Sashe 36
Kurman Baki Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
******Zuwa lokacin ta fara jin sauqin laulayinta sosai,tana iya wasu abubuwa da yawa da kanta,hakanan azuminta taba bakin qoqari taga takai,sam bata sanyawa kanta irin son jiki na matan yanzu ba,wadanda daga ciki su da azumi sunyi hannun riga,idan ya sake zagayowa kuma suce shayarwa,wata shekarar kuma an samu wani cikin,sai ka wayi gari da yawa yawan mata suna wasa da ibadar azumi,wanda babbar masifa ce muke jefa kawunanmu,muna kuma kwashewa yaran albarka don ta silarsu muke fakewa da qinyin azumin.
Tsaf wasila ta tayata sukayi kwalemar sashenta,don kada su jigata duka sai ansha ruwa sukeyi. Gwanar tattali ce ita,kuma uwa uba tana Sana'a,gashi cikin watan da ciniki yake yawaita,don haka cikin ribarta da abinda ta tattala din tayi siye siye,kusan tafi rinjiyar da komai ga gyaran dakin saleem din,burinta ya dawo ya samu komai ya banbanta da sanda ya tafin. Tun daga bedsheet blanket dinsa zuwa qananun underwears na ciki da curtains na dakinsa. Kwanaki biyu ya rage ya dawo ta kirayi me qunshinta ta ta zuba mata jan lalle ita da iftee,aka yiwa wasila itama a mazaunin qunshin sallarta,bayan ansha ruwa taje akayi mata wankin kai,take gashinta ya qara tsaho da sheqi ta hadeshi cikin ribbon gwanin sha'awa.
*_ZAINAB_*
Kusan tunda lissafin kwanakin dawowar saleem ya fara matsowa nata dokin ya ninka na kowa saidai ana iya cewa dokin banxa tunda nata tunanin yasha banban da na kowacce mace me hankali. Gaba daya tafi karkata tunaninta wajen neman magungunan mata da zata sake tsuma kanta da kanta a cewarta,dai dai da gyaran sashen ba abinda ta iya tsinanawa banda dakin saleem din data gyara a daddafe,tana gamawa ta sharbe a wajen,bata sake motsawa ba har sai da safina ta tasheta bayan ansha ruwa.
Da dan hanzarinta taso miqewa,saidai hakan ya gagara kwata kwata saboda wani mugun riqewa da qugunta yayi.
"Wayyo na shiga uku" ta fada tana dafe qugunta hadi da ware idanu.
"Lafiya?" Safina ta fada tana kallonta,don ita kanta zuwa yanzu ta fara gajiyawa da abubuwa da yawa na Zainab,Allah Allah take mijinta ya dawo ta tarkata ta barsu
"Mugun ciwo marata takeyi" ta fada tana yarfar da hannu
"Sannu,ki daure ki tashi saikisha ruwa kisha magani" ta fada tana kallonta. Ta jimaa haka kafin ya saketa,ta miqe tana dafawa da qyar ta isa bandaki.
Saman tiles ta tsugunna zatayi fitsari duk da yadda safina ke masifa idan ta wanke toilet din duk wanda ya mata fitsari a qasa. Maimakon ruwan fitsari sai ga jini yana fita da wani butaci butaci
"Kaddai period ne yazo?" Ta tambayi kanta da kanta bayan ta gama fisarin. Cikin ranta ta gamsu shi dinne,saidai kuma yadda taji jini yana bin jikinta sai abun yadan bata mamaki
"Koma meye kafin nan da ranar da zai dawo na gama period din nan,duk da ba haka naso ba amma ba matsala" ta fada a ranta tana duba tsummokaran da take period dasu,don kudin always dinta na watan shima ta sakashi a layin kudin magani.
Tana sakawa ba dadewa ya jiqe,sanda ta fiddo tsumman yawan jinin da wari warin da yakeyi yasa ita kanta ta yamutsa fuska,a ranta tana tunanin maganin da ta shane da asuba bayan ta gama sahur.
Wasu tsumman ta ninka sukayi tudu sosai sannan ta samu yadan zauna a jikinta.
Bata wani jima dashi ba shima taji ta fara leaking,sosai hankalinta ya fara tashi da ganin yadda take bleeding. Daga daren zuwa safiya ita kanta tasan ta zubda jini sosai,cikin zuciyarta kawai taji taqi yarda ko gamsuwa da zubar jinin, zuciyarta ta shiga raya mata akwai wata a qasa,don haka ta jawo wayarta ta kirayi raliya abokiyar shawara.
Sun jima suna waya da raliyan,kuma dukka maganganun data gaya mata sun zauna sosai a rai da zuciyarta,ta gamsu da maganar raliya,lallai ba makawa asiri ne,jifanta akayi,kuma ba kowa bace da wannan aikin sai ruqayya,da alama ta lura da shirin da taketa yi da gyaran HQ dinta don sake samun fada a wajen saleem,lallai kam wannan karon ba zata bari ba,koda bata taba bin malamai ba a wannan karon saita taba ruqayya don ta nuna mata ba tsoronta takeji ba,ba kuma wai finta sanin hanyar gidan malamai tayi ba,sai ta sanya an zubda cikin da take taqama da shi,sannan kuma ta sanya a saka mata warin jaba ta yadda ko dosota saleem bazaiyi marmarin yi ba,idan yaso ita da itan dukka su rasa ayi mutuwar kasko.
Tana saman kujera tana faman kada qafa hadi da lissafin dokin rano safina ta shigo falon. Kallon safinan tayi sama sama ta sake maida hankalinta ga lissafinta,itama safinan bata bi ta kanta ba ta samu waje ta zauna tana cewa
"Ba wani gyara ne da za'a yi umman haneefa?" Dan maida kanta kadan tayi ga safina
"Gyaran me?,wani abu ya lalace ne a gidan nan?" Kai ta mirgina cikin takaici amma ta danne don har ga Allah tanason ta gyara din
"A'ah,ba babansu haneefa saura kwana biyu ya dawo ba?,banga kin canza komai ba"
"Me kuma zan canza?,dakinsa ne na shareshi yana kulle babu me shiga" haushi ya sake kamata,ko ita da take budurwa ai tasan abinda idan mace tayi zai dadadawa miji matafiyi
"Haba ke kuma anty Zainab don Allah,share daki wani abune?,dakinma da daga shara ko goge goge bakiyi masa ba?,bakiga momynsu alhassan ba?,bakiga har qunshi akazo akayi musu ba?,ta wanke kanta ta gyare sashen har curtains naga ta canza......"
"To baqar munafuka" zainab ta fada tana gyara zamanta hadi da ajjiye wayar hannunta a gefe
"Da alama idan nayi baccin rana satar jiki kikeyi ki shiga wajenta ko?"
"Kinsan inda zan shiga idanunki biyu ma shiga zanyi.....ita tsafta ai bata boyuwa hakama akasinta,ko kai makaho ne kazo gidan nan ka zauna zakasan matar tana da tsafta,don ko ta sashenta kazo giftawa zakaji qamshin sashenta daban yake,kwalliyarta daban haka sutturar da yaranta suke sawa ma atsaftace take"
*_Mu hadu anjima in sha Allah new page_*
*_ZAFAFAN DAI_*
*_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_*
*_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_*
_WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_
*_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_*
*KWANKWASON JIMINA miss xoxo*
*TSUTSAR NAMA Billynabdul*
*GUDUN K'ADDARA Huguma*
*AMEENATU Mamuhghee*
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR
... ZAFAFA BIYAR NAKU NE_
*_KURMAN BA
*HUGUMA*
PAGE 29
https://chat.whatsapp.com/DT97XBDyEfyEwniN0a09Cz
*_Assalamualaikum warahmatullah_*
*_Kin dade kina neman gurin da zaki siya kaya amintattu masu quality cikin farashi me sauqi?_*
*_Hanzarta kiyi joining group dina domin samun kaya masu tsananin kyau da quality akan farashi me sauqi,siyan d'aya d'aya na cikin gida ko kuma sari kikeyi?, AKWAI RAGI DA DAMA TA MUSAMMAN DAGA WAJEN MASU SARI,KAYANMU MU MUKE KAWOSU DAGA TURKEY DA CHINA_*
*_Akwak bonanza da nakeyi time to time na kayana idan dama ta samu_*
"kin gama?" Zainab ta fada tana tsire safina da ido,safinar bata damu ba ta dora da fadin
"Kina ganin kamar maganin mata kad'ai shine sirrin mallakar miji?,wallahi ba anan take ba,shi maganin mata shima ba kowanne iri ba ingantacce amintacce wani ciko ne na kwaskwarimar halitta ga d'iya mace tunda hausawa sunce ko kana da kyau ka qara da wanka,wani namijin kome zakiyi masa ba zaki burgeshi ba matuqar baki da tsafta baki da kalami baki da ladabi da qanqan da kai,wani namijin kuma muddin baki iya abinci ba babu abinda zakiyi ki burgeshi don a nan tasa jarabawar take,bawai gyaran can ciki bane yake mallaka miki miji,inda shine kadai yake mallakawa mace miji da mata da yawa basu mallaki mijinsu ba,gyara ba qarya bane kuma gyara abune me kyau,amma komai idan akayi na hankali yafi tafiya da kyau. Daidai da mace 'yar uwarta matar nan momynsu alhassan tasan yadda zatayi magana da ita me kyau da kyakkyawan lafazi,ni da nake yaruwar kishiyarra bata tabamin mugun kallo ko maganar banza ba,amma kefa shekaran jiya ina kallon yadda kika debi qannenta kika watsar da sukazo gidan nan shan ruwa,harda waqe waqe da qananun maganganu,duk ba siyawa kai raini bane?,kin taba ganin mu tayi mana haka?,kosu raliya da suke zugaki kin taba ganin tabi ta kansu su da haukarsu?,abu daya takeyi wanda yakeyi da ita a cikinmu tayi dashi harma ta fiki sonmu,wanda bayayi da ita tafi banza banzatar dashi wannan kuma nima yayimin banga laifinta ba sam sam"
"To qaramar 'yar iska,yaushe akay dafen bare garin ya waye?,har yaushe kika girma?,yaushe kikazan irin waxan nan abubuwan na masu aure safina?"
"Ni ba 'yar iska bace,zama da mata masu hankali yasa nayi karatun da banzo wajen ba kuma alhamdulillah yana amfanata"
"Inaaa,saidai idan barbada kika fara safina" zainab tafada tana mirgina kai hadi da jin takaicin maganganun safinar data daukesu basu da maraba da zagi
"Indai tsafta ce karuwanci to na fara karuwancin......' safina ta fada don ranta ya fara baci,ya daga bada shawara zainab din zata jefeta da mummunar kalma irin haka?
"yasin matar nan na tabbatar wallahi pant dinta yafi brush dinki tsafta,don haka idan zaki qwaci mijinki da tsafta iya girki iya kalami.ladabi da biyayya tamkar ki kwanta ya takaki to...... don nidai banga ta inda mijinku ya rageku ba bare ace bai cancani a bishi ba"
"To ko aurensa zakiyi ki shigo mu goga kafada?" Zainab din ta fada tana miqewa cikin nuna kishi. Dariya safina ta bushe dashi
"Bazan iya goga kishi da mommyn alhassan ba,don nasan kamota da zama kamarta sai mace tayi da gaske" ta bata amsa da magana me harshen damo tana wucewa dakinsu
"Fito ki koma gidanku tatacciyar mara mutunci"
"Ko baki fada ba,aini na gama zama,ladan dana samu ma Allah ya amfanashi haka". A haka suka rabu da safina walle walle,tayita surfa ashar tana zagi bayan tafiyar safinan,don sai daga qarshe ta zauna ta faffasa maganganunta sannan ta fahimci zaginta ma ashe tayi a fakaice.
Duk da ta sauke azumi saboda jinin da taketa zubarwa wanda a nata tunanin period ne amma taji jiki kafin ta gama ayyukan da safinan keyi,daga qarshe dai ranar ungulu komawa tayi gidanta na tsamiya,don bata iya gama aikin ba tayi jiqa jiqa yadda ta saba ta samu waje ta kwanta saboda wani irin weak da jikinta yayi duk a sanadin jinin da take zubdawa me yawa.