Sashe 8
Martabata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaron nan dan arziki ne be kamata ka hanashi zuwa ba, kabarshi yaci gaba da zuwa har lokacin da zata kammala karatunta in yaso sai ayi bikinsu" mama ta fada tana tsaye a kofar daki
"To me amfanin tarayyarsu tunda ba yanzu za ayi bikin ba?
Akan me zai rinka zuwa wurinta mutukar ba yanzu za ayi bikin ba?"
"Malam dan Allah ka kyale maganar nan haka" inji mama
"To tunda yanzu na fuskanci kin fasa yin karatun idan ya dawo kice masa ya turo magabatansa muyi magana dasu in yaso kina kammala secondary sai ayi miki auren tunda haka kike so"
"Sai tayi karatu zata yi aure amma dai ya turo manyan nasa" inji mama
"Dama yace yau zai fada agidansu kan azo a nemar masa aurena" nafada cikin tsoro kamar wata marar gaskiya,
"Tashi kije" abba ya fada amma da alamu ransa ya baci.
Tunda nafito nake jiyo musayar yawu tsakanin abba da mama abunda ya zame min sabon al'amari domin ban taba jin sunyi musu ba sai yau akaina, shi abba yana cewa yaron nan yadaina zuwa gurina har sai na kammala karatu ita kuma mama tana cewa a'a yaci gaba da zuwa, nidai kawai sai taintar kaina nayi cikin hawaye saboda sai naji hankalina ya tashi.
Bayan faruwar haka da kwana biyu sai ga yan gidansu salim da akwatuna guda uku masu kyau da tsada da kudi dubu dari biyu wai kayan angani ana so da kudin aure,mama ba karamin murna tayiba, yan unguwa sai shisshigowa suke suna kallon kayan, nikuwa ina can gidansu Hawy muna hira da ita, "phertyn mama kin fasa karatu kenan sai aure?" Ta tambayeni
"Waya fada miki?
Zan yi karatu na mana"
"Tayaya?" Tasake tambaya ta
"Ta yanda zakiyi" na mayar mata da amsa
"To Allah ya kaimu lokacin"
"Amin"na amsa mata
Tun daga lokacin da salim ya kawo wadannan kayan gidanmu tun daga nan salon zancenmu ya sauya ada idan ya nemi taba min jiki idan nace babu kyau yana yarda amma yanzu ko nace masa babu kyau sai yace ai yanzu ni matarsa ce aure za muyi, dan haka in kyaleshi, kullum sai munyi fada dashi akan wannan, yauma tunda yazo muke fada akan wai lallai dole sai nayi masa kiss nikuma naki,
"Hmm wlhi yarinyar nan bakya sona kuma nagode"
"Meya faru" nafada ina kallonshi
"Wlhi indai baki yimin kiss dinnan ba na hakura bazan sake zuwa ba"
Shiru nayi nafara tunani, "yanzu pherty ashe ba zaki rinka yimin abinda zuciyata keso ba?"
"Kayi hakuri"
"Indai kina so in hakura to kiyi min ko ki barni nayi"
Ban bashi amsa ba nayi shiru ganin haka yasashi matsowa jikina, ban ankaraba naji lebensa kan nawa, ahankali ya fara kissing dina, akaron farko, abunku da abun shaidan sai naji na samu kaina cikin nishadi nan ya fara yi min wasu abubuwa wanda ban taba sanin su ba, mun jima sosai cikin wannan halin sannan ya matsa daga jikina yakoma kujerarsa ya zauna idanuwansa sun sauya launi, kafin mu rabu sai da ya gargadeni cewar kar na kuskura na fadawa hawwa kawata domin wannan sirrin mune wato sirrin mata da miji, nikuma a lokacin ina fama da kuruciya kawai sai na rinka yarda da abubuwan da yake fada min koda wasa ban taba fadawa hawwa abunda yake faruwa ba.
Haka muka ci gaba da gudanar da soyayyarmu nida salim cikin wannan yanayi na tasting dan yace duk wadandan abubuwan acikin taste suke wai, da haka muka kwashe lokaci mai tsawo yanzu har takai nagama sabawa da salim bana jin komai dan ya taba jikina,a lokacin ya fara nuna kwadayinsa na son kebewa dani anan ne nikuma nayi turjiya nace sam bazan yarda, lallashi na ya fara yi wai ni kadaice fa gatanshi ni kuwa nace ga iyayenshi nan haka tun yana nacin har ya hakura.
Wata rana da yamma kwatsam sai ga salim wai yana son muje na gaida umminsu, da dafarko nace ba zanje ba amma koda ya yi min dadin baki sai na yarda naje nafadawa mama cewar za muje na gaida ummin salim, mama bata kiba tace amma kar na dade gudun kar abbana ya dawo bai sameni agida ba.
Ko Hawy ban fadawa ba dan salim yace kar na fada mata baya son mu tafi da ita kuma ma wai ai ba komai zan rinka fada mata ba, haka na shirya naci kwalliya nasha shadda ja mai kyau dinkin doguwar riga nayi kyau das dani sai dai kallo daya zaka yimin kaga kuruciya karara akan fuskata.
Komai ja nasa, haka kawai sai na samu kaina cikin faduwar gaba ga wani irin sanyi da naji jikina yayi, haka na fito daga gida nashiga motar salim mai mutukar kyau, shima yayi kyau sosai cikin ash colour din riga da jan wando jeans sai kamshin turaren midnight ne ke tashi daga jikinsa, wata faduwar gaba naji lokacin da muka hada ido dashi.
Ummi A'isha🏻
[5/5, 7:16 PM] Ummi A'isha🏻: [5/4, 3:41 PM] Ummi A'isha🏻: 👑 MARTABA TA👑
Na
UMMI A'ISHA
41-45
~~~ Wata faduwar gaba naji lokacin da muka hada ido dashi, gashi zuciyata sai harbawa take da sauri da sauri haka na daure na kakaro murmushin dole na aika masa,
"My Queen ki saki jikinki naga kamar a tsorace kike" maganar da ya fada min kenan lokacin da ya fara driving, daidai lokacin da muka hau titi ya kamo hannuna ya rike ya fara driving da hannu daya,
"Ina sonki sosai queen, saboda kina da kyau, nadade banga Hausa/Fulani kyakkyawa kamarki ba"
Murmushin jin dadi nayi saboda yabona da naji salim yana yi,
"Kefa kina sona?" Ya tambayeni lokacin da yake kallon gefensa zai karya kwana,
"Uhm" nafada cikeda jin kunya
Hannuna yasake damkewa ya matsa tafin hannuna
"Banga alamun hakan ba atare dake, amma idan dagaske kike zan gani"
Shiru nayi bance komai ba,sai da muka danyi tafiya mai nisa sannan muka shiga cikin garin gombe kasancewar ban san cikin gombe sosai ba bazan iya tantance unguwar ba amma dai shiru unguwar take sai hadaddun gina gine masu kyau daga ganin unguwar ta masu hannu da shuni ce.
Wani dankararren gida muka dosa, da kansa ya fita ya bude get din gidan sannan muka shiga gidan bayan yayi packing ne ya koma ya rufe gidan yazo ya kama hannuna zuwa cikin gidan.
Da farko wani babban falo muka shiga hannuna rike cikin nashi, bamu tsaya anan ba yaja ni zuwa wani hadadden bedroom wanda yaji kaya na alfarma komai ja, abakin gado ya zaunar dani shima ya zauna,
"Ina ummin?" Na tambayeshi cikin tsoro
"Meyasa baki yarda dani ne wai?
Nifa mijinki ne, wlhi queen nakasa daurewa har sai munyi aure, pls aid me"
Cikin tsoro da rashin fahintar inda zancensa ya nufa nace "salim meya faru?"
"Queen pls help me just one pls and pls"
Kallonsa nayi idonsa tuni har ya zama ja kamar wanda yasha abin maye
"Salim me zanyi maka?" Nafada a tsorace
"Pls pherty"
Hannuna ya kama yajani zuwa jikinsa take jikina ya fara rawa, "karki tsorata queen u are my wife, don't reject my..." Bai iya karasawa ba saboda yadda ya shide,nan ya fara shinshinata tamkar wani zararre, nayi iya kokarina ganin na hanashi amma nakasa, ina ji ina gani ya rabani da kayan dake jikina amma har lokacin jikina rawa yake tamkar mazari.
Idanuwana na kulle saboda ganin salim yana tube kayan jikinsa, ban taba ganin namiji babba ahaka ba sai lokacin, "innalillahi" itace kalmar da bakina yake fada lokacin da naji salim ya fara yimin wani salo yana juya ni son ransa.
Tun ina daurewa har nafara kuka saboda zafin dake shigata,
"Daure queen" haka salim yake ta fada har ya samu ya cimma burinsa, shafata ya fara yana yimin kalamai masu mutukar dadi tareda kwantar da hankali.
"Queen wannan abun da yafaru tsakaninmu ina so kibarshi a matsayin sirri don't tell to any body, tsakanina dake ne kin gane, kiyi hakuri sannan har yanzu ina nan akan burina na sai na aureki"
Cikin kuka na daga kaina na kalleshi "yanzu nasan shikenan ka daina sona salim"
Dasauri ya rufe min bakina da nashi ya fara kissing din lips dina sannan a hankali ya rada min "wannan abun kara min sonki yayi, yanzu nema nasan ina sonki, ashe da ba so nake miki ba"
Shasshafa min jikina ya ci gaba dayi har ya sake samun damar yin maimaici,
"Haba salim kaji tausayi na mana, da wahala fa" nafada ina hawaye
"Sorry nadaina"
Tashi yayi ya nufi toilet bai jima ba ya fito daure da towel ajikinsa, "queen muje nayi miki wanka"
"Kabarshi zanyi" nafada a hankali, daukata yayi ya kaini toilet, sai da ya fita sannan nasamu nayi wanka, duk jikina sai ciwo yake yimin hatta tafiyata ta sauya ganin haka kawai sai na fashe da kuka, da sauri ya shigo cikin toilet din,
"Queen what happened?" Yafada arude,
"Salim wlh idan abbana ya gane ina jin kasheni zaiyi, kaga fa tafiyata ma duk ta sauya"
"Sorry zakisha magani yanzu, sannan ki daure ki shiga cikin ruwan zafi, bari na taimaka miki"
Karasa shigowa ciki yayi ya tayani nashiga ruwan zafi na fito, daukata yayi ya maida ni cikin daki nashirya nasa kayana, juice ya dauko min da magani yace indai nasha zanji dadi, karba nayi nasha nan take naji dan dama dama, agogon dakin na kalla karfe 6 daidai, kallon salim nayi
"Katashi muje wurin ummin sai ka mayar dani gida"
"Basai munje wurin ummiba saboda kinga dare ya fara yi kar abba yazo ya tarar bakya nan yayi fada tunda bai san mun fito tare ba"
Kai nadaga "to shikenan"
Tashi nayi nafara tafiya a hankali yana biye dani har muka karasa motarsa.
Bayan mun fita daga cikin gidan ne ya kama hannuna yana yimin murmushi "Queen yau kin gama biyana, yanzu abinda ya rage kawai kina gama karatu sai ayi bikinmu"
Dadi naji ban ce komai ba, kasuwa muka shiga yayi min siyayyar kayan make up masu kyau da tsada sannan ya sai min waya mai kyau kirar Samsung yace gashi nan na boyeta kar nabari mama tagani ko Hawy zamu rinka yin waya a boye, kayan kuma nacewa mama Ummi ce tabani.