Sashe 29
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wane ne AHMAD?......!
Mommyn Twins ce
11
Ahmad Tijjani Sabil shine cikakkoen sunan sa, mahaifinsa Alhaji Tijjani Sabil shahararren É—an kasuwa ne wan da ya jone da siyasa,yayi suna ya shahara a kaf faÉ—in Nigeria har ma da kasashen ketare,
mutum ne adali mai gasjiya da rukon amana da son jama'a, yana da taimako matuka musamman ga nakasa dashi.
matan sa biyu Hajiya Karima da Hajiya Harira. Hajiya Karima itace uwar gida shekarun su biyar da ita Allah bai sabu haihuwa ba,
bayan shekaru biyar É—in yakaro aure in da ya auro Hajiya Hariri, cikin yar da da buwayar Allah tana shiga Allah yabata ciki.
hankalin Hajiya Karima yayi masifar tashi, sai dai bata nuna wa a fili Æ´ar kasa take yi dan ta iya makirci, a fili kam nunawa take tana son cikin sosai.
bayan wata tara Hajiya Harira ta haifo É—an ta namiji yaci suka Ahmad.
Ahmad yatashi cikin gata da soyayya, tun daga kan sa Allah bai sake basu haihuwa ba.
Ahmad É—a É—aya tilo ga Alhaji Tijjani Sabil, yayi karatun sa na primary da secondary a nan kasa Nigeria in da daga nan Alhaji Tijjani Sabil yaÉ—aga sa daga nan ya millashi kasashen ketare acan ya kammala karatun sa in da ya dawo Nigeria da sakamako mai kyau.
dawowar Ahmad Nigeria da wata É—aya aka É—aura musu aure da Æ´ar uwar sa, wato yarin yar kanin mahaifinsa, Rasheedat,
wan da dama can suna soyayya tun kafin ya bar Nigeria, a gidan su ta tashi shakuwa ce mai karfi sakanin su wacce har takai ga haifar da sosayya, yabar ƙasa Nigeria da alkawarin aure sakanin su, dan haka yana dawowa batare da ɓata lokaci ba aka ɗaura musu aure tare da gaggaru min biki, irin namasu akwai.
Ahmad da amaryasa Rasheedat zama suke na amana da sansar kauna da soyayya da tarairayar junan su, basa kaunar abun da zasuyi ya ɓatawa ɗayan su rai, babu wan da yake ɓoyewa wanin sa sirrin sa,
yar da da amin ta da suke yi wa junan su, har ya kai ga suka lankayawa junan su suna, in da Ahmad yake kiran ta da kawa dan acewar sa bashi da kawa kuma aminiyar da ya wuce ita.
ita ce murfin rufe sirrin sa itace sirrin sa ma gaba É—aya.
Ita kuma take kiran sa da aboki dan kuwa bata da wan da ya fishi, shine kawa kuma aminin ta. yan da suke gudanar da
rayuwar su gwanin ban sha'awa.
bayan wasu shekaru da auren su mahaifinsa sa wato Alhaji Tijjani Sabil yayi hasarin mota a hanyar sa na zuwa airport in da zai tafi kasar waje domin gudanar da wasu kasuwancin sa, nan take Allah ya karɓi rayuwar sa.
Bayan rasuwar sa da shekaru biyu Hajiya Hariri wato mahaifiyar Ahmad ita ma ta rasu, sakamakon ciwon zuciyar da ya kamata bayan rasuwar mijin ta da yayi faraÉ—É—aya batare da ciwo ba.
Ahmad yashiga tashin hankali rashin uwa da uba daga karshe ya fawwalawa Allah komai.
Bayan rasuwar mahaifansa duk kanin ragamar dukiyar mahaifinsa da kaddarorin sa yadawo karkashin kulawar sa, shiyake kula da komai sakanin dukiyar sa da kuma dukiyar mahaifinsa.
Shekaran su 8 kenan da aure Allah bai basu haihuwa ba,
ko dai-dai da rana ɗaya Ahmad bai taɓa sawa kan sa damuwa kan rashin haihuwar su ba, ya san cewa Allah ne bai kawo lokaci ba,
shi yake rarrashin Rasheedat a duk san ta nuna damuwar ta kan rashin haihuwar nasu.
yakan yi mata tuni kan cewa Allah ne mai badawa kuma bai mance da su ba lokaci ne dai baiyi ba.
Ahmad mutum ne mai son yara duk da kasan cewar sa mutum mai son yara, bai taɓa tunanin kara aure wai ko dun zai sami ƴaƴa ba.
a duk in da yara suke zakaga ya na yawan ziyar tar gurin, kamar makarantun yara da gidan marayu, ko tafiya yake idan yaga yara sai ya tsaya ya nimi yayi musu wasa da kuma kyauta, shi yasa yawan cin taimakon sa tafi yawa kan yara da gajiyayyu, sai dai masu karfin ma bai barsu ba.
Ahmad yayi suna a duk faÉ—in Nigeria tai makon sa yazaga ko ina.
(Wannan kenan kaɗan daga cikin labarin Ahmad)�
A can cikin garin Bauchi
Ummi Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela Nusaiba ne zaune cikin parlour'n Ummi, suna ta hira, kamar yadda suka saba a kowani makon karshen wata suna kawo wa iyayen su ziyara.
suna tare cikin parlour suna ta hira,
Fauzan ne yafito daga cikin bedroom ɗin Ummi hannun sa na bayan sa da alama wani abun yake ɓoye wa. Aunty Rafee'at ta dube shi tana faɗin
"Autar Ummi me kake yi ne cikin ɗakin ka ɓata shiru kamar baka nan?."
"La wayar ki Aunty Rafee'at ya ɗauka yaje ya ɓoye yake yin Game da shi." Nusaiba ta faɗa tana rike haɓa da yin sama da wuya tana leka abun da yake ɓoyewa bayan shi.
harara ya dalla mata tare da faÉ—in
"To haÉ—el ina ga wayar Aunty Rafee'at É—in can kan hannun kuje ra."
huf Nusaiba ta mike dan son ganin abun da yake ɓoye wan, ta bayan sa tazo ta fizge abun da ke hannun san
tana faÉ—in
"Ai sai naga abun da kake ɓoye wan in ma abu na ne sai ka bani."
rikewa yayi da karfi bata sami damar kwace wa ba ya ce
"Dalla masa can idan kika yaga fa."
"La Fauzan mu gani a ina ka samu."
Nusaiba ta faÉ—a tana mika hannu ya bata abun da ke hannun sa,
kusa da Aunty Rafee'at ya zauna in da dama nan yake zaune É—azu kafin ya tashi ya shige wani É—akin dake gefe a nan cikin parlour'n.
gaba ki É—ayan su suka maida kallon su gare shi kana kamar haÉ—in baki Ummi Aunty Rafee'at Aunty Jaleela Suka ce
"A ina ka sami hotunan nan?."
da sauri Aunty Rafee'at ta karɓi wasu daga cikin hotunan in da Aunty Jaleela ita ma ta karɓi sauran,
nan take annurin fuskokin su ya É—auke, damuwa hade da É—in bin kewar wacce ke cikin hoton yadirar musu lokaci guda.
a ɓangaren Ummi kuwa kasa iya furta komai tayi gaba ɗaya jikin ta yayi sanyi, ɗan kuzarin da ke tattare da ita ya kauce.
Fauzan ya ce
"A É—akin da aka zuba kayan Aunty HAMDAH na samu cikin akwatin ta."
"Allah sarki HAMDAH dube ta kamar a kirata ta amsa."
cewar Aunty Rafee'at tana nuno wa Aunty Jaleela É—aya daga cikin hoton HAMDAH da suke hannun ta.
karɓar hoton tayi tana duba yayin da idanun ta suka kawo ƙwalla.
wani hoton ta Aunty Rafee'at ta zubawa ido nan take sai ga hawaye shar a idon ta, murmushi tayi yayin da ƙwalla ke cigaba da zuba a idon ta, kana ta ɗago hoton ta na faɗin
"Kaga Æ´ar gidan Inna an sha gayu, Jaleela kin tuna hoton nan?."
Amsar hoton tayi ta ce "Wannan hoton kamar shine wan da ranar da mukaje Dass muka samu taje takar ɓo shi nan ko?."
dariya
Aunty Rafee'at tayi yayin da ƙwalla ke cigaba da zuba a idon ta tace "Ƙwarai shi ne taci ƙwalliyar ta Inna'r ta ta bata kuɗi taje ta ɗauki hoto, ta kawo kikayi ta kushe wa har Inna ta ce mu tattara mu koma in da muka fito, tun da tsiya zamu kawo mata gida, kin san Inna da HAMDAH, Allah sarki Inna Allah yayi miki rahama."
Aunty Jaleela tayi murmushi tare da share wasu zafafan hayen da suka zubo mata ta ce
"Ai ita ta fara taɓo ni wai naga hancin ta ashe dama haka yake ko Ya SALEEM ɗin da ake cewa hancin su iri ɗaya nata yafi nashi ƙyau,
in duba na gani ta fini ƙyau."
"Ke dai baki da hakuri HAMDAH kuma zolaya."
cewar Aunty Rafee'at tana murmushi.
ta ce "Allah babu waninnan Aunty Rafee'at kin san kakar ta ai bata ganin laifin ta yarin yar nan ta raina ni kamar ni wata sa'ar ta bacin na bata shekaru da yawa, ko Ummi?."
ta karasa maganar tana duban Ummi dake zaune shiru.
Ummi ko kai ta jinjina tare da mai da hawayen da suka ciko idon ta kana ta ce
"Ganin ta ma har tayi miki rashin kunyar ai abun daÉ—i ne."
kaf parlour'n yayi tsit yayin da zuciyoyin su ke kuna tunani da kewar HAMDAH yadawo musu sabo fil a zukatan su
hannu Ummi ta kai ta share wasu zafafan hawaye tana faÉ—in
"Ko wani hali take ciki ko a muce ko a raye Allah kaÉ—ai ya barwa kan sa sani."
Sallama Abba da yanzu shigowar sa yayi, duk babu wan da ya amsa masa, har ya karaso cikin parlour'n ya zauna babu wan da ya lura da shigo war sa,
ya fahimci duk kanin su hankalin su baya tare da su,
yana zama kuwa dai-dai lokacin Ummi take faÉ—in, kalmar ta na karshe.
shiru yaÉ—an yi yayin da yanayin sa yasau ya.
gyaran murya Abba yayi, sai a lokacin duk kanin su suka juyo in da yake, nan suka shiga yi masa sannu da dawowa,kana ya mike jiki ba ƙwari yayi cikin bedroom ɗin sa...
A can cikin unguwar
G.R.A kuwa