Sashe 26
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ammah da kansu suka kai khair dakinta komai na dakin yaji bayan sunyi mata nasiha mai ratsa zuciya sannan suka taho suka barta, nidai tinda naga al'ameen ya shigi hakan yasa na janyo paper da alkalami na na fito na bar musu gidan domin nagama da su a banganren rubutu tinda har khair tai aure saura haduwar al'ameen da azzahra.
Washe gari flight din 9 suka biyo suka sauka a abuja, gida suka nufa, yau tinda safe sajida ke aiki sai da ta gyra ko ina sannan ta dora girki kasancewar Safina taje gyara part din ummieh ita kuma, haka suka taru suka gyara gidan, wayarta ce ke kara kallon me kiran tayi yah nuradden ne, haka kawai taki dagawa tana tina moments dinsu najiya a fili tace astagfirullah allah na tuba, daidai lokacin d ammah ta sako kafa.
A hankali tace"lafiya dai ko, da gudu ta karasa ta rungumeta, ita ma rungume 'yarta tayi cike da kau ar juna tace"amma ya hanyar kunsha tafiya ina innah, ina kuma maman anas, jin karar waya ne yasa ta fadin dauki wayarki sai kira akeyi, dauka tayi tana karawa a akunne can kuma ta saki ta zauna, nan fa suka fara hira sam taki barinta ta huta, sallama akayi, noor ne yana hango ammah da gudu ya karasa sai kuma yace"aunty ki kaiwa papa abinci yana jira yace"saurin kallon amma tayi.
Amma ce tace"taai mana kije da kinsan jiranki ake amma shi ne kika basar kika zauna kina faman jera min tambayoyi, dole ta mike badan taso ba ta hada komai sannan ta fice, a falon nasu ba kowa hakan yasa ta haye sama tana tafiya, dakinsa tai knock a bude ma yake, shiga tayi ta ajiye abinci sannan ta fice bai ganta ba.
A wannan rana ne aka fara gyaran jiki da wasu abubuwa na gyaran amarya.
Bayan sati daya ne kuma kowacce aka kaita dakin mijinta, sajida kuka take, amrah ce tace"dallah can matsa ni wallahi idan kika wani abin haushi kikeban kamar na kasheki da duka yanzu ke ai kara ke ita kuma safina ba, ke fa ko taku 20 bazaki ba zakije gida dan haka ki mana shiru, suna cikin haka ango ya shigo da abokansa dsga nan akayi siyan baki kuma kowa ya juya ya koma inda ya fito yayin da aka bar sajida da nuradden.
Washe gari ne fa nakoma gidan gidan shiru sai can na hangi sajida tana doka hamma, a falo naga ta kwanta taci gaba da baccin, bayan kamar mintuna 2 nuradden naga a fito zuwa kanta yayi kokarin daukarta yake amma taki sai ma kuka data saka tace"ni ka kyaleni papa ka hanani bacci wallahi, cike da murmushi yace"shikenan ya hakuri muje yanuz ai bacci zamuyi daga nan suka koma bedroom hadi da saka key ta yadda bazan iya shiga ba.
Mannal na school ana
faman karatu yayin da nan kuma ake kokarin saka ranar bikinsu ita da hannah, amrah da samiha yanzu ma su suka fara karatun domin sai dai suka hutu sanann suka dora a wata private school anan cikin abuja.
Dareib da aryaaan na kano suna ci gaba da gudananr da campany ammah, yayin da kuma nuradden ya ajiye aikin kasar waje ya dawo yana ya bude sabon campanyn.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya a wannan gida cike da farinciki da kaunar juna.
Kowane bangare suna gudanar da rayuwarsu cike da kaunar junansu, bayan sati 1 ne 'yan kano suka zo, abin mamaki harda inaya da munaya, zo kaga farinciki wajen sajida dan ta rasa inda zata saka kanta.
Kitchen ta shiga tana murmushi wata kofa nag an bude an shigo, papa ne shagwabe face yagi yace"shikenan dan kawayenki sunzo shikenan kin daina kulawa da ni ko, kallonsa tayi sai kuma tace"kai papa allah bahaka bane yaushe ka dawo daga office, bai kalleta ba ya kalli wani bangaren dsban, takowa tayi ta karaso hadi da rungumesa, take shima ya rungumeta yana murmushi.
Bayan ta kai musu ne nan fadila da munaya da inaya suka bude sabuwar hira, nan fa falon ya cika khalel ne ya shigo tana ganin khalel ta mike tana kokarin barin wajen, kici6is sukai da nuradden yana shigowa a hankali yace"ya zaki taho ki barsu kasa tai da idanunta tace" papa toilet zanje, sakints yayi ya huce ya zauna, inaya ce nanta fara basa labarin irin rayuwar da sajida tayi sannan ta kara da cewa yanzu al'ameen yayi aure.
Murmushi yayi daidai lokacin noor ya shigo da fara'ah daga nan kuma nura ya mike ya fice, sajida tana dski ta rasa ya zatayi amma dai wanann ai khalel neh, da kyar ta taushi zuciyarta ta mike ta fice.
Ummy ce ta fara kokarin bin bayan su mannal domin sai daga baya ita ta samu admission dan haka cikin kwana 2 ta daga zuwa kasar waje.
Bayan sati 4 ne suka shirya zuwa jigawa, flights suka bi mash aallah sun samu tar6a mai kyau daga nan kuma sukaje gidan khair a lokacin kuwa mijinta baya nan, dayake nuradden yasan komai yasa shi zama domin yazo, suna zaune kuwa sai gashi ya shigo da sallama, sajida muryarsa kadsi taji tace"kaiii yah al'ameen, shi kansa yayi mamakin ganin sajidarsa a wannan gidan, nan take gabatar masa da mijinta ds kuma alakarsu da khair nan kowa yayi ta mamaki.
Ko kwana basu yi ba suka tafi kano, cikin sati na 5 suka tafi Italy domin honeymoon din su.
Bangaren ammah kulkin cikin godiyar allah take domin ta sani allah ne kadai ya kubutar da ita sannan tana kara godewa mahallicci daya saka zata kara ganin yarinyarta wato fatima.
Haka kowa ya zauna cikin koshin lafiya da soyayyar juna.
Alhamdulillah!!!
Nan na kawo
arshen wannan littafi Mai .
Kuskuren da nayi cikin sa ina ro
on Ubangiji ya yafe min shi, abubuwa na magana da kuma alkhairi da ke ciki ina ro
on Ubangiji ya sa muyi tarayya cikin ladan
Sannan fans
ina ina
ara tunatar da ku cewa
ofar gyara a bu
e take, don Allah duk wani abu da kuka nayi ko nake shirin yi da bai kyautu ba kada ku tsaya ku min magana, wannan shine soyayya ta gaskiya da kuma zaman tare.
Ina matu
ar godiya gare ku fans
inah, masoya na har abada,
aunar ku gareni maras iyaka ina godiya, nima ina matu
aunar ku
har cikin rai

har cikin raina, kuma ina jin ku tamkar
an uwa na ne.
Nan zan dakata, ku kasance da al
alami na cikin littafai na masu zuwa, ZABIN IYAYE KO ZABINA....and others.
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
WPS Office
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Times New Roman
Times New Roman
SimSun
Symbol
Symbol
Arial
Arial
SimSun
SimHei
Courier New
Courier New
Wingdings
Wingdings
Z&!),.:;?]}
Normal.wpt
3fe1c891ed6a4d948a5b27c96e5a9b24