Sashe 13
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tinda ta fara magana ya tsaya yana saurarrn muryar ta, har zuwa wannan lokacin bai kalleta, a zuciyarsa ya furta"allah yayi halitta kaji murya mai taushi da amsa amo, ya ilahi, khairat ce ke danna waya, hajiya ganin hankalinta baya kan tattaunawar yasata fadin"ke takwara gidanku wato ke ana magana amma kina nan kin kafawa wannan abar idanu ko, hankali ma na kanta kenan.
Murmushi ta dago tana yi sai kuma tace"kai hajiya ankon fa nake dubawa sai kuma ummulkhair da muke cgat da ita yanzu zata karaso, kau da kanta tayi tace"wato ita ma ta dawo daga kasar arnar, ni na rasa dadin me kukeji idan kuka tare a wannan kasashen.
Ba wanda yayi magana, sai ummieh ce taxe"shikenan sai ke sajida ga daki nan sai ku zauna a ciki kuma ki tabbata dik abinda kike buqata kin tambaya, saboda kinsan zama da yaro sai hakuri ko, murmushi sajida tayi a kasan ranta tace"ya zanyi indai inaso na zauna anan dole na kula da kai dik da bansan wacece ni ba, bansan taya akai nazo nan ba, da wannan tinanin ta mike taja hannunsa suka tafi dakin tare da rakiyar samiha, amra ce ta dubeta ta yatsina fuska hadi da jan tsaki kasan ranta.
Ahmad ne ya kalli yarinyar sannan ya tabe baki, aminu ne ke zaune yana kallon aminullah daya maida hankalinsa kan television din dakin.
A can dakin kuwa samiha ce ta kalleta sannan tace"to sajeeda ga dakin nan komai akwai idan akwai abinda kike buqata karkiji komai kawai ki fada wa ummieh ko yaya kinji, daga mata kai tayi sannan ta kalleta ta zo zata fita ne ummieh ta shigo.
Kallon sajeeda tayi a ranta tace"lalle wannan yarinyar allah ya bata hakuri, zama tayi sannan ta kallesu ita da yaron dayake bacci a hankali tace"sajida kiyi hakuri karki ga kamar mun baki nauyi, amma hakan yana da nasaba da abinda na kudirce a raina bazan kara dakko mai aiki ba, kiyi hakuri kinji komai kike buqata kawai kizo ki sameni ki fada min kinji, azzahra cevtace"ba komai insha allah zan kula dashi dadikkan karfina, kuma dik abinda nakeso zanzo na tambayeki, da murmushi ta shafa kan yarinyar sannan ta mike jin hayaniya a falo.
Fitowarta ne tai kicibis da ummulkhair da take ihu domin haduwa da 'yan uwan ta da kuma daddy nan fa suka barke da hira ganin hirar kamar bazata kare ba yasa hajiya fadin'"ke aku sarkin zancen wai kin manta da gaisuwa ko, to ina ita hawwan da hassana, kallon kowa tayi a falon nan suka fara gaishe gaishe kamar yadda hajiya ta fada.
Ummie na fita sajeeda ta kafesa da ido, a ranta take furta" lalle ka cika kyakkyawa son kowa, domin kuwa tabbas allah yayi halitta a jikinka, sumar kansa ta dan taru amma ba yawa, a hankali ta furta masha allah allah yasa yaron nan ya zama silar farincikina a cikin rayuwa ta, alamun tashi yakeyi yasata tsayawa tana kallonsa dik a zatonta kuka zaiyi sai kuma taga ba haka ba, maimakon kuka dariya yayi mata sannan yace"ruwa zan sha cikin maganarsa ta gwaranci.
Fridge din dakin ta duba sannan ta tayar dashi zaune ta basa ruwan, kallon ta yake a hankali tace"ya sunanka cikin gwarancin ya bata amsa da nooorrr, murmushi tayi tace"suna mai dadi, dan kawar da kanta tayi sai taji yacr"ke ya sunanki da mamaki tace masa "nidai sajeda suke cemin kai kuma kace" aunty, murmushi yayi yace"toh aunty daga nan suka tafi wata hirar daban.
QUEEN WALEEDAH
MATAR UNCLE
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
08067574868
35&36
Haka dai wannan rayuwar taci gaba da tafiya nima ban kara komawa ba sai bayan sati daya.
Daddy ne ya shigo falon gidan nasa ba kowa hakan yasa shi shigewa dakin sahura da murmushi yace"to buqata ta biya gobe zamu wuce abuja domin kuwa komai ya tafi yadda muka tsara, da murmushi sahura ta nufe sa hadi da rungumesa tana kallonsa cikin kallon shauki, ko mai ta tino kuma sai naji tace"yawwa alhaji dama jiranka nakeyi ne zan je gidan hajiya nana, amma ba dadewa zanyi ba, da murmushi yace"sai kin dawo sannan ya fara kokarin rage kayan jikinsa.
Affan ne daya gama shaye shayensa ya kwanta yana kallo daga nan bacci ya daukesa, cikin abinda baifi mint 20 ba ya farka firgigit sannan ya furta"azzahra ce ai, da mamki nake dubansa, sannan ya tashi ya fara tattara kayansa a akwatu ko ina zaije allahu a'alamu.
A can kuwa inna ce a wani mataccen daki domin dakin baida maraba da bola gefe kuma wasu 'yammata ne suke fada yayin data dage sai zabga musu masifa take amma sam hakan bai hanasu fasawa ba, kokarin mikewa tayi ta karasa wajensa batayi tsammani ba taji anyi ball da ita kafarta ta doki bango, take a wajen ta fadi tana washh daga nan ba wanda yabi takannta ita ma ganinta anan ya dauke.
Farkawa ta fara yi ganin dayyabu a gabanta ne yasa ta motsa kafarta amma ji tayi wani dindirrin, da mamaki ta kalli wajen, wani salati ta saki hakan yasani kallon inda ta kalla gani nayi andora ta alamu kamar ta karye, take hawaye ya fara sintiri akan fuskarta, cikin zafin ciwo tace"nashiga uku na lalace ni ramatu, yanzu dama wadannan la'anannun yaran karyani sukayi.
Dayyabu ne yace"aa inna dai na la'anta su kar kuma su karya dayar kafar kawai ki musu addu'ah allah ya shirya su ke kuma allah ya baki lafiya, inna ce tace"gidanku dayyabu yanzu ka hanani na yi magana a dakeni a hanani kuka, wayyo ni ramatu shikenan bazan kara tashi ba sai baba ta gani, shikenan wata budurwa ce tace"wai ke ki mana shiru ai allah ya kara maganin mai shiga fadan yara kenan, ina ruwanki ko iyayenmu ba magana suke mana ba idan muna fada, sai ke uwar 'yan shishigi, ai gashinan anyi maganinki da...
Dayyabu ne yace"gidanku mariya ki kiyayeni ko na sassaba miki kamanni, wata mata ce ta mike tace"aa dayyabu karka kuskura ka zagarmin yarinya akan wannan tsohuwar banzar wadda dama mutuwa ce ke shirin tafiya da ita, inna ce tai saurin fadin"gidanku nace gidan ku atika kece zaki mutu ba ni ba shegiya.
Acan kuwa abuja gidan alhaji hafeez mutane ne sosai a gidan, azzahra kuwa ta kasance kullin tana tare da noor, cikin sati daya sun shaku sosai abin sai dama can ya santa, shima kuma baya yadda da kowa idan ba ita ba, domin yaro ne wanda baya san hayaniya.
Yau ma suna daki wata budurwa ce ta shigo dakin tace"sajeeda ummi tana kiranki tace ki sameta a daki, a gajarce tace "yoh sannan ta dauki noor suka bar dakin domin zuwa dakin ummieh, dai dai inda zata hau kafar bene ne su khairat da khair sai fadila da sauran kawayensu suka fara kokarin sakkowa, ganin haka yasa ta komawa gefe domin su huce.
Gab da ita sukazo maimakon su huce sai khair ta tsaya ta kalli noor tace"kai dai anyi miskili wato indai bada sajeeda ba baza a ganka da kowa ba, shima abban naka baka fiya zuwa wajen nasa ba ko, khairat ce ta juya ganin bata ga khair ba yasa ta kwala mata kira domin har sun kusa fita daga falon hakan yasa ta saurin tafiya.
A dakin suka tarar da ummie ita da baki, tashi tayi taja hannun sajeeda wata akwati ta mika mata tace "gashi wannan ne kayan bikinki dika gasu nan dake da noor sannan kuma ta zaro kudi a jaka tace" kije ki samu driver ya kaiki kunshi kinga yau za'a fara ecent kuma kar a fara ki ki halarta kinji, da murmushi ta fara godia kamar tayi kuka, mamaki ummie ta tsaya tanayi na azzahra da take zuba wannan godiyar, daga nan ta fice.
A daki ta ajiye noor bude akwatin tayi nan fa taga kaya masu kyau, dagasu take yi tana gani, murmushi fall ranta tace"ashe dai ummie tasan size di na, kalli yadda wannan take haka dai ta daga wannan ta ajiye, ita da noor kusan kala 8 ne kayan nasu, murmushi fal ranta ta sakasu a wardrobe sannan ta ajiye akwatin daban.
Samiha ce ta shigo tace"wai bazaki zo muje kunshi ba, haba sajeeda kina da jan lokaci wallahi, kallonta tayi sannan tace"to ai baki gayamin zamuje lalle ba amma yanzu dai muje, dama ummie tace nayi wa driver magna ya kaini ashe ma zakije kema, dariya samiha tayi sannan suka fito, noor ta kalla tace"zo na daukeka, cikin miskilanci ya make kafada.
Sajeeda ce tace"dama nasan da kamar wuya ummie dazu da kyar ya yadda ta daukesa, wai nikam samiha ina yaya, samiha ce ta kau da kai tace"wane yayan kuma tana yi tana kallon wayar, amsa ta bta da babansa mana, samiha ce tai murmushi ta kalli azzahra tace"yo kya tambayeni ki tambayi ummie mana daga nan suka shiga mota suka bar gidan.
Wani katon salon ne suka tsaya drivern samiha ta kalka tace"idan mun gama zan kiraka kazo ka daukemu kaji, sannan ta kalli Azzahra tace"sajeeda muje, to fa anan ma sajeedah 'yar kauye ta zama domin kuwa komai na wajen kyalli yake, banda hasken gari, zama sukayi kasancewar dama samiha ta kama layi suna zuwa aka fara musu lallen.
Bayan angama ne aka fara gyaran gashi, dik yawan gashi na samiha sai da ta raina kanta a lokacin data ga na sajida domin gani tayi ai bata da gashi, sakin baki tayi tana kallon gashin nata, yayain da ita kuma mai gyaran gashi sai murmushi takeyi domin ita kanta gashin ya birgeta.
Noor ne ya katse samiha yana wa sajeeda magana, ganin yace mata abinci yasa mai saloon din dorasa a kujera sannan ta kira wata tace ta dakko masa youghurt da biscuit a fridge, tinda ya samu abinci bai kara magana ba, sun bata lokaci yafi awa 4,basu dawo ba sai goshin magariba, a daidai nan gidan ya cika da jama'a.