← Book details Kurman Baki Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 40

Sashe 33

Kurman Baki Book 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

a haka sukayi sallama da umman nasu. ********Ranar da aka sauke azumi na uku ne,bayan an gama shan ruwa kafin akai ga tayar da sallar asham ruqayya ta shiga dakin d wasila ta sauka. Da sallama ta shiga ta sameta saman dadduma,dakin ya kaure da qamshin turare,sai wasu mayuka dake zube ta budesu tana hadasu guri guda. Guri ta samu ta zauna suna yiwa juna sannu,don wasilan ba laifi idan taso akwai aiki. "Nikam tunda aka fara azumin nan kamar baki da walwala sosai" dubanta wasila tayi kai tsaye sannan tace "Bazan boye miki ba,wata jarrabawa ce ta shigo min rayuwa,kinsan zaid?" "Zaid?,zaid?,wanne?" "Abokin yaa bashir wanda ya tafi madina karatu satin da aka fara bikinki?" "Oh.....ya zan manta da yaa zaid da ya kawo me lecture ranar wuni na" "Exactly......ya dawo nigeria ruqayya,shi zuciya ta kuma ya jarabtu da so,nayi addu'a nayi addu'a amma ba abinda ya canza,naje wajen malam yacemin lamarin akwai rikitarwa,amma yace zaiyimin aiki a kansa cikin satin nan ya gani idan akwai alkhairi" "A irin wannan watan wasila?" Ruqayya ta tambayeta cikin tsananin tashin hankali kwance a fuskarta,abinda ya Sanya jikin wasila yin sanyi ta bita da kallo. Sassauta fuskarta tayi ruqayyan ta zamo ta zauna gaban wasila "Wasila,wasila......babu wata addu'a da zakice ba zaki iya yiwa kanki da kanki ba sai wanine zaiyi miki,muddin kikaga kina addu'a kina ganin kaman bata karbuwa cikin daya biyu ne,kodai kin saka shakka a ranki game da addu'ar kin sawa ranki bata karbuwa,ko kuma kin saka gaggawa lokacinki yana tafe amma saboda gaggawa irin ta dan adam ya sanya kike ganin har yanzu shuru" "Wasila" "Na'am" "Kinsan Allah da kansa yace yana kunyar bawansa ya daga hannu ya roqesh ya hanashi abinda ya roqa?,kinsan ko sau daya kikayi addu'a zuciyarki tayi rawa akan cewa wannan addu'ar bata karbu ba to tabbas kin jawowa addu'arki matsala,annabi S A w yace kuyi addu'a kunajin yaqinin ta amsu cikin ranku,koda bakaga haka a zahiri ba ka sanyawa ranka cewa ta karbu din" shuru wasila tayi tana jinjina kai *_ZAFAFAN DAI_* *_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_* *_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_* _WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_ *_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_* *KWANKWASON JIMINA miss xoxo* *TSUTSAR NAMA Billynabdul* *GUDUN K'ADDARA Huguma* *AMEENATU Mamuhghee* _GUDA DAYA:400_ _BIYU:700_ _UKU:900_ _HUDU: 1200_ _BANK NAME:KEYSTONE_ _BANK ACC NO:6019473875_ _ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_ _ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_ _IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_ _*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_ *09033181070* *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* _MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR ... ZAFAFA BIYAR NAKU NE *_KURMAN BA *HUGUMA* *_ZAFAFAN DAI_* *_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA ALLAH_* *_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA_* _WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN AYARIN IYALAN ZAFAFA_ *_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_* *KWANKWASON JIMINA miss xoxo* *TSUTSAR NAMA Billynabdul* *GUDUN K'ADDARA Huguma* *AMEENATU Mamuhghee* _GUDA DAYA:400_ _BIYU:700_ _UKU:900_ _HUDU: 1200_ _BANK NAME:KEYSTONE_ _BANK ACC NO:6019473875_ _ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_ _ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_ _IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_ _*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_ *09033181070* *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* _MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR ... ZAFAFA BIYAR NAKU NE PAGE 27
Chapter 33 · 0% Book details