Sashe 4
Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taji wasu zafafan hawaye sun kwaranyo mata
Ta zauna dabas akan 3 siter waya ahannu tarasa mafita
Taji gara tafuta kawai batare data sanar masan ba
Saidai kuma wata zuciyar na jin tsoron zartas da hakan sbd gudun zargi kada wanda yasanta dashi yagaya masa ya zargeta
Wayartace ta katseta da ring
Da sauri ta duba taga shine
Ta daga da sallama muryarta asanyaye domin bata iya fadaba balle ta balbaleshi da fada kota huce
"Kin kira ina wanka akwai wani abune?
Yatambayeta da gadara
Tace "Eh! Dama asibiti zanje bana jin dadi shine kuma dana kira naji muryar mace wacece haka?
"Koma wacece wannan ba matsalarki bace.
Yadatse wayar taji diff!
Ranta yasake quna.
Wai meyasa khamal yake mata hakane ?yacanxa maa dayawa duk akan taki yarda tayi planning din?tabbas ashe inya gano tasamu ciki zai iya mata wulakancin daya fi hakan.
Gabanta yafadi data tuno irin soyayyar da sukasha ada kamar rana irinta yau
Tana son khamal baxata iya jurar irin wannan zaman ba sbd ita take cutuwa dolene tayi wani abun yakamata taje gun malamin nan don kai bukatunta akan khamal sbd baxata so yakwaso mata jangwan agun karuwan waje ba
Ta tashi taci gaba da shirinta saida tagama tsaf kana ta kira nambar zee ta sanar mata gatanan fito suka hada meeting point.
A motar zee din suka tafi can wani kauye waishi kadiyawa dake garin baich wanda awa guda ce takaisu har kofar gidan malamin
Basu dade da zuwaba suka shiga har ckn gidan Zuwa sashensa
Shikadaine adakin sai tarkacen kayan tsubbunsa agefe
Suka xauna nesa kadan dashi suka gaidashi ya amsa yana musu barka da zuwa
Dayake yasan Zee tasaba xuwa yace da ita "yau bake kadai bace knn?
Tayi murmushi ta taba humaira tana fadin "walh kam mallam kaganta nan Aminiyatace tana ckn wani hali na matsalar mijinta data shiga ahalin yanzun tasamu ciki to tana fargabar yasani ne sbd gudun wulakancin dazai mata don baya son haihuwa shine muka xo donkayi mata aiki arufe masa baki inyaji zancen cikin yayi rawar jiki akansa
Yahau gyada kansa yana fadin "Angama zainabu.
Yayi rubuce rubucensa akan kasa yahada musu magunguna tareda yan surkullensa ajikin bango yana surutai da wani yare wanda ni Nabilancy bana jinsa saidai bansaniba fans ko Nabeela's Sunaji su fassara muku 😅
Dubu biyar Zee ta ajiye masa tana fadin "to godiya muke mallam ga wannan ba yawa
Yace "To da zarar cikin ya fara futowa zata dawo atsumata sbd inhar yanzun yakarbi ckn da murna baiyi maganaba to da zarar ta haife cikin baxaiyi xumudi ba asalima zai ringa jin yatsani d'an ko "yar dan haka dolene kisake dawowa kada cikin yashiga wata takwas baki dawo ba zaki iya samun babbar matsala.
Humaira ta gyada kai tana fadin "zanma dawo insha Allahu mallam nagode.
Nan sukai sallama suka tashi suka tafi
*******
Saida khamal yayi sati a garin Nijar kana yadawo shida yarinyarsa ne Aleesha suka tafi domin Aleesha tana faranta masa sosai tunda ayanzu hakama tasaka inplan ajikinta sbd kada su sami ciki kuma yanda take karbarsa ko humaira bata karbarsa haka ta iya tarairaya sosai tasan takan yanda take samo khamal.
Yana kashe mata kudi har gida yasai mata don ba yar kano bace iyayanta suna zamfara ta gudo ta taho yawon duniya saidai kuma tun haduwarta da khamal tadaina bin maza domin taji khamal yayi mata yanda takeso yana gamsarta ta kowanne fanni shima khamal ya yarda da Aleesha don takai takawo ma inxai amfani da ita baya saka condom tunda yasan takare kanta
Aranar daya dawo ko kula humaira baiyiba duk da tanata shishshige masa amma abanxa agunsa abinci ma cakala kawai yayi yabar mata kayanta loma uku yace mata yakoshi
Ko adakin baccinsu bai taba taba don wulakanci
Itama anan bata nemaba sbd ita dama ba mayyar abar bace 😃
Ackn Watan da humaira tagama aiki da magungunan da mallam yabata tafara ganin canji domin khamal yana nuna kulawarsa akanta yana nan nan da ita gashi yatakura mata da yin sex
Ita kuma alokacin sai Allah yajarrabeta da kin yi
Kai ko kamshin turarensa bata sonji
Laulayin ciki yakaru alokacin ciki wata uku takara wani uban kyau da haske gashi ni,imarta ta karu fiye da da shikansa khamal yaji canji don hakanne ma yasa yadad'a like mata
Sau dayawa yakan tambayeta "my madam " sunan dayake gaya mata kenan tun tana amarya
"Yanaji abu yakara dadine?kodai magunguna kkshane?
Takanyi murmushi tace "a.a walh banashan komai dear.
Shikam bai yardaba tunda baisan sirrinba sai Allah da ita.
Saida cikin yashiga wata biyar sannan yafara ganewa ranar rigar datasaka ta kamata sosai cikin ya futo kurtsitsidashi yai mata kyau yakura mata ido
Yajanyota jikinsa yana tuhumarta da ido
Ta sunkuyar da kanta kasa yadago habarta yana fadin "my madam kamar cikine dake ko ………???
*Alk'alamin*🖋 *Nabilancy luv💘*
*Auntyn S&S*
**** ****
*In the memory of my late father (Alh Hudu mai agogo )Allah yayi masa rahma*
Cikin xafin rai mama Suwaiba ta yaye labulen dake dakin fuskarta a murtuke take fadin "yanxu da gaske kike kenan da baza kije kiranda Honorable ke mikiba ashe? Anya kuwa kina son ganin farin cikina kuwa? Yanxu ban isa nace miki ga abinda nake soba kiyi min shi Ashe ? Toh ba komai kiyi duk yadda kikaga dama, lokacine wataran bazai miki kyau ba,
Cikin yatsinar fiska mufida ta kalli maman nata wadda har yanzu tana tsaye rike da labule a hannunta tace, "nifa ba hk bane mama, wlh kece baki San halin Hon ba ,sam ba mutumin kirki bane ,banda halayyar holewa ba abinda yake bukata daga gareni ,akullum bayida zancen da yawuce in rakashi wani gurin, amma ban taba gangancin biye masa ba, kodan yagani bazawarace shi yasa yake damuna da irin wadannan xantukan oho,"
"Hummm " kawai mama tace batare data ceda ita uffan ba ta saki labulen dakin,
Mufida kallo kawai ta bita dashi dan ta fahimci duk bayanin datai mata ba gamsuwa tai dasu ba.
Mufida mace ce kyakyawar gaske Fara ce sal yanayin shape din jikinta yayi dai dai da yanayin kyawun da Allah yayi mata,bazawara ce wadda mijinta ya mutu bada jimawa ba da daurin auren su,hk nema yasa mazaje da dama kan kai kokon barar su gareta amma Sam taki sauraron kodaya daga cikin su ,musamman yanxu da idanunta suka bude da jin dadin data samu wajen mijinta kan rasuwarta ,duk dadai su ba arxiki ne dasu ba amma Mufida ta cika xuciyarta da wasu burika masu nauyin gaske,bata da son abin hannun maza ammafa idan ka bata babu ko jayayya amshewa xatayi.
DCG Anas M A (deputy controller of custom) ne sahararen mai kudine ,koda jin sunan ma kasan baa magana,matarsa daya wato safara yar asalin sudan ce ,idan kaganta lallai xaka tabbatar dacewa lallai wata miyar sai a makwafta ,dan baa magana indai batun kyau da tsarine,cikin salo na yanayin Irinna masu hannu da shuni ,Safara ta ziro kafafunta farare sol kasa da nufin fitowa dg mota,bayan da wata mace sanye da babaken suit ta bude mata kofa,lifaya ce baka mai ratsin fari sai daukar idanu take Safara ta sanya, kamshi kuwa gaba daya ya baibaye wajen ,hkn ne ya janyo hankalin allumma sukai ta kallon ta,dan wasu fadi ma suke mtm ce ko aljan dan kyawun yayi yawa,
Cikin salo irin na soyayya da kaunar juna DG Anas ya riko mata hannu suka nufin cikin katafaren mall din,masu take musu baya suma suka rufa musu baya
Kamshin turaren daya cika koina shine ya janyo hakalin Mufida dake aikin jidar kaya ,dan kadan ya rage mata ta cika wani makeken trolley da kayan kamshi dana ciye ciye, ganin ta sami banza,dan wani bazawarin tane ya kawota ta zabi duk abinda take so
Hakika yanayin da Mufida taga DG Anas ya matukar burgeta kwarai da gaske,hakan nema yasa tunda tai arba dashi gaba daya ta sandare a tsaye,ya tafi da imaninta sosai,Sam tama manta da saurayinta suke tare ,dan magana yake mata amma Sam hakalinta baya gareshi,
Aunowa take inama ace itace yake nunawa soyayya kamar haka,ga uwa uba dukiya da haduwa ,dan DG kyakyawa ne black handsome,amma da yake kudi ya ratsashi kai kace irin black America din nan ne
Ganin kafafunsa sunyi tsami a tsaye kuma yayi maganar taki kulashi yasa yadan ja mayafinta kadan hade da fadin sunan ta ,cikin bacinrai ta juyo ta kalleshi tai wani mugun tsaki ,meye yace Aa naga gaba daya kin fice daga tunaninki ne km har naje na biya kudin bama ki saniba, cikin bacin ran katse mata dadadan tunanin da take tace masa" kaga malam kada kayi min asarar wannan damar dan Allah katafi ka dawo wata rana ,meye hk km mufida ? Ya bata amsa,ana hk kuwa takai idanunta dai dai kofar fita ai kuwa taga mutumin nata har sun kammala siyan abinda zasu siya ai bata San sanda ta bangaje shiba da karfi dan saura kadan ledar hannun sa ta subuce ,ta bisu a baya da sauri...
*Alqalamin Nabila* (maman kalil)🖊
**** *****
"Sautin Kide-kide da waqoqi ne ke tashi a cikin unguwar G.R.A da ke Argungu layi na biyar."Kataferen gidan Honourable Abba Babangida(Chairman ARGUNGU L.G)."mata ne cike timjim a farfajiyar gidan da ya sha ado da kwalliya kujeru da rumfuna ne na alfarma aka tanadar domin mutane."
"Manyan mata sai rawa sukeyi suna juyi na kasaita."
"Mawakiyar ko sai qara kaimi takeyi wurin wakenta da kod'a su yayinda suke mata b'arin naira."
"Hajiya Fatyma da lailah da sAuran abokan su suna gefe domin su team din su da kidan su na dabam ne wuri ake ba su."
"Umurni Suka baiwa zabiyar wato Hajiya Hindu Alqali,Domin tafito masu da uwar buki mai gayya Hajiya Saudat Uba,(Wacce ake bukin sunan twins dinta najib da najiba da ta samu,Hmnnn yau ta ke sallah)"