Sashe 20
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummy ce tace"eaa nasani safina, dama abinda mutum ya shuka ai shi zai girba in hairan hairan, idan kuma sharran to sharran, da mamaki safina tace"bangane me kike nufi ba ummi, ummi ce ta goge hawaye tace"aunty safina dik da kin girmeni amma sam baki da hangen nesa, sannan kuma ni da nake karama na fiki iya hango gaba, ki sani da cewa dik wannan abin daya ke faruwa da sa hannun mama, safina ce tace"whatt daidai lokacin da nurse ta shigo ta kara mata allurai sannan ta fita.
Ummy ce tai murmushi tace"safina da sa hannun mama dan haka nidai bani da ta cewa kuma kamar yadda nafada ko, zaki gani sannu a hankali kowace gaskia zata fito, sannan kuma ita da kanta zat fadi abinda ta aikata domin zuwa yanzu komai ya kare komai ya lalace, kiran wayar da akayi ce yasata kallon screen din, bakuwar number ce, dagawa tayi da murmushi tace"yahh affaan dama ashe zaka kirani.
Gaban safin ane ya fadi a zuciyarta ta furta"taya akai na manta da zancen yahh affan, ya ilahy wai me yake faruwa a gidan nan namu, bata fargaba sai jin hannun ummy tana fadin"safina karkiyi dogon tunani domin komai ya zo karshe, karki yawaita tunani, nasan akan yah affan ne ko, komai zai dai dai, kuma zai dawo dai dai.
Farouq ne a dakin abokinsa dik wannan abin baisan me ke faruwa ba, sai amai yakeyi, faisal ne yace"broh ya kamata fa kaje hospital ai maka test domin wannan Zazza6in naka ya fara yawa, faruq ne ya girgiza kai yace"karka damu zanje ai saboda nima jikin ya fara takuramin.
Gaba dayansu suna kitchen suna girki, gaba daya sun ciks kitchen din da hayaniyarsu, ummieh tana falo ita da maman amrah, ummi ce tace"ki duba kiga yadda yaran nan suka cika gidan nan da hayaniya, bilkisu ce tace"nima dai abinda zan fada kenan,basu dade ba suka fito daga kitchen din suna dariya, sai da suka gama shirya komai sannan suka wuce.
Karfe 8 kowa ya fito aka fara dinner, daddy ne ya kalli bilkisu da ummieh yace"dama inaso zan fada muku matar hashim tayi accident yanzun haka tana hospital na gwagwalada, zaro ido ummieh tayi tace"kada dai kace min maman su ummy, gyada kai yayi, maman amrah ce tace"haba shiyasa mana ummy bata dawi ba, nan fa suka fara yi mata addu'an samun sauki, sajida tinda aka fara zancen kawai taji jikinta yayi sanyi, mannal ce ta ta6a ta tace"sajida lafiya dai ko, murmushi ta kakalo tace"eaa bakomai mikewa tayi ta bar wajen, kowa ya maida hankalinsa kanta, domin ana wannnan maganar taji wani iri a jikinta.
Daddy ne ya kara waya a kunne banji me yace ba, sai kawai ya ajiye ya rufe ido, komai na baya ne ya fara dawo masa, a fili ya furta komai ya kare sannan kema ga karshenki nan, allah ya kaimu gobe, domin tabbas bazan bari sai jibi ba.
Khir ce ta fito sanye da riga da skirt sai mayafi da jaka, tafiya take tana sakkowa ta tarar da daddy a zaune sai kuma mutumin da batayi tunanin gani ba, take ta fara jin kanta ya fara juyawa, mah ce ta mike ta rikota sannan ta zaunar da ita, daddy ne ya kalli 'yar tasa yace"dama nasan zakiyi mamaki khair amma kuma kiyi hakuri da abubuwan da suka faru.
Hawaye ne suka zubo mata sanan ta kalli daddy ta kalli mutumin tace"daddy bazan ta6a kara son wannan mutumin ba, domin kuwa shi din ba mutum bane mayaudari ne kuma maha'inci, wanda bai dauki cuta da yaudara a bakin komai ba, bazan kara yadda dashi ba har abada, dan haka daddy kace ya tashi ya bar gidan nan domin wallahi ko kwana dari zai yi ko fiye da hakan bazan ta6a yafe masa ba har abada, daddy har gaban abada ma.
Daddy kace ya tashi ya fita, domin ni yanzu ina da wamda nakeso kuma inada wanda zan aura, mikewa tayi ta wullar da jakar da kuma mayafin ta haye sama tana kuka.
Daddy ne yace"muhammad tashi kaje idan ta sakko komai zaizo da sauki kuma insha allahu zata yafemaka, badan yaso ba haka ya durkusa yana cewa to daddy nagode sai anjima sannan ya fice.
Mami da mamaki ta kalli daddy tace"kaji mai ummulkhair ta ambata kuwa, murmushi daddy yayi yace"naji kam, kuma ni kaina nayi mamakin maganar ta ta, mami ce tace"ni anya kuwa ba a cikin 6acin rai ta fadi maganar nan ba, girgiza kai daddy yayi yace"ba'a cikin 6acin rai ta fada ba, da gaske ne, dokin kuwa ni ganau ne ba jiyau ba, dik wani motsi nata ina sane dashi, tabbas tayi saurayi kuma a companynta yake aiki,da murmushi mah ta kalli sama sannan ta d'aga hannu tana fadin alhamdulillah allah nagode maka daka sanja rayuwar khair, tabbas allah baya bacci, kuma addu'ar iyaye bata faduwa kasa banza, allah alhamdulillah,daga nan ta tashi tabi bayan khair
A daki suka tarar da ita a kwance, mannal ce tace"bayan tahowarki ummieh tace na fada miki gobe zamuje dubiya mu duka, gyada kai tayi sai kuma hawaye, da mamaki take kallinta tace"sajida me ya faru menene, amrah ce ta matso tace"sajida mai yasaka ki kuka, sajida ce tace"nima bansani ba kawai dai naji kukan ya taho, samiha ce ta hurar da iskar bakinta sannan tace"ya hakuri sajida komai ya yi tsanani yana tare da sauki, murmushi ta kakalo sannan tace"tohmm samiha nagode bara nai wanka nazo mu fara karatun mu ko.
Nmandi Azikiwe International Airport anan jirgin yayi landing karfe 10 na dare, wasu samari ne guda 2 suka fito daga cikin jirgin, suna yi suna murmushi, lura nayi da kyau anan ido na ya hango min dareib da kuma aryaan, wanda gaba daya sun chanza, sun kara kyau kudi sun zauna,mota ce ta zo ta daukesu, maimakon suyi gida sai gani nayi sun dauki wata hanyar, kamar zasu fita daga garin sai kuma suka yanki wata hanya, tafiya sukeyi sannu a hankali wani gida naga sun tsaya,fitowa sukayi sannan suka nufi falon dayake dakin, suna shiga suka iske daddy a zaune sai kuma baba, daddy ds kansa ya taso ya rungume yaran nasa yana mai zubda hawaye, dareib ne ya fara goge hawayen face dinsa sannan suka zauna.
A can hospital kuwa sahura ce ta farka tana kokarin tashi, safina ce tace"mama kiyi hakuri karki tashi, ummy please kira mana doctor, fita ummi tayi bata dade ba suka shigo da doctorn, dubata yayi sannan ya kalleta yace"ba wata matsala jikin ma yazo da sauki ba kamar yadda mukai tsammani bah,fita yayi tashi zatayi hakan yasa safina goge kwallah tace"mama koyi hakuri bazaki iya tashi ba, domin yanzu baki da kafa, zaro ido mama tayi tace"inalillahi wa inna ilaihi raji'un, leka zanen tayi nan taga kafa daya a guntule, wata kara ta saki tana kuka wiwi da idanunta.
Shikenan na tabbata karshena yazo, kuma karshe na bazaiyi kyau ba,na cuci kaina na cuci yarana, inalillahi allah natuba ka yafe min, ummi salim da safina dikansu kuka sukeyi.
*FATEEMAH ZAHRA*
_Azzahra_
A'ishatu Bint Muhammad
******************
Queen Waleedah
Shatu Graphix
Matar Uncle
Page 55&56
Tin da sassafe khair ta fito kasancewar yau akwai meeting din da zasu gudanar da wani company dayake kasar waje, fitowa tayi cikin shigar doguwar riga.
Mah ce ta ganta karasawa tayi tace"khaor zauna zamuyi magana, murmushi khair tayi tace"mah muna da meeting fa by 19, dariya tayi tace"koma menene su mannal ne suka ki dawowa, khair ce tace"mah ai bazasu dawo ba sai sungama hutu, kuma wallahi ummieh ce ke biye musu.
Mah ce ta kawar da zancen tace"kince kin fitar da wanda kikeso ko khair, murmushi tayi tace"mah dama zan gaya miki anjima zaizo ya gaishe da ku, sannan kuma, murmushi mah tayi tace"sannan kuma meh eyee.
Shiru tayi tana wasa da yatsunta, mah bata kara magana ba kawai ta fara serving nata, sannan ta tashi ta bar wajen, tana tafiya kira na shigowa wayarta, cikin sanyi maurya ds fari da ido tace"ameen alaikassalam habibi fatan ka tashi lafiya.
Daddy ne ya fito parlor anan ya tarad da sauran yaransa dareib da aryan, waya ya daga yace"to ka shigo mana affaan, anan
dai na gane cewa aryaaan ya dawo gidan.
Bai dauki wani lokaci ba ya shigo, cike da mamaki na saki baki ina kallon affaan da lokaci guda ya chanja ya zama kamar ba shi ba, sanye yake da butter colour shadda taji dinki ga wani takalmi da kuma hadaddiyar suma, a wannan lokacin ni kaina da ba dan nasan affan ba da zan rantse cewa ba shi bane.
Mikewa dareib yayi ya rungumesa, aryaan kuwa ko kallon sa baiyi ba, kasancewar sa miskili, murmushi affaan yayi yace"ya aryaaan ina wuni shi ne kuma ba magana, aryaan ko dar a jikinsa yace"kaima kasan ai bazan gaisa da kai ba saboda har yanzu baka daina smoking ba.
Dareib ne ya kallesu ya girgiza kai domin shi yasan komai, suna zaune daddy ya shigo sanann suka kara gaisawa, daddy ne ya kalli affan yace"affan ina kaje tsawon wannan watannin.
Shiru affan yayi sai kuma can yace"daddy barin gidan nayi domin zuwa na gyara gobe na, daddy na kasance ina shaye shaye, ba abinda bana sha a cikin rayuwata, kuma ita mama ba ruwanta, ba wanda ya ta6a min magana daga kai sai yaya dareib sai kuma bakuwar mu wato azzahra, dik tsawon lokacin da kuka dauka kuna min magana ban daina ba, har sai rananr da azzahra tayi min nasiha, daga nan naji jikina yayi sanyi kuma naji cewa na tsani wannan shaye shayen.
Haka na tashi batare da sanin kowa ba sai ummy ce ta ga fita ta nan na tafi domin na gyaro gobena, kuma alhamdulillah na gyaro, a yanzu haka da taimakon yah dareib na shiryu na daina shan komai, kuma alhamdulillah tafiya tayi tasiri.
Daddy ne ya kama kai sannan ya furta"allahu akbar allah nagode maka, allah ubangiji ka shiryi wannan zuri'ah tawa allah ka hada kansu dikan su suka ce ameen.