← Book details Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 26

Sashe 7

Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai Ali jita dayazo yayi wakar "yan biyu agurin

Khamal da abokansa sunje gurin sun watsa nera ba laifi abokin Khamal me suna Ahmad yayi watsi sosai da naira kamar a bola yadebosu me kudine sosai

Tun anan Ashanty ta kyalla ido ta ganshi ta manne masa shikuma yaringa basar da ita

Kafin atashi agun saida tayi yanda tayi ta samu suka kebe har sukai musanyen namba.

Bayan suna da kwana goma khamal na zaune yana rubuce rubuce yajiyo kukan twins sun karade gidan da ihu

Yatashi tsam yanufi dakin humaira yag duk ta diririce ta dau wannan ta lallaba ta ajiye tadau wanna tana rarrashinsu

Yatsay abakin kofar yana kallonta kawai

Kamar ance ta waigo ta waiga takalleshi tace "Dadyn twins kaganni sun rikitani ko.

Yace "meya samesune?ko basuda lfyne?

Ta dan buga cikin Hussaina tace "ina tsammanin cikinne a kumbure gadai hussaina tafi kuka cikinta na ciwo.

Yace "to hassanarfa?

Ta taba cikinta tace "ita saidai ko rigima amma cikinta ba kumburi.

"Akwai magani ko inje insiyo musu.?

Tace "babu magani kaje kasiyo inza.a samu.

Yaduba agogo sha daya saura kwata 10:45pm

Bari inje chemist din Ado yakan kai sha daya

Haka yafita ba don yaso ba don muhimmin aiki yakeyi haka yabarshi yafuta yai sa.a kuwa yasamo musu maganin yakawo tabasu dukansu

Ckn mintina sukai shiru bacci yai awon gaba dasu

To ire iren abubuwan sai yafara gundurar khamal domin kullum dai twins da tsirfar dasuke zuwa dashi gasu da rigimar tsiya shikuma wani zubin inyana gida yana son yaga ya huta koya kebe da matarsa to amma twins dai sai suce basu san zancen ba

Sau dayawa ma ko daukarsu bayayi duk yaji haihuwar takara fuce masa tun da akai arba,in dinsu ma yafara mata maganar planning

Awannan karon batayi masa musu ba domin ta masa masa da zatayin kuma daya bata kudin zuwa asibitinma amshewa tayi harta shirya yakaita ma da kansa har asibitin amma aget ya ajiyeta yatafi aikinsa

Itako ko kusa batada niyyar yin planning ayanzun ita haihuwa son ta takeyi tafison ma ta zazzago tayi da wuri tagama abinta

Bayan wata uku lamari ya canza humaira tafara laulayi na ciki

Ita kanta afarko ta tsorata domin tasan me rabata da bala,in khamal sai Allah

Ta nemi zee da shawara zee tace "kinsan Allah wannan karon babu gun mallamin da zamuje tun wuri humaira gara ki karbarwa kanki "yanci agun namiji kidaina jin tsoransa kada kibari yarainaki walh kizama gwarzuwa kafin kizama me matacciyar zuciya inkikai ms shiru shiru rainaki zaiyi

Ita dai humaira batada bakin magana domin bazata iya yiwa khamal komai ba indai akan kwatar yancine ko ta iya fada to bazatayiwa khamal ba yana mata kwarjini gashi tana masa mugun So mara misaltuwa gashi shine uwarta da ubanta

Watannin twins bakwai aduniya cikin dake jikinta me wata biyar yabaiyana

Alokacin khamal yadawo daga tafiya dayai kasar Canada

Aranar daya gano tanada ciki kuwa tagane kuranta dan ta muzanta fada yaringayi agidan kamar yacinyeta

Tayi luf agabansa yana nuna ta hannu "wato ni kika muna furta dan kin rainani ko? Sbd kinga inaso muyi tsarin iyali shiyasa kke son ki bujiremin ki kunyatani ko?to walh baki isaba yau sai kin zaba ni ko cikin nan najikinki. Yau koki zubar dashi kokuma murabu kawai....………

*Daga Alqalamin Auntyn Sayyada Da Shahidah ne* 🖊

MATA JIGON AL UMMA

NABEELA DIKKO

PAGE 4

"Tunda Saleema ta shiga gidan nata taji wani bakin ciki da bacin rai!"Yana damun rayuwarta!Domin a yanzu gidan baqik kirin take ganin sa!"Ta ya za'ace da kyaunta da kuruciyarta!"Amma tana zaman hakuri!"Da "Zaman wahala!A kullum cikin da nasanin hakan takeyi!A Gefe daya kuma tana godiya ga Allah da yasanya tabi shawarar qawayenta na ta daina haihuwa!"Domin yanzu taga ranar tsayarda haihuwar ta da tayi da dadewa domin zata rabu da Aleeyu batare da wata fargaba ko Matsala ba!"Tsaki tayi har sau uku!"Sannan ta shiga cikin dakin nata kollo ta karewa dakin!"zama tayi akatifar ta zabga uban tagumi aiko ba shiri ta mike kafafu ta dinga rusa kuka kamar wacce akayiwa aiken mutuwa!"Domin shi kadai ne zai magance mata zugin da takeji a yau musamman idan ta tuna da yadda mata suka bararraje suka dama agidan sunan abin yayi mata zafi sosai!"Kamar ana qara rura wuta a zuciyarta hakan taqara cigaba da kukanta ba kakkautawa!"

(Hmnnnn dan Allah fans kuzo ku baiwa saleema hakuri kada kanta yai zafi su nabeela kuna ji fah lol😃)

"Sallau tuni ya fahimci maganar da zasuyi ta sirri ce atsakanin Alhaji Hafeez da Ali." shiyasa yayi masu sallama da sunan zaije kasuwa cefane ya isa gida."Kyauta mai tsoka Alhaji Hafeez yayi masa domin a ganinsa shi ne silar haduwar sa da Aleeyu!"Bayan wasu shekaru da rabuwarsu."Godiya sallau yayi kana ya wuce yana murna da kuma tausayin abokin aikinsa mallam Ali domin kamar akwai wata aqasa!"Yana cikin Halin damuwa."

"Hafeez ya dubi Aleeyu ya ce"Aliyu nayi matukar mamaki da razana da ganinka acikin wannan Hali!"Shin meke faruwa da kai!?Ka sanarda ni ko zan samu nutsuwa!"Meke faruwa Aliyu!?"

"Abdul hafees ya fada cikin kidima da mamaki!"Yana kallo Aleeyu da in banda hawayen farin cikin ganin hafees din ba abinda yake ko ba komai zai fashe gurjin da ke ruruwa a zuciyarsa yaji sanyi!"

"A hankali ya dago kan sa ya dube shi sannan ya ce"Abdul Hafees Muhammad madawaki kai abokina ne nagari mai nagarta wanda nake!alfahari(da shi!ina matukar son Ka!dakcunar!halayeok� da debi'UnKa da suka(zcmo iri daya da naw`." Bazan iya boya mqka komai arayuwa|c$bA!"Nasin kah$mai tuba }i. asirin sir�i na ne fa amcnaa"Kqsancewar kai ami~ina ne tun yarinta duk0sani raYuwar m� qtare muke tafky`r dc ita har ztWa kammala JAMI'AR MU."Mutuwar Baba ce sanadin rabuwar mu!"Gashy(a yau Alleh yA �ara ladamu bayan`wahalar nem�nka dA na 3ha ab!yc!"Hafeez ina cijin halin jarrgbawar urangiji tun bayan komaarku Kasar0ku (SU@AN)."Jmn Dadina0bai kai yawa� bccin vaina ba!"

"Tun sanda 0muka kammada karatun mu na E.gi�eeping ni d! ka) bayun 4afiyas�kt�da wata..i na samu�aiki a coMpany wACOAT([amfanin shinkawa da ke carin ARGUNGU)"Tere da taIm`kO Aboken Babanq."Komai na tafh}a normal har(na kam-ada gini na`na sayi lKta da!yake munada salary(may tsok!,Kasan cmwar maoine t` raru t�n rayal haihuwata kasagi Faba AisLatu c% ta maye min gurbij ma,aif�ya!wacc� bata taba$haihuwa da$Baba (Alh
Shel� shamaki)"Ca ya�da bava}i ta hadani d� iar panwerta da take riko a gidan mu Naja'atu domin na aureta zumunchi ya daure amma naki na nace sai dai Saleema yar gidan mallam Buba mai takalma."Duk wanda yaji zancen aure na da Saleema baya tofa alheri har iyayena da dangin marigayiya mamana(Hajiya shafa'atu)Ba yadda suka iya da ni akan na mannewa Saleema a ganina basu fahimci rayuwarta ba ne domin tana da nutsuwa hankali ga addini kuma iyayenta mutanen kirki ne!"Kullum da hijab take har kasa da nikaf saboda macece mai kyau Allah ya wadaceta da komai na halitta!"Hakan iyayenah suka amince akayi komai na aure lafiya amarya ta Saleema Buba ta tare agidanah wacce muke son junan mu sosai musamman ita da take ganin tayi nasarar zama matar Engr.Aleeyu Shehu Shamaki."Wanda yan mata keta dauki ba dadi akansa ga kyau aji ga kuma naira ta zaunu a aljihu."

"Bayan aurena da Saleema da wani lokaci nagane gaskiyar yan magana da ke cewa"Abin da babba ya hango,Yaro ko ya taka tsauni bazai gani ba!"Domin Saleema batada kirki mutunci da addini batadamu da sallah ba."Batada aiki sai chat,zuwa buki,bacci,abincin nan Saleema bata iya girkawa kullum ina restaurant sayen abinci!"Ni ne sharan gida mopping da sauran su da yake bana son yar aiki kuma na tsani kazanta!"Ana hakan har mukayi shekaru shidda da aure ni da Saleema."Duk ina hakuri da ita da dadi da ciwo!"Har yan uwana suka gane sukai Allah wadai da Saleema saboda bata girmama su bare ganin darajar su,"Ni kuma duk abinda tace ko tanaso shi ne keyi!"Abdul Hafeez wallahi ina fada maka mijin kan tace ma yafini domin nifa yadda nike tsoron saleema da bacin ranta alokacin bazai misaltu ba!"Yanzu ne nafara samun yancin kaina agidana!"Hafeez duk wani buki ko dinner na manyan mata da akeyi a jihar KEBBI da kewaye sai saleema taje yar bidi'ah ce ta karshe kullum cikin kwasar kudina takeyi tana yadda taga dama!"Yarana uku da mukasa mu duk bayan shekara daya sai tayi masu birthday!"Kai haka kawai zata tara mata da makada achashe aci asha ayi hani'an a gidana duk na jin dadi!"Fita ma idan zatayi bata fada min batada mu da tarbiya abincin yaraan mu ba duk abinda taga dama shi takeyi!"Wanda silar yawonta na gidajen kawaye da buki ta fita tabar su sultan suka dai agida suna bacci ni kuma ina office!"Ina fadama yara yunwa ta addabe su sai kawai babbar acikin ta kunna gas bata samu ashana da wuri ba!"Ko da ta hango ta har iska ya gama hade gas din abu da kurciya sai kawai ta kunna ashanar!!!!"Wuta ta tashi da yarana uku mace biyu namiji daya!!!!!"Ba suda mai ceton su koda makota suka kawo agaji ta cinye yarana gudun jininah batare da Sabina ko na mahaifiyar su ba!"Mutane sunyi kokari duk da nikade ke Hulda da zaman lafiya da makota na awurin saleema tafi karfin su take gani dan tasawa rayuwarta karya da bin manyan mata masu arziki wadanda suka amsa sunan su hamshake ko kuma *MATA JIGON AL'UMMA* masu taimako da kafa kungiyoyin tallafin All umma."Sanadin gobarar na rasa yarana har uku farincikinah masu tausayina da debe min kewa duk sun kone kumus!" narasa duk wadansu qualifications dina na rayuwata da karatuna!"tare da kadarorina."Mutane dama sun tausaya mana sosai saboda komai mun rasa."Musamman ita Saleema da kawayenta sai jajanta mata sukeyi akan wai ta rasa kayan shiga taro!!!"Abin ban takaici sai kuka takeyi kamar tayi hauka akan kayan nata wato motarta da golds dinta da duk set din akwatinanta kusan hudu sun kone!Kuma tafi jin haushin su fiye da rashin yaranta domin tace zata iya samun yaran amma wasu kayanta ta rasa su ne har abada!"Dama can yaran ba wani sonsu da kula da su takeba wai takurata suke kuma zasu sa ace tafara tsufa!"Akan hakan ne tasa sadik,sadikka,da sultan din suke kiranta da sister maimakon mama/Umma/Mummy."
Chapter 7 · 0% Book details