Sashe 25
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Numfashi na sauke jin akasin abun da nake tunani yafaru a kansu, dan Ni nagama tunanin hatsari sukayi sun mutu shine yakawo kayan su gida.
duban Bappa nayi ina shere hawayen fuska ta nace
"Yan zu Bappa ka amin ce da abun da yafaÉ—a kenan?, to shi ina ruwan shi da su me ya shafe shi da lamarin su da har zai rika shiga, har fa Daddy yake cewa surika ce mishi meye gamin sa da su."
murmushi Bappa yayi irin tasu na manya kana ya ce
"To in ban da abin ki HAMDAH ai wan da ya nuna yana son naka yagama yi maka komai a rayuwa, kuma da kike cewa yana shiga lamarin su basu kaɗai ba lamarin koma waye yana shiga, idan baki mance ba na taɓa baki labarin sa nazu wa rugar mu da yayi, muma ba lamarin mu yashiga ba yakuma jiɓanci lamuran mu, yayi silar magance mana wutar fitinar da take ta kunno mana,
ko jiyan nan da daddare munkalli labarai gidan TV wasu iyaye sun fito suna mika masa godiya kan gudumawar da ya bada kan Æ´aÆ´an su, su iyayen ma basu ma sani ba Æ´aÆ´an ne suka dawo gida suke faÉ—a musu alkhairin da yayi musu,
a makarantar gwamnati suke karatu ya cire su ya mai dasu na kuÉ—i,
sannan kin ce meye gamin sa da su,
ke da kike taimakon bayin Allah meye gamin ki da su?,
ai shi tai mako basai wan da kasani kake taimaka masa ba, duk wan da Allah ya sa da rabon sa yafaÉ—o ta kansa sai ka taimaka masa ladan ka na gurin Allah,
shiya sa Allah ya halittomu kala biyu mai kuÉ—i da kuma talaka hakan kuma jarabta ce, idan kai me kuÉ—i ne kayi kokarin cin jarabawar da yayi maka, wato kajikan na kasa da kai, ka kuma tsare dokokin Allah, to da yardar Allah babu shakka zaka shiga aljanna ta sanadiyyar jaraftar ka da yayi da arziki,
idan kuma kai talaka ne, karike talaucin ka kabi dokoki Allah, kai ma zaka wuce aljanna da yar dar sa.
shi tai mako ba sai wan da kasani kake yi masa ba.
kiran sa da sunan uba kuma da suke yi, ai duk É—a nagari shike daraja nagaba da shi yakira sa Yaya wan da ya haifesa kuma yakira sa da sunan uba, wan da yayi jika da shi yakirasa da Kaka, abun alfahari ne É—anka yazamo daga cikin irin waÉ—an nan Æ´aÆ´an, ba ai bu bane dan sun kirasa da suna Daddy tun da yakai ya haife su, zaki so ace Æ´aÆ´an ki suna da rashin kunya ko basu da tarbiyya?."
Shiru nayi batare da nace komai ba.
murmushi Inna Wuro tayi,dan ta fahimci in da maganar tawa ta dosa, kana tace
"HAMDAH kenan ai laifin wani baya shafar wani."
kana ta kawar da zancen da faÉ—in
"Sai kiyi wa Yakubu hakuri ya dai na wannan tafa hannu da ɓarin jikin da yake."
da sauri Yakubu ya daÉ—a rarrafo wa gaban mu yace
"Whl Innar Gida kada kiga shakar da mutumin nan yamin, tsaro biyu ne suke girgiza ni a jikina, tsoron kada Hajiya ta kore ni daga ai ki na, da kuma tsoron wannan basamuden mutumin da suke tare da Ahmad Sabil daya makuren makogaro."
yayi maganar yana É—aga wuyar sa da nuna mana in da ya shako san.
dariya duk sukayi ban da ni dana murmusa kawai.
na yar da da dukkanin maganar da Bappa yayi, sai dai inajin abune me wuya na iya jure wa dajin kalmar uba na fita daga bakin su Naseem.
Bappa yacewa Yakubu ya tashi ya tafi anjima yaje ya É—auko su a makarantar.
ya mike yana zuba godiya yayi waje.
Haka su Bappa sukayi ta jana da hira bani na bar side É—in ba sai wajen karfe 12, gani lokacin dawowar su Naseem yayi nayi musu sallama nakoma side É—ina.
komawa ta bada jimawa ba su Nasmah suka shigo a guje, kalmar da suka fara furta min shine Daddy'n su ya ce gobe zai zo ya É—auke su a mota.
ban iya ce musu komai dan ko na faÉ—an ma abanza ne...
A ɓangaren Ahmad Tajjani Sabil, tun da yabar gidan tuki yake kamar mai koyon tukin, a haka ya iso bakin wani katafaren get me girma da tsaruwan gaske, yayi hon batare da ɓata lokaci ba a ka wangale masa katafaren get ɗin,
a sannu ya dannan hancin motar sa ciki, ya ilahi ya lillahi gida ne mai matukar girman gaske, alkalami na bazai iya zana girma da tsaruwan gidan ba, FAN'S na barku ku hasasho da kanku.
a hankali ya isa parking lot in da motoci da suka kai guda biyar ke jere agun ya yayi parking, a sannu ya buÉ—e motar yafito,
daga can wasu matasa guda uku suka iso in da yake da sauri, suna faÉ—in
"Barka da dawowa master."
hannu kawai ya ɗaga musu tare da yi musu murmushi, batare da yace komai ba, yasoma tafiya a hankali ya iso ba kin wata kofa, jiki ba kwari ya tura kofar yashiga da sallama ɗauke kan laɓɓan sa.
wata kyakkyawar mace fara Æ´an duma-duma ce ke zaune cikin katafaren kayataccen parlour'n, tana ganin sa ta ajiye wayar dake rike a hannun ta, ta mike da sauri,
ta nufo shi da É—an sassarfa, tun kafin ta karaso ya buÉ—e hannayen sa ta shige cikin jikin sa ta rungume shi, hannayen sa ya haÉ—e yazagaye bayan ta tare da manna mata kyakkyawan sumba a goshi, ido ta lumshe tare da buÉ—e wa lokaci guda, kana ta É—ago kanta ta mannan masa kiss a kumatu.
yan da tayi shima haka yayi, ya lumshe idon tare da kuma buɗe wa, itako hannun ta tayi sama da shi ta sakalo wuyan sa taɗan langwaɓar da kai gefe kana ta soma magana cikin
shagwaɓa
"Aboki ka mance da nine?." ido ya waro da alamun maganar tata tayi girma, baki ta cuno gaba tace
"To shine nayi ta kiran ka a waya baka É—aga ba, kuma baka neme ni ba tun da ka fita, ni da na nime kan kaki amsa kiran."
maganar take cikin shagwaɓa kamar zata fashe masa da kuka.
kuma tun ta ya kama yaÉ—an ja kana ya ce
"Na isa naki É—aga kiran ki kinga wayar da na fita da ita É—aya wayar tana gida ai."
yayi maganar yana nuna mata wayar dake rike a hannun sa.
murmushi tayi tare da faÉ—in
"Ai har da nayi fushi."
hannun sa ta ruko tana faÉ—in "Toho muje kayi wanka."
ta janyo hannun sa sukashi ge cikin wani kayataccen bedroom, suna shiya da kanta ta tuɓe masa kayan jikin sa, boxes kaɗai ta bari takuma janyo hannun nasa sukayi cikin bathroom.
Ta taimaka masa yayi wanka suka fito É—aure da towel a kugun sa.
lokacin an fara kiraye-kirayen sallar azaha jallabiya ya zura ya jasu sallah nan cikin É—akin,
ko da suka idar, zaman sa ya gyara ya jingina da jikin bayan sa da jikin garu-bango yana lazumi, ido taÉ—an tsura masa kana sai kuma ta mike ta fita jim kaÉ—an ta dawo É—auke da tray mai girma a hannun ta, a gaban sa ta dire, kana tashiga buÉ—e kulolin da suke kan tray'n har guda uku,
wani daddaÉ—an kamshi ne suka fara tashi daga cikin kulolin, nan da nan É—akin ya kaure da kamshin lafiyayyun girkin.
tazuba cikin plt tare da saka cokula guda biyu, ta gyara zaman ta da kyau ta maso gaban sa, in da ta saka plt É—in a tsakiyar su, suka rika cin abincin gwanin ban sha'awa
sunayi suna ɗan taɓa hira da zolayar junan su, a haka har suka kammala, takwashe kayakin ta mai da su kitchen,
ko da ta dawo ta taddashi ya koma gado, yana É—an danne-danne a waya.
kimsa in da suka ɓatan tayi kana tazo bakin gadon ta zauna, dai-dai in da kansa yake, ta gyara zaman ta da kyau ta ɗago kansa ta ɗaura kan cinyar ta, yayin da ta cusa hannunta cikin sumar kansa tana ɗan yamutsa shi cikin tsalon sa mutum yayi bacci.
aje wayar dake rike a hannun sa yayi, kana yayi sama da
hannun sa ya shafi gefen fuskar ta, a hankali cikin muryar jin baccin da yafara ziyar tar sa, ta sanadiyyar abun da take masa, ya ce
"Kawa nayi bacci kenan?."
kai ta gyaÉ—a tare da faÉ—in
"Eh nasan ka gaji."
numfashi ya sauke kana yayi kasa da hannun sa yadaÉ—a gyara kwanciyar sa da kyau a hankali yashiga sauke numfashi.
batare da ɓata lokaci ba bacci yayi gaba da shi da taimakon yan da take sarrafa gashin kansa da wasu sassa na jikin sa.
sai da ta tabbatar da baccin nasa yayi nisa, sannan ta É—aga kansa a hankali ta janyo pillow ta saka masa kana ta mike tafita, domin sanya ido kan aikin da masu aiki suke
gudanar wa a gidan...