Sashe 23
Hamdah Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A parlour na tadda su Bappa suna breakfast na zauna nima bayan mun gaisa Inna Wuro tazubo min kayan breakfast ta turo min gabana, nan nashiga ci muna ɗan taɓa hira.
Bappa yace
"Mutanen sun tafi makaranta ko?."
nace "Eh sun tafi." Bappa yayi murmushi tare da faÉ—in "Yanzu kam an bar kuka idan za'a tafi."
"Dama ai rashin sabo ne yanzu kam an saba."
cewar Inna wuro. Bappa yace "Hakane kam wai me yasa ne aka sauya musu makarantar ko yayi musu nisa ne? ko da yake *HAM'NAS* International School yafi shi nisa, me ya sane?."
"Babu tsaro yan da yakama ta a makarantar shi yasa."
nafaÉ—a a takaice.
Inna wuro tace "Hakkum gaskiya sabo da Allah kam ya kamata su kara sa ido kan É—aliban su, susan duk wani wan da zai kawo É—alibai yakuma zo É—aukar su, duk da dai ranar Malam yace min mutumin kirkin nan ne Ahmad Tijjani Sabil yaje ya É—auko su ake tunanin ko masu garkuwa da mutane ne, amma dai ya dace sosai su sa ido kan É—aliban su."
kai kawai na jinjina batare da nace komai ba,akasan raina kuwa faÉ—i nake
"To waya sani ma ko mai satar mutanen ne dole zan sa jami'an tsaro cikin gidan nan tun da har ya fara shiga cikin gidan nan yana leken asiri."
maganar Bappa dana ji shi ya kashe min zancen zucin danake
"HAMDAH har yanzu banji kin ce komai ba kan maganar mu ta rannan,
Yakamata yanzu kam kiyi aure ki fidda miji na gari kiyi aure, domin darajar ki yadaÉ—a ninkuwa, kwanakin can munyi maganar nan bakice komai ba,
daraja da kimar hace baya ɓata cika cif har sai tana tare da abokin rayuwa wato mijin aure."
tea ɗin da na kurɓa ne nahaɗiye shi da kyar, sam bana son jin wannan kalmar gaba ɗaya naji nakoshi da abincin a hankali na mai da cup ɗin na aje kana a hankali nasoma magana.
Bappa aure kuma, ai ni bazan yi aure ba rayuwa ta a haka tafi min."
yace "A kul ɗin ki kada na sake jin wannan maganar, a wannan shekarun naki zaki ce baza kiyi aure ba, nutsuwa bata taɓa cika sai da abokin rayuwa, kiyi na zari sosai ga abokan kasuwancin ki da suke zuwa gidan nan, ko wannan Alhj Muttari nan ai mutumin kirki ne ko ranar yaso yimin zan cen sai dai bai fito muraran yayi maganar ba,
in yaso sai ku dai-dai ta kiyi auren ki kamalar ki ta daÉ—a cika."
Inna Wuro tace
"In ban da HAMDAH ma ai mutane basu taru sun zama ɗaya ba, dan wani abu yafaru da rayuwar auren ki na fari bashi zai sa nan gaba yakuma faruwa ba,ai Allah baya taɓa jarabtar bawan sa da abun da bazai iya ba, duk kuma musulmi an sanshi da karɓar kaddara me kyau ko mara kyau,
ki gode masa ta hanyar kuma kara yin wa ni auren."
"Hmm." kawai nace dan bana jin kamar abun da suke faÉ—an zai kasan ce, har can kasan kololuwar raina bana jin zan kuma aure, babu abun da natsana a yanzu kamar aure.
meye acikin auren ban da tashin hankali da musifa, in dai har aure nutsuwa ce kamar yan da suka faÉ—a to gara na tabbata ni bani da wannan nutsuwar.
Duk wani nasiha da jan hankalin da su Bappa suke jin su kawai nake,dan a yanzu babu abun da nafi tsana ma kamar aure!.
sai da na bari suka gama yi min nasihar kafin na mike nace dasu zanje na É—an kwanta kafin su Naseem su dawo, abin cin da ban karasa ci ba kenan nafito.
ina fita daga side É—in wata mota na shigo wa cikin gidan, a hankali na ke tafiya har na iso in da motar tayi parking kasan cewar dole sai nabi ta hanyar kafin na wuce side É—ina,
ina isa dai-dai in da motar take sai ji nayi an.......!
Mommyn Twins ce
9
An buÉ—e murfin motar, baya na É—an yi da sauri dan kaÉ—an ya rage marfin ya bige ni, kasan cewar nazo daf da motar sosai. da sauri na É—ago dan ganin wan da ke cikin motar, ido na waro da É—inbin mamaki ganin mutumin da su Nasmah suke cewa Daddy ne, tsayuwa ta na gyara ganin yazuro kafar sa waje yafito daga cikin motar,baki na buÉ—e cikin masifa ganin yan da yayi kusan bige ni da murfin motar sa, "Malam ya haka baka ganine?."
nayi maganar ina yi masa kallon sama da kasa.
tsayuwar sa ya dai-dai tare da mai da murfin motar ya rufe, kana yashiga nuna min yatsa tare da kaÉ—a yatsar yasoma magana.
"A kan wani dalili zaki rika birkita wa yara ƙwaƙwalwar su, kinyi yunkurin sauya musu School abaya, ba'a baki dama ba shine kika ajiye su a gida tsawon sati guda, sannan kika sauya musu Makarantar, ilimi kike so su samu ko kuwa birkita musu ƙwaƙwalwa kike son yi, kada ki kuma yunkuri da tunanin sauya musu makaranta kan wani dalilin ki mara amfani, idan kuma ba haka ba."
sai yayi kwafa tare da kaÉ—a yatsar sa.
kamar daga sama nake jin maganar nasa mamakin sa da furucin sa suka sani gyara tsayuwa ta ina yi masa kallon kacika mai karfin hali.
"Dakata malam."
nafaÉ—a ina É—aga masa hannu, kana nacigaba da faÉ—in.
"A kan dalilan su Æ´aÆ´ana ina da ikon yin komai da su, dalilina mai amfani, kada ka kuma cewa dalilina bashi da amfani tun da baka sanshi ba,
Æ´aÆ´a nawa ne nike da ikon yin komai kansu, malam kafita daga rayuwar Æ´aÆ´ana kana ta yau darar su da danganta su da kai, da suna mai kama da uba, Æ´aÆ´ana basu da uba kuma basa bukatar uba domin bazai yi musu amfanin komai ba, rayuwar su a haka tafiye musu rayuwa da uba sau dubu dan bashi da wani amfani a gare su."
sassauta maganar da nake nayi tare da haÉ—e hannaye na biyu kana nacigaba da faÉ—in
"Dan Allah kafita daga rayuwar Æ´aÆ´ana kada ka yaudare su da wannan kalma ta uba, dan basu da uba kuma basa bukatar uban, kuma ba shegu bane Æ´aÆ´ane tsaftatattu mafiya daraja."
Afusace yashiga matso ni, ganin yan da yanayin sa ya sauya gaba É—aya, sai na shiga ja da baya, shiko maso ni ya cigaba da yi tare da nuna ni da yatsa, yana huci kana yasoma magana cikin É—aga murya
"Idan kika sake cewa basu da uba sai ranki yayi mummunar ɓaci, idan kika kuma sako kallamr yaudara sakani na dasu!..."
sai yayi kwafa tare da kaÉ—a yatsar sa alamun gargaÉ—i,
mamakin ganin karfin halinsa muraran nake, wai ni da Æ´aÆ´ana ake nuna min iyakata a kansu,
bil hakki da gaskiya yake maganar dan kuwa fuskarsa ta nuna, niko
baya na kuma ja ganin yan da ya matso ni sosai yana maganar kamar zai kai min hannu,
wani irin kallon shekeke nabisa da shi sannan na ce
"Idan ba yaudara bace mene ne, kana cusawa yara abun da babu shi, cikin rayuwar su,
ina sanar maka da hakan ne sabo da matsaltawan ka kansu, na dai faÉ—a maka kafita daga tsafgar Æ´aÆ´ana idan kuma ba haka ba zan sa ayi maka gargaÉ—in da zaka fi fahimta."
ina kai wa nan najuya.