Sashe 12
Mata Jigon Al_umma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba bata lokaci metron ta fito da tsinken awon fitsari ta dubi humaira tace " to haj.saikinje kinkawo mana futsarinki yanzun don. Tabbatarwa
Humaira ta mike asanyaye taje tayo fitsari a "yar kwalba takawo wa metron
Karewar karya hallara metron na tsoma tsinke kafin ta ciroshi har shatin jan layi yazana layinsa tabbatacin akwai ciki kenan domin ya tisu da dara daran layin yanuna alamar ma cikin bana satittika bane yakwan biyu don watansa uku
Metron bata san dawar garinba tayiwa khamal albishir tareda tayashi murna
Humaira tayi tsururu tare ga gaskiya dai ta bayyana batada bakin magana Allah ne kadai zai futarta tasan ko zata hadiyi qur,ani khamal bazai yarda da itaba
Metron dai ta mike tana musu sallama zata tafi khamal ya mike yabi bayanta zai mata rakiya
Koda yadawo baice da humaira uffanba ya wuce dakinsa kawai
Ta dade zaune afalon da taga zaman bazai mataba tuni ta mike tayi dakinsa don gabanta ke faduwa tasan shirun khamal ba Alheri baci tasan mataki yake da shirin dauka akanta tunda yai shiru
Yana tsaye atsakiyar dakin yana nazari tashiga
Yanuna ta dayatsa " maza futa kada ganinki yasa nadauki mugun mataki akanki walh ke munafukace kina cutata humaira waini zaki munafurta don kinga inaso insami tazara ackn gidana shine kike yin yanda kikeso danki batamin rai to walh baki isaba komai yazo karshe domin bazan zauna dame fuska biyu ba.... da sauri ta durkushe agabansa tafara kuka "kayi hkr Abban twins walh ina sonka baxan iya rabuwa dakaiba walh zamu cutu inkai mana nisa banida kowa saikai kada ka gujeni akan abinda bayin kaina bane ...afusace yace "karya kk munafuka inhar ba cire abin kikayiba to taya kk sami ciki?wato kinje kinzagaye suncire mk kin sami ciki shine zakizo kisani gaba kina min kuka.tosha kuruminki nadaina damuwa kije kiyita haihuwa humaira ko ba miji ki haihu shine zaki burgeni tunda kinzama kaza uwar "yaya.
Sosai take kuka tana fadin "walh Abban twins bancireba kazo muje asibitinma aduba agabanka agani.
Bai saurare taba ya fuce abinsa
Nan tasha kukanta humaira tanawa khamal mugun so naban haushi
Har dare bai dawo ba tayita kiranka no answer
Abin mamaki saida yakwana yawuni sai gashi yadawo faran faran fuskarsa dai ba yabo ba fallasa
Da murna ta tareshi itada yaran
Bai sakar mataba amma yarike hannun Amal twins kuwa shafa kansu yayi
Daya shiga dakinsa kaya yahau hadawa a akwati
Dataga hakan saida gabanta yafadi don tayi zaton kota kwanaki zai kwata mata
To saitaji yace mata zaiyi tafiya ne zuwa dubai amma bazai dade ba one mounth
Duk da hakan taji ba dadi aranta
Yakawo kudi isashshe wanda zai mata har ya dawo yabata
Haka yafuta yabarsu yaran najikinta jikinta dum asanyaye
***
Tabdijan Abu kamar wasa khamal bai dawo mataba fin wata tashiga matuqar damuwa domin ba.ajinsa awaya ma swich off
A dole ta nemo Ashanty ta gaya mata komai don tasan zata iya taimaka mata ko ta bangaren Ahmad ne abokinsa
Ashanty datagama jin damuwar kawarta tagumi ta zabga tace "nabani ni Aisha dama ana samun ciki in anyi planning?
Humaira tace "yau gashi kinji kinga qudurar Allah tasauka akaina.
Asahnty tace "kuma wanne kikayi atsarin?
"Na mahaifa nasaka walh kuma yana gun akasakamin .ni bakin cikina ma dayak'i fahimtata ko yakaini gun likitan suduba su gaya mas gaskiya.
Ashanty tace "kuma wai shi ba.a haihuwa aka haifeshi sannan baida aiki sai yiwa mace yaji da nesa da ita
Humaira nazaune taji wayarta tayi kara ai dasauri ta rarumeta domin kiran salon mijintane ashe sakone na tesa daga shi
Da manyan baki yarubuto mata kwayoyin kalmomi kamar haka
_*NI KHAMAL KHAMIS NASAKI MATATA HUMAIRA SAKI DAYA SAKAMAKON TANA MUNAFURTATA BAKUMA TA FARANTA MIN*_ ………
_MUJE ZUWA FANS_ 🙆🏼
****** *******
*ALQALAMIN NABEELA DIKKO*🖋
👇🏻
"A unguwar sabon garin kanta aka samu gida ma kyaun gaske,Wanda ya kunshe 3bed rum da falo mai girma,Ga toilets da harabar gida,"An yi cinikin gidan Hafees ya biya,Komai yayi magana azuba acikin gidan na furniture's har abinci an zuba a kitchen anyi addu,'ah sosai,yanzu tarewar Aleeyu da sahibar sa saleema kawai yayi saura!"
"Daga sabon gidan Aliyu direct Tudun wada area Argungu suka wuce gidan iyayen Aleeyu."
"Sun taki sa'a ko alokacin Baba na gida sai dai yana haramar zuwa masallaci domin lokacin magriba ya gabato."
"Baba Alwala yakeyi yayin da Inna Aishatu ke dama masa furar nan ta kabawan kanta mai dadin gaske da tasha kindirmou har ta gaji gefenta sugar da kankara ne ajiye duk na hadin furar.."
"Da sallama suka shiga gidan..."
"Amin wa'alaikummussalam...!"Baba Shehu ya amsawa su Aliyu."
"Cikin ladabi suka isa inda yake durkusa sukayi suna gaida Baba..."
"Amsa masu yayi a lokacin da Inna Aishatu ke kokari shinfida masu tabarma da fara'arta tana masu maraba."
"Itama gaida ta sukayi cikin kulawa...sannan suka zauna."Domin macece mai mutunci sosai."
"Aleeyu ya ce"Baba ko baka gane Hafees ba yazama wani babbah Abdoul Hafees dina ne faah......"
"Baba ya amshe batun yace haba biri yai kama da mutum wallahi ina ta hasashe kamar zan gano shi...Hafeez ya kake ya bayan rabuwa kuna Sudan zaman Ku ya hajiyarka!?"
"Duk kowa lafiya qlaw Baba, Mun sameku lafiya.!?"
"Lafiya qlaw Hafeez sannu ai bangane ka ba,Idon yafara garaje... Tun kuna makaranta!"Ka canja kamar ba kai ba."Baba ya ce yana Dariya.."
"Hafees da Aleeyu ma dariya sukayi dukan su."
"Inna ta kira naja!"Tare da mata umurnin ta fito mata da cups ta zuba ma su Aleeyu fura."
"Duk tayi zufa sanadin tuwon da take tuqawa!"Hakan ta goge gumin da tayi tare da kwance Dan kwallinta ta yafa ajikinta."Fitowa tayi daga kitchen din hannunta dauke da jug na ruba da cups biyu."Cikin sanyin muryarta da ladabi ta gaida Su Aleeyu fuskarta a sake. Da hafees"Amsawa sukayi dukan su,furar ta zuba ta ajiye masu tare da dauko ruwan sanyi fridge ta ajiye..."Tashi tayi ta koma gefen Inna ta zauna."
"Fira sukayi sosai tare da jawabin bayan rabuwa...Domin kowa yasan Aleeyu da Hafeez to atare ya gansu."AminAn juna ne sosai da suka rikide izuwa yan uwan juna."Nan Aleeyu ya shaidah masu irin alheran da Hafeez yayi masa tare da nuna masu Baba keys din motar tare da shaidah masu tana waje sai sun tashi afita kowa ya gani a sanya albarka."
"Godiya sosai Inna da Baba suka yiwa Hafeez da baya son ma ana maida zancen domin aganin sa yiwa kaine."
"Naja'atu ma ta taya yayanta murna tare da yiwa Hafeez godiya."
"Amsa mata yayi da ba komai amma acikin zuciyarsa yana mamakin ganinta gida bayan Aleeyu ya ce tayi aure to me takeyi agida!?Ko haihuwa tayi ne!?Ko aurenta ne yasamu targade!?Bai samu amsoshin tambayarsa ba duk iya tunanin sa hakan ne ya bashi damar qara cika cup din fura ya shanye da naja ta ajiye masu."
"Bayan sun sha sun koshi sunyi hamdala, haramar tafiya sukayi."Dubu Ashirin Hafeez yaba Baba yayi cefane, Inna ko dubu goma yabata,Naja dubu Biyar."Sunyi murna da godiya tare da sanya masa albarka sosai."Har kofar gida suka rakasu tare da karewa motar Aleeyu (BUGATI)kallo tayi kyau har tagaji.."Inna da naja sallama sukayi da su,Sannan suka koma daga ciki."Hafeez ko kara kebewa yayi da Baba yana bashi hakuri akan duk abinda Aleeyu yai masu abaya tare da shaida masa komai zai tafi dai dai domin Aleeyu zai koma kan aikinsa da yardar Allah nan ba da dadewa ba Suna Neman addu'ar su ."
"Baba yace komai ya wuce ba laifi Allah yai maku albarka yasa adace."Tare da kara godewa Hafeez din."Sallama sukayi Baba ya nufi masallaci su kuma garzayawa sukayi Mufeeda Restaurant sukai take away da kayan makwalashe suka nufi gidan Hajiya Saleema.."
"A hanya Aleeyu sai addu'ah yakeyi Allah yasa saleema kada tayiwa abokinsa walaqancin da tasaba yiwa mutane Wanda har shi din bai fita ba!"Domin yasan yau an adana masa masifa ansa marfi an kulle,Dan ko sam ya manta da cefanan rana da yabari gurin wanke mota!"Gashi rabonsa da gida tun safe!"
"Kamar daga sama yaji sautin muryarsa cikin zolaya da dariya."Ya ce,Abokina tunanin uwar gida akeyi Aunty Bala'i!" kaifa zakin fama ne ya ka cika tsoro da yawa."Nagane Tsoron saleemar nan kakeyi ba da wasa ba...."
"Hmnnnnnn kai dai barni ni kadai nasan bala'inta kasan na tsani hayaniya da fitina Hafeez..."
"Hakane amma dole ka ajiye sanyin jiki ka jajirce agidanka Domin kai namiji ne." mata sai ahankali cikin minti daya zasu iya mayarda kai soko!"Hafeez yace yana dariya..."
"Aliyu yace to Allah ya sauwaqa.."Amin Hafeez yace ."Sannan yace daman ina son na tambayeka Aleeyu me kanwar mu naja'atu keyi agida?Ko wankan jego ta zo ne!?Naga kace min tayi aure...?
"Eh tayi aure na manta ban sanarda kai ba!Ai yanzu tana gida...!"Batada aure a halin yanzu!"Tuni tagama wanka...."Aliyu yace cikin sanyin murya."
"Wanka!?kuma ko dai iddah..!Hafees ya tambayi Aliyu!?
"Wankan Takaba!Mijinta Harisu ya rasu bayan auren su da shekara daya!Sanadin hadarin mota a hanyarsa ta dawowa gida yafito Kangiwa wurin aiki ya samu tsarin da ya rasa ransa!"Kuma yabar naja da ciki alokacin qarami da lokacin haihuwa yayi yaron shima yabi mahaifinsa!"A halin yanzu hafeez INA matukar tausayin rayuwar Naja!"Batada iyaye marainiya CE!Mijinta ya mutu...!"Danta daya ko sunansa bai karba ba ya koma ga mahaliccinsa!"Aliyu ya karashe zancensa idonsa sunyi ja kamar barkono duk sai yaji ransa ba dadi domin yanajin tausayin naja arayuwarsa..."
"Hafees yace Allah sarki baiwar Allah,Gaskiya tabani tausayi..!"Amma nafara wani tunani akanta!"zan taimaka mata Aliyu na hango Alheri tattare da it's!"Allah ya gafarta masu Ameen."
"Ameen ya rabbi....Aliyu ya fada"
"Daidai lokacin da aka daga wayar da yake dialing wacce yayi saving da Saheeba(Razeenah)
"Bayan ta dauka sun gaisa sosai tana masa ya gajiya."Daga nan yabata Aleeyu suka gaisa da ita har Aliyu qarami ma sunyi waya sosai."Daga nan Hafeez cigaba yayi da wayar su ta masoya da sahibarsa."Aleeyu ko tunanin yake yaushe rabon sa da yayi waya irin wannan har ya manta!"Da hakan suka iso kofar gidan Aleeyu parking sukayi suka shiga daga ciki.."Hafeez yayi sallama da razeenah."
"Ikon Allah Hafeez yace azuciyarsa tare da tausayawa abokinsa da ke rayuwa acikin wannan unguwar (Marinar Kaura) da gidan bakidaya."Kamar wani kauye hakan yanayin area take!"Kamar ba Aleeyunsa ba Dan gayu mai tsafta da kyankyami."Duniya kenan."