Sashe 17
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Muna isa Yakubu yayi hon maigadi ya wangale get yana kokarin wucewa parking lot nace
"Ka sauke mu anan."
dan gani nake kamar motar bata tafiya da sauri tsabar tashin hankali.
tun kan ya dai-dai ta parking muka fito daga motar maigadi yakaraso yana mana sannu batare da dukkanmu mun amsa ba Bappa yayi saurin cewa
"Wayaje ya É—auko su Naseem a makaranta a cikin ku?."
maigadi yace "Gaskiya babu wan da yaje É—auko su dan tun da kuka fita ma babu wan da yafita, yau kam sunsha zama a makaranta Yakubu yayi hanzarin zuwa É—auko su."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un an ce anzo an É—auke su kuma kace ba wan da yafi tun fitar mu an sace su kenan."
nayi maganar tare da fashewa da kukan da Bappa ketasa ni danneshi, nacigaba da faÉ—in
"Ina suke ina suka shiga waya É—auke su.".
maigadi ya walalo ido tare da faÉ—in
"Iye! ansace su!."
Bappa yace "Ka tabbatar da babu wan da yafita."
yace "Wlh babu wan da yafita tun fitar ku ina bakin get É—in nan........!
Mommyn Twins ce
7
HMD WASA FARIN GIRKI!
Littafin na siyar wa ne kibiya ki karan ta my no 08034690723