Sashe 7
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau juma'a babban rana, ranar da duk kanin al'ummar musulmi suke farin cikin zuwan sa, al'ummar Annabi suna ta kai komo hada-hada da shirye-shiryen tafiya masallaci domin sallar juma'a.
da sauri Ummi tafito daga cikin bedroom É—inta sanye da mayafi akanta, fuskarta É—auke da yelwataccen annuri, da ka ganta kasan tana cikin matsanancin farin ciki. da sauri ta nufo bakin kofa,
lokacin Fauzan yasako kansa da gudu kaÉ—an yarage yayi karo da Ummi,
Ummi ta ce "Kai Fauzan bazaka rika yin abu cikin nutsuwa ba ko."
baki ya washe yana waigen bayan sa da faÉ—in
"Yau wa Ummi direba yadawo daga masallacin nace masa yafito da mota zai kai ki unguwa."
yana maganar yana waigen bayan sa yana wurga hannu alamun zakuwa, sarai Ummi tagane shi so yake ya bita dan tun kan afita a sallah yake fita dubo direba ko yadawo, dan ko masallacin shi baije ba dan ko da tace masa yaje masallaci cewa yayi wai shi a gida yau zaiyi sallah.
fita Ummi tayi tana faÉ—in
"To naji."
bayan ta yabi da sauri yana faÉ—in
"Ummi nima zan biki Ummi dan Allah kije dani kin ga wancan Juma'ar da É—ayan wancan juma'ar bakije da ni ba, akwai bashin tafiya unguwa biyu da bake je da ni ba."
"Tafican da alla kai ko ina za'aje sai an je da kai kai mata ne, da Nusaiba zamuje kai sai ka jira idan Abba ko Abbu'n ku suka dawo sai kayi musu rakiyar."
kafa yashi bubbugawa yana biye da ita a baya tare da faÉ—in
"Ummi nikam dai kije dani ina ranar da Nusaiba kuka je."
suna isowa tsakar gidan Mamie da Nusaiba suna fitowa,
dagudu Fauzan yaje in da suke yaruko hannun Nusaiba da take gyara mayafin ta da ta fito dashi rike a hannu tsabar sauri, jan ta yayi kusa da Mamie yana faÉ—in
"Allah yau bazaki je ba dani za aje Mamie rike min ita kar ki sake ta sai nashi mota mun tafi."
Mamie tace To cikin muryar dariya ganin yan da ya janyota tana torjewa kamar masu kokawa,
Ai ko Mamie na rike ta yajuya a guje yayi gun mota yana dariya da faÉ—in
"Yarinya yau badake za aje ba agida zaki zauna."
kukan shagwaɓa tasake tana jan hannunta dake rike a hannun Mamie tana faɗin
"Ai wlh dani Ummi zata tafi da kai namace ce sai ka rika bin mata unguwa, Mamie sake ni kuma sai na maka duka."
yana isa jikin motar ta zille a hannun Mamie tarufa a guje suka kama rige-rigen shiga mota.
tana faÉ—in
"Da kai mace ce kuma ai Ummi tace dani zata rika zuwa unguwa."
"Allah baki isa ba yaukam dani za a tafi ai sau uku ana tafiya dake unguwa ni ba a tafiya da ni sai naje."
yayi maganar yana shigewa cikin motar a guje, itama shigewa tayi ta É—aya barin tana cewa
"Bazan taɓa zama a gida ba sai dai kai ka zauna."
Ummi kam baki ta rike tace
"Oh yaran nan sai shegen son yawo duk in da mutum zai je sai kun bishi kamar jakka."
dariya Mamie tabisu da shi.
da sauri direba yafito yabuÉ—e wa Ummi kofa tashiga, da sauri Nusaiba ta dawo gefen ta yazamo sun sata a tsakiya.
sunata yiwa junan su gwalo direba yaja motar suka fita bayan Mamie tayi musu a dawo lafy.
koda suka haura titi direba ya juyo ya dubi Ummi yace
"Hajiya ina zamu fara zuwa?."
yayi tambayar ne dan yasan rana irin ta yau wato ranar ko wata juma'a Ummi tana fita zuwa asibitoci kan titi in da mabarata suke zama dakuma masallaci in da mabarata suke zama, domin basu sadaka a kowace ranar juma'a, dan haka yake da tabbacin wannan fitar ma zuwa guraren zasuyi dan iwar haka suke fita.
Ummi tace "Babban masallaci zamu fara zuwa."
yace "To Hajiya." nan yajuya akalar tafiyar izuwa babban masallaci.
suna isa direba yagyara parking a gefe, Ummi tafito rike da jakarta, yayin da Fauzan da Nusaiba suka rufa mata baya,
ta isa in da mabarata suke jere a bakin masallacin, ta buÉ—e jakarta tarika ciro kuÉ—i tana raba musu, tana bin kowa layi-layi tana mika musu sadaka.
duk wanda ta mika masa sai ya kwararo mata addu'a da fatan samun biyan bukatun ta na alkhairi ga mahaliccin ta.
duk wan da ta bawa idan yayi mata wannan addu'ar sai kaga ta saki wani murmushi tare da fatan tabbatu war hakan acikin zuciyar ta.
akasin da da idan sunyi mata addu'ar saboda raunin dake zaune cikin ruciyar ta har sai ya kai ga tayi kukan zuci, tana ji ina ma Ubangiji yakarɓi addu'o'in nasu da wanda take hana idanun ta bacci acikin kowani dare, ya kare mata ɗiyar ta a duk in da take.
gaba É—aya yau É—in nan ta tashi ne cikin farin ciki da jin daÉ—i tana jin kanta cikin wani irin farin ciki mara misaltuwa, wan da ita kanta batasan na mene ne ba.
Haka tarika binsu tana raba musu cike da shauki da jin daÉ—in da yagama baibaye zuciyar ta, har sai da ta tabbatar da kowa ya samu, kafin ta koma cikin mota tana jin su suna daÉ—a bin ta da addu'o'i mai kara mata nutsuwa da kwanciyar hankali.
daga masallacin kuwa titi-titi suka fara bi in da mabarata ke zama suma tarika mika musu sadaka. kana suka wuce asibiti, har sai da kuÉ—in da ta fito dashi yakare kafin tacewa direba su koma gida....
*(a can kasar Saudiyya cikin masarautar Saudi)*
Da sauri nafito daga cikin bathroom ina gyara gashin kaina dana wanke yazubo ya rufe min fuska har bana iya ganin hanya,
cikin hanzari na nufi gaban mirror karamar towel in dake rike a hannuna na naÉ—e shi a kaina ina tsane ruwan dake É—iga daga gashina.
kana na É—au na'urar dake busar da gashi nabusar da gashin, batare da ya bushi duka ba, nabaza shi ta baya domin iska yakarasa busar da shi.
zama ta na gyara na É—au mai nasoma shafawa a jikina.
daga cikin mirror nake hango su Ukhtee ita da su Naseem sun sata a tsakiya sai surutu suke zuba mata, suyi da hausa su gwama da larabci abun ka da kwakwalwar yaro sukam tuni suka fini ji da iya mayarwa ma.
kai na jinjina a raina nake cewa
"Kai waÉ—an nan yara da surutu suke ko surutun wa suka É—auko?."
ko É—azu dasuke ta zuwaba Mammaa surutu sai cewa tayi wai ni suka gado, niko ina nake da surutu irin haka.
idan kaji maganar su kamar wan da sukayi shekaru huÉ—u wan da ko shekara uku basu cika ba saura wata huÉ—u nan gaba.
nayi murmushi kawai tare da girgiza kai, ganin Naseem yajuya fuskarta gareshi in zayi magana Nasmah ma haka.
wai su in zasuyi magana ala dole sai mutum na kallon bakin su in bai kallaba sun rika juyo da fuskar shi kenan.
wayan Ukhtee ne yashiga kara taÉ—ago wayar tana dubawa kana ta maida duban ta gareni, daga cikin mirror'n muke kallon juna,
ganin ta mai da kallon ta kan wayar namike da sauri dan nasan ni ake kiran ganin yan da tayi zuruu tana kaloon wayar tawani langwaɓar da kai,
da sauri na isa bakin gadon, ina faÉ—in
"Bappa ko?". kai ta gyaÉ—a tare da mika min wayar, na amshi wayar na É—aga kiran tare da kara wayar a kunne.
"Assalamualaikum Bappa." daga cikin wayar Bappa yace "Ke HAMDAH me kike yi ne har yanzu baki shirya ba."
da sauri nace "Ina kan shiri Bappa yanzu nafito daga wanka ina kan shirin, ina shafa mai ne yanzu." yace "Kada fa ki tsaya wani dogon shafe-shafe kisaka kaya kawai kada jirgi ya tashi ki rasa jirgi kada ki tsaya shiririta irin na rannan."
"To Bappa yanzu zan gama".
nakashe wayar ina mai jin wani farin ciki. wan nan karon bazan yi wasa ba kamar na wata guda da ya wuce, haka nayita lalawai har jirgi yatafi a bun sa, wannan karon kam ba Bappa kaÉ—ai keson komawa ta ba ni kai na inason komawa kasata, hankali na gaba É—aya yakoma kasata yanzu.
ina so najini a cikin ta, ba naganni cikin kasata kaÉ—ai ba, ina so naganni cikin ahalina duk da nasan hakan ba abu mai sauki bane, har idan Abba bai sauka daga fushin da yake dani ba.
Mika mata wayar nayi ina kokarin juyawa, wani kiran yakuma shigowa.
murmushi nayi ganin Bappa ne yakuma kiran, da safiyar nan kiran sa na shida kenan kan nayi sauri kada jirgi yatafi.
"Hello Bappa". nafaÉ—a ina kai wayar kunne na, muryar sa na jiyo yana faÉ—in
"Kada ki ɓata lokaci dai kinji ko, kisaka kaya kawai kada ki rasa jirgi ki hanzarta."
nace "To Bappa."
na sauke wayar na mika mata da sauri na koma gaban mirror, a gaggauce nakarasa shafa mai sai pauda da man baki.
na mike da sauri na isa bakin gado in da dama nan nacire kayan da zansaka na aje na É—auka na sa, dan sai da na shirya su Naseem da Nasmah kafin na shiga wanka, shiyasa shirin yayi min sauki.
tun da Bappa yakira waya nalura da yanayin Ukhtee gaba ki É—aya yanayin ta ya sauya tayi wani ziruu da ita,
kai na kawar dan bana son muhaÉ—a ido da ita, dan yanayin nata zai iya sa jikina ya mutu.
cikin hanzari na kammala saka kayana,
ina cikin sa kayan ban kai ga gamawa ba Bappa yakuma kira.
Nan ma kuma faÉ—in nayi sauri yace, cikin hanzari na kammala saka kayan.