Sashe 40
Kurman Baki Book 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
da komai,ke idan sukaji kwana biyu shuru ma wasu sukan kirani suce sunga taurarina suna canzawa,akwai alamun matsala,ashe qarya ne,ashe matsalata tsakanina da ubangiji na ne, ashe da gaske qananun laifukan da bawa yake rainawa suna iya zama silar nesantashi da cikar burikansa,ashe suna babbar matsalata,na hada Allah da wani wajen neman biyan buqatata" ta fada cikin rauni,raunin da ya sanya ruqayya dafa kanta "Kici gaba da godewa Allah kici gaba da istigfari kuma......" Sallamar haneefa ta katsesu "Shigo" ruwayya ta bata umarni tana jin dadin yadda ta soma canza yaran,duk yadda take tunanin zata sha wahala da dabi'unsu bata sha din ba,kuma ba komai bane tayi imanin addu'a data dinga yi tana neman taimakon Allah yayi riqo da hannayenta akan sha'anin yaran,sai gashi Alla ya mallaka mata su cikin watanni shida kacal komai yana zuwa mata a sauqi "Gwaggwo ce tace idan kun gama ku fito ku ake jira" "Gamu nan" ta bata amsa saita juya ta fice a nutse yarinyar kamar ba ita ba "To amarya yau sai kwanan gidan Ahmad" "Ina fatan na sameshi mafi alkhairin namiji fiye da yadda nake zato" ta fada da dan rauni a muryarta "In sha Allah" ta amsa mata tana kamata ta miqe. _BA'ACE KADA KISHA MAGANIN MATA BA, BA'A CE KADA KIYI GYARA BA,KIYI GYARA SOSAI AMMA GYARA ME KYAU,GYARA ME INGANCI,KOME ZAKISHA KISAN ABINDA ZAKI SHA,BA KASAFAI AKA FIYA SON YIN INSERTING BA SABODA MATSALA TA INFECTION DAYA ZAMA RUWAN DARE,IDAN YA ZAMA DOLE KIYI DIN KIDAN MEYE ZAKI MATSA A GABAKI,LAFIYA DAI GABA TAKE DA KOMAI,TSAFTA IYA GIRKI IYA KALAMAI IYA KULA DA SHIMFIDAR MIJI TSARE MASA MUTUNCINSA DUKIYARSA DA TARBIYYAR GIDANSA DUKKA GABA SUKE DA KOMAI,KI ZAMA ME ADO IDAN NACE ADO ADO NA SOSAI,KARKI ZAUNA A FIKI A KOMAI,KAMAR YADDA WACCAN TAKE MACE KEMA MACACE KAMARTA,ALLAH YA BAMU DACEWA,KURA KURAN CIKI YA YAFE MANA_ _MASU MAGANI KUJI TSORON ALLAH KU INGANTA SANAARKU KUYI MATA ADO DA GASKIYA,IDAN KUN GYARA TA KUN KYAUTATA SANA'A CE ME KYAU, SANA'AR GYARAN SUNNAR MA'AIKI,KOME ZAKI SAIDA KI TABBATAR DA HALASCIN SAIDASHI DA AMFANI DASHI_ *_KIRA GA AYARIN MASOYANA,MU HADU DAKU CIKIN LITTAFINS NA GABA ME SUNA (GUDUN K'ADDARA),BAZANSO KU KARANTASHI TA BAYAN FAGE BA,SABODA ZANSO KASANCEWARMU TARE DAKU CIKIN COMMENT GROUP DINA KAMAN YADDA MUKA KASANCE DAKU A KURMAN BAQI,KI BIYA KUDINKI SABODA KIYI JOINING DINMU NIDA MASOYANA DON NUNA HAQIQANIN SOYAYYARKU A GARENI,INA GODIYA MATUQA DA GASKE A GAREKU_* 400 ne kacal Zafafabiyar din guda hudu 1200 601947 *_TAMMAT BIHAMDILLAH_* *_ZAFAFAN DAI_* *_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_* *_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_* _WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_ *_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_* *KWANKWASON JIMINA miss xoxo* *TSUTSAR NAMA Billynabdul* *GUDUN K'ADDARA Huguma* *AMEENATU Mamuhghee* _GUDA DAYA:400_ _BIYU:700_ _UKU:900_ _HUDU: 1200_ _BANK NAME:KEYSTONE_ _BANK ACC NO:6019473875_ _ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_ _ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_ _IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_ _*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_ *09033181070* *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* _MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR ... ZAFAFA BIYAR NAKU NE Calibri Calibri SimSun Times New Roman Times New Roman Light Light DengXian Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO KF7j TECNO LD7 WPS Office 2ec54332f0284765af2e1fff0bc1fd22