Sashe 15
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
39&40
Aminullah ne ya kalli khaleel da hankalinsa na kan sajida dafasa yayi yace"nikam abokina kodai ka fad'a da wannan yarinyar ne bansani ba, kallonsa khaleel yayi yace"kasani dai ni yayanka ne ba abokinka ba ko, Aminullah ka kiyayeni, kuma da zakace nafad'a ea din na fada domin nidai bazan bar abu a raina ba, y
azo yana damuna kamar yadda kai ka kasa fada, kallonsa aminullah yayi yaxe"mai kakeci na baka na zuba ai...
Sautin wata zazzakar murya ce ta fara karatun cikin filin yayin da kowa yayi tsittt.
Noor ne ya tsaya yana kallon ta yana murmushi, shi kansa nuradeen abin ya birgesa nan fa masu hoto nayi masu video nayi ita dai ta sunkuyar da kanta kasa domin batason hada ido da kowa.
Sahura ce kwance akan gado, tinani take abinda boka ya fada.
FLASH BACK
Tana isa wajensa ya fara babbaka dariya wadda take fitar da bakin hayaki, kallonta bokan yayi yace"inaga kin dawo ne domin jin matsalar dana fada miki ko, karki damu yanzu dai ba wamda ya isa ya kula alhaji domin mun riga da mun masa wata mallaka mai karfi wadda ba wanda ya isa ya karyata sai mutum daya.
Fuskar sa ce a murtuke sai kuma yace"kinsani dama na fada miki ko to kisani idan har kika bari wannan yarinyar ta dawo gidan nan, ke koda da kofar gidanki ta tsaya to ki sani cewa take zai karye, kuma abinda baki sani ba shi ne, wannan yarinyar jini ce a gidan nan kuma dasa hannun dareib wajen dawowarta dan haka ki ta kanki saboda idan har ya karye bani ba ke kanki jikinki ne zai fada miki.
Sahura ce tace"to yanzu menene mafita, boka ne ya kalleta yace"bani da wata mafita domin aljanin dana tura mata ma ya kas ya dawo, a yanzu bansan inda take ba, sannan da kyar na samu na saka mata wani aljani ya mantar da ita rayuwar baya, amma a dik lokqcin data taka gidan abuja to wannan sihirin ya karye dan haka kisan me zakiyi.
Ummie ce ta ta6a ta, firgigit ta dawo hayyacinta ba tare da sani ba ta furta"bokah boka, ummi cikin kunar rai ta zauna tace"mama yaushe zaki daina bin bokaye da malaman tsibbu, a kullin ina miki nasiha amma kinki saurara ta mama, annabi mai tsira da amincin allah su tabbata a gareshi yace: ((Duk wanda yaje wajen b
ka har ya yarda da abin da b
kan yace; to, y
fircewa abin da aka saukar ga Annabi Muhammad (SAW).
Ba iya nan ba mama, dik wadda tadauki kafarta taje wajen boka sau daya, to bata da sallar kwana arba'in idan a cikin kwana arba'in takoma, bata da wata arba'in din, mama dik da cewa nidin daliba ce malamin mu yana fada mana illar zuwa wajen boka, sannan mama, Wato zuwa wajen mai b
kanci ko mai sihiri ko d'an duba duk haram ne; kamar yadda mukaji a hadisan Manzon Allah (SAW), bisa ga haka ya wajaba a 'k
ra nesantar duk wani wanda yake da
awar ko ikrarin cewa yasan gaibu.
Ke kin ga karki dameni da wadan nan zantuka, naji kuma ai nima nasani tinda naga sai da nasamu ilimin nawa sannan na haifeki ko, ummi ki kiyayeni ki nisa dani naga alamun a gidan nan daga ke sai affan kukeson maidani sa'arku to wallahi ku kiyayeni, yanzu da kikazo me kikazo yi dakina da bazakije ki kwanta a wannan tsohon daren ba.
Ummi ganin mama ta fara fada yasata mikewa sannan tace"allah ya shirya mama, amma nidai gaskia ce sai na fada, kuma bazan fasa fada ba, bata ankara ba taji saukar maruka biyu a fuskarta, saurin rikewa tayi sannan sahura ta dubeta tace"bace min daga daki, tafiya tayi tana share hawaye, fitowarta abinda ta gani ne ya firgita ta, ba kowa bane faruq ne da wata mata ya huce sama zuwa dakinsa, har zata shiga daki ta jiyo motsi tana juyawa ba kowa bace sabrah ce cijin shiga mara kyau gashi da gani ba'a hankalinta take ba.
Cike damuwa ta shige dakin ta fada kan gado, kuka take sosai cike da hawaye ta janyo wayarta ta fara kiran wata number amma abin mamaki ba'a daga ba, ta kira yafi sau 3 amma shiru ganin haka yasa ta wullar da wayar ta shiga rera kukanta.
INDIA
Bayan kwana 2 ne dareib ya farka cikin kwarin jiki, domin irin kulawar nan da can kunsan akwai banbanci, especially idan kana da cash, yau ma a kwance yake, sai aryaan a gefensa, dareib ne ya kallesa yace"ya batun fateema kuma fa, gumin daya tsattssafo masa ya goge yace"bro har yanzu ba wani labari, dareib ne yace"wai kai har yanzu labarin nan bai daina baka tsoro ba.
Aryaaan ka sani indai har mama tana gidan nan dama taci alwashi sai ta rabani da gmahaifinmu, da sauri ya kallesa yace"amma me yasa baka ta6a fadan ba, dareib ne yayi murmushi yace"ina amfanin fad'amaka ni banga amfani ba, hirar su suka ci gaba data danganci ahalinsu.
_WASHE GARI_
A daki ummie ta samu safina sai busa hayakin sigari take, da mamaki ta dubeta tace"sabra ashe abin naki har yakai ga barin shan syrup kin dawo kayan hayaki, haba sabra kiyi wa kanki fada mana.
Ki duba fa auren safina za'ai amma ke kuma anfasa auren naki ko, cikin dagiya tace"to sai me dan anfasa aurena a kaina aka fara ko kuma dan anfasa auren sai a hanani shagali, ke nifa ki barni na wala na sakata na bararraje, dan bazan iya wannan rayuwar taki ba wadda sam ba wayewa.
Ummie ce tace"tirrr da wannan rayuwar indai wannna ce wayewa ina rokan allah ya kareni daga wannan wayewar domin sam wannan ba wayewa bace jahilci ne, kuma da kike wanna abin kinsani ai sai dai idan kin take sanin, kuma bara kiji na miki tini akan abinda mazon allah mai tsira da amincin allah ya fad'a.
Babu wani wanda zai mutu yana shan sigara face sai gawarsa ta fitini masu wanketa tun a gurin wanketa da
oyi da wari, ba kowane ke iya wanke gawar mai shan sigari ba, kaga kuwa tun aduniya sakamakon makomarsa yafara bayyana.
Sannan Manzon ALLAH {s.a.w} yace:
Bamai shiga aljannah sai mai tsafta.
[Dailami ne ya rawaito shi]
Ita kuwa sigari
azanta ce, kazantace acikin imani, kuma
azantace acikin jikin mutum, kuma
azantace acikin sura ta mutum, domin tana rabashi da sura ta kamala.
Sabra ce tai ajiyar zuciya tace"idan kingama ki fita dan ni toilet zan shiga, zata kara magana taji kara gaaaam an buga kofa a hankali tace"allah ya shiryeki sabra sannan ta fice ta koma room din ta.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
41&42
Tana shiga ta fito daga dakin ta jin motsin mutum, daddy ne ya kalleta yace"ummie ina baccin ke kika fito tin yanzu, dariya tayi hadi da fadin"good morning daddy, amsawa yayi sai kuma tace"dama dady jira nake idan zaka tafi abuja ka wuce dani gidan aunty Ruqayya saboda bikin da aka fada mana, kuma naga su sabra basu da niyyar zuwa.
Daddy ne yace"to yanzu ke kinsan zakije meyasa baki fadamin ba, kudin flight fa kadai zan biya miki ki wuce,ummie kema dai baki niyyar zuwa ba inda kinyi niyyar zuwa ai da tin tini zakije, amma dik da haka kin fi sauran ai tin da kin gwada zumunci, murmushi ne ya subuce mata yace"ki sameni a mota amma karki dade.
Da sauri ta juya ta koma, wata karamar jaka ta dauka, sannan ta bude wata wardrobe ta fito da passport sai wasu takardu sannan ta fito daga dakin tana sauri, a ranta ta furta tinda ku bakwajin nasiha basai kuyi ta zamanku ba, wayar da afaan ya bata ta dauka sannan ta fito suka bar gidan ita da daddy batare da sanin hajiya sahura ba da ahalinta.
Isarsu airport ba dadewa jirgin ya tashi zuwa abuja
_______________
Mannal ce tace"nikam amrah ina kuka samo wannan yarinyar, sai da ta d'an hade rai sannan tace"wace yarinyar kuma, hannah ce tace"kai ni fa amra kina batan rai wace yarinyar kuwa banda wadda tayi kira'a a wajen walimar aunty khairat, ta6e baki tayi sannan tace"hajiya ce ta tsinto ta ni kaina bansan a ina ta ganta ba, kawai daga zuwa kauye fadin biki sai dawowa tayi da yarinya.
Mannal ce tace"to ku kuma baku tambayeta ko kallon mannal batayi ba, samiha ce tace"nidai bara naje wajen sajida nasan idan har ba zuwa nayi ita bazata zo ba, amra ce tace"eaa haka kika iya ki ta daukar jiki kina zuwa wajen ta rokona daya allah yasa wataran tayi miki wani halin.
Samiha ce tace "ba amin ba ke dan baki sonta shikenan kowa ma kar ya sota, mikewa tayi mannal xe tace" tsaya ni mu tafi dsn gaskia yarinyar ta birgeni, har sun juya hanna tace"nikuma zaman me zanyi anan ai nima inason kara ganin ta domin ni kaina birgeni takeyi, nan suka tafi suka bar amra cike da bacin rai.
Tana can hankalint ana kan noor dayake a gabanta yana kuka, daukar tayi tana jijjigasa, amma samm yaki yin shiru, ga jikinsa ya dauki zafi, yanke shawara tayi domin taje ta kaiwa khairat ta dubasa, wata zuciyar ce tace"ke yanzu idan kika je ma tana tare da kawayenta kuma kinsan, bata gana tinani ba taji an turo kofar,sam hankalinta baya wajen jin an dafa ta ne yasata waigowa ganin samiha ne yasa ta sauke dogon numfashi.
Kallonta ta karayi sannan tace"dan allah samiha duba min noor tin safe jikinsa zafi kuma sai kuka yakeyi, samiha ce tace"ni kam ina zan iya sajida sai dai idan wajen aunty khairat zamu kaisa, sajida ce tace"to aunty khairat fa, amarya ce kuma yanzu tana can ita da kawayenta.