Sashe 80
Hurriya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Saboda ita din ba ajinka ba ce, bata kai macen da za mu bari ka so ba balle kuma har ka aura idan ma wannan abun kake tunani to ka farka tun wuri”
Da mamaki yake kallon Momy da ranta a bace har wani cika take tana kallonsa kamar wani wanda ya aikata abun kunya
“Tana da kyau ai”
“Ba daga hallita ba ne”
Ya rausayar da kai sai kuma ya sake kallonta
“Tana da tarbiya”
“Ba daga tushe ba ne”
“Tana da mutunci da kamun kai, ta san ya kama”
“Ba daga martaba ba ne”
Da kakkausar murya take amsa masa tana jin bacin rai akansa wanda bata taba ji ba.
“To daga minene Momy? Miye illa idan na ce ina son Hurriya”
“Idan babu wanda kake so a Familynmu, ba za'arasa a wajen jininka ba, amman ban da wanda bata kai matsayinka ba”
“Bana son auren zumunci, shiyasa wata bata taba burgeni daga cikin family mu ba”
Momy ta taka ta isa inda yake zaune ta kai hannunta ta dafa kafadarsa.
“To ka so kowa Captain amman ban da Hurriya, ba zan taba bari hakan ta faru ba, ka fita tsabgar yarinyar nan idan ba haka ba, wahala kawai zaka ja mata, ni kaina bana da alaka da ita balle kuma kai, Namra ce kawai zata iya ikirarin wannan amman ba ni ko kai ba, know your limit....”
Ta juya ta barshi a gurin zaune da mamaki, Namra na ganin Momy ta haye sama ita ma ta bar dinning din, sai da ta kawo kusa da gurin da Captain yake zaune sannan ya mike tsaye yana mata kallon takaici ya ce.
“Ke kika cewa Hurriya ni saurayinki ne? Is that what you told Momy? Shiyasa take ta masifa saboda na nuna ina son Hurriya?”
“Haka Hurriya ta shirya maka? Daman ta saba munafurci ai”
Ya watsa mata harara irin wanda ta dace da ita.
“Ni na shirya, tare da ni take munafurcin”
Fuuuu ya fice daga falon kamar walkiya, Namra ta rufe ido hawaye na sauko mata, bata taba sanin tana son Captain ba sai a yanzu da ya fitar da abun da ke ransa, na kudirinsa akan yar'uwarta ba ita ba. A gurin da ya tashi ta zauna ta dafe kanta tana hawaye kurjin dake mata ruwa wanda Salim ya bar mata sai ya fashe a yau saboda Captain ma ya juya mata baya....
Yana fitowa falon ya nufi motarsa sai da ya bude motar sannan ya dago ya kalli windows din dakin Hurriya, sai ko ya hangota tsaye tana hawaye, kuma ita ma shi take kallo da alama ta dade a gurin tsaye tana jiran fitowarsa. Gambun motar ya saki ya kama kunnensa da hannu biyu ya rike duk da fuskarsa babu komai sai bacin rai haka dai yake kokarin ganin ya bata hakuri na fitowar da yayi dazun ba tare da ta ba shi izini ba, and be fada mata Momy ta san da zuwansa dakin ba ya barta tana ta wahala. Hannu ta saka ta share hawayenta tana cigaba da kallonsa tana murza awarwaron da ya bata. Da hannu yayi mata alama da ta yi murmushi shi ma yana kirkiron murmushin da kallonta ke kwararo masa shi yana wanke masa bacin rai, and she can't help it but to smile kamar yadda ya bukata, and this is the first time da take jin wani abu na dabam akan Captain. Daga inda yake tsaye yayi mata thumb up sannan ya shiga motarsa yayi reverse tana kallonsa har ya fice.
Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku.
Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... 💃🏻
[12/11/2023, 1:56 PM] AMINA KABIR CAPS: *HURRIYA*
3️⃣7️⃣
Littafin nan na kudi ne, ba free ba, idan kika karanta ba tare da biya ba kin daukarwa kanki nauyi domin hakkina ne kika rataya a wuyanki. Biya ki karanta cikin aminci pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith Bank, then send the evidence of payment to 08036126660
𝐀𝐫𝐞𝐰𝐚𝐛𝐨𝐨𝐤𝐬 @𝐤𝐡𝐚𝐝𝐞𝐞𝐣𝐚𝐜𝐚𝐧𝐝𝐲
CAPTAIN POV.
Da hannu daya yake tuki dayan hannunsa kuma yana amsa wayar da Salim yake masa.
“Matsalata da kai naci, tun muna Ethiopia kake damuna da maganar yarinyar nan, Salim ba zan iya forcing dinta ta soka ba, ya kamata ka hakura tun da har ta nuna maka bata kaunarka”
“Ba wacan maganar ba ce Captain wannan mai girma ce, ba maganar soyayya bace, and yanzu na fahimci yarinyar nan bata cancance ni ba, kuma Alhamdulillah da bata yarda ta amince da soyyayata ba”
Captain yayi dariyar da bata da sauti. Good Boy yanzu ka gane kenan. Ya fada a ransa a fili kuma sai ya amsa masa da.
“To akan me ne?”
“Abun ba zai fadu ba, na kira Namra ina son ta sada ni da Hurriya na yi magana da ita bata amsa min wayar ba, kuma ina son naje gidansu ina tunanin kamar ba za a bari Hurriya ta fito ba”
“Yanzu kana ina?”
“Ina gida”
Captain ya kalli agogon hannunsa.
“Masallaci zan je yanzu, idan mun fito Jumma'at zan kiraka”
“Na so ka zo yanzu Captain wani abu ne da ba shi da kyau gani, ko na zo na same ka?”
“What so ever it's, sai na fara gabatar da Sallah zan fuskance shi, so ka jirana idan na fito zamu yi waya”
Be jira abun da Salim zai sake cewa ba ya kashe wayar, ya aje a cikin motar ya cigaba da tukunsa, a babban Masallacin kan wurin Sarki dake garin Gusau yayi Sallah Jumma'a sannan ya kira Salim at that Salim yana mosque domin ba masallaci daya suke sallah ba, and akwai banbancin lokacin sallah Jumma'a a Masallacin Sheik Umar Kanoma da na kan wuri. A kokarinsa na martaba lokaci ya nufo gidansu Salim din kai tsaye, a harabar gidan ya shiga ya faka sannan ya aika masa da sako.
“Idan ka gama ina harabar gidanku”
Ya aje wayar ya bude gurin da yake cewa ajiye pistol dinsa ya dauka ya saka a jikinsa sannan ya dauki counter dinsa dake cikin motar ya laka a yatsansa yana tannawa, ya san yau ranar jumma'a ce ranar da aka ce a ninka salati ga Annabi Muhammad S A W, idan kuma baka yi ka yi domin shi salati haske ne a duniya da kiyama. Ya kusan minti talatin a gurin sannan reply din Salim ya shigo wayarsa.
“On my way”
Ya karanta sakon ya sake maida wayar ya saka aljihu ya cigaba da salatin, yana kallon harabar gidan iyakarta rabin na su harabar dake Kaduna. Tsaki ya dan ja ya duba agogon hannunsa, wata zuciyar na ce masa ya kira Salim ya fada masa idan sun hadu a gurin aiki za su yi magana domin baya son bata lokaci a gurin, kamin ya kira motar Salim ya shigo harabar gidan ya faka daidai gurin da motar Captain take, kusan a tare suka bude motocin kowa ya fito, but jin kai irin na Captain ya hana shi isa gurin Salim sai da Salim din ya karaso gurinsa ya jingina jikin motarsa.
“Minene?”
Captain ya tambaya ganin seriousness a fuskar Salim. Karamar ajiyar zuciya Salim ya sauke sannan ya fara taba wayarsa dake hannunsa.
“Ina dawowa na tararda wani labari marar dadi a gidan nan”
Captain ya dauke kai.
“Kan da son jan zance, kai ba mace ba balle ace zan bika ina lallabaka, tun a mota ma ya kamata ka fada min ko minene amman baka yi ba yanzu kuma na zo kana abu kamar mai rubuta littafi, and you know bana son wannan bata lokaci”
“Akan Hurriya ne, wani abu ta aikata ita da Cousin dina, so abun ya daure min kai na tura maka hotunan yanzu ta whatsapp ka duba”
“Ba zan duba ba idan ba zaka fada ba zan tafi”
“Tana mu'alama da cousin dina, ina tunanin shi ne reason din da ya hana ta amsar soyayya ta, and Alhamdulillah na jidadin haka”
Captain ya tsaya cak yana kallonsa with so many questions zuciyarsa ta soma zafi kamin ta tafasa, idonsa na kokarin sauyawa, the word mu'alama kowa ya ji ya san bad thing ake nufi kalma ce ba mai kyau ba. Salim ya mika masa wayarsa
“Duba wannan”
Captain ya karbi wayar ya sauke idonsa akan mugun abun da he wish be kalla ba, hotunan Hurriya ne a sirara tare da mutumen da yake ganin idan ya zo gurin Salim, wani gurin suna kwance a gado daya, wani gurin kuma ta kwanto jikinsa wani kuma ta yana kissing dinta ya tallabo kanta da hannunsa dake cikin gashin kanta, na karshen ne hannunsa yake kan kirjinta and duka hotunan daga ita har shi babu mai tufafi a jikinsu.
“Wannan ba Hurriya ba ce”
“Ni ma hala na fada da farko domin yadda take da tarbiya da mutumci ba zaka yi zaton ta aikata ba”
Captain ya dago ya kalleshi naman fuskarsa na rawa cikin wata kalar murya mai fita da sauti ya ce