Sashe 20
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashi na sauke cike da alhinin labarin da Bappa ke bani nace
"Ikon Allah to shi wannan makiyayin naku yaya iyayen sa sukayi dajin shima É—an fashin ne, yanzu ku duk zaman ku da shi bakusan shi ma É—an fashi bane?".
yace "Sam bamusan É—an fashi bane, to ai shi asalinsa ma ba bafulatani bane, zuwa yayi rugarmu tun yana yaro yace zai rika yi mana kiwo muna biyan sa, shekaru 16 muna tare da shi, muka bashi duk wani yar da ashe macuci ne bamu sani ba, yana ha'intar mu, har sai da Allah ya turo mana Ahmad Tijjani Sabil."
kai na jinjina cike da mamaki ina faÉ—in
"Tab lallai to shi ya akayi yasan É—an fashi ne shi da yazo bai jima ba, ku da kukayi shekara da shekaru da shi baku sani ba?."
Bappa yace "Wlh duk kanin mu kowa abun da yayi ta faÉ—a kenan bayan komai ya lafa, sai dai bamu sami amsar tambayar ba, dan ko shi Ahmad É—in da muka tambaye shi bamu sami wani kwakkwaran amsa ba, sai muma muka bar shi bamu tsanan ta masa tambayar ba, munji daÉ—i da farin cikin da Allah ya nufa shi zai zame mana karshen matsalar mu."
Bappa yana maganar ne cikin nuna tsantsar farin ciki da jin daÉ—i...
na ce "Lallai kam to Allah ya tsare na gaba."
ya am sa da amin amin kana yamike yana faÉ—in "Bari na shiga ciki."
yana tafiya naruko hannun su muka haura sama...
Yauma kamar kullum narako su Naseem ina tsaye har sai da naga fitar su,
kana na koma ciki, wanka nayi ina gama kimsawa nayi breakfast, wan da nasa Zulai takawo min shi cikin É—aki,
ina gama breakfast É—in nahaye gado dan bacci ne a idanuna
ban farka ba, sai wajen karfe shabiyu saura Æ´an mintina dabasu fi 20 ba, wayata na janyo na kira Number Yakubu, kasan cewar yau juma'a da wuri ake tashin su, bugu É—aya ana biyu ya É—aga, nace
"Kayi maza kaje ka É—auko su Nasmah." yace "To Hajiya da ma nima yanzu ina kan goge motar kenan yanzu zan tafi."
"Kabar wani goge mota katafi kaje ka É—auko su." nayi maganar tare da kashe wayar, mikewa nayi nashige bathroom nayi wanka tare da dauro al'wala, ina fita na sauya kaya. ganin lokacin salla da saura sai na nufi kofa nafita kasa na sauka.
Talatu da Zulai duk suna parlour'n suna ganina sukayi min sannu da fitowa,na amsa ina yi musu yaya aiki, suka ce alhmdllh, an tsaftace gurin ko ina yayi tsaf sai kamshe ke tashi.
ina jin matukar daÉ—in zama da su sabo da suna baiwa aikin su kulawa sosai.
a É—aya daga cikin kujerun parlour'n na zauna, tare da saka idanuna kan TV ganin shirin da ake.
zamata baifi da minti 10 ba najiyo muryar su Naseem daga kofa ta waje suna kwaÉ—a sallama, kallon kofar nayi da murmushi akan fuska ta, suka turo kofar da gudu suka shigo suna faÉ—in
"Mommy mun dawo Mommy mun dawo."
faÉ—aÉ—a murmushi na nayi tare da faÉ—in
"To sannun ku da dawowa."
in da nake suka taho da gudu na buÉ—e hannuna suka faÉ—o ciki na rungume su, ina dariya da faÉ—in
"An yi karatu sosai dai ko?."
kai Naseem ya gyaÉ—a. nace "To madallah." na dubi Nasmah nace "Likita na anyi karatu sosai ko?." itama kai ta gyaÉ—a tana washe baki, Naseem ko baki ya turo yace "Mommy ni baki ce min tojan ki ba."
cikin muryar dariya nace "Oh soja na."
shima dariyar yayi cike da jin daÉ—in sunan dana kira sa da shi.
Nasmah ko mikewa tayi a jikina tarike kugu tare da jujjuya idanun ta tace
"Ai nafi Naseem yin kayatu da yawa yana ta wasa da wani yayo, ni nayi kayatu da yawa dan yika yima mutane ayyuya kuma."
ido na waro yan da take yi da ido ya bani dariya nace
"A.a.a Naseem É—in wato wasa kaje ka zauna kake yi ba karatu ba ko?".
nayi maganar tare da rike haɓa ina kallon sa, yace
"Hum kaiya ne take yi, nayi kayatu da yawa kuma Daddy yace nayi kayatu da yawa idan nayi da yawa da yawa, yace dai jo ya auke mu a gida."
Nasmah tace "Um ai Daddy yace ni ne dai jo ya auke ni nafika kayatu da yawa, ai nayi mishi kayatu da yawa ma yau kuma."
Naseem yayi kamar zai ture ta yana faÉ—in
"Ai nima nayi ma Daddy kayatu da yawa."
ido na waro da mamakin kin sunan da suke ambata sunan da nayi ta musu barazana kan kuma faÉ—ar sa, nace
"Kai kurafa min baki, wani Daddy'n."
nayi maganar cikin tsawa dan ni a tunani na ma wani ne daban ba wancan mutumin da na kwaɓe su da shi ba.
Yakubu da yashigo rike da school bag É—in su yakaraso ciki Talatu ta amshi jakar tayi cikin bedroom É—in su da shi, ya washe baki da faÉ—in
"Ai Hajiya Ahmad Tijjani Sabil suke nufi, ai ina isa na iske su tare da shi abakin get din makarantar su tare da shi, naji yana tambayar su karatu suna ta zuba masa karatun da aka musu, nace kai ashe fa yaran nan za'ayi masu ilimi ne anan wlh kuwa."
yayi maganar yana mai cigaba da washe baki.
fuska na tsuke sosai tare da mai da dubana kan yaran kana na mike tsaye na ruko hannun su na janyo su muka haura sama,
muna shiga É—aki na sake su ina faÉ—in "Ni Æ´asu yazan yi da yaran nan wato ku bakwa ji, duk abun da zanyi ta faÉ—a muku bazaku jiba shi wannan Ahmad yake ko wane wlh dole na É—au mataki a kansa, idan bana É—au mataki akan lamarin ba zai rushe min ginin danake ta gina shi,
yana ta kokarin rushewa ya haka ne kam, ina ruwan shi da su meye haÉ—in shi da su da zai rika sanya musu wani ra'ayi a cikin zukatan su."
Duban yaran nayi nama rasa wani irin masifa zan musu, ko da na musu ma abanza gobe zasu kuma,
zubewa nayi bakin gado da tunanin yan da zanyi na ɓullo wa lamarin, yazama dole na ɗauki mataki kan lamarin idan ba hakaba, to kuwa tabbas ginin da nake ta kokarin gina shi domin yayi karko to kuwa zai iya rusa min shi, tabbas zan ɗauki mataki kansa, "Amma mene ne mafita?. nayi wa kai na tambayar ina gyara zama ta,
"Mafitar kenan kawai ki canza musu makaranta."
zuciya ta ta bani amsa, kai na jinjina da gaskata abun da zuciya ta ta faÉ—a min, hakanne kawai mafita ta yadda zasuyi nesa da shi, idan kuma ba haka ba to kuwa abun da nake ta kokarin cire masu kwaÉ—ai tar sa a zukatan su shine zai faru, dan kuwa in har hakan yaci gaba da faruwa zasu tashi da sanin wani mahaifi a ransu wan da bana son su san haka, nice nan uwa kuma uba a rayuwar su, sam bana son su tashi da jin cewa zasu sa mi uba ni zasu cigaba da jina uwa kuma uba a rayuwar su.
bana so su sanyawa ransu abun da baza su samu ba a rayuwar su, to mene ne amfanin sanya wa ransu hakan,
gara kawai su san cewa ba su da uba, su ji a ransu ni ce uban nasu kuma ni ce uwan su.
wannan kaÉ—ai shine mafita in sauya musu makaranta in nesan tar da su daga gare shi, in ma koyarwa yake a makarantar imma mene ne baya sake ganin su bare ya cigaba da cusa musu wani ra'ayin, ai dai sun rabu bashi basu, bazai sake ganin suba suma haka bare su sake kiran shi da wani Daddy,
"ÆŠan rainin wayo har da cewa surika ce masa wani Daddy, sai kace wani uban su ko meye gamin sa da su oho."
naja dogon tsaki tare da yin kwafa kana na mike, nashiga tuɓe musu uniform ɗin su, ina faɗin
"Ku da shi É—in duk zanyi maganin ku."
bathroom na jasu da kai na nayi musu wanka yau, muka fito na saka musu wasu daga cikin kayan su da yake bedroom É—ina, sai da na nagabatar da sallar azahar kana na janyo su muka sauka kasa.
dinning area muka zarce bayan munci abinci najasu muka tafi part É—in su Inna wuro, nan muka tarar da Faty ita ma dawowar ta daga school kenan, nan muka yada zango mukata hira...
da yammacin ranar zaune nake a parlour'n sama na ɗago wayata na laluɓo number shugaban makarantar su Naseem.....!
Mommyn Twins ce
8
Nan nake shai da masa bukata ta nakan canza su Naseem makaranta.
shugaban makarantar nasu yace "To ba bubu da muwa amma dan Allah muna so musan dalilin da yasa ake son sauya musu makarantar ko kuma makarantar tamu babu koyo ne yan da ya kamata?".
nace "Ko kaÉ—an ba haka bane ba kawai dai ina so ne na canza musu makarantar ba wai kodun rashin koyo ba, ai ba za'a ce makarantar ku babu koyo ba, yara suna fahimta sosai, kawai dai yaÉ—an yi nisa ne."
yace "To in dai kuwa haka ne to dan Allah kada a ciresu a makarantar gaba É—aya, akwai É—aya makarantar mu dake wata unguwa mafi kusa da ku in dai kina so sai a maida su can É—in, ranar Monday idan suka zo sai ayi transfer É—in su can É—in."
shiru na É—an yi cike da nazarin maganar sa, sai kuma nace
"To shi kenan a mai dasu can É—in."
har munyi sallama zan kashe wayar yayi saurin cewa
"Dan Allah Madam a daure a kawo su sai a kaisu wancan makarantar, idan akace an cire su gaba É—aya kokon to zai shiga zukatan iyayen yara zasuyi zaton ko wani matsala ce mai girma aka samu cikin makarantar, tun da bawai barin garin zakuyi ba,
zamu iya samun dakilewar customer, adai duba lamarin da kyau Hajiya."
"Babu damuwa in sha Allah za'a kawo su sai a kai su wan can É—in."
godiya yashiga yi min kana mukayi sallama na kashe wayar.