Sashe 12
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Invitations card
Video invitations
Birthday flyer
Banner
Posters
Business flyer
Birthday video
2d logo
3d logo
Mockup
Normal logo
Circle logo
Certificate
Book Cover
And lots more
All at affordable prices
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
08067574868
31&32
Sahura ce ta mije kafa a falo sai hura hanci take kamar wata zakanya, sabra ce ta fito sanye da wasu matsattsun kaya sai taku take, gaban sahura taje zata tsaya, tsawar da ta daka mata ne ya sata fashewa da sabon kuka.
Zama tayi tace"haba mama dan allah a taya zakimin wanann tsawar ke kamar ba uwata ba, dan karamin tsaki sahura taja tace"yaushe zakiyi hankali ne eyee, kin manta aurenki saura kwanaki 13 ne, kallon sororo sabra tayi tace"haba mama auren wa wallahi ba dai aure na ba sai safina, domin naga kin manta da zancen su akaina, kawai ki kyaleni naci duniya ta, sahura ce tace"to naji yanzu ina zakije, dan hade rai tayi tace"sai na dawo.
Abinda baku sani ba shi ne 'auren sabra an fasa shi ne sakamakon kamata da yayi da wani saurayi a wajen shakata wa, daya nemi ta gaya mai wanene, sai tai masa halin nata na shagwababbu da rashin kunya,shi kum aya riga daya fasa yace"bazai auren ba.
A babban falon gidan yake a zaune suna hira da su mannal, khair ce ta fiti da box din ta sannan ta dubesu tace"nidai tafiya zanyi abuja ku kuma ku taho dasu daddy, kunsan abinku da kawata dole ne kuma na halarci biki tinda wurwuri.
Mannal ce tace"to yanzu dai aunty ba tsaraba, hade girar ta tayi taxe"mannal indai tsaraba ce kuje room dina ku dauki abinda yayi muku ko na huta nima ko, da murmushi hannah tace"yawwa aunty ko kefah..
Mum ce tace"ummulkhair idan kinje ki gaishe min da hajiya nima ina nan tahowa nan da wani week din,sannan kuma ki daure kije gidan Falmata ku gaisa kusan kullin sai ta tambayeni ke, dan gade rai ummulkhair tayi tace"wai mum ita aunty falmata dole ne sai naje gaisheta, mum ce ta katseta fita tayi tana cewa"bayan da ita aka hada baki aka cuceni akaa rabani da masoyi na.
Mota ta shige ta kalli drivern tace"muje ai kasan inda zaka kaini, wayarta ta fara dannawa, tafiya suke sosai a saman titin, a lokacin da aka tsaidasu ne idanunta suka sauka akan wani kyakkyawan saurayi, a fili ta furta "muhaaaammmad a matukar kidime, gaba daya ta kasa sarrafa kanta, kokarin fita take yayin da driver ke tambayarta ina zataje amma tai banza dashi.
Har gaban motar ta karasa sannan ta tsaya tana kare masa kallo, murya a shake tace" muhammmaad kai ne, dama zan kara ganinka a duniya, ko kallonta mutumin baiyi ba, haka zalika bai ma san dashi takeyi ba, hannu aka bada motocin suka fara tarwatsewa kowa na kama gabansa, da kyar ta shiga motar suka karasa filin jirgi.
Jirgin ta hau yayin da zuciyarta tana wajen Muhammad mutumin data gani a mota amma ya nuna bai ganta ba, wata zuciyar ce tace"kodai bai ganki ba, ko kuma bai gane ki ba, tsaki taja a karo na kusan 3,a haka jirginsu ya tashi zuwa abuja.
Faisal ne ya kalki sahura yace "wai mama ke kullin a baki kudi, baki tinanin tayaya ake samowa sai dai kullin a baki haba mama dan allah, tsawa ta daka masa tace" karka maidani shashasha mana, wallahi zan maka rashin mutuncin, waye yayi aikin harda ka sami kudin, wayarsa ce ke kara dagawa yayi muryar macece tace"guy har yanzu baka zo ba, sahura taji abinda yace amma sai ta nuna bata ji ba, domin tasan idan ta fiya shiga harkarsa tsabbb zai hana kudin.
Affan ne ya fito da kofin shayi a hannunsa, kallon mama yayi yace"sannu da hutawa mama, kallonsa tayi ta tabe baki, a hankali yace "wai nikam ina baba yake,faisal ne yace" ya tafi umara kuma sai nan da wata 1 zai dawo,kara kallon faruq yayi yace"ina kuma ya dareib ance min aryan yazo lokacin ina kaduna, harara sahura ta daka masa tace"banason hauka kai wai anya kuwa dana ne, gaka dai babba amma anyi babban banza sakarai kawaj.
Faruq ne ya tari numfashinsa da cewa sun koma india da zama sakamakon accident din da ya samu dareib, saurin ajiye cup dinyayi yace"what faruq kana nufin dama yaya dareib baida lafiya, amma dik cikinku ba wanda ya fada min, shikenan bara daddy ya dawi zamuyi magana, sahura murmushi tayi domin ko a jikinta dan tasan ba abinda zai iya yi.
Sahura ce tace"eaa daya ke dama ajiye mu kai domin mu rinka fada maka halin da yake ciki ko, to wallahi ahirr dinka ka tashi ka bani waje ko sai na fasa maka baki, banza sammatacce ni dai ku 3 nan kun zame min karfen kafa kamar ba yara na ba, haba dan allah.
Munaya ce tace"yanzu fadila ba labarin fateemah, fadila ce tace"ni kinga dana gwada masa hoton ma haka yace min bai santa ba, shi baima taba ganinta ba ko a hanya.
Inayace tace"munaya mu hakura da nemanta haka na tabbata dik inda take tana cikin koshin lafiya, kawai mu bita da addu'ah domin kariyar allah daga sharrin abin ki, da wannan suka yadda da zancen nata, fadila ce tace"ni kinga tashi ma zanyi munada biki har 2 domin nan shirye shiryen zuwa abuja mukeyi, da mamaki inaya tace"abuja kuma eaa ta basu amsa.
Can kuma tace"wai kardai ace baku fahimta ba bikin fa Khadijah hafeez babangida hada baki sukayi suka ce "kar dai kice mana dr khairat, sai kuma sukai murmushi, munaya ce tace" aa gaskia ai dole ki fimu sani domin ko ba komai akwai 'yan uwantaka mai karfi a tsakaninku, mudai kawai ki bi mana ita da fatan alkhairi kawak wallahi amma baza mu samu damar zuwa ba, da wannan dai suka bar gidan domin komawa gida.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
Short Story
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
08067574868
33&34
Amrah ce ta fito da karamar jaka sai veil, kallon samiha tayi sannan ta tsaya tace"narantse da allah samiha karki kuskura ki kara dakko mana wannan shegiyar yarinyar ki shiho mana da ita wannan falon, idan ba haka ba kuma sai na sassaba miki.
Wani kallo samiha ta bita dashi tace"ke wai meyasa kika rainani kodan kawai ina miki dariya ko ba komai ai na girmeki da koda awa 1 ne, kuma narantse da allah idan har baki kyaleni ba sai na miki abinda baki taba zato ba, shigowar wani namiji ne, yasa su yin shiru, kallon su yayi yace"menene Amrah ce taxe"yaya ahmad wai dole sai ta dakko mana wanann kayan jarabar kuma ni na tsaneta, samiha xe kawai ta kalleta ta basar.
Ahmad ne yace"to ke samiha karki kuskura ki dakko ta ki kyaleta can bangaren su ummie tai zamnata, samiha magana zatayi ya katseta sanann yace"ku tattara anjima akwai meeting a falon daddy, wucewa yayi kallonta amra tayi tace"allah ya kara hadi da mata gwalo, zo kaga bakin ciki wajen samiha amma dai ta daure.
Nuradeen ne ya fito sanye da farar shadda tasha bugu, bugun da akewa gate din ne yasa shi tsayawa hadi da kallon wane mahaluki ne zai shigo gidan, kamar yadda yayi tsammani wata budurwa ce ta tsaya a gabansa da karamin yaro, tana zazzare idanu, kai nura wallahi sam bazaiyu na rike maka da ba, kuma nace maka ka bani kudin shayarwa amma kaki ko, to kamar yadda kakeji da kudin gashi nan ka rike sa kai yadda zakayi, wullo dan tayi sannan ta juya ta kara gaba, murmushi ya saki ya kalli face din yaron da yake kuka yace"shiiiittttt shikennan is okay ba gani ba, daukarsa yayi ya huce ciki.
Jirginta ne yayi landing a nmandi azikwe international abuja, fitowa tayi sai da ta fito harabar wajen ta daga waya, gani nayi ta shagwabe face tana magana, ko minutes 5 ba ayi da ajiye wayar ba ta mota ta tsaya a gabanta, shiga tayi sannan suka tafi cike da begen Muhammad wanda ta gani a wajen parking mota.
Tafiya suke wayarta ce ke ruri ganin ansaka dear yasani kara kallon screen din, murmushi ne ya subuce mata tace"wato sai yau kika tina da ni ko, dagawa tayi a hankali tace"munyi fada sai nan da wata 2 zamu shirya, dayar ce tai murmushi tace"ai wata 2 ma da sauki, kin sauka a abuja ne, khair ce taxe"ea na sauka mun kusa karasawa yaushe zaku taho, da murmushi tace"da anjima nan da 9 ma zamu iya sauka dan yanzu zamu fito, cigaba sukayi da hira.
Gaba daya dakin sun hadu sai fatima da take can barin, daddy ne yace"to nuradeen wannan yaron fa data dawo mana dashi hakan bashi zai hana aki kulawa dashi ba, kallon yaron maman amra tayi zatayi magana hajiya tai saurin fadar"aa ai wannan yarinyar anyi ja'ira, shima katon banzan ai da laifinsa, to da laifinsa mana, in banda laifinsa ai sai da nace yaje kauye ya samo wata amma samm yaki ya likewa wannan shegiyar kamar 'yar mayu, kuma dik kudin gidan ubanta bashi take kallo ba namu take kallo.
Ummei da tin da aka fara magana tayi shiru sai yanzu tace"hajiya yanzu ai ba batun abinda ya huce akeyiba, a duba yanzu tinda a yanzu muke, nidai shawarata kawai a bawa wannan yarinyar sajeeda ta kula dashi tinda naga kamar ba ruwanta, maman amra ce tai murmushin gefen baki domin bataso a bata shi, daddy ne ya kalli yarinyar data rakube a gefe tana kallon kasa sam taki yadda data kalli mutanen dake falon, sai kuma yace"sajeeda ina fatan zaki kula dashi ko, ummieh ce tace"sajida ina fatan zaki kula dashi ko dan allah saboda dik yawancin gidan basa zama bata dago ba tace"na'amm eaa zan kula dashi ba komai allah yayi mana jagora.