Sashe 4
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A dakinta ta tsaya, cikin ranta take nanata maganar daddy da yace kara rayuwar su DAREIB akan ta su hafeez, to alhaji me yake nufi da ni, ko kawai dan yaga ina hakuri, to wallahi thumma tallahi bazata sabuba, indai ni ce nan hajiya Sahura sai nayi yadda nayi na sa alhaji ya fara kaunar yarana, daga haka ta dauki wayarta tafara lalubo numbern.
*AZZAHARA*
Bayan dohon lokaci da nake zaune a kano, azzahara a yanzu na samu aiki,kuma.na koma jigawa da zama amma da yardar allah zanyi kokarin zuwa kano dik karshen wata, sannan kuma ina mai farincikin sanar dake cewa, ni al'ameen kina raina, azzahara wannan ita ce number ta idan kin samu waya ki kirani, amma idan baki samu ba azzahara ki bari nan da karshen wata zanzo zan taho miki da waya
Bissalam fatan bazakiyi fishi ba kanwata.
Kuka ta fashe dashi, tanayi tana shassheka, kamar tayi hauka, haka takejinta a lokacinta, cikin kuka take fadin"taya zakayi nesa dani yaya tayaya, a lokacin da nake buqatar agajinka a lokacin ka gujeni yaya, ta dade tana rera kuka sannan ta share hawayenta ta dauro alwala.
*_MD_*
Waya yake cikin kwanciyar hankali, cikin muryarsa ta 'yan gayu yace"amma broh har tsawon wane lokaci hakan zata faru, bai bashi amsa ba sai da ya cire rai da samun amsa sannan ya bashi amsa, daga haka sukai sallama.
Alkur' anin hannunsa ya bude ya fara rero karatun alkur'ani mai dadin sauraro, kamar daga sama ya jiyo bude gate, kallon watch yayi din hannunsa yayi sannan ya maida hankali kan kofar, ganin abinda ya gani yasashi zabura yana kokarin fita daga dakin.
A bakin falo ya tsaya, tafe yake yana rangaji yana tafe yana maye, cike da bacin rai ya shake sa, kai wane irin dan iskan yaro ne, sau nawa nake maka magana akan wannan shaye shayen naka, cikin muryar maye yake cewa"dallah ka kyaleni ka barni na sarara, haba dan allah kai wane irin dan sa ido ne wanda ya ke shiga rayuwar da ba a saka dashi ba.
Wani wadataccen mari ya sakar masa, wanda yasashi sakin kara, daidai lokacin hajiya ta fito sai alhaji a bayanta, hajiya ce tace"kai dai wannan yaro anyi mai bakin hali haba kai wai bazaka kyale yarana su sarara ba, dan karamin tsakin yaja, bai magana ba ya tsaya yana kallon daddy, daddy ne yace"wai ke hajiya yausge zaki hankali, ni narasa wannan wane irin jaraba ce, ki kyalesa na dauka bayan SADDAM wannan ne babba, to dik hukuncun daya ga dama ya zartar dan bani da asara akan hakan, hajiyace tace"dan allah ka kyaleni alhaji wannan dai naga yayan hafeez ne ko dan haka bai kamata DAREIB yayiwa AFFAAAAN Haka ba, tsaki DAREIB yaja y sakeshi, cikin bacin rai yace"na sakeshi kuyi yadda zakuyi ai bani kadai nai asara ba ko, idan ya lalace bai rufe bakinsa ba tace"kai ne zaka lalace ba yara na DAREIB ka kiyayeni, kamar yadda ya saba ya haye sama ya bar wajen, daddy ne ya bi bayansa aka bar hajiya da Affan a tsaye.
*FATEEMAH ZAHRA*
Written by
A'ishatu Bint Muhammad
Matar uncle /Queen Waleedah
SARAUNIYAR NAZARI WRITERS
(The Queen)
Dedicated to
Fateemah Y Zakariyyah (Oum Ameerah)
Marubuciyar Ahalin Mu Daya
And Idan So Cuta Ne
*NAZARI WRITERS ASSOCIATION*
ELITE DIAMOND WRITERS
Where diamonds shine, words ignite.
*QUEEN WALEEDAH GRAPHICS DESIGN*
Invitations card
Video invitations
Save the date
Banner
Posters
Flyer
Logo
Mockup
Normal logo
Birthday flyer
And lots more
We Designs we print
Episodes 9&10
Haka daren nan ya gaba ta ga rayuka 3 hajiya sahura, ga kuma DAREIB sai kuma SARAUNIYAR mu wato azzahra.
Hajiya ta rasa ya zatayi da wannan jarabar da alhaji yake mata kullun, bashi da aiki sai son yaran wannan kishiyar ta ta, dan haka ta yanke hukunci, wanda ita kadai tasan ta yadda za ai hakan ta kasance.
Haka wannan rayuka suka kwanta yayin da basu san lokacin da bacci barawo yazo ya sace su ba.
Yau tin sassafe azsqhra ta mike, kana kallonta sukuku da ita, komai cikin sanyi takeyi, kallon yanayin garin tayi ta fara kokarin shiga wanka, sai da ta fito ta shirya sannan ta dauki tallan kununta, bata dade va ya kare da sauri tai breakfast sannan ta yiwa inna sallama ta wuce zuwa waje, bata wani dade ba ta samu napef ta hau sai makaranta.
Tin daga kofar makarantar take zuba sauri, domin tasan ta kusa late, abin kamar hadin baki tana zuwa yana shiga, gashi tasan hukuncin Dr Hassan idan ya shiga ba wanda yake biyo bayansa, dole haka ta hakura ta tattara takardunta ta shiga cikin makaranta.
Tafiya take daidai wajen parking moto ta tsaya tana tinani, bata ankara ba taji wani mugun gudu, wata mota cr kirar jaguar ta shigo a tsiyace, azzahra cike da faduwar gaba ta tsaya domin ta kasa guduwa, wani mahaukacin birki aka taka, ba a dauki wani lokaci ba, mamalakin motar ya fito, abinda kowa ya tsaya yana kallo domin idan da sabo an saba da halin KHALEEL.
Kokarin matsawa take, bata ankara ba taji ya sakar mata tsawa, take jikinta ya fara tsuma, karaso wa yayi ya daga hannu ya zabga mata mari, take wani masifaffen kuka ya kwace mata, ta ras
a ta ina zata fara.
Cijin gadara yace"ke wacece da har zaki tsaya a gaba na, shiru tayi ta kasa bashi amsa Cikin kunar rai yace"ba magana nake miki ba, ni zaki wa shiru, daga rigar sa yayi take ya fito da gun
ya saita akan ta, cikin kakkausar mutya yace "zaki fadamin ko sai na harbeki kowa ya huta.
Murya na rawa tace"wallahi ban sam ka taho ba, idan da nasan ka taho ba zan tsaya a gabanka ba, kuma wallahi tsawa ya daka mata yace"shut up stupid girl, wani kallo ya jefa mata sai a lokacin ya ga tsantsar kyanta, wanda kai da zaka ganta a tsorace take amma kuma kyau tayi a lokacin.
Cike da bakar zuciya ya saka hannu a aljihu, wasu chanji ya mika mata yace "karki kuskura ki kara tsayamin a hanya matsiyaciya kawai, dik wannan abin da yake a tsoraxe take ga wata karkarwa da takeyi tsabar tsoro.
Ganin ya wuce hakan yasa ta dagowa ganin ido tayi, a kanta, da gudu ta fito daga makarantar amma ko ina ta wuce kallonta ake ana mata ihu, ta rasa ta ina zata kubutar da kanta, nafef ta tare ta shiga take suka fara tafiya, sai a lokacin ta samu sukunin yin kuka.
Yau tin 8 DAREIB ya fito parlors daddy yaje suka gaisa yayi masa sallama, sanann ya fita office ya karasa ganin sa da datti yasa akira masa cleaner, manager ne ya fada masa Fateemah bata zo ba, bai damu ba yace"dama nasan bazata zo ba, kawai kasan mene ka nemomin wata, daga haka ya juya yana lumshe kyawawan idanunsa.
Tinani yakeyi shi kadai yace"yess yanzu tana school, daga haka ya mike ya fara duba wasu documents kasancewar yau zasuyi meeting.
Wayarsa xe ke ruri ganin an saka broh yasashi dagawa, har da rissinawa domin gaida shi, dik da ba a gabansa yake ba.
Affaaan ne ya mike tsaye, ji yakeyi kansa kamar ba shi ba, da kyar ya shiga bandaki, ruwa ya watsa ya fito yana dube dube, wardrobe ya bude ya janyo jallabiya yana sakawa, lumshe idanunsa yayi, masha allah kyakkyawan namiji wanda idan da zaka gansa zaka rantse da allah baya shan komai, domin ko nunasa shaye shayen bayayi.
Fitowa yayi yana kallon dining area ganin kowa a zaune yasa shi karasawa yana gaida iyayen nasa, hajiya ce ta amsa, daddy kam banza yayi dashi, murmushin mugunta saro tayi tace"ina nan da kai ko ba ni ba zaka san wacece saro a karo na farko.
Daddy ne yace"affan kai yanzu kana ganin abinda kakeyi ya dace kenan, kai wai wane irin yaro ne wanda bayajin magana, Affaaan nyi wa'azi nayi nasiha amma ba ka daina shan kwaya ba ko, affan wai yaushe zakai hankali ka gane duniya ba matabbata bace.
Sosa kai yayi yace"daddy dan allah kayi hakuri, wallahi nadaina shan dik wani abu, bazan kara ba, daddy ne yace"kai dallah rufemin baki kawai mutimin banza mutumin wofi, mutumin kawai wanda baisan ciwon kansa ba.
Hajiya ce tace"aa alhaji daina zagarmin yaro karya lalace mna, haba alhaji kai baka san bakin uba yana bin da vane, hafeez ne yaja dan karamin tsaki ya mike yace"ni zan wuce school sai na dawo, daddy ne ya bisa da kallo yace"wace school kuma hafeez, am daddy dama raka Faruq zanyi ne, daddy ne yace"wallahi karna kuskura naga ka aikata wannan kuskuren ka kama hanya ka wuce company idan ba haka ba na sassaba maka kamanni, yasan halin daddyn qsu, dab haka ya wuce yana turo masa baki, cikin zafin rai yace"sahura look at this kamar ni zai na wa hakan ko.
Hajiya kallon ko ajikinta ta bisa dashi tace"amma ai kai ka siya koma menene ko, ni ina ruwana, cikin zafin rai yace"ke sahura ba fa tsoranki nakeyi ba, karki manta nine mijin bake ba dan haka ki iya bakinki tin kafin ya janyo miki masifa.
FATEEMAH ZAHRA
**Azzahra**
Written by
Queen Waleedah
Matar Uncle
Shatu Graphics
ZINARIYAR NAZARI WRITERS ASSOCIATION
ELITE DIAMOND WRITERS
Dedicated to
Oum ameerah
11-12
Da gudu ta karaso amma abin mamaki ganin gidan tayi a rufe, da mamaki ta kalli lock din jiki, makotan gidan ta shiga da sallama a bakinta, matar da take tsaye ne ta amsa da alaikum salam, azzahra ce tace"ina wuni ina gajiya, da sakin fuska matar ta amsa.
Azzahra ce tace"maman anas dama nace inna ko ta kawo mukulli nan, matar ce tace
eaa ta kawo dazun nan tace zataje gidan kawarta amma bazata dade ba, karasawa tayi ta amsa sannan tace
nagode aunty sai anjima, fita tayi.
A kofar gidan ta tsaya tana kokarin bude padlock din kofar, kamar daga sama taji ana kwala mata kira, wani dattijo ne ya tsaya kusa da ita yace"ina inna a hankali tace"nima bansan inda ta tafi amma acewarta wai gidan kawarta ta tafi, kallonta yayi yace"idan ta dawo ki fada mata cewa gobe nan ta tabbatar ta bani mukullin domin iya gobe ne, idan ba haka ba wallahi sai na kaita ga hukuma.