Sashe 18
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sajida ya kira sunanta da sanyayyiyar murya, dago tayi amma bata yadda sun hada ido dashi ba, cigaba yayi da fadin"zan koma new york ne, kallonsa tayi taci gaba da wasa da spoon din hannunta, murmushi yayi yace"bakisan anan nake aiki ba ko, daga kai tayi alamun eaa.
Toh gobe zan koma bazan dawo ba sai wani watan, abinda nakeso shi ne ki kula min da noor kinji, dik da kina kulawa dashi amma amanane a gareki, sannan kina tsawatar masa, idan yayi ba daidai ba, zan na kiranku muna gaisawa har ya zuwa lokacin da zan dawo, sannan kuma maimakon yaci gaba sai yayi shiru yana tinanin me ma zai ce mata.
Sajida ce tace"to papa allah ya tsare hanya allah ubangiji ya taimaka ya bada ikon yin daidai ya kara budi, da ameen ya bita sannan suka ci gana da cin abincin.
Saukarsu a flo yasa sabra fadin"haba shisa nace muku wannan gidan yafi na can kyau da tsari, safina ce tace"mama ina ummiey a hankali tace"ta kirani tana gidan aunty ruqayya bikin khairat, sai a lokacin ma su suka tina da wani biki, safina ce tace"wai ya naga dik kinyi sanyi ne mama.
Dariya tayi sannan tace"bakomai ai sabra ce tace"to mama ba estate din mu daya ba, bari gobe maje musu bikin dan kar azo ana magana akan bamu je biki ba, ita dai batabi ta kansu ba ta mike ta wuce zuwa dakin da aka tanadar musu.
Sabra ce tace"yanzu da ummi ta fada mana inda zataje ai da mun bita mun tafi, safina ce tce"nifa a ganina zancen gaskia a yisa kawai dan mai zakice da tasani data fada miki bayan ke kanki kullin ba a hankalinki kikeba, kullin ke a shan syrup.
Waninkallo ta bita dashi sannan ta tashi ta fara zazzaga bala'i, safina ce tace"eaa gaskia ce dole nafada idan anji haushi a daina, daga nan ta wuce dakinta.
Tafiya suke suna hira jefi jefi, zuwa yanzu sajida ta gane cewa buradeen yana da san wasa amma kuma bayasan yawan surutu domin shi wani irin mutum ne ba kamar dan uwansa ba aminullah, daidai wani katon shopping mall suka tsaya sannan suka shiga, siyayya yake musu kama daga kayan sawa, sweets, biscuit, cosmetic kusan komai wanda za'a buqata sai da ya siya, ita dai tsayawa tayi tana kallonsa domin mamaki yake bata.
Daga nan ne kuma suka wuce gida har yanzu masu event basu dawo ba, kallonta yake bayan yayi parking, sannan yace "to sajida noor sai da safe ko, dikansu murmushi sukayi suka fito, a hankali yace" sajeeeeedah sai kuma kawai ya basar ya kau da kai, driver yakira yace yabi noor da kayan nan, daga nan shima ya wuce dakinsa dik da baiso ba ya rabu dasu.
Suna shiga ta shiga wanka, kasancewar tana fashin sallah yau yasata janyo ledar siyayyar, dik yawanci hijabai sunfi yawa sai jallabiya, abaya, da kuma atamfofi, sai takalma, kallon kayan take can idanunta suka sauka kan bra da pants, murmushi tayi, shi kuwa noor dik cikin kayan kawai kayan makulashen ne suka birgesa, nan ya diba ya zuba su a fridge sannan ya fara kokarin tube kaya, wanka tayi masa sannan ita ma tayi daga nan kuma ta fito da kayan bayan noor yayi bacci.
A dakin ummie take knocking can tace"shigo, da katuwar leda taje bayan sun gaisa ta nuna mata kayan, da fara'a tasaka albaarka sannan sukai sallama, tana fita tace"lalle na samo masa mata ma, dole ne ma ya auri sajida domin ita kadsi ce zata iya dashi dik ds naga tasu tazo daya, sai kuma tayi murmushi l, domin ta karanci dan nata.
Tana komawa ta saka kayan a wardrobe sannan ta kwanta tabi lafiyar gado, cikin barci ne taji hayaniya a dakin, murza idanu ta fara yi tana binsu da kallo sannan tace"sai yanzu kuka dawo ne, amrah ce tace"eaa kedai bakin gudu ba, gashi nan har kin fara bacci, ummie ce tace"wai ni sajida wanene ma ya dawo dake gida, cikin murmushi tace"papa ne yazo daukar noor zasuje unguwa, nima naje to ya biyo ya saukeni a gida.
Gaba daya zaro ido sukayi kasancewar sun san halin yayan nasu bashi da wasa ko kadan, ummie tace"it zata kwana kusa da sajida tinda naga noor yau yaga dama ya kwanta a gadonsa, dariya sukayi sannan mannal tace"ni kuma inason dayan barin shikenan kuma amrah da ku tafi namu kui manage, samiha da amra sai hanna dole sukai musu sai da safe sannan suka juya, nan fa suka bude sabuwar hira hadi da hotunan da sukayi, sajida ce ta janyo wayarta tace"nima ku tura min, da mamaki suka ce ina kika samu wayar.
Kallonsu tayi batare da tinanin wani abu ba yace"paoa ne ya siya min saboda gobe zai tafi new york zai dinga kira ina hadashi da noor, mannal ce tace"aa badai noor ba sai dai auntyn noor gaba dayan suka saka dariya banda sajida, a wannan daren sai da suka saita komai harda WhatsApp da sauran abubuwa, basu kwanta ba sai wajen 1 na dare.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite
Dedicated to
FATEEMAH Y ZAKARIYYAH
Oum ameerah
Follow on Arewabooks@MatarUncle
Follow on Wattpad@mataruncle
49&50
Yau ta kama friday a yaune kuma aka daura auren KHADEEJAH HAFEEZ BABANGIDA (Khairat) da angonta ABUBAKAR YAQUB SHUGABA bisa sadaki naira dubu 100, zo kaga taron al'umma a wannan gidan domin ko masakar tsinke babu, nuradeen na dakinsa ya fara kokatin kiran waya, banji me aka ce ba acan kawai yace"zo plea
Baya da kamar mint 5 sajida ce ta taho tana dariya domin mannal ce ke kwala mata kira amma tace tana zuwa, knocking take cikin kankani lokaci yace"come in, hannunta rike da noor, noir yana kallonsa ya ruga tare da fadin papa, murmushi yayi sai a lokacin sajida ta kallesa.
Sanye yake da shaddah butter colour tayi masa kyau sosai, yayin da yau kuma kan nasa da hula, traveling bags dinsa ta gani a wajen, kalkonta yayi yace"dan samomin wani abu naci saboda by 2:30 jirgina zai tashi, da toh ta amsa sannan ta fice ta nufi kitchen.
Ba komai sai fried rice din yau, wai na sai kuma tuwo, rasa abinda zata basa tayi wainar ta debo ta jera a tray sannan ta dora exotic hade da cup tai hanyar dakin nasa, khalil ne ya hangota da sauri ya hau kan upstairs din, sannan yace"sajida dagowa tayi ganin khalil ne yasata jin gabanta ya fadi, domin ita tsoransa takeyi, tarasa dalilin hakan kuma, ganin kamar ta tsora ta ne yasa shi yin murmushi yace"ba bainda zan miki, daidai nan ta bude dakin nuradeen ta barsa a tsaye.
Ajiye abincin tayi a kasa sannan tace" papa gashi zama yayi yana kallonta, sannan ya kalli abinci a hankali yace"to yanzu waye zai iya cinye wannan tulin abincin, ganin bazata bashi amsa ba yace"zauna muci, sannan ya juya ya kalli noor dayake games a wayar sajida yace"mah boi tqho ga abinci, sakkowa yayi sannan ya fara ci, ganin kamar taki ci ne yasa shi fadin"kinsan allah idan baki ci ba, tsabb zamukai gobe a haka, ganin fuskarsa ba wasa yasa ta saurin kai hannu ta fara cin abincin.
Jin karar waya ne yasata janyo wayar, sister amrah aka saka a jiki, zata d'aga yace"karki daga ka'ida ta idan ana cin abinci ba'a aikin komai, badan taso ba ta ajiye a zuciyar ta tace"sai shegen iyayi, daga kulawa da yaro sai kazo ka titsiyeni, dan tsaki taja a zuciyarta sannan taci gaba da aikawa cikinta, wani kiran ne ya shigo yanzu kuma mannal ce, nuradeen ne yace"wato dai da alama kinyi rabin number, a hankali tace"ai papa iya mata ne ba numbern namiji ko daya, murmushi yayi yace"good yaci gaba da cin abincinsa.
Bayan ya gama ne ya fito jan Travellling bag dinsa yayi ya fara tafiya, sajida ce ke binsa, maimakon subi kofar sai taga ya sauya yabi wata kofar dole ta bishi, tafiya suke sai ganin ta tayi a gidan da sukaje jiya, nan ta kara tabbatarwa kanta gida a hade yake, a bakin gate suka tsaya, drivern ne ya saka akwatin a boot sannan ya shiga mota yana jiran ogan, kallisu yayi sannan yace"to ni zan tafi, noor ne ya taho da gudu ya rungumesa, kallonta yake yayin da ita ma din shi take kallo cikin sigar da bazan iya fassara muku ba.
Ganin zai vata lokaci ne yasa shi tafiya yana waiwayensu,dik wannan abin da yake faruwa sahura ce a babban falon suna gaisawa da mutane, sai kuma safina da sabra a wajen amarya, yayin da ummi keta kiran sajida amma bata dagawa,wani kiran ne ya shigo kallon numbern tayi sannan tayi rejected, wani ne ya kara shigo ganin kamar an san numbern yasata dagawa.
Kamar daga sama taji yace"da bazski daga ba, murmushi ne ya su6uce mata tace"aaa papa na dauka wrong ce sabods ba suna, dariya yayi sannnan ya lumshe idanu, yacr"gaskia ta iya furta suna, ji yanda take furta papa kamar dama can dan ita akayi sunan, cike da nishadi sukai sallama ya karasa nmandi azikwe inda yana zuwa mintuna 20 ya dauka sannan suka daga zuwa new york.
Ta dade a wajen domin dama so take ta sarara, a falon gidan ta zauna sannan ta zaunar da noor nan suka fara wasan nasu, yayin da ta saka wayar a flight mode, sai da ta dauki a kalla awa 2 sannan suka zazzaage suka fice suka koma can bangaren biki, a lokacin ma an fara shirye shiryen tafiya da amarya.
Suna dakin amrah, falon ta shiga har kasa ta tsugunna ta gaishe maman amrah sannan ta huce dakin, tana shiga a cikin ba wanda ya kalleta, ganin dik sunyi fishi yasata saurin kama kunne tace"sorrie babies, samiha ce tace"allah kin ma raina mana hankali, sai kiranki mukeyi amma kinki dauka.
Ummie ce taxe"ni babban bakin ciki na ma da 'yan gidan mu suka tafi baku gaisa ba, dariya tayi sannan tace"to kuma ya zsnyi papa ne yazo zai tafi shi ne fa yace muyi masa rakiya, amra ce tace"to wai shi papa kodai kodai...