Sashe 16
Martabata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Lokacin da suka shiga yana cikin daki yana kwance akan gadonsa, jin sallamarsu tasa shi tashi yasa riga, shiga suka yi suka sameshi zaune,
"Sannu ango ya jikin naka?" Suka fada a tare banda pherty
"Alhamdulillah, am cued" ya fada yana kallon pherty wadda ta bata rai,
Tashi Sadiya da A'isha suka yi suka koma falo suka basu wuri, kallonta yake tayi a hankali, sai hannunta yake bi da kallo saboda har yanzu kunshin da tayi bai gama fita ba, gashi tayi kyau fatarta tayi lukwi lukwi tayi kyau sai kyalli take saboda gyaran da tasha,
"Ba zaki gaisheni ba?"
Shiru tayi masa bata bashi amsa ba,
Hannu ya mika mata alamun ta matsa gareshi amma ta dauke kanta, tashi yayi ya shiga toilet sai a sannan ta fara bin dakin da kallo, ya tsaru sosai komai akan tsari, yana fitowa ya nufo inda take, cikin sauri ta mike, hannunta ya riko da niyyar janyota jikinsa, k'i tayi ta koma jikin bango binta yayi ya fara kokarin shinshina ta, "queen kinyi kyau" yafada acan cikin makoshinsa,bakinsa yakai kan fuskarta, nan ta fara kiciniyar hanashi kissing din bakinta bai damuba duk inda ya samu akan fuskar tata anan yake sakar mata kiss din,tana makure ajikin bango shi kuma ya matseta sai kai mata kiss take yana fitar da numfashi a hankali, janta yayi zai rungumeta ta kuwa kankame jikinta dole ya hakura ya saketa ya koma gefen gado ya zauna, a inda take ta zauna, har lokacin numfashi yake fitarwa, tsam ta mike ta fice bata yi masa magana ba, a falo ta tarar da sadiya da A'isha suna hirarsu,
"Sai ku tashi mu tafi ai"
Tashi sukayi suka fice sai da suka koma suka yiwa Ummi sallama sannan suka wuce makarantar tasu.
Tun akan hanya suke tsokanarta "kinsha kiss ko?"
"Oho" tafada tana zaro wayarta ajaka saboda ta jiyota tana ringing
"Hawyn mama"
"Um ya sch din?"
"Kin ganni ma a hanya nadawo daga dubiya"
"Jawad kika dubo?"
"Shi dai"
"Ya bayani, amma dai ba haka kika taho ba ko?"
"Oho miki" ta fada tareda kashe wayar.
Tun lokacin bata kara zuwa dubashi ba har ya karasa warkewa ya koma gidansu yabar gidan Ummi, ranar da daddare ya shirya yaje makarantar koda yayi mata wayama sai tace ita bacci zatayi, marairaice mata yayi yace ganinta kawai zai yi sai ta koma, daga ita sai kayan bacci ta fito amma ta zira dogon hijabi lokacin wurin karfe 9 nadare.
Yana cikin motarsa taje ta tsaya a waje sai shine ya fito ya zagayo ta inda take tsaye,
"Queen bacci tun yanzu?"
"To me zanyi maka idan banyi bacci ba?"
"Allah ya baki hakuri abun bana fada bane"
Dauke kanta tayi hakan ya bashi damar karewa jikinta kallo, hijabin jikinta ya daga da niyyar ganin kayan dake jikinta
Kamar wacce take jira ta fara masifa,
"Meye hadinka da kayana da zaka daga min hijab?
Bana son haka" tana gama fadin haka ta juya zata tafi, ta bayanta yaje ya rungumeta, yafara laluben kirjinta, ta bude baki kenan da niyyar yi masa masifa yayi saurin rufe mata bakin da hannunsa,
Kasa kwakkwaran motsi tayi saboda yanda ya kankameta gashi ya rufe mata baki da hannunsa, kamshin turaren da yasaka ne ya fara cika mata hanci,
"Pherty na kin koyi masifa ko?
Da dai Queen dina mai hakuri ce ba mai fada ba"
Hannunta tasa ta fara kokarin kwacewa daga rikon da yayi mata, sakinta yayi ya tsaya ta bayanta, ko jiyowa bata yi ba tayi gaba abinta ta wuce hostel shi dinma juyawa yayi ya shiga motarsa ya tafi.
Koda yaje gida yayi shirin kwanciya amma sai ya kasa baccin juyi kawai yake gashi yasan koda ya kirata ba lallai ne ta dauka ba, haka ya karaci juyinsa daga karshe ya rungume filo bacci ya daukeshi.
Itama phertyn kasa bacci tayi sai juyi kawai take yau jawad ya baro mata aiki, juyawa ta sake yi ta kalli Sadiya da A'isha wacce ko waccensu take baccinta hankalinta kwance, dakyar ta samu baccin ya dauketa.
Washe gari ta kama Friday su Sadiya duk sun tashi da shirin tafiya weekend kallonsu ta fara cikin jin haushi
"Wai dagaske tafiyar zakuyi?
Nikuma ni kadai zaku bari?"
"Kema kina iya shiryawa ki je naki gidan ranar Sunday sai ki dawo" Sadiya ta fada lokacin da take zuge zif din Jakarta,
"Tab ai ni ko zan dawo ma wlhi sai Tuesday" A'isha ta basu amsa
"To nima Tuesdays din zan dawo ko Wednesday" Sadiya ta sake bata amsa, nan suka shirya kayayyakinsu ganin zasu tafi su barta yasa itama tashi ta shirya suka fita gaba daya.
Keke napep ta hau har gidanta, lokacin da ta shiga taga alamar jawad yana nan saboda ga motarsa nan a ajiye agidan, gaisawa suka yi da maigadin ta wuce ciki, a falo ta sameshi kwance akan 3 sitter daga shi sai three quarter, wayoyinsa da laptop dinsa kuma ajiye akan center table, kallo tabishi dashi duk jikinsa ko ina gashine a kwance, jin tsikar jikinta ta fara tashi yasata shigewa cikin dakinta,
Kayan jikinta ta cire tasa wando iya cinya da yar riga milk colour yar karama iya cibiyarta, kitchen ta shiga ta dora abinci, tana cikin girkin sai gashi ya shigo ganin itace acikin kitchen din ya sashi yin murmushi
"Queen kece ashe?"
"Um" tafada a gajarce
Juyawa yayi ya fita ita kuma taci gaba da girkinta, indomie ta dafa da kwai ta zubo a filet tazo zata wuce daki, "queen ina nawa abincin?"
"Banyi dakaiba" tafada cikeda rashin kunya
Tashi yayi yabi bayanta, tana zama sai gashi ya shigo, abincin ta fara boyewa shikuma ya hau kan gadon nan suka fara kokawa, tsoro yaji kar ta kone yasa ya barta yatashi zai fita har yaje bakin kofa yaji tace "da saura a tukunya idan zaka ci"
Kitchen din yaje ya dibo sauran data bari ya koma falo.
Tana gama cin abincin ta ta ture filet din ta cire rigar jikinta ta kwanta daga ita sai bra da dan gajeren wandonta, wayarta ce ta fara ringing sai kuma ta katse wayar ta mutu, ta manta ashe bata da charge gashi ta manto charger din a sch, daukar wayar tayi ta nufi falo domin neman charger,jawad yana zaune yana cin abincin sai kawai ganinta yayi ta fito a haka, baice mata komai ba yaci gaba da cin abinsa amma sai kallonta yake yana mamakin yadda ta kara cika sosai, dube dube ta fara a falon ganin bata samu abinda take nema ba ya sata nufar daya dakin wato na jawad, tashi yayi ya bita tana sunkuye tana kokarin jona wayar a charge, tana dagowa ta ganshi tsaye yana kallonta
"Wayasa ki fito a haka?
Ko baki san ma'aikatan gidan nan duk maza bane?"
"Nida gidana sai anfada min yadda zan fito?
Nafita duk yadda nagadama mana ina ruwan wani dani"
Matsowa yayi kusa da ita "kin koyi rashin kunya ko?"
Kawar da kai tayi ta kyaleshi, cikinta ya kalla "ke cikinki baya girma ne idan kinji abinci?"
Nanma shirun tayi, matsawa yayi yabata hanya alamar tazo ta wuce, tana zuwa saitinsa yasa mata kafa tafiya tayi zata kifa yayi saurin rungumeta kafin tayi wani yunkuri yayi kan gado da ita,
Jagulata ya fara yi tako ina ita kuma sai kokarin kwacewa take riko daya yayi mata takasa motsi kiss ya fara kaiwa kirjinta, ganin yana neman wuce gona da iri yasa ta yi masa dabara "ka daga ni kaga ni bana daukar abu mai nauyi saboda marata" juyawa yayi tana ganin haka ta mike "kadaina taba min jiki"
Ficewa tayi daga dakin ta koma nata ta kwanta dama bacci take son yi.
Ta jima tana bacci kafin ta tashi tayi wanka tayi salla tana gaban mudubi daure da towel tana shiryawa ya shigo,towel dinne ya zame nan taci gaba da kwalliyarta ba tare da ta gyarashi ba, kallon kirjinta ya fara ta cikin mudubin,
"Am, um queen zan fita" ya fada muryarsa a shake,
"Umhum" tafada tana shafa powder
Juyawa yayi yana tafiya yana waiwayenta har yaci karo da bango, dawowa yayi "queen bakya bukatar komai ko?"
"Bana bukata"
Ficewa yayi ya nufi tsakar gida,ita kuma ta tashi tasaka kaya, riga da wando masu santsi ta fesa turare mai kamshi a jikinta ta fita falo.
Ummi A'isha🏻
[5/13, 7:58 AM] Ummi A'isha🏻: 👑MARTABA TA👑
Na
UMMI A'ISHA
64-66
~~~ Motarsa ya shiga ya fita ya nufi cikin gari amma yana tafe yana tunanin pherty gaba daya yau ta sauya masa tunani nan yaji hankalinsa ya fara tashi haka ya daure ya karasa gidan ummi.
Ita kam pherty koda ta gama shirinta falo ta fito ta nemi wuri ta zauna nan kuma zaman ya fara gundurarta saboda gidan shiru babu motsin kowa, dakin jawad ta tashi ta shiga ta zauna agefen gadonsa ta dauki laptop dinsa ta bude, password din ta fara gwadawa farko tasa sunansa yaki budewa, sunan umminsa tasa nanma bai budeba, tana saka pherty taga ta bude wani hadadden hotansa ne akan screen din yayi kyau sosai cikin jar riga da blue din wando, game ta gani kala kala dan haka ta zabi daya ta fara, ta dade adakin nasa tana game kafin ta kashe masa ta fice daga dakin.