Sashe 10
Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace "eh.kice komai ma nikam kwanciyar hankalinmu nakeso kuma bana so gaba asami matsala sbd zaki iya muna fur tata kice kinyi planning alhalin bakiyin ba.
Ckn kwantar da murya tace "dan Allah ka yarda dani zanyi planning agabanka ma za.ai min amma baxan iya yarda aciremin mahaifa ba
Yakalleta yace "narasa yadda akai kike da kulafucin son haihuwa humaira to nayarda muje ayi miki duk wani abu da za.ayi na planning agabana amma kisani na hkr da haihuwa ko agaba bana son asakeyi ukun nan sun isa.
Ta gyada kai ba don tasoba
Awashe gari kuwa yakaita har asibitin Nuhu bamalli aka saka mata inplan na shekara biyar
To sai asannn hankalinsa yakwanta da ita soyayya ta dawo kamar da yaringa nan nan da ita tunda har ta amince tadaina haihuwa dashi
Amal tayi shekara daya cur ta taso da wani kyau yarinyar gata kubulbul fara da ita
Hassana da hussaina suna tafiya koina abinsu gashi sun taso da wayo kuma sunada garin jiki
Kaikace sunyi 3years inka gansu nankuwa tsiransu watannine da Amal wata sha 11
Allah mai iko da qudira saiga ciki yashiga mahaifar humaira wanda ita kanta bata fahimci tanada cikinba saida yayi wata uku ajikinta domin baizo mata da laulayiba taga dai takara kyau da kiba fatarta tayi freash
Aranar data fahimta ma saida ta karyata zuciyarta atsorace ta tafi asibiti akai mata test na ciki
Ganin result dinta is positive yatayar mata hankali matuqa tahau hango yanda zasu karke da khamal tasan inhar wannan karon bata yarda ta zubarba to tabbas zai iya sakinta
Tun ackn asibitin taringa shafa cikin nata taringajin wani kaunar cikin na shigarta tamkar bata tabayin cikiba sai yau Amaimakon taji ta tsani cikin tunda zai iya ruguza mata farin cikin da take ciki domin tasan tashin hankalinta ne yazo saikuma taringajin wani farin ciki inta tuna Allah yabata wani rabon cikin sauki
Saidai kuma tuno tashin hankalin dazata riska gun khamal na sakata ackn tunanin shin ina mafita...??
Muje zuwa
*******
👇🏽
*Nabila Mmn Khalil*
*In the memory of my late father (Alhaji Hudu mai Agogo ) may his soul rest in peace Amen.*
"Come on my friend ,stop crying Wannan mganar tamu bata waya bace ,dan ga dukkan alamu na fahimta kina cikin tashin hankali ,dan hk kawai ki sameni a gida yanxu dan gano bakin zaren.
A tsakar gida Mufida ta tarar da mahaifiyarta tanata fama da sharar tiken dabbobi,dan hk ta karasa har inda take saannan tace
" dan Allah mama zanje gidansu Alawiyya ne,ba dadewa zanyiba yanxunnan xan dawo,"
Mama suwaiba da ta dade da fahimtar halin da yar tata take ciki dan kuwa karaf wayar da sukai dazu da kawar ta duk cikin kunnenta akai, shiru dai kawai tai batai mata mganar ba,dan tariga ta gama fahimtar Mufida da inda ta dosa,wato rayuwar hutu da danshi take so km kota halin 'kak'a,
Duk da dai banga laifinta ba,dan kowa yana son hutun ammafa wani hututun hmmmmm!!!!!
Adawo lafiya kawai tace mata , kana tabi bayanta da kallo,ita kuwa mufida ta sakai.
Cikin wani madaidai cin daki wanda kusan shake yake da buhuhunan amfanin gona ta tarar da kawar tata,
Da yake suma Alawiyyar talauci ya dade da samun matsuguni a gidan nasu, amma idan kaga yadda take daukar wanka da irin manyan zawaran dake sintiri gurinta ba kace daga wannan gidan ta fito ba,
Itama bazawara ce kamar Mufidan,yaranta biyu duk maza,matsalar uwar miji ceta rabota da gidan ta,bayan tsanani takura da takauci data fiskanta a baya, hakan ne tasa bayan rabuwar ta da mijinta ta dauki alkawarin raba gari da duk wani Wanda yazo da nufin maidata ajin baya.
cikin sauri mufida ta fada jikinta Alawiyya suka rungume junan su,dan da nan kuwa sai hawaye a fuskar Mufida,
" haba haba Muffy u re a big gal,in fact banga dalilin da zaisa akan namiji ki dunga zubar da hawayen ki a banzaba, naji kuma na fahimci duk inda zancen ki ya dosa kawata",
cikin yanayi na karfafa guiwa ta hanyar rarashi Alawiyya ta kara matsowa daf da kawar tata ,wato Mufida saannan ta cigaba da fadin
"Kinganni nan Allah yayi min wata baiwa,wadda duk abinda nikeso nakan sameshi cikin ruwan sanyi,babu boka babu malam,dan hk ki goge hawayen dake idanunki kawata,dan Allah ji beki yanda kike kyakyawar nan nayi imani ko aljana yake aure matukar yayi idanu hudu da ke dole ya baki naki lokacin"
Duk da mufida cikin fushi take amma fadin hakan da Alawiyya tayi sai dayasa ta danyi murmushi,hakan ne ya mata damar goge hawayen dake idanunta,saannan ta dubeta tace
"My friend,fadamin mafitar da kikace kinada ita ,wlh na kagu naga nima na mallakeshi,"
Cikin yanayin xolaya Alawiyya tace
"Wai ni kawata mutumin nan wane irin billionaire ne naga lkc daya kin rude akan shi?"
Harara ta mada mata dashi saannan tace,
"Kema kin sani baxan taba hulda da kara min mutum ba,ay ina tabbatar miki indai hakata ta cimma ruwa kema wani abokin nashi zan hadaki dashi,kinga tuwona maina,"
Gaba dayan su suka bushe da dariya gamida tafa hannu,
Alawiyya tace da mufida,
"Yanxu badai kince shi custom bane?toh ay nasan dai a zamanin nan da muke ciki,duk wani mai hannu da shuni yana chart dan hk ta yanar gizo xan xabaro miki shi ,amma ba wai ina nufi ku dinga chart dashi bane,a' a adreshin sa ko km hotonsa kawai muke so,kinga damun mallaki daya daga cikin abinda na lissafa sai mu fara aikin neman inda zamu sameshi,daga nan har Abuja ,
Nan suka sake fashewa da wata dariyar,
Mufida tace ,,.
Amma lallai kawata kwakwalwarki tanaja sosai,ayni kwata kwata banyi wannan tunanin ba Sam,koda yake bazan iya tinano komai ba kaina ya kulle a wancen lokacin,amma Allah dai yasa mu dace dai "
Gaba dayansu suka amsa da amen,
Nan suka hau laluben sunayen allumma Wanda ya danganci aikin custom amma ta rank(matsayi)da an bude hoto Mufida itace mai fayyacewa shine ko bashi bane,ay basu ankara ba sai ji sukai an kwalla kiran magriba....
******
Alk'alamin🖋
*Marubuciyar Zamani*
*Nabila Rabi'u Zango*
( *Nabeelert Lady*)
👇🏻
A fusace Kubra ta mik'e tana fad'in baiwar Allah idan wa'azi zakiyi akwai masallatai da majalisi da yawa agarin nan, sannan duk sati ana samun gidan da ake walimar biki, zaki iya zuwa can kije ki baje kolin wa'azin ki nasan acan har kud'i zaki samu masu baki, sannan cikin lokaci kad'an zakiyi suna har duniya ta sanki, amma kinzo gidan kitso kina shiga abinda babu ruwanki.
Sakin baki matar tayi tana kallon Kubra... Lami tace kema Aisha meya kai ki shiga abinda babu ruwanki, kitso kika zo ki zauna ayi maki kitashi ki tafi amma kin tsoma bakin ki inda babu ruwanki.
Wadda aka kira da Aisha tace ikon Allah, daga gyara sai cibi ya zama k'ari? To Allah ya baku hak'uri. Lami tace amin, ai an gama kitson ma. Tashi Aisha tayi ta mik'o mata kud'in kitson tana fad'in nagode sai anjiman ku.
Kubra tace mu jima da yawa sa idanawa masu bacci da ido d'aya, ana ruwan sama kuna k'irgawa. Dariya Lami tasa tana fad'in wallahi k'awata baki da dama. Kubra tace aini shishshigi ne bana so, bara naje gida sai kin shigo muje wajen mai kayan. Lami tace shikenan sai nazo.
*** ***
Shiru Bilal yayi zufa tana keto mashi lokacin da Hamrah ta gama fad'a masa halin da ake ciki sai kuka takeyi... Ajiyar zuciya Bilal ya saki yana fad'in kiyi shiru haka Hamrah kukan ki yana tab'a zuciyata.
Hannu yasa yana goge fuskarshi yace agaskiya ko wane tsoho ne ya amince zai aureki saboda son zuciya bai kyauta mani ba, banda son zuciya taya zai auri sa'ar d'iyarshi dan dai duniya ba'a son gaskiya.
Hamrah tace wallahi badan Baba yace umarni ne ya bani ba wallahi bazanyi kawaici nace masa na amince ba, nasan halin Baba, tunda Umma ce ta bada wannan umarnin dole ya aikatashi.
Bilal yace haka Allah ya k'addaro mana, Allah ya sani Hamrah ina matuk'ar sonki, soyayyarki tayi nisa azuciyata, hatta da Hajiyar mu tasan da ke, gab nake da nayima Alhajin mu maganar ki sai wannan matsalar ta kunno kai, nasan da zan fad'ama Alhajin mu zai iya yima Baba magana tunda na tab'a ganinshi a gidan mu alokacin ma nasan yasan Alhajin mu.
Hamrah tace wallahi ko kayi masa magana yazo ya samu Baba bazai tab'a canzawa ba, idan ya fad'i magana d'aya baya canzawa, kawai na hak'ura, haka Allah ya k'addaro mani rayuwata, fata na Allah yasa inda zanje mutumin ba azzalumi bane, dan nasan irin masu Auren yara basa rik'e su da daraja kuma auri saki garesu. Bilal yace ina nan ina jiranki, duk lokacin da yayi gigin sakin ki wallahi sai na aureki koda nayi aure ne.
Tashi Hamrah tayi tana fad'in kada kayi mani wannan fatan, bazan so na fito daga gidan wani ba kuma ka aure ni ba, idan akayi haka anyi maka rashin adalci, kamun addu'ar samun sa'a.
Tashi Bilal yayi yana fad'in shikenan, Allah ya saka maki, kuma ya canza maki da abinda yafi alkhairi, ni zan tafi, amma kome kike buk'ata ki sanar dani, daga yanzu ki d'aukeni amatsayin Yayanki kinji Hamrah ta? Saurin juya baya Hamrah tayi tana kuka.
Hawayen tausayinta ne suka zubo mashi da sauri ya shige mota yabar wajen. Juyowa tayi tana kallon motar aranta tana fad'in nasan da kasan biyan bashi za'ayi dani zaka iya biyan kud'in domin ka sameni, amma bazan tab'a fallasa sirrin mahaifina saboda na samu abinda nake so ba, idan na fad'a maka haka bazaka sake kallon mahaifina da daraja ba, Allah yayi mani zab'i da abinda yafi alkhairi. Da sauri tashige gida tana kuka......
***
Zaune Malan Bukar yake shida Alhaji Garba Yaro, kallon shi Alhaji Garba yayi yana fad'in Malan Bukar ya kamata ace nazo naga Hamrah domin musan juna ko? Malan Bukar yace wannan haka yake.