Sashe 20
Martabata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mintuna kadan dr din ya jiyo yana kallonta, "ke ba wife dinshi bace?" Ya tambayeta
"Itace" ta bashi amsa a tsorace,
"Amma kika barshi ya shiga cikin wannan halin?"
Kwalla ce ta ciko idonta batare da tayi magana ba,
"Mijinki bashida lafiya sosai, gashinan ma yanzu may be sai na kara masa ruwa amma tunda fever ya rufeshi yanzu allura zanyi masa sai natafi, tomorrow in the morning i will be back in yaso sai naga yanda jikin nashi yayi"
Kwallar idonta ce ta gangaro kan kumatunta, dr dinne ya daga jawad ya nufi cikin bedroom dinta dashi, tashi tayi tabi bayansu, a kan gadonta ya kwantar dashi yazo ya dauki first aid box dinshi ya koma dakin lokacin tana tsaye a gaban gadon sai hawaye take, juya jawad Dr din yayi tareda zaro sirinji zaiyi masa allura, idanuwanta ta kulle har sai da ya gama sannan ta bude, juyashi ya sake yi ya rufe first aid box dinshi ya yi mata sallama ya tafi.
Yana fita ta karasa kan gadon ta hau jikinshi ta taba taji har yanzu da akwai zafi rau, kallonsa tayi cikeda tausayawa sai kuma ta fara kuka
"Dan Allah jawad kar ka mutu, karka mutu ka barni, yanzu idan ka mutu me zan cewa su Ummi?
Me zan fadawa yaya aadil idan har nayi sanadiyyar mutuwar dan uwansa?" Haka tayi ta fada acikin zuciyarta,tun tana kukan zuci har ta fara na fili, a hankali jawad ya bude idonsa, hannunsa ya mika ya jawota ya kwantar da ita a gefen jikinshi, kukan ta daina tayi shiru tana ajiyar zuciya, zuwa can taji yayi bacci, agogo ta kalla karfe 1 daidai,a hankali ta tashi taje ta rufo kofar falo ta dawo ta rufe ta dakin ta koma kan gadon ta zauna tareda tsurawa jawad ido.
Tana nan zaune yanda taga rana haka taga dare har asuba tayi, bayan ta idar da salla taga ya fara motsawa a hankali, da sauri ta tashi taje inda yake,
"Sannu jawad'muje kayi alwala" dakyar ya mike jiri yana daukarsa luuuuuuh, saurin rikeshi tayi ta rakashi toilet yayi alwala ya fito, daga zaune yayi sallahr yana idarwa ta taimaka masa ya koma ya kwanta akan gadon, minti kadan ya sake komawa bacci,kusa dashi taje ta kwanta tareda rungumeshi ajikinta,bacci ne itama yayi awon gaba da ita.
Wurin karfe 8 na safe ta farka, jikin jawad ta taba yanzu babu zafin da alama zazzabin ya sauka daga jikinsa, tashi tayi taje ta shiga kitchen ta hada musu breakfast ta kawo ta ajiye akan dan karamin stool din dake ajiye agaban gadon,toilet ta shiga tayi wanka ta fito daure da towel ajikinta ta zauna tayi simple make up ta tashi tasa wata farar riga yar kanti mai siririn hannu da wandonta jeans fari iya gwiwarta,jawad ta kalla wanda har yanzu yake kwance yana ta sharar bacci amma fuskarsa ta dan rame kadan, tausayinsa taji yana shigarsa, bugun da taji ana yiwa kofar falon ne ya sata daukar katon hijabi ta fita, dr ansar ta gani lokacin data bude kofar, tare da dr din suka shiga dakin har inda jawad yake kwance,
"Har yanzu bai tashi ba?" Dr din ya tambayeta
"A'a yatashi yayi salla da asubha" ta fada cikin rawar murya
Jikinsa yaje ya fara bincikawa yana tabawa, magunguna ya fito dasu ya mika mata,
"Gashi idan ya tashi yasha wadannan magungunan bayan yayi breakfast, amma karki tasheshi har sai ya tashi da kansa, idan da wani problem sai yayi calling dina" dr ya fada daidai lokacin da yake kokarin barin dakin,
"Ok dr mun gode" ta fada ahankali, yana fita taje ta zauna a gefen gadon ta kamo hannun jawad ta rike cikin nata.
Ta dade azaune tana wasa da hannunshi tana kissing dinshi ganin bai tashi ba ya sata komawa falo sai a lokacin ta tuna da wayarta, wayar ta dauka taga missed called bila adadin nasu Sadiya, Aisha da hawy, su Sadiya ta fara kira tana dauka ta fara yi mata tsiya
"Kaga phertyn jawad mai komai dozin, shine tafiya babu sallama?"
Myrmushin karfin hali tayi tace "wlhi Sadiya jawad ma kin ganshi can kwance bashida lafiya, shiyasa jiyan ban dawo ba"
Ayya to Allah ya bashi lfy, idan ya tashi ki gaisheshi"
"Zai ji, ina A'isha?"
"A'isha taje lecture amma idan tadawo zan fada mata"
"To shikenan ki gaisheta" kashe wayar tayi ta fara neman layin hawy,
"Ta mama ina kika shigane najiki shiru"
"Hmm kibari kawai yanmatan mama jawad ne bashida lfy tun daren jiya"
"Kai, meya sameshi?
Hala dai kece sanadi ko?" Hawy ta jero mata wadannan tamvayoyin lokaci daya,
"Um haka dr yace wai laifinane" tafada kamar zata yi kuka,
"Hmm shima jawad ya bani haushi ai, wlhi da ace nice shi da tuni nadade da tara miki gajiya,amma shi ya wani tsaya lallaminki kamar wadda yake tsoronki"
"To muguwa sai kuma Allah yayi ba ke din bace balle kiyi mugunta"
"Ai wlhi bari ya warke sai kin dandana kudarki"
"Malama sai anjima, lokacin da kika gyara kalmominki za muyi waya amma yanzu ki barni da abinda ke damuna" tana gama fadin haka ta kashe wayar ta tashi ta nufi dakinta.
Lokacin da ta shiga dakin daidai lokacin jawad ya bude idonsa, zaune ya tashi fuskarsa a murtuke babu fara'a, kokarin saukowa daga kan gadon ya fara, da sauri pherty taje kusa da shi da niyyar rikeshi saboda tana tsoron kar ya sake faduwa irinta jiya, dakatar da ita yayi da hannunsa, cikin sauri ta kalleshi,
"Jawad menene?" Ta tambayeshi a jagule
"Babu komai, karki tabani, ai nagane bakya sona bakya kaunata tun tuni, idanma na mutu ke bakida damuwa, da raina kina neman sai kin halakani,saboda kin san koda na mutu ke bakida asara"
Manyan idanuwanta ta sauke akan fuskarsa,
"Haba jawad ya zaka rinka furta irin wadannan maganganun?
"
Bai sake magana ba yayi gaba ya nufi kofar fita, dakinsa ya shiga bata yi kasa a gwiwa ba ta juya ta bishi, lokacin data shiga yana kokarin cire rigar jikinsa, toilet ta shiga ta hada masa ruwan wanka ta fito, baiyi mata magana ba ya shiga toilet din,
Ajiyar zuciya tayi tace "wata sabuwa,kaima ramawa zaka yi kenan" dakinta ta koma ta kinkimo kayan breakfast din data hada ta kawo dakinsa lokacin har ya fito daga wankan yana daure da towel, kayan ta ajiye ta koma ta dauko magungunansa ta kawo ta ajiye, tana zaune tana kallonsa ya tsane jikinsa da dan karamin towel ya fesa turare ya dauki kananan kaya yasa, short nicker da t shirt baka,
"Ga breakfast din, dr yace kar kasha magani sai kayi breakfast" tafada kamar wata marar gaskiya,
"Ba wani magani da zan sha, amfanin me maganin zaiyi min?
Dan bansha maganin ba ai ba mutuwa zanyi ba, kuma kema ki rike abunda kike takama dashi idan kin hanani hakan ba zai zama sanadiyyar karewar rayuwata ba" ya fada yana gyara belt din wandonshi,
Kallonsa ta tsaya yi tana tunanin amsar da zata bashi saboda kalamasa sunyi mata zafi sosai ba kadan ba,
"Dama dan na hanaka kaina ai ba zaka mutu ba sai dai kawai kayi rashin lafiya tunda na fuskanci wannan din shine mahadin rayuwarka,kuma ai mutuwar ma zaka iya yi idan baka samu ba"
Kallonta yayi ya dauki cumb ya fara gyara sumar kansa,
"Kin San dai duk abinda yake agidan sarki akwai shi a kasuwa ko?"
"Ehh da akwai amma na kasuwa ai jagwalgwalo ne" tafada tana hararsa,
"Jagwalgwalo?
Meye jagwalgwalon?" Ya tambayeta yana kallonta,
"Oho maka, kabari ka iya hausa tukunna kafin ka gayawa mutane magana" tana kaiwa nan ta juya ta fice daga dakin ta koma falo ta zauna.
Tea ya hada yasha ya dauki magungunan ya tura cikin drawer gadonsa yana tsaki domin shi a duniya idan da abunda ya tsana to maganine, sam baya kaunar magani, falon shima ya fita ya sameta tana kwance a doguwar kujera ta cire rigar jikinta daga ita sai bra da dan short trouser dinta iya gwiwa,kujerar nesa da ita yaje ya zauna yana satar kallon cikinta, ita kam kanta ta dauke daga kallonsa daga karshe ma ta juya masa baya ta mayar da kanta daya barin.
Ummi A'isha🏻
[5/21, 9:30 AM] Ummi A'isha🏻: 👑👑👑MARTABA TA👑👑👑
Na
UMMI A'ISHA
73-75
~~~ Zaman kurame suka ci gaba dayi kowa yana ta faman fushi, tashi pherty tayi taje kitchen ta hado tea empty ta dawo ta zauna ta fara juya tea din da spoon, juyowa jawad yayi ya kalleta sai kuma ya dauke kansa yayi tsaki, hararsa tayi ta fara shan tea din aranta tana cewa "kayi tsakinka ka gama ehe"
Tana gama shanyewa ta tashi ta koma kitchen ta ajiye cup din ta dawo, cikinsa taga ya rike yana kokarin saukowa daga kan kujerar da yake zaune, cikin sauri ta tashi taje wajensa,
"Jawad menene?
Baka sha maganin ba ne?"
Ta tambayeshi a rude, bai iya bata amsa ba saboda aman da ya fara yunkurin yi, cikin sauri ta rungume shi a kirjinta nan ya fara sheka amai tea din da yasha duk sai da ya amayar dashi ajikinta gashi ko riga babu daga ita sai bra, dandanan zazzabi ya sake rufeshi, rungumeshi ta sake yi
"Sannu" tafada cikeda tausayawa, akan carpet ta kwantarshi ta tashi taje ta dauko karamin towel ta dawo ta fara goge masa aman jikinsa, rigar ta cire masa ta goggoge masa wuyansa sannan ta fara kokarin gyara nata jikin, bra din ta balle ta cire ta goge jikinta, bude idonsa yayi a hankali ya kalleta, suna hada ido taji kunya ta kamata saboda yanda ya kurawa kirjinta ido da sauri ta mike ta nufi dakinta ta sako riga ta ta debo ruwa acikin dan karamin kwano ta dauko wani towel din ta dawo inda jawad yake, towel din ta tsoma acikin ruwa ta fara goge masa jikinsa a hankali, fatarsa luwai luwai ga gashi kwance tako ina ajikinsa, daidai kasan cibiyarsa taga wani digon baki mai kyau nan ta tsaya kallo ganin idonsa a lumshe yasata kai bakinta wurin, harshenta tasa ta fara lasar digon bakin, shi dai jawad yana kwance yana jinta amma jikinsa sai kace wuta dan zafi.