Sashe 25
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammah ce tai murmushi tace"safina a fuskanci gaba a daina yi ana dawowa baya,dan haka kawai muyi abinda yake gabanmu yanzu kinji, da murmushi tace"tohm ammah daganan ta shige dakinta kowa ya watse kuma.
*FATEEMAH ZAHRA*
_Azzahra_
A'ishatu Bint Muhammad
******************
Queen Waleedah
Ashkiey
Page 71&72
Da isarsu ganin taron mutane ne yasa su ketarewa da shigewa gidan, mannal ce ta kalli khair tace"wai dan allah meyasa bazaki bari na fadawa sajida batun aurensu yau ba, dan tsaki khair taja tace"ai akwai dalili mana kuje ku karasa hada kayanku kunsan daddy bazai kara barinku kwana a nan ba ko, cike da tausayi mannal tace"shikenan aunty khair tafiya zamuyi kuka ne kuma ya hana fitar maganar ita ma hannah kukan ta fara, cike da kulawa ta janyosu tace"kidai anyi shashashu wallahi ni da natafi wa nayiwa kukan.
Hannah ce tace"yanzu dan allah maimakon daddy ya kaimu school daya shi ne zai raba mana, nidai aunty, batai magana ba mom ta shigo tace"kuzo ku wuce ku tafi kun tsaya kunsan dai shi flight ai baya jira ko, haka suna ji suna gani suka bar gidan yayin da suka tafi filin jirgi daga su sai driver.
Suna fita kwanciya tayi tana murmushi, cikin ranta take fadin"alhamdulillah lalle allah baya bacci kuma mai amsar addu'an bayinsa ne,karar waya neyasata janyo wayar sai da ta dan dade sanann ta daga tana hello, banji me akace ba kawai sai ji nayi tace"okay ka jirani gani nan.
Wayar ya dakko yana fadin, ammar ammar na dakinsa yake jiyo ihu na nuradden cike da firgici ya fito yana fadin yadai nura, bai bi takansa ba ya nuna masa wayar yana fadin, kalli nan tabbas nagane wannan kowaye nasanshi nasanshi.
Kar6ar wayar nura yayi sai kuma ya zauna ya kalli nura yace"zauna baice masa komai ba ya zauna, cikin kulawa ya dafasa yace"niradden kabi komai a sannu kaji, yanzu fadamin a ina kasansa, cike da sauri yace"namanta inda na sanshi amma nasansa, karar waya ne ya shigo, kallon wayar ammar yayi yaga private number ce, cike da kaguwa nira ya kwace ya daga, daga can yaji muryar noor yaji yana fadin "papa wani sanyi yaji lokaci guda kuma yace" wanene kaiii.
Abin mamaki maimakon jin muryar namiji sai ta mace yaji tana cewa"kwantar da hankali nuradden idan harka isa ka nemoni sanann ka kwace su, idan kuma ka bari aka kai nan da dare billahilazeeem sai naci mutuncin wannan banzar yarinyar da akanta ka bigeni.
Dafe kai yayi a hankali ya furta"hafsat babbakewa tayi da dariya tace"ashe ka ganeni kuma karka manta da biyan kudin fansa idan kuma har bazaka biya ba, sai na kashe wannan yarinyar sanann kuma na kashe noor ni ba'a sara ce dani ba, kitttt kiran ya kashe, zama yayi dabar a kasa yana huci kamat ba namiji ba.
Kallon ammar yayi yace"wallahi ammar idan har na kama hafsat sai na mata abinda batayi zato ba, ni hafsat zatayiwa haka ita tasace su, kuma tana ikirarin idan nakai dare, allah sai na mata mummunan hukunci, mikewa yayi zai fita ammar ya rikesa, amma kallo daya yayi masa dole ammar ya sakesa ya barsa ya huce yana huci.
Mota ya hau yabar gidan tafiya yakeyi da sauri gidan su hafsat kesan nufa amma abu ya gagara, kasantuwar wata mota da tazo ta bigesa, a wannan lokaci ne motar ta gangara gefen titi, jin karar waya ne yasa shi kokatin dagawa, cike da dariya hafsat tace"ai bazaka ta6a iya kamani ba ka huta lafiya, sai fa nan take ya sume.
Shiga dakin tayi bakinta dauke da sallama turus tayi ganin muhammad a zaune, nikuma a wannan lokacin ne idanuwana suka kara bude kansu ba kowa nagani ba sai al'ameen na azzahra dama.
Shi zata aura amma take ta boye mana shi toh yaudai gashi naganshi, masu karatu al'ameen na azzahra nedai wannan.
Kallon al'ameen tayi tace"dear me wannan yakeyi a wannan wajen, a hankali yace"beb zauna, haka ta zauna badan tanaso ba, kallonta yayi yace"akhair naji labarin komai kuma muhammad yayi nadama meyasa bazaki tausaya masa ba ki yafemasa, dago kanta tayi tace"babe Muhammad yaci amanata amma a karshe nima zan kasance me yafiya kamar yadda allah ke yafe mana nima yajre na yafe masa har abada.
Muhammad cike da kwarin gwiwa ya tsugunna ya fara gode mata, cike da farinciki ya juya sukai.
Sallama da al'ameen sannan ya tafi ya barsu a falon.
Kallon khair yayi yace"to madam kukan ya isa haka, murmushi tayi tace"to sai kuma me,cike da murmushi yace"guess what, girgiza kai tayi a wannan lokacin ne taji tashin algaitu da na ganguna, kallonsa take cikin rashin sani, mikewa yayi ya dawo kusa da ita, cikin abinda baifi second 5 ba naga ya manna mata peck a kumatu cike da fada ta dago sai kuma taji ana aure ya dauru.
Turus tayi tana kallonsa tace"amma beb meye hakan haka fa kace sai next month shine zaka sa a daura yau, cikin kulawa ya kama hannunta yace"daddy ne yayi min magana akan yanaso a daura a yau nikam dama jira nake dan haka kawai na ce masa toh, nima dama na kagu na ganki a dakina, sannan ba naki ne ke daya ba harda na 'yan uwanki na abuja.
Khair dai ta kyar ta gudu ta koma gida cike da farinciki a zuciyarta,daga karshema daki ta shige ta rufe kanta, rabi na zuciyarta na tunanin momma da dad rabi kuma na kan mallakinta wato Muhammad al' ameen.
Khairat ce akansa ciwo ne kadai a kansa sai bigewa da yayi a hannu dan haka treatment aka masa sannan aka sa masa ruwa, cikin baccin ne yaji karar waya, firgigit ya tashi ya kama wayar yana cewa"wallahi hafsat kika cutar da su sai na kasheki, khairat cike da mamki tace"yaya menene kuma.
Dafe kai yayi yace"khairat a wannan lokacin ya fada mata komai, murmushi khairat tayi bayan taga videon, da mamaki yace"naga kina murmushi kallonsa tayi tace"wanann address din ai gidan su hafsat ne privacy part ne wanda ba wanda yasan dashi.
Cike da mamaki ya kalleta yace" to ke ya kai kika sani, khairat ce tace"kafin ka aureta ai naje gidan garin zagaye gidan ne naga kofar a bude shi ne na shiga yaya na tabbata sajida da noor na gidan nna, dan haka kasan me za'ai, cike da zumudi yace aa.
Waya ta janyo ta fara kira, cikin 'yan second tace"yah taso muje, a hankali ya taso a wannan lokacin la' asar na tayi, suna fita sukai kici6is da wasu police a tsaye, lhairat ce ta basu bayane sannan tayi musu bayani idan har sunje ga inda zasuyi, daga nan ya bisu bayan sunyi sallama da khairat yana daga mata hannu akan zasuyi magana.
Tafiya suke yi har suka iso kofar gidan, kamar yadda khairat tai hasashe hakance ta faru domin kuwa a rufe gate din, hakan ne yasasu haura katangar gidan, bayanin da khairat ta basu dashi sukayi amfani har suka karaso wanann privacy part din, shiga suka farayi sannan suka fara tafiya.
Daga can nesa suka jiyo magana sama sama kamar ana fada, basuyi wata wata
ba suka karasa bayan sakawa wannan mutane bindiga aka, cikin tsorata hafsat ce ta motsa tana kokarin gudu, cikin zafin nama wani dan sanda ya sakar mata bullet a kafa sannan yayi alama da a dauketa a tafi da ita hospital.
Acan cikin daki suka tarar da noor da kuma sajida a zaune ta rungumesa sai kuka take, jin motsi ne yasa ta ja da baya amma ganin police da yah nuradden yasa ta tasowa da gudu ta rungumesa tana shahshekar kuka, kallonsa take tana kara rungumesa, sauran mutanen wajen aka kama sanann su kuma suka koma wajen khairat a hospital kafin su karasa anyiwa hafsat treatment tana zaune cikin ankwa.
*FATEEMAH ZAHRA*
_Azzahra_
A'ishatu Bint Muhammad
******************
Queen Waleedah
Ashkiey
The Last Page.
Page 73&74
Suna isowa sai da ta fara duba lafiyar su sajida bayan ta tabbatar da lafiyarsu kalau sanna ta fito ta kalli yah nuradden tace"congratulation yah nuradden hadi da mika masa waya, cike da murmushi da kuma murna ya mike yayi sujjada ta godiya ga allah subahanahu wata'ala daya nuna masa ranar daya auri firstlove kuma lastlove.
Dakin ya shiga ya tarar da ita ta zabga tagumi jin shigowarsa ne yasata kallonsa sai a wannan lokacin ne taga kansa yana zubda jini, cikin rudewa tace"kai noor dagani papa baya da lafiya, shikuwa dama jiri yakeji, hakanne yasa shi kwanciya a gadon yana kallon ceiling din dakin, audiga ta dakko tana goge masa ciwon, noor ta kalla tace"jeka wajen aunty khairat kace ta bani iodine, fita yayi wanda haka ba karamin daddi yayi masa ba.
Janyota yayi ta fado jinkinsa, bakinta ya kalla wanda baiyi wata wata ba ya dora nasa ya fara sunbatarta cikin kwarewa, tin tana kokarin kwacewa ita ma har abin ya fara janta, daga karshe jikinta yaui sanyi ta sakar masa nauyi a haka wani nauyayyen bacci yayi gaba da ita, a wannan yanayin khairat ta shigo, saurin dagata yayi yana kallon khairat amma dayake khairat yarinya ce 'yar zamani sai ta nuna bata gani ba taje ta gyara masa ciwon sannan tace"na fadawa yaran gidan kai baka nan ka tafi kaduna ita kuma sajida na wajen idan kaje ka fada musu haka.
Sannan nariga dsna fadawa sajida karta yaddah ta fadawa kowa cewa saceta akayi kuma tayimin alkawari yayah, fatan allah ya baku zaman lafiya da zuriya dayyiba, sannan ai zanzo gidan ma gobe ko jibi amma sai dai jibin tinda gobe su ummieh zasu dawo, daga nan ta fice tabar dakin.
Cakk ya dauki sajida suka fice daga hospital din cike da farinciki a zuciyarsa domin yau jinsa yake kamar bashi ba, haka suka karasa part dinsu ya kaita ya ajiye sannan ya huce room dinsa shi da noor da bacci shima yakeyi.
Safina ta tafi prison wajen sabrah shiyasa part din shiru bakowa, amrah ce da samiha suka shigo, dakin sajida sukai direct kallo ta amrah tayi tace"shegiya kamar ba amarya ba ta kwanta sai kima bacci takeyi, dariya samiha tayi tace"dan allah amrah ki kyaleta ta kwanta kikasan gajiyar da tayi ki kyaleta ta huta mana.