Sashe 58
Hurriya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ba da kai nake magana ba, kawai ka yi aikin gabanka”
“Toh Hajiya”
Ya cigaba da tukinsa. Suna isa ana sako ruwan sama Hajiya Kaltume ta fita motar ta shige bangarenta, a bude ta samu kofar falon babu kowa a ciki sai tv da ke kunne baturiyar dake screen din tana ta watsa labairai.
“Waye ya bar kofar a bude kuma?”
Ya maida kofar ta rufe sannan ta nufi hanyar stairs, kamar jira ake ta kawo kofar dakinta, tana bude kofar sai ta tafi kamar an turata ta fadi kasa jibisssss. Irin faduwar da ta taba yi har ta ji ciwo a kafa, ita ta sake yi a yau kuma ta sake jin ciwon a kafa kuma ta fadi a daidai gurin.
“Wayyo..... Innalillahi Subhanallahi”
Ta fada tare da tashi zaune da sauri tana yarfar da hannu saboda zafin da ta ji, idonta kamar za su fado saboda zarosu da take.
“Anya dai... Anya dai...”
Tana ta fada, ta matsa can gaba da sauri tana kallon gurin, kamin ta hankare zanen lace din dake jikinta ta duba kafar, ba ruwa ta taka ba balle ta ce tsantsin tile din ne ya kwasheta ta fadi, haka ma ba kofar dakin ba ce, and this is the second time da ta ji haka bayan faduwar farko da ta yi a lokacin da Maama ta samu matsala da mijinta har ta dawo gida.
“Mai kishiya fa baya mutuwar Allah, anya dai? Faduwa irin haka har kana jin kamar an turo ka? Da a stairs na fadi yaya kenan?”
Ta tambaye kanta kamin ta amsawa kanta.
“Ai zaka iya karyewa ma!”
Ta murgina ta rarrafa ta isa gurin gadonta ta cira daker ta hau saman gadon tana taba kafar dake mata mugun ciwo.
“Anya ba karaya na yi ba? Wannan bala'in zafin? Ina da makiya da yawa fa a yanzu, ita kanta Iyami waya sani ko ta ji sauki ma zata iya bibiyata ga Nafisa ma, ga wannan sabuwar matar da Alhaji ya dauko maganar, tun da fata suke su shigo gida su mallake komai, ga wannan malamin ma yanzu idan ya fahimci bana son aikinsa zai iya bibiyata fa...”
Khairy ce ta leko dakin ita kam nata jikin a sanyi ruwa, alamar ruwan sama ya fara dukanta kamin ta dawo gidan.
“Hajiya magana kike yi? Kofar dakinki na gani a bude da na matso kuma sai na ji kamar kina magana”
Hajiya ta kalleta ta sauke ajiyar zuciya.
“Shigo”
Ta shigo kamar yadda mahaifiyarta ta bukata.
“Ina kika je tun dazu? Gaba daya yau ba gida kika wuni ba, Yayanki ya shigo dazun yana ta min masifa wai ina barin kina fita any how ba tare da na san inda zaki je ba”
“Dan Allah ki daina biyewa Yaya Hajiya, shi fa gaba daya rayuwarsa matsala ce, irin yadda yake son ya rika mana an wuce wannan yanzu how old I'm da zai ce a rika saka min irin dokokin nan! Kuma ma gidansu Habiba na tafi tare da Hurriya”
“Hurriya kuma? Kika tafi da ita ko kuma ya?”
“Da ita na tafi, yanzu muka dawo na ajeta a bangaren Momy”
“Ni fa ban gane miki ba Khairy, wani sabon kawance ko kauna ce kika dauka kina yi ma Hurriya yanzu? Yarinyarda ita da uwarta bana da makiya kamar su? Ko kin manta halin da uwarta ta saka ni? Oh hudubar yayanki ce kika dauka kika bar tawa ko?”
“Aa Wallahi Hajiya, ba dan wani abu ba da sai na ce miki na fiki tsanar Hurriya da mahaifiyarta fiye da ke ma, amman ya kamata komai zamu yi, mu yi shi cikin hikima da wayo, ta haka ne ma zamu rika sanin wasu abubuwan”
“Karki kuskura ki ce zaki nuna min kin fini wayo, daga haka ban san iya abun da zai biyo baya ba, ga yayanki nan ya dauko zancen auren Rukayya gaba daya su kuke ku haukata ni na ga alama”
“Aureta kuma?”
Khairy ta tofar da yawu.
“Wallahi ba zamu tana yarda Yaya ya dauko mana wannan bakin jini ya kawo mana ba, tab....! An gama da yayarta ita kuma a dora da ita, ga yarta ma ba a gama da ita ba? Kara ma Amma da wannan Rukayyar kana ganinta kaga marar kunya, wato ba su hankaltu ba da har za su dauko wasu Rukayya su aurawa Yaya?”
“Mai kwadayi kuma? Suna ganin sun samu a gurin Iyami ita ma ai suna saka ran samu a gurinta ne”
“Amman shi Yaya har idonsa yayi rufewar da zai rasa matar aure sai Rukayya? Kamar be san alakarta da Iyami ba?”
“Ai ni da Iyami daya yake kallonmu, amman matukar ina raye, wannan abun ba zai taba faruwa ba, gashi nan duk saboda Iyami abubuwan sun zo min ta yadda ban zata ba, dan kyaun nan ke janzu ba komai ba”
“Shi ne fa, gaskiya ko kin kyale ni ba zan kyale ba Wallahi”
Maganar take tana cika da batsewa gaba daya maganar ma ta bata mata rai.
“Allah kadai ya san sherin da suke bibiyata da shi, ko dan ma a samu sa'a ta ai zata iya aura masa ita, a mallake shi a juya shi yadda ake so, idan aka gama ruwan nan ki shiga ki kira min Hurriya”
“Toh, amman Hajiya ki ja masa kunne gaskiya ba zai auri Rukayya ba”
“Sha kurumin ki, idan kin shiga kiranta ma ki faki idon Nafisa ki kira min Kulu”
Ta latsa kafarta tana runtse.
“Ciwo kika ji?”
“Ture ni aka yi Wallahi”
“Turewa kuma?”
“Eh mana, ai ba faduwa ce haka nan ba, wannan ne karo na biyu, nan gaba ban san ina aka dosa ba kuma”
“Ikon Allah”
Hajiya ta amsa mata.
“Ikon gaskiya, na fi karfin kowa nan gani nan bari sai gani sai hange, kowaye ba zai iya da ni ba Wallahi”
Khairy ta dan yi dariya yadda Hajiya take maganar da fada kamar wanda yayi mata hakan yana gabanta. Kamin ta mike tsaye ta fice daga dakin.
Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku.
Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... 💃🏻
[11/28, 6:22 PM] AMINA KABIR CAPS: *KHADIJA CANDY*
*PAGE 2️⃣8️⃣*
Ita ke da girki yau, amman sai ta saka Khairy ta kai ma Appa komai a bangarensa, saboda ba zata iya zirga zirga da kafar ba, daman kuma tana jin wani abu mai kamar haushin Appa a ranta yanzu. Dan haka bata leka bangaren ba sai after goma da wani abu, sannan ta saka kayan bachinta ta dora bakar abaya a sama, yau kam bata damu da yi ma mijinta ado ba, daman kuma ba wani yabawa hake idan ta yi ba, bata sani ba ko dan bata da kyau ne ko kuma saboda an dade tare da juna, amman ta tabbatar idan Iyami ce ba zai kyale ba, tun asali can Appa irin mutunen nan ne dake da rayuwar da, wani abun zuwan Amma ne ta canja shi, wani kuma Momy ce ta yi sauya mata ta karfi da yaji.
Bata bar annuri da fuskarta ba saboda damuwa ta mata yawa yanzu, har ta rasa ina zata kama, haka ta shiga barayar mijinta ba tare da sallama ba, Appa ya aje wayar dake hannunta yana kallonta da yanayinta, a gaban gadon ta zauna cikin wata muryar dake kara bayyana fushinta ta ce.
“Sannu da zuwa?”
“Yauwa, amman yau lafiya kike kuwa?”
“Me ka gani?”
Ya gyara zamansa yana kallonta irin kallon nan na mazan da suka kwashe shekaru a duniya kuma suka fahimci rayuwa.
“Na ga yau Ummul Khairi ce ta kawo abinci, kuma kin shigo babu wani walwala a tare da ke, kayan bachi da kika saba sakawa a nan ma yau can kika saka kika zo da su?”
Ta dan tabe baki.
“Ashe kana lura da al'amurrana”
Appa yayi dariya irin ta can cikin makoshin nan ya dubeta a natse ya ce
“Shekara nawa ana tare Kaltume? Uwargida ran gida? Uwargida sarautar mata? Kuma sai ace ban lura da yanayinki ba? Ai shi miji kamar....”
Ya ja zaren furucin yana sosa gafen idonsa tare da aje wayar hannunsa.
“....Uba yake wani lokacin duk wani abun da mace take yi yana lura da shi, ita kuma mace kamar gidan uba take a karkashin miji, wani ikon ma har ya fi na uba, shiyasa Allah yake cewa ku tsiratarta iyalanku daga wuta, wanda makamashinta su ne Mutane duwatsu, ku ai kuyo ne a gurinmu, dole sai muna kiyayewa, kuma kuna taya mu idan ba haka ba abubuwan sai su mana, a duk lokacin da na tuna cewa zan tsaya a gaban Allah amsa tambayarsa sai hankalina ya tashi matuka”
Ta juyo ta kalleshi a tsanake.
“Saboda me?”