Sashe 17
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
45&46
Wani gida taga sun shiga a kusa dashi, suka fara tafiya, sun dan taka sannan suka karasa ciki, wata kofa ya bude, yayin da noor yake fadin"aunty sannu, sannu aunty cike da kulewa nuradeen yace"ka rufe min baki ko sai na wanka maka mari.
Tsitt kakeji tafiya suke har suka karaso wani room, masha allah koma na dakin ya kasance fari ne tarr, hatta tiles din dakin ma haka yake, komai sheki yakeyi hade da fitar da sanyayyen kamshi.
Zaunawa sukayi a daya da kujerun dakun, sannan ya janyo wata box ya bude, treatment din wajen yayi sai da komai ya dawo daidai sannan ya shiga toiket, ya dan jima sannan ya fito yace"ina dankwalinki, sai a lokacin t atina ya fadi tin a wajen gate garin kamo noor.
Kallinsa tayi sannan ta sunkuyar dakai tace"ya fadi a wajen gate, kallinta yayi yaga tayi shiru a hanakali ya furta "sorry kiyi hakuri da abubuwan da suka faru, knata na kasa tace" bakomai amma ita din mahaifiyar noor ce, da eaa kawai ya bata amsa sannan ya wuce ciki ya barsu ita danoor a zaune, suna nan suna wasa har bacci yayi gaba dasu.
Lokacin da ya fito sunyi nisa a bacci yayi da noor na saman cikin ta a kwance, kallon ta yayi sannan yayi murmushi yace"ya ilahy kalli gashinta yadda ya barbaje a kan kujerar, a hankali ya d'aga noor ya maidashi wata kujerar sannan ya tsaya yana kallinta, yadan dauki lokaci sannan kuma ya fice ya bar dakin.
Mannal ce ta mike nidai nagaji dan allah ku duba har yanzu sajida bata dawo ba, ni bansan ma in ata tafi ta zauna ba, ummie tace "allah zama zakiyi ai nasan zata dawo, hanna ce tace" kina da tabbaci bayan kinsan yau bayan sallar magariba zamu tafi dinner ko, khalel nr yace"dan samiha nikam kidsn tayani neman soyayyar kawar ki mana.
Samiha ce tace"to wace kawar tawa kuma, sai dai ko'yar uwata, dariya yayi yace"whatever amma ina nufin sajida, aminullah ne yayi dariya sannan yace"to ke kinji sajida wadda kuke jira,khalil ne yace"eaa din dan allah nidai ki taimaka min, murmushi kawai tayi aminullah ne ya kurawa ummi idanu.
Khalil ne yace"ummie wai kardai ace baki gane mutumin naki ba, dan karamin tsaki taja tace"and so whaat shi yasan ai laifin dayayi kuma nace masa ban huce ba, dan haka karya kara zzuwa inda nake, ko kuma ya kirani, cike da takaici ta tashi ta bar wajen, gaba dayan su kallon aminulkah sukayi sannan suka kalli ummie da har ta kusa karasa fita daga kofar garden.
Khalil ya kallesa yacw"dan allah me kayiwa ummi naga wani fishi take dakai, ko kallonka batasan yi fa bro, aminullah ne ya kalli su samiha yace"kai yanzu kuma kana sa rai a gaban wadan nan yaran zan fada maka mai ya hada mu, karka damu kawai zan shawo kan abata.
Kamar an mintsineta naji ta farka tare da addu'ar tashi daga bacci, ba abinda ya fado mata sai su samiha da suje jiranta a garden, saurin mikewa tayi ganin kamar noor din ma baya nan yasata fitowa zuwa falon dakin, harta gifta sai kuma ta tin abata da dankwali bare ma kuma hijabi, dan haka ta nemi wata kujera ta zauna tana jiran wani ya shigo.
A can bangaren nuradeen da dansa kuwa suna can sama tin lokacin da noor ya tashi ya daukesa ya bar dakin dan kada ya tashi sajida, tana nan zaune ta dan dade taji sakkowarsu, saurin sunkiyar da kai tayi, domin ita tarasa dalili, kawai tana jin nauyin nuradeen amma tabar hakan da dalilin kulawa da noor.
Zama yayi yace"yanzu nake shirin zuwa naga ko kin tashi, da kyar ta furta "nima ban dade da fitowa ba ne,ok leda ya mika mata sannan yace" karbi nan hijabi ne, sai kuma ya kara mijo mata wani kwali, kallon kwalin tayi waya ce kirar redmi13c kallonsa tayi ido cikin ido, sun dan dauki mintuna haka sannan tai saurin janye idanunta daga garesa domin idan taci gaba da kallonsa to akwai matsala.
Nuradeen ne yace"wannan wayar ki amfani da ita amma kuma akwai sharad'i, mirya kasa kasa tace"meye sharad'in, murmushi yayi domin shidai komai nata birgesa yakeyi, sai kuma yace"banda numbern maza a ciki idan har naga numbern ta namiji to kisani kwace abata zanyi, murmushi tayi sannan ta mike ta saka hijabin yace"zanje na shirya nasan su mannal suna can suna jirana, nagode papa, lumshe idanu yayi kamar dan ita aka halicci sunan daga nan taja hannun noor suka fice.
Inna ce cikin dakin da sai yanzu take danasanin kuntatawa marainiyar allah, a ranta ta furta"ohhh allah ba azzalumin bawansa ba, ku duba ku gani na tabbata da zahra na nan ita ce zata na kulawa dani amma wadan nan 'yan iskan yaran kullun damben ma akai na suke, daga karime har dayyabu ba wanda ya ke kulawa dani.
("nikam nace abinda ka shuka ai shi zaka girba tukunna ma inna bakiga komai ba).
Tin daga Kofar falon take kuka wiwi, hajiya da take daki tai saurin fitowa tana kifkifta idanu, da mamaki ta kalleta tace" ke hafsat wai yaushe zaki girma, maimakon ta saduda sai kara kurma ihu tayi tace"umma bazan taba girma ba, samm tinda abin nan ya karye shikenan.
Shekara 2 amma abu yaki ci yaki cinyewa, wai yau ni nura zai kira da fasika, hajiya ce tace"dama ai nafada miki cewa mu tafi wajen malam shi zai yi yadda zaiyi har ya yadda ya maidaki,aa mami gaskia aa nadaina yadda da wannan malamin domin shine wanda yaja har aka sakeni,kuma sam baya aikinsa yadda ya kamata, mami nidai kawai zan kyalesu nan da wata amma wallahi sai nadau fansa akansa.
Akwatinta ta janyo ta fito daga gidan zuwa bakin mota, sabra da take a cake ce tace"wai mama ina zamuje, safina ce kawai ta girgiza kai, sahura shiru tayi kawai domin ita ba abinda ke mata yawo irin abinda boka ya fada mata, yanzu kenan da tasa kafarta a abuja shikenan kashinta ya bushe.
Lalle ya kamata ta dauki mummunan mataki akan wannan mai fuskar yaran,safina ce tace"mama muje ko, batare da tayi magana ba suka shiga mota, faruq ne ya taho yace"mama nizan taho anjima da daddare, ba abinda tace masa daga nan suka fice daga gidan, cike da nishadi faruq ya dauki waya ya fara kiraye kirayen 'yammata.
Sai da ya kira wajen 10 sannan ya katse ya shiga ciki, yana ayyana irin ta' asar da zaiyi yau domin tabbas yau sai ya shoshale, yadda daya sauka a abuja zai tafi clubs din da suka shirya party.
Da sallama ta shigo dakin turus tayi ganin dik sun shirya cikin white material daya sha dinkin gown, kallonta sukayi sannan suka fara jarabar ta tafi ta dade sai nemanta suke, dariya tayi sannan tace"ina dakin hajiya fa nasan bakuje can ba,mannal ce tace"bamuje ba kam ki wuce kije ki shirya, noor ne ya kallesu yace"allah dik bakuyi kyau ba.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
47&48
Da mamaki suka kallesa hanna ce tace"yoo dama dole kace haka kasan ai munfika kyau ko ba komai, dariya ce ta kwace musu yayi da shi kuma ya fada toilet sannan ya fara kiran aunty, sai da tayi masa wanka ta shiryasa cikin suit din sa baka da ratsin fari, hadi da takalmi kirar companyn gucci sannan ta shiga wankan.
Ummi ce tace"samiha nifa ji nake kamar na ta6a sanin sajida a can baya nakeji, ds mamaki tace"kamar ya kuma kin taba saninta, wallahi ji nake yi kamar nasanta din, knock ake sai da suka bada umarni sannan aka shiga, ba kowa bace"amra ce sanye da ankonta ta shigo, da mamaki suka kalleta especially ma samiha da tasan halin ta sarai.
Amrah ce tace"yanzu tsakani da allah tin dazu nake nemanku amma banganku ba da kyar nasamu ummieh ta fad'amin taga shigowar ku nan, to ina kuma sajidar, samiha dai cike da mmaki tace"tana toilet, tsakiyar gadon ta haye ta fara wasa da noor yayin da yake mata surutu.
Nuradeen ne ya sosa kansa yayin da gidan ya dau shiru dan gaba dayansu sun tafi dinner daga hajiya sai sauran danginsu wanda basu tafi ba, sakkowa yayi cikin coffee din shaddah jamfa tayi masa kyau, kan nan ba hula, falon iyayen nasa yaje, kamar yadda yayi tsammani suna zaune suna tattunawa m.
Zama yayi ya gaishe su, sannan yace"dama na sakko na fada muku cewa idsn allah ya kaimu gobe da azzahra zan wuce new York, ummieh ce tace"to yanzu kai nuradeen shikenan haka zaka tafi batare da kayi aure ba, shiru yayi yana wasa da carpet din dayake kasan,daddy ne yace"idan baiyi yanzu ba nasan ai daya dawo zaiyi, murmushi yayi yace"insha allahu daga nan ya tashi bayan sanyawar albarkar da suka masa.
Maimakon yayi daki hanyar fita yayi ya dauki motarsa ya fice"saman tiyi yaje tafiya, daidai wani event ya tsaya, securityn wajen ya kalla sannan yace"shiga ka gayawa mc ana neman sajida da ka fadi hakan ka fito, haka kuwa akayi suna tsaka da hirarsu sukaji ana magana,kowa da kallo yabi mc din sannan aka ci gaba da party.
Fitowa tayi da noor a hannunta noor ne ya hango motar sai kuma yace"lllaaaa aunty papa ne, sai da kirjinta ya buga sannan suka karasa, noor ne ya fara kokarin budewa, nuradeen ne ya fito ya bude musu gidan gaba sannan ya rufe bayan sun shiga.
Tafiya suke daidai wani katon restaurant ya tsaya sannan ya fito tare da zuwa ya bude dayar kofar, shiga yayi suka zauna, sajida anan ta lura cewa gaba daya yawancin mutanen ba hausawa bane, ordern abinci yayi musu sannan suka zauna, kallon noor yayi yace"noor maza ci abinci kaji, sanan shima ya fara ci.