Sashe 35
Kurman Baki Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
FARCE KO AJJIYE FARCW A HANNU,QARIN GASHI DAMA KO MEYE da kikeyi bakisan haramun bane?,ba mijinki ba,ko waye zaki yiwa da sunan ado HARAMUNNE HARAMUNNE HARAMUNNE,kuma billahillazi la'ilaha illa huwa yadda annabi yace meyi ba zatashiga aljanna ba bazataji qamshinta ba,idan duk duniya gatanki ne ba wanda ya isa ya sanyaki shiga aljanna,bare uwa uba zuwa wurin malami ko dame yake aiki muddin zai gaya miki abinda yake gaibu ko abinda yake a boye,don wasu suna rudarku da ajjiye qur'ani da litattafan addini da rawani da carbi" "Nima tunda nake ban taba shiga jeji ko zuwa gurin wani malami me kayan shirka ba sai wanda na ganshi da litattafan addini........" "Suma mushrikai ne,suna sanya litattafannne saboda ado su jawo hankalin mata masu sauran imani,duk duniya ki gayamin WAYE YASAN GAIBU?,sai Allah shi daya sai kuma annabawa yakan sanar dasu cikin abinda yayi niyyar su sani,SANIN GAIBU SAI ALLAH....... *_ZAFAFAN DAI_* *_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_* *_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_* _WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_ *_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_* *KWANKWASON JIMINA miss xoxo* *TSUTSAR NAMA Billynabdul* *GUDUN K'ADDARA Huguma* *AMEENATU Mamuhghee* _GUDA DAYA:400_ _BIYU:700_ _UKU:900_ _HUDU: 1200_ _BANK NAME:KEYSTONE_ _BANK ACC NO:6019473875_ _ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_ _ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_ _IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_ _*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_ *09033181070* *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* _MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR ... ZAFAFA BIYAR NAKU NE *_KURMAN BA *HUGUMA* PAGE 28 ________________________________ *_ZAFAFAN DAI_* *_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_* *_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_* _WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_ *_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_* *KWANKWASON JIMINA miss xoxo* *TSUTSAR NAMA Billynabdul* *GUDUN K'ADDARA Huguma* *AMEENATU Mamuhghee* _GUDA DAYA:400_ _BIYU:700_ _UKU:900_ _HUDU: 1200_ _BANK NAME:KEYSTONE_ _BANK ACC NO:6019473875_ _ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_ _ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_ _IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_ _*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_ *09033181070* *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* _MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR ... ZAFAFA BIYAR NAKU NE _____________________________ "mu'amala dasu bata qarawa bawa komai face cire masa imani da yaqini da ubangijinsa,ta fidda maka dukka wani hasken tauhidi,ta cire maka wani ginshiqi cikin ginshiqin imani wato yadda da qaddara me kyau da mara kyau,wasila.....ki kiyaye dokokin Allah sai Allah ya kiyaye duk wani abu da kikeso,kiyi kishin Allah sai Allah yayi kishinki,ki gwada wasila da iklasi da tsarkake niyya,wallahi wallahi wallahi Allah bazai baki kunya ba bazai bani kunya ba" sai ruqayya ta zare hannunta a hankali daga cikin na wasila tana kallon tsakiyar idanun wasilan wadda sannu a hankali maganganun ruqayya taji suna samun wani matsugunni me kyau a ranta,irin matsugunnin da basu taba samu daga gareta ba. Washegari da safe da hannunta ta tarkata duk wasu abubuwa da tasan tana ta'ammali dasu ta qona,irinsu jan farce nail polish,ribbon din attachment,shi kansa gashin da ake mata kitso dashi,ta cire sarqa qafa uban barimomin kunnenta,magungunanta da duk wasu takardu na rubuce rubuce da malamanta suka bata sukace tayi amfani dasu, supplement dinta na qarin qiba da haske dukka ta tattarasu ta qonesu. Bata cewa ruqayya komai ba,saidai ruqayyan taji dadin hakan ta kuma tabbatar da cewa lallai komai yana da lokacinsa,yau dare daya wasila taji nasiharta?. Ko bayan sun gama buda baki a ranar saita kalli ruqayya "Me dame kike ganin ya kamata na riqe a yanzu?" Sosai ruqayya taji dadin tambayar,ta saki murmushi "Muna lokaci na amsa addu'a,ki riqe istigfari ba kuma iya a baki kawai ba,duk sanda kikayi istigfari din kiji har zuciyarki kina yine saboda neman yafiyar ubangiji akan zunubanki,kuma kina yine saboda samun kusanci da Allah,ki yawaita ya hayyu ya qayyumu bi rahmatika astgis,Allahumma rahmatika arju,fala takilni ila nafsy darfata ainin,wa'aslihi li sha'ani kullahu la'ilaha illa anta,sai uwa uba kuma shakundum salatin annabi muhammad S A W ko shi kika riqe da istigfari sun isheki komai basai kinje gurin kowa ba,amma akwai babban abu muhimmi guda daya wanda da yawan mutane basu sanshi ba....." "Menene shi ruky?" Wasila tayi tambayar tana kallon fuskar ruqayya "Husnul kulq wato kyakkyawar mu'amala" "Kaman yaya?" "Ma sha Allah" ruqayya ta fada tana gyara zamanta "Ubangiji yana masifar kishin bayinsa,duk yadda kikai ga ibada da kusanta kanki da Allah muddin baki da mu'amala me kyau tsakaninki da mutane bayin Allah to za'a iya cewa ibadarki ta tashi a banza" idanu wasila ta fidda "Kaman yaya?" "Yauwa,zan baki wata kissa,watarana annabi S A W yana zaune da sahabbansa,sai akazo wucewa da gawar wata mata,sai sahabbai suke fadin irin halayen matar,macace me azumi ga ibada ga sadaka ga kuma tsaiwar dare,amma maqotanta basu tsira daga cutarwarta ba,sai annabi yace wajabat,wato tabbata akanta,da sahabbai suka tambayi ma'aiki akan hakan sai ya shaida musu ta tabe,yar wuta ce,kinga azuminta da ibadarta basu amfaneta da komai ba tunda bata da mu'amala,sau da dama mutumin da yake da mu'amala me kyau da mutane yana iya samun rahamar Allah bayan ya mutu koda kuwa shi din me yawan zunubi ne,sai yaci albarkacin kyautata zamantakewa da bayin Allah" sosai jikin wasila ya sake sanyaya,tayi shuru tana nazari,matan yayyenta duk da tana kyautata musu amma suna yawan kuka da halinta,kamar ruqayyan tasan me take tunani ta sake cewa "Abinda ka raina sai kaga ranar gobe babban abune a wajen Allah,ki zauna da kowa lafiya da kyakkyawar zuciya" "In sha Allah" ta amsa mata a sanyaye. Tun daga ranar komai na wasilan ya canza,hatta da magana me yawa ta rage duk da ita din gwanar surutu ce,ko yaushe zaka sameta da counter a hannu,koda ta sha'afa an fara doguwar hira zata koma istigfar dinta da salatinta. Sannu a hankali sai ta dinga jin wata nutsuwa tana saukar mata irin nutsuwar da tunda take yawan bin gifan malamai suke bata wurdodi bata taba jin makamanciyarta ba,dukka damuwarta akan zaid sai taji tana gushewa,tsananin tunanin zaid da takeji kaman zai zautar da ita sai ya fara raguwa a ranta,tana iya wuni ba tare data tunashi bama. Har a ranta kuma takejin zata iya daukar kowacce qaddarar rayuwa da zata sameta,samun zaid ko rasashi,taci gaba da addu'ar samun nagartaccen miji kadai wanda zai zamewa rayuwarta alkhairi. *_ZAINAB_* Ko sau daya bata taba kaiwa hankalinta ga yadda dinkinta ya dinga zarewa zaren yana ficewa ba tun baikai ace ta warke ba,ranar da taga zaren farko ta yanke abinta tana murnar "Dinkinnan yayi mugun saurin warkewa,ga zare nan ya fice da kansa?, gaskiya ina da sa'a" tsananin qazanta ya hanata jin tashi tashin da wajen ya farayi. Abun tun safina bata fara jinsa ba har ta fara yi mata complain,sannu a hankali itama ta fara ji saidai kadan kadan,sai kawai ta bagarar ta azawa ranta qaranta amfani da ruwan dumin da akace tayi amfani dashi da takeyi ne ya jawo haka. Wannan ya sanya kullum sau daya a rana zata cika baho da ruwan dumi ta shiga ta fito,a hankali ta soma jin qaiqayi,qaiqayin da yasa ta sake imanin dinkinta warkewa yakeyi fes,abin yayi mata dadi saboda yazo ne dai dai sanda ya rage saura kwanaki biyar saleem ya dawo.