Sashe 7
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safina ce tace"to ki tura masa mana dan dai hoto kawai, duka ta kai mata tace "ke dallah ba haka ba nude pictures fa yake nufi, dariya safina tayi tace" karki fara kara mu san yadda zamuyi mu fita daga gidan, ai kara kije ki kai masa ya gani akan ki tura masa, kin riga da kinsan illar abin nan ko.
Shikenan ai safeenah kawai zan tattara na koma school, sai muje mu sheke ayarmu, safina ce tace"aa sabra karkije ki bari a daura auren dika fa saura wata 2,a hankali tace"wallahi bazan iya jurewa ba.
Tin daga bakin gate karar horn yake tashi,motar dareib ta danno kai, azzahra kam 'yar kallo ta koma domin gida ne mai cike da girma ga wasu motoci masu daukar hankali, parking yayi sannan suka fito, ummi ce hannunta rike da na azzahra, tafiya suke dareib ne ya tsaya yana kallonsu, gaba daya yarinyar tausayi take basa.
A falon gidan ma Azzahra raina kanta tayi domin komai na dakin maroon ne da white, ga wata uwar katuwar plazma data ke ruri ita kadai, wani hotone a sakale, kallon hoton tayi sai kuma ta kawar dakai.
Ummi ce ta zaunar da ita, darrib ya shigo ganin ba kowa ne yasa shi kallon ummi yace"kije dakinki da ita tinda naga kamar ba mutane a gidan zuwa anjima da magariba sannan kowa ya fito sai kuzo ku gaisa, nima zan shiga ciki.
Ummy ce tace "to yaya, hannunta ta kama suka shiga, a fili ta furta masha allah, ummi ce tai murmushi tace" kenan dakin ya miki kyau, a fili tace"eaa mana ummy yayi kyau sosai, kalli fa kiga komai gashi nan dass kamar an dasa.
Dariya ummi tayi tace"shikenan ina zuwa, bayin dakin ta shiga ta hada mata ruwan dumi sannan tace"to kije ki wanka sai ki fito, mikewa tayi ummi ce tace "to ki cire kayan mana sai ki daura towel ko, a hankali tace" bansaba na saba da shiga da hijabi, murmushi ta mata tace"to shikenan jeki.
Wayarta ta janyo ta haye kan gaon ta kunna data tare da shiga facebook, daga nan kuma ta koma WhatsApp ganin broz a online ne yasa ta danna masa video call.
Sai da ya kusa katsewa sannan ya daga, kallonsa tayi ta fara gaisheshi, ban samu kallon fuskarsa ba, sai da suka gama sannan Azzahra ta fito, kaya ummi ta bata sannan tace ta shirya, shiryawa tayi cikin doguwar riga ta yadi pink, tayi kyau.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ZINARIYAR NAZARI WRITERS ASSOCIATION
The Stars
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
Oum ameerah
17-18
Da murmushi tace "nagode ummy, sallah ta gabatar sannan ta jiya tana kallon ummi da hankalinta na kan wayarta, ta gefen ido taga ta idar da sallah, sannan ta sakko tace" bara na nuna miki hotunan mu kafin lokacin cin abinci yayi.
Da mamaki ta furta"ohh shi cin abinci har lokaci garesa, murmushi ummi tayi tace"yanzu dai ina zuwa, wardrobe ta bude ta debo mata chocolate, biscuit, sweet tace mata"kina cin wadan nan abubuwan, murmushi azzahra tayi tace"eaa mana me zai hana ni ina matukar sonsu, dariya sukai.
Zamanta a dakin ummi ta saki jikinta, ummi bada ga nan gaba daya tasa ta fara mantawa da damuwar da take ciki, dik da kasancewar kasan zuciyarta na fada mata cewa bata da iyaye fa, haka nan suka zauna, ummi ganin yau ba wanda zai je dining yasata fita, abinci ta zubo musu,tuwon shinkafa ne da miyar egushi, ci sukayi sannan ta bude mata sabuwa fira.
Da daddare bayan kowa ya zauna a dining, dareib ne ya zauna yana kallon al'ummar wajen, a zuci ya furta"to ina azzahra tayi, bai gama rufe bakinsa ba, suka fito ita da ummi yanzu kam ta chanja riga zuwa blue mai duwatsu sai daukar ido takeyi.
Zuwanta ne yasa ta tsugunnawa tana gaishe su, dareib ne yace"zo kici abinci daga nan kuma sai mu jira daddu ya fito, zama tayi a daya da kujerun da suke wajen, sabra ce ta kalli safina tace"ohhh safina kiga kyau a wajen wannan, tabe baki safina tayi tace"ai dik kyanta naga bazata kai mu ba koda wasa ko, kallon baki da wayo sabra tayi mata tace"lalle yarinyar nan bakisan kyau ba wallahi.
Fitowar daddy da baba ne yasa su yin shiru, domin ya horar da su akan idan suna cin abinci su daina magana, abincin sukeci.
Azzahra gaba dayanta a takure take, domin ji take kamar ita suke kallo, kuma kamar ta fadi gaskia, domin idanun affaaan da Suhail na kanta, faruq ne kawai yake kallon wayarsa.
Gaba daya bayan sun gama dinner din, falo suka koma, nan dareib ya gabatar da ita, hajiya sahura da kallo kawai take binsu, daddy ne yace"to shikenan mun yanke shawara cewa, zata zauna anan har zuwa lokacin da iyauenta zasu bayyana, azzahra wani dadi taji, bata ankara ba sai hawaye a kan fuskarta.
Sabra ce tace"daddy kamar ya kuma, ta zauna anan, daddy mufa bata gama rufe bakinta ba dareib ya sharara mata mari hadi da hankada ta, cikin kukan ne ta fara fadin"allah ya isa mugu, azzalumi, wani irin tafasa zuciyarsa take.
Tashi tayi ta wuce daki hade da saka lock, baba ne ya kalli dareib yace"muhammad basai na maka.
Magana ba ai ka gane me nake nufi, dakin ya nufa, bansa ya akai ya bude dakin ba,yana shiga ya saka sakata.
Kuka take dik tinaninta safinace, bata juyo ba tace"allah ya sakamin wallahi dareib mugu ne, kuma insha allah sai na masa abinda bazai manta ba, shege, dan iska....
Jin saukar belt ne yasa ta juyowa, idanun ta sukai sarke dana dareib, nan fa ta fara zsbga ihu.
Sahura ce ta mike tana fadin" baba nifa baza a kashe min 'ya ba wallahi, saboda na fuskanci abinda kake nufi, haka kawai, baba ne ya daka mata tsawa da cewa "zauna mituniyar banza dik ba kece sila ba.
Ihu sabra take tin tanayi da karfi har muryarta tai dashe, gaba daya ta daina kuka sai gunjinta, fitowa yayi ran nan mutuk kamar garwashi, tsallake su yayi ya huce.
Daddy ne ya kalli ummi yace" ummi tashi kija ummi ku wuce, amma naga dakin kamar bed din zai muku kadan, zuwa nan da gobe zansa a gyara muku dakin, ko kuma zan saka furniture sai ku koma sama kawai, sai yafi dan kasan yayi kankanta, da murmushi tace"toh daddy mungode.
Baba ne ya kallesu yace"ai shikenan allah ya bayyana mata iyayenta, ai wannan mata ta cika azzaluma, kuma insha allahu karshenta bazai kyau ba.
Bayan kowa ya watse, faruq nw ya leka dakin da sabra take yace"allah ya kara nan kika gama ci min mutunci, gashi a banza ya jibgeki, ni ai ya birgeni.
Daddy ne suka shida baffa a falonsa, baba ne yace"kai hashimu ni fa kawai kara ka maida bikin nan wata 1 kawai kowa ma ya huta, tinda su can sunce wata 1 zasu saka, yara sai rashin kunya da iskanci, hashimi ne yace"to daddy ba laifi sai a maidashi hakan kawai.
Mikewa baba yayi yace"to ni hashimu sai da safe, sai da ya fita sannan sahura ta shigo, kallonta alhaji yayi ya dauke kai yana kallon television, sahura ce tace"yanzu alhaji ya dace kenan ya za ai dareib ya kama sabra ya daketa.
Da mamaki alhaji yace"kamar ya hajiya bakiji laifin da tayi masa bane, ke wai allah da yayi ke wace irin mace ce, ke baki da tinani ne, bakisan ya kamata ba, taya zata zagesa, yayanta ne fa, magana zatayi ya katseta yace"ya isa haka dan allah ki kyaleni, mikewa yayi ya bar wajen.
Da mamaki tabisa da kallo, a hankali ta furta yazama dole na dauki mataki da hanzari kuma da wuri wuri, domin aikina yana dab da rugujewa.
Azzahra ce tace"ummi dama haka sir yake, ummi ce ta shafa addu'a tace"haka suke ita da safina da yaya faruq, basu ganin yaya dareib da mutunci, amma kuma da dai broz ne idan yana gidan nan ko tari sai da kyar sukeyi, amma ji bi wai ya dareib ta zaga, kinga indai broz yaji labari to wallahi kashinta ya bushe, Azzahra ce tace" allah ya kyauta.
Amma kuma su wadannan fa ma zan,ummi ce tace"akwai ya suhai ya affan ne dai babba sai ya faruq sai ya suhail, dik da 'yan uwa na ne amma kuma sai na fada miki halinsu, ya afaan dan shaye shaye ne, ba abinda baya sha, mafi aka sari ma kullin a buge yake dawowa.
Sai kuma ya faruq, shi kuma manemin mata ne, domin yafi sau 3 ana ganinsa da mata, hatta yaya dareib ya kamasa da mata a mabanbanta hotel, har ciki yayiwa wata, daga karshe sukaje suka zubar, amma baya shiga harkar kowa sai ka shiga tasa.
Sai kuma ya suhai shi ba ruwan shi, yana da saukin hali, kullin daga company sai gida, abokin sa daya kamal.
Sai sabra bata da kunya ko kadan bata kallon kowa da gashi, kuma mama ce ta daure mata gindi hadi da bata lasisin yiwa manya rashin kunya.
Sai safina, ita kuma wani lokacin tana da saukin kai, idan kaga fushinta to ka taba abinda takeso, sai kuma ni da ya dareib da broz ki kintata da kanki ki gane.
Azzahra ce tace"shi kuma broz din fa waye, wayarta ce tai ruri da sauri juya, ganin an saka Hibbaty yasata hanzarin dagawa.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ZINARIYAR NAZARI WRITERS ASSOCIATION
The Stars
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
Oum ameerah
19%20
A can bangaren sabra kuwa da kyar ta mike ta shigo toilet da taimakon safina, sai da ta fito mama ta shigo, kallonta tai tace"sabra sannu yanzu ina ga wannan abu yayi rana, amma nantabbata sai dauki mataki akan wannan dukan dan wallahi akan waccan jakar dareib be daki banza ba.
Safina ce tace"mama kinsan dai ita ce bata da gaskia ko, kuma kinsani amma kika take gaskiar, tayaya zatayi wa yaya dareib rashin kunya, yanzu da big broz ne zata masa haka, doke bakinta sahura tayi tace"rufe min baki banza mara kishin 'yar uwarki.