Sashe 19
Martabata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki rinka zama tsirara?" Ya fada yana kallonta
"To meya shafeka?" Ta fada tana harararsa
"Ya shafeni mana tunda property nane"
"Nice property din?" Ta fada cikeda jin haushi,
"Yes you are my property queen"
Rabuwa tayi dashi bata sake magana ba har ta gama cin abincinta ta tashi ta koma daki.
Koda lokacin bacci yayi ya shigo dakin hanashi kwanciya tayi nan ya shiga magiya amma fafur taki dolensa yabar dakin ya koma nasa ya kwanta.
Da safe da fushi ya tashi akan fuskarta dan gaskiya yana shiga wani hali a yan kwanakin nan kawai daurewa yake gashi abun yana neman fin karfinsa, yana kwance acikin falo yana wasa da wayarsa sai ya kamo wani tune din mage,zuruf pherty ta fito da sauri daga cikin daki,
"Jawad me nake ji a gidan nan kamar kukan mage?" Ta tambayeshi a tsorace
"Eh mage ce amma ta fita ai na dade da kawota gidan nan, bata zama ne yawo take fita sai dare take dawowa"
Idanuwanta mayalwata ta zaro "tab ai kuwa ka fitar da ita saboda ni bana shiri da kuliya tsoronta nake" kofar falon taje ta sadada ta leka amma bata hangota ba dan haka tayi gaggawar rufe kofar ta dawo ciki tana ta yi masa masifar danme zai kawo mata mage gidanta, wunin ranar tayi shine acikin daki ko falon kin fitowa tayi saboda tsoron mage, shidai yana jinta duk fadan da take amma bai cemata uffan ba.
Bayan sallar isha ta shiga wanka, sadadowa jawad yayi yazo ya tura wayar karkashin gadonta ya fice, tana gama wankan ta fito ta shirya ta shafa humra da turarruka bayan ta shafa man ambar musk, wata light blue din rigar bacci ta saka wacce da ita da babu ba bambanci ta haye gadonta ta kashe wuta ta kwanta.
Can ta dan fara bacci ta jiyo kukan mage a karkashin gadonta, ai da gudu ta sauko daga kan gadon ta nufi kofa ta fara lalube, ita kuwa mage sai kuka take miyau miyau, dakyar ta samo kofar jikinta sai rawa yake, dakin jawad ta nufa da gudu tana shiga taga dakin duhu dim bata yi tunanin kunna haske ba ta fara neman gadonshi acikin duhun, gadon ta hau jikinta sai rawa yake tana laluben jawad amma bata jishi ba, yau nashiga uku tafada acikin zuciyarta, can tsakiyar gado ta jiyo shi yana kwance ya rungume pillow, pillow din ta zare ta shige jikinsa ta kankameshi har lokacin jikinta rawa yake,
"Queen menene?" Ya tambayeta yana sake rungumeta,
"Jawad magen nan ta dawo,tana dakina, tana karkashin gadona"
"Gobe zan fitar miki da ita tunda kinga yanzu dare yayi" kankameshi tayi saboda duk a tsorace take gani take magen na iya biyota nan dinma.
Ahaka suka yi bacci tana kankame dashi har asuba tayi, ahankali ya zare jikinshi yaje dakinta ya dauko wayarsa daga karkashin gado yazo yayi alwala ya tasheta.
Sam kin komawa dakinta tayi sai da gari yayi haske sosai tare suka je ya rakata a gabanta ya dudduba ko ina amma babu mage babu dalilinta, ce mata yayi har ta fice yawonta dan haka ta saki jikinta, haka ta zauna a dakin amma har lokacin a tsorace take, shima jawad din ta hanashi fita ko ina tace sai dai su zauna tare.
Daren ranar dama ko tunanin kwanan dakinta bata yiba dakin jawad taje, yau kam yazo mata da sabon salo amma fur taki aminta, lallashin duniyar nan babu wanda bai yi mata ba amma taki, magana ya fara yi mata cikin rawar murya kamar wanda yake kuka
"Haba Xarah wannan wanne irin rashin imani ne, meyasa wai bakya tausayi nane?
Yanzu idan baki kwantar min da hankali ba ina kike so naje abani kwanciyar hankalin, ki tausaya min Xarah, wlhi ina cikin wani hali ko so kike na mutu?" Ya fada muryarsa tana rawa sosai, banza tayi masa bata bashi amsa ba,
"Xarah, pherty, pherty" ya kira sunanta yana girgiza ta amma taki bude idonta, tana jinsa jikinshi har wani dan zafi yayi kamar me zazzabi, sakinta yayi ya juya mata baya ya kwanta, ta bayanshi ta rungumeshi saboda har yanzu tana tsoron mage hakan da tayi ya sake rikitashi, take ya fara hawaye amma bai bari taji ba, juyawa yayi ya kwanta ruf da ciki, hayewa bayansa tayi ta sake kwanciyarta, shikuma abin duniya yayi masa yawa gashi ya kasa bacci da haka har asuba tayi, tashi yayi yai alwala ya tasheta shi kuma ya fice daga cikin dakin.
Tunda gari ya waye ta fara harhada shirginta saboda yau zata koma sch gobe tana da test sassafe, jawad kuwa ko magana baya yi yayi shiru yana kwance akan kujera, kitchen ta shiga ta dafa farar shinkafa ta hada salad ta yi yar sos ta fito, zama tayi taci ta koshi ta bar masa nashi a flask, tana gamawa taje tayi wanka ta shirya ta dauko dan kit dinta ta fito lokacin karfe 3 daidai, a inda ta barshi anan ta sameshi,
"Nafito" tafada tana kallonshi duk ya bata tausayi saboda bashida maraba da marar lfy, jikinshi duk ya saki idonsa ya dan yi ja, bai ce da ita komai ba ya tashi ya dauko key din motarsa ya fice tana biye dashi a baya.
Sai da suka hau titi sannan ya kalleta tasha atamfarta yellow da farin mayafi
"Ke bakida tausayi ko?
Kin kwammata na mutu akan ki bani abinda nake so ko?
Saboda bakya kaunata, nagode"
Kallonsa tayi duk tausayinsa ya cikata amma ba tace komai ba, shi dinma bai kara magana ba har suka je makarantar ya ajiyeta ya juya ya tafi, sukuku ta shiga hostel duk zuciyarta babu dadi.
Tunda ta koma bata da wani farin ciki ko karatun test dinma ba tayiba haka ta rubutata, tunanin halin da jawad kawai yake ciki take yi, wayarta ta dauka ta tafi gaban dakinsu ta zauna ta fara neman layin hawy, ringing biyu ana ukun ta dauka,
"Ta mama ya kike?" Fuskarta ta dan yamutsa
"Ba kalau ba, hawy jawad yana cikin wani hali amma duk laifina ne, jiya babu rokon da bai yi min ba amma nayi kememe na hanashi kaina"
Masifa hawy ta fara yi mata "ai bakida wayo, tun yaushe kukayi auren?
Yaufa wurin 2 months da bakinku haba phertyn mama shifa namiji ne mai jini ajika taya ba zai bukaci mace ba, gaskiya banji dadiba, yanzu bakya tsoron ya samu wata lalurar ta dalilin wannan ko kuma bakya tsoron yaje ya nemi matan banza a waje?
Gaskiya nidai kin bani mamaki, kin bani kunya, koda zaki rama abunda yayi miki a baya ai bai kamata ki rama ta hanyar hanashi kanki ba kuma ma har ya fito fili ya nuna miki yana bukatarki amma kika hanashi"
Wasu hawaye ne suka sauko akan kumatun pherty "hawy bazan sake ba in Allah ya yarda, wlhi bazan sake ba wannan dinma kuskure ne"
"Yawwa phertyn mama dan Allah kar ki sake yiwa jawad rowar kanki kinga ba dan kin hanashi ba da tuni kila kinada juna biyu yanzun"
Murmushi tayi, "yaushe zaki zo min?"
"Sai komai ya daidaita zaki ganni"
Daga nan sallama suka yi ta tashi ta shiga daki ta kwanta tafara tunanin jawad.
Tun daga nan bata sake jin jawad ba amma ta daura niyar zuwa koda shi bai zo ba.
A ranar da daddare sai gashi yayi mata text wai tazo yana jiranta gashi ya shigo sch dinsu, hijabinta kawai ta dauka ta dauki phone dinta tacewa su Sadiya zata je wurin jawad, nan A'isha ta shiga tsokanarta wai yau bata neman yar rakiya, murmushi kawai tayi ta fita.
Acikin motarsa ta sameshi ya kifa kansa jikin sitayarin motar, zama tayi jikinta a sanyaye, takai minti biyu da zama amma bai dago kansa ba,
"Jawad baka da lafiya ne?" Sai a lokacin ya dago kansa idonsa a lumshe,
"Xarah koma baya gida zamuje, dan Allah Kar ki k'i zuwa, wallahi banida lafiya, ko driving dinma dakyar na iya yi nakawo kaina nan"
Kujerar baya ta koma ta zauna shikuma ya koma dayan sit din ya zauna ya zaro wayarsa dakyar ya kira driver din dad yace yazo ya sameshi anan ya mai dashi gida saboda shi bazai iya mayar da kanshi gida ba, hannunsa ya mika baya ya kamo nata,
"Queen banida lafiya sosai, banida lafiya" ita dai bata iya cewa komai ba, mammatsa hannunta yaci gaba dayi jikinshi duk yayi kuna ya danyi zafi, da haka driver yazo ya samesu ya daukesu amma shi driver din bai ma san su biyu bane saboda bai ga phertyn ba, sai da ya kaisu gida yayi packing ya tafi sannan suka fito suka shiga ciki suna zuwa falo jawad ya yanke jiki ya fadi sharaffff!.
Ummi A'isha🏻
[5/19, 5:23 PM] Ummi A'isha🏻: [5/19, 3:38 PM] Ummi A'isha🏻: 👑MARTABA TA👑
Na
UMMI A'ISHA
71-72
~~~ Da sauri pherty ta k'arasa inda yake ta tsugunna a gabanshi tareda fara jijjigashi,
"Jawad, jawad" tafada bakinta yana rawa, idonshi ya dan bude kadan wanda suka yi jajur, dakyar ya iya bude bakinsa yayi mata magana,
"Xarah bani ruwa nasha pls" ya fada yana sake lumshe idonsa, da sauri ta tashi taje ta dauko masa ruwan ta kawo masa, adaidai kanshi ta zauna ta dauki kansa ta dora akan cinyarta a hankali, robar ruwan ta saka masa akan bakinshi,
"Jawad karbi ruwan kasha kaji"
Ahankali ya bude bakinsa ta bashi ruwan yasha, bayan yasha da kamar minti uku ya fara yi mata magana a hankali,
"Queen ciro min phone dina a aljihuna ki kira min doctor"
Bata jira ya karasa ba ta fara laluben aljihunsa, wayar ta ciro ta fara kiran doctor Ansar kamar yadda taga ya rubuta ajiki.
Mintuna kadan dr din yazo, hannunta yana makale cikin nashi jikinshi kuwa kamar wuta don kuna, yayi zafi rum, agabansu dr din ya tsugunna lokacin da ya shigo ya fara tattaba jikin jawad tareda tambayarsa abinda ke damunsa amma ita bata san me suke fada ba saboda da fulatanci suke magana ita kuma ba wani ji take yi sosai ba.