Sashe 32
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Turo kofar aka yi da karfi yana gaba wani na biye da shi.
in da muke suka karaso da sauri, wan da ke biye da shi É—in ya dubi likitocin da ke cikin É—akin yana faÉ—in
"Wai har yanzu bakuyi wani abu a kai ba?."
cike da girmamawa sukace "Sir muna kai kenan yanzu ta farfaɗo so taki tsayuwa Muna kan kokari ke nan mu shawo kan matsalar, ruwa za'a saka mata sai dai taki tsayuwa sau uku ana samun jijiya sai ta gauce ya ɓata, zamu nima ta kafan ta ko kai ne a saka mata, na hannayen ta kam duka mun rasa su."
cikin faÉ—a Dr da suka shigo tare da Ahmad da alama shine babban su ya ce "Shirmen banza sai kace ba ai kin ku ba."
sai kuma ya dubi Ahmad ya ce
"Sorry Sir ko mai zai dai-dai ta insha Allah."
kai kawai Ahmad ya jinjina ya É—an maso in da nake rungume da ita ya ce
"To meye amfanin kukan, kin rungume ta kina kuka ita tanayi, to da wanne zata ji da ciwon da ke damin ta ko da wannan kukan naki?."
hannu ya mika ya ɓamɓare ta a jikina, sake masa ita nayi dan na rasa abun yi guda ɗaya ganin yanayin nata yakuma jefani cikin kiɗi ma, da firgici da tashin hankali, ya ɗago ta ya saka ta a kafaɗar sa ya na faɗin
"Kun ɓula ta da yawa dubi yan da hannayen ta suka fara kumbura."
"Sorry Sir ta ki tsayuwa ne."
É—aya daga cikin likitocin yafa É—a. tsaki yaja kana ya ce
"Me yasa tun kan ta farfaɗo baku ni mi jijiyar ba, sai da ta farka zakuyi ta ɓula ta."
"Sorri Sir hakan bazai yiwu ba do le sai ta farfaÉ—o."
tsaki yakuma ya, yana jijjiga ta da bubbuga bayan ta, yana faÉ—in
"Shiiit ya isa sorry baby yi hakuri kin ji sorry sorry."
maganar yake daf kunnen ta yana ci gaba da jijjiga ta da bubbuga bayan ta.
baya nayi, najin gida na da jikin garu-bango, ina mai cigaba da kukan cikin yin kasa da sauti.
Dr da suka shigo da shi ya ya nufi kofa yana faÉ—in
"I'm coming Sir." sai yayi waje sauran likitocin suka bi bayan sa.
bai yi magana ba sai ci gaba da jijjiga ta da hura mata iskar bakin sa cikin kunne yake, a hankali kukan nata yarika raguwa, sai ajiyar zuciyar da take sauke wa a kai a kai, har tayi shiru tana mai cigaba da sauke ajiyar zuciya.
jim kaÉ—an likitan ya dawo wannan karon su biyu suka shigo, yana gaba É—aya daga cikin waÉ—an da É—azu suke kan ta na biye da shi rike da wasu kayakin amfani irin na ma'aikatan lafiya.
Dr ya dubi Ahmad da murmushi yana faÉ—in
"Ikon Allah abun da mu likitoci muka kasa yi gashi uba yayi wa É—iyar sa, baby da ma so kike sai Daddy'n ki yazo kafin ki bamu damar yin ai kin mu ko."
yayi maganar yana leko fuskar Nasmah da ke lumshe da alama bacci ke son É—aukar ta.
murmushi Ahmad yayi yana shafa kanta, kana ya ce
"Yan zu zaku iya yi mata abun da ya kamata."
Dr ya ce "Okay." ya mika hannu ya karɓe ta yana kokarin kwantar da ita kan gado.
ai ko ta buÉ—e ido tare da sakin kuka.
da sauri Ahmad ya É—auke ta yashiga jijjiga yana faÉ—in
"Shiiit Nasmah ya isa yi shiru jinki." ai ko tayi tsitt,har kuma lokacin ida nunta suna lumshe.
zama yayi bakin gadon kana a hankali ya kwantar da ita yana É—an jijjiga ta da faÉ—in
"Sorry kwanta a saka miki magani kiji sauki ko,babu zafi yanzu a gama miki mu tafi hawa doki."
alama yayi wa Dr da ya soma ai kin sa, yakuma ce masa yabita a hankali, kana shi kuma yarika shafa kanta yana yi mata magana a hankali daf da kunnen ta.
a hankali likitan ya soma gudanar da ai kin sa irin na kwararren likita.
bugun fari ya samo jijiya a hannun ta na dama,
batare da ɓata lokaci ba ya ɗaura mata ruwa mai ɗauke magunguna masu karfi da inganci.
nan da nan cikin sakanni kalilan bacci yayi gaba da ita.
bayan likitan yagama duk abun da ya
kamata ya dubi Ahmad yana faÉ—in
"Allah ya sawaka in sha Allah ko mai zaiyi normal idan ta farka."
ya an sa da amin kana likitocin suka fita.
Numfashi na sauke mai sauti san da ido na ya sauka kan Nasmah da ke bacci tana sauke numfashi a hankali, idanuna na rumtse tare da jan sheshsheka cikin kukan da nake har lokacin, sai dai zuwa yanzu kukan nawa a hankali yake fita.
cikin zuciya ta nake yiwa Ubangiji godiya ganin ta sami bacci.
har lokacin yana sunkuye a kanta yana shafa kanta yayin da É—aya hannun sa ke rike da hannun ta da akayi mata karin ruwa.
maganar sa najiyo yasani buÉ—e idona a kan sa.
"Ke kin ishe mu da wannan koke-koken na ki, kifita waje kije kiyi sa a can kin dame mu, ko so kike ki tashe ta da Wannan kukan naki mara amfani,
tun tuni yarin ya tana tare da ciwo kin barta da shi a jikin ta har sai da yayi (C), ke baki da wayon sanin yaro bashi da lafiya ne,
a hakan ne kike cewa ke zaki iyar musu yaushe kikayi wayon kula da kanki bare ki kula da su."
baki na murguɗa cikin zubda ƙwalla na buɗi baki zanyi magana, sai wayata ta fara ring, dago wayar nayi ina mai share hawaye ganin Bappa ke kiran, sai nayi picking call ɗin na kara wayar a kunne,
daga cikin wayar Bappa ke faÉ—in
"HAMDAH wani asibiti ne?."
ina faÉ—a masa sunan asibitin ya kashe wayar.
Zama nayi kan kujerar da ke gefe na jin kafata ta gaji sosai,
ina mai ai ka masa da harara ina ci gaba da murguÉ—a masa baki.
magana ya soma yi yayin da idanun sa ke kan Nasmah da take ta baccin.
"Wayon ki a iya nan kaÉ—ai ya tsaya,
sabo da ke baki da wayon magan ce naki shine ita ma zaki barta da shi ko, dubi idon ki ke kan ki ma baki da lafiya amma baki da wayon da zaki iya magan ce ciwon naki."
a fusace cike da tsiwa nace
"Idan kai ke raba wayon bana so karike shi, har abada kada nayi wayo."
nayi maganar ne cike da jin haushi, ban san meye damuwar sa na jifana da kalmar rashin wayo a koda yaushe a duk san da muka haÉ—u da shi ba.
yabi ya ishe ni da wasu maganganu ya barni naji da damuwar ciwon Æ´ata.
fuskar Nasmah ya shafa tare da sakin murmushi har sai da dimple É—in fuskar sa ya bayyana.
baki na taɓe tare da kawar da kaina gefe, dan zuwa yanzu hankali na yafara kwanciya, bai kuma magana ba sai zaman sa daya gyara ya daɗa gyara rukon hannun Nasmah da ke hannunsa sakama kon ɗan zaburan da tayi cikin bacci.
ni ma ido na na mai da kan waya ina É—an lallatsawa.