc ciga@a da faiwa Hafegs labari,Ya c%"Bayan nqyi ata Uku da yin gobara �gidani!INA(sigaba da zuwa cffice�A kamf`nin shinkafar da in0ke aiji a jihar KEBBI cikin garin ARGUNGU wauo (WACOA)."D!ga bisani!M.D"Kcmfanin ya kIra ni akaN za'aym bancike mai tsanan( ga ma
aioatan kamfanin namu&"Domin anasoo(�owa ya kawo original cop] na qualif�cations $kn s�."Zikini yayi Qaly) kuma hankaline ya tashi Dan lasa~ cewa k!rsh%n `ikin� a kamdanin yezo acikin sa|i data!"A ina(zan nemo Takabdqna dukan su(aiki n� jaa!�ai matukar$wahala!"Neyiwa i.D godiya uare da fada masa zanyi!iya kokapina)Co zan$s`mu takarduna cikin setin
��a hacal nabaro office dinsa nadawo�gila0jikina ba kwari abhn takaiki`bin 3ame {aleema a gida ba tana wurin yawontc!"

"Vun lokacin Na kaqa samun nutsuwa dakwanciqqr hankali!"Abu kamar wasa yazama babba d@n kO sanafin `akco(aka dakatarda ni a !iki!"Har sai`najawo takarduna"Yanzu kimanin shekara $aya `a wata"siyu �a siti uku ienan!"Tun ina da Kudin kasii har nadawn h`kan#"Sabode (akan ne nafara yavnn Neman takarduna ko zan samu"tun farko(Sai da nafaba zuwa kotu(Court )A kaimk~ takardar shedar ggbara naje nasa}u"primary & Seconda2y certidicate naje"general HoSpit�l akaimin gertificate of birth sannan(na zarce local go�ernmejt da kyar nasamu qign na chairman a IndI�ene dina!"Tun loka�in har yanzu da �ake(maka!zancej �an Hafge3 yawon zirya zuwa FBUK (feder!l uni�ersity)BIRNIN KEBBH naKeyi dominsamun*rerult dina na deGree."Wanda har"yan�U ba aMo ba labari nafh sniga yafi akiz�a ban dacu ba�domin long process ~e!2


$ "TuN da nadawo"hakan raini da�wulaqanci raco ya shiga tsakalkna da$saleemk!bata�ganin gismana bare`mutu�cina!"Oullum sai ta bude Min saboN bab) ja ckn mttu�ci!"Duk wani"hakkin saleema da ke kaiNa INA kokar�n saukewa Hafeez!"Kuldum burioana`faranta mata amma m|a batata buri iril taga n`(saketa!"Dek da iyc{enta sujyi tofin alatsine gareta matukar ta g5heni waboda sauyin yanayin da nasamu!"Wannan kadai ne dalilin da yasa nake ragawa saleema INA tausayin halinda zata shiga idan na saketa!"Saboda iyayenta sunada kirki da mutunci kuma komai namasu a rayuwa ginin zamani abincinsu sutura komai saleema tace min suna bukata ko da banyiwa iyayena ba!"Jikina na mazari zanyi masu."Amma yau ni saleema ke wulaqantawa banda sauran kima a idonta!"Bata kula ni da duk wani nauyi ko hakkina da ke kanta!"Abin takaici tuni ta tsayar da haihuwa atsakanin mu tagina Katanga mai tsawo tsakanin ni da ita.!"Gani banda yara sun mutu!"Ta rabani da iyayena dangina duk ta ci zarafinsu har kunyar su nikeyi duk da tun can bayan gobarar na nemi yafiyar su kuma sun jajanta min!"Hafees kaji labarin kadan saga cikin abinda ke faruwa da ni da halayen matata Saleema!"Wacce ayanxu dana sani ne fal azuciyata na auren mai fuska biyu da nayi wallahi nayi nadama kuma nagane bin iyaye bin Allah!"Abinda suka hango bazamu Gandhi ba!"Bijirewa zancen su babban kuskure ne a rayuwa!"Da ace nabi zabinsu da na huta!"Tun farko da banyi kuka ba!!...."

"Haba Aliyu kamar ba kai ba!?"Kuka bai kamace ka ba Dan Allah ka daina!"Inji Hafees cikin kalar tausayi da jimamin abinda yasamu abokin nasa!"Ya ce"Aleeyu hakika na tausaya maka kuma INA jajanta maka akan rashin 'ya'yanmu Allah yasa sun huta Amin
"Sannan ka kara hakuri in shaa Allah zanyi process inga na amsa maka result dinka a school."Sannan yanzu zan nema maka wani gida komai karshen wahalar ka yazo na dauki alqawarin mayarda kai gurin aikinka koda komai nawa zai kare abokina Allah dai ya sanya mana hannu."

"Ameen Aliyu yace fuskar sa dauke da murmushin jin sanyi a ran sa saboda yasan hafees sarai."

"Yanzu ma da ka ganni Aleeyu wallahi daga sokoto nake an turo my seminar daga can Sudan!"Nace zan shigo kebbi na nemeka a Argungu saboda nasan kana ciki tun zuwan mu da mama ban kara dawowa Nigeria ba!"Nayi aure matata Razeenah da dan mu daya Aliyu da nayi maka takwara saboda ban son na manta ka nayi Neman layukan dukansu bana samu kuma duk wanda na bincika su nakesamu tun ina sa ran jinka har nafara saduda!"Ashe da rabon mu gana anan haka kawai zan wuce na tsaya nabawa bawan Allah nan wanki mota naje restaurant naci abinci nadawo,Domin naje nemanka saboda har na manta gidanku ginoni sun yawaita... "

"Hakane Abdul hafees wallahi bayan tafiyar ku sudanda kwana biyu wayana ya fadi da duk layuka na kuma Kasan a airport munyi da kai zaka kirani da layinka na can!"Bayan nasamu waya koda nayi yunkurin welcomback har sun ba wani Layin!"Shi ne sabanin da aka samu!"Amma Alhamdulillah tunda Allah ya sake sadamu yanzu."Kuma nagode da kyautar takwara da kai min Allah ya sanyawa rayuwarsa albarka ya baku zaman lafiya da razeena yaja da nisan kwanan mamana."

"Ameen,Aliyu nagode."Hafees yace yana dariya."

"Yanzu muje mu nemi gida mai kyau ga motata nan nabaka daman nasayeta ne domin yawon gari a jirgi nazo kuma shi zanbi in koma sabuwa ce idan bakasonta mu sayar sai acanja wata ga key..."

"Hafeez ya bude hannun Aleeyu ya zuba masa yace muje mugama da wuri ka kaini gurin su Baba na gaishe su zan tura maka 3million naira kaja jari kafin result dinka ya fito Dan nan zuwa jibi zan koma amma zan dawo da zarar nayi submitting takardun office dinmu."

"Aleeyu sororo yayi yana duban Hafees da kyar bakinsa ya furta nagode Hafeez Allah yabar zumunci."Saboda komai ganinsa yakeyi tamkar a mafarki!"Shi be wai rayuwarsa tadawo sabuwa!!"Lalle dare daya Allah kanyi bature!kuma ba a debe rai da samun rahmar ubangiji!"

"Hanya suka kama hannayensu sarqafe suna hira da raha kamar su hadiye juna saboda munna ba kamar Aleeyu da ke driving din motarsa da ko a mafarki bai taba yin yana tukin irin wannan motar mai tsadar gaske ba!"Amma yau gashi yana driving kyautar Allah."
Chapter 8 · 0% Book details