Sashe 24
Fateemah Zahra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita ammah ta kalleta tace"zahra, ajiye pad din tayi ta dago ta kalleta tace"na'am ammah,sai kuma tayi shiru, can dai tayi kokarin fadin kina da masaniyar hada aurenki dana nuradden ne, da sauri ta dago tana girgiza kai take idanunta suka ciko da hawaye,ammah ce tace"kwantar da hankalinki shalele dama nasan kina da wanda kikeso ko,to wanene, cike da jin kunya tace"ammah al'ameen ne, yana ina yanzu tambayar da ammah ta kara mata kenan,bansan inda yake ba.
Furzar da iska tayi sannan ta kalli sajida tace"zahra nuradden Yaron kirki ne nasan zai kula dake, kuma gashi dan uwanki ne, lumshe idanu tayi hadi da sunkuyar da kai tace"dik abinda kukace ammah shi zanyi ni bani da wani abin fada, tashi ammah tayi sannan tace"allah yayi miki albarka.
Tana fita ta saka kuka, tabbas al'ameen shi ne wanda ya dace taso ba papa ba, amma bata da wani zabi wamda ya huce cewa tabi umarnin ammah, tsawon shekaru basu ta6a magana ba,dan haka dole na auri wamda ammah takeso ba wanda ni nakeso ba cigaba tayi da kukan.
Ummulkhair ce ta fito gaba daya gidan ji tayi dik ya gundureta,dakin mah ta tafi a zaune ta tarar da ita tana jan carbi, cike da shagwaba ta taho tana fadin"mah kiyiwa su mannal magana gaskia su dawo ni gidan nan ya isheni gaskia, dariya mah tayi sannan tace"ki gode allah aure zakiyi dan haka can ki karata kuma bazasu dawo ba, fuskar nan ba dariya ta fara kokarin kiran mannal.
Mannal na dakin su amrah a zaune mannal taji kira, ganin sunan khair yasata zuburo baki sannan ta daga wayar tana furta"hello aunty, khair cike da fada tace"eaa kunje kun shantake a abuja ko nagaya muku birthday na saura kwana 3 amma kunki dawowa ko.
Mannal cikin lallashi da dariya tace"kwantar da hankali aunty ai kawai ku taho nan domin ke kinga yadda aka kawata miki event dinda za ai wannan shagali gaskia daddy ya kashe kudi, zaro ido khair tayi tace"dan allah mannal ce tace"to shikenan gasunan ki tambayesu kiji, kafin tayi magana sun hada baki da fadin aunty ki taho abuja anan za ai shagalin kuma dahh a yazo dazu.
*FATEEMAH ZAHRA*
_Azzahra_
A'ishatu Bint Muhammad
******************
Queen Waleedah
No:-08067574868
Page 65&66
Tin daga kofar falon suka saka ihu hadi da shewa, turus sukayi bayan sun shigo un tarar da nuradden dayake zaune jin ihun su yasasu mikewa ransa a hade, kowa taitayin jikinsa ya shiga suka fara zazzare idanu, amrah ce tai kokarin guduwa, da sauri ya dakatar da su da fadin"wallahi dik wands ya sake ya motsa daga nan sai na 6ata masa rai,dole suka tsaya, da farko yaso ya kyalesu amma sai ya fasa, tashi yayi baya da kamar minti w ya fito tare da jefa musu key yace"ku gyaramin bangarena, sanann ya haura sama domin ya hangesu ta sama.
Fitowa sukayi amrah ce tace"wai shi yay nuradden shikenan abinda zai mana kenan shi fa dama ba damar yana gida to mutum bazai sakata ya wala ba, haba ni nagaji da wannan jarabar.
Sajida ce ta fito ranta fess domin yanzu itama so take kawai ta farantawa ammah rai, tinda har tanaso dole itama taso, hango su tayi suna tafiya rana nan a hade, kallonsu tayi sai kuma ta saka dariya, cike da bacin rai suka kalleta, ummieh ce ta kasa hakuri tace"wallahi sajids kibi a hankali dan allah idan na kamaki sai rankin ya baci.
Tsagaitawa tayi da dariyar ganin sun kule tace"shijenan yanzu me ya faru, waya tabo 6stars a gidan nan ne,dan karamin tsaki amrah taja tace"wa kika sani idan ba yah nuradden ba, shi dole sai dai idan yana gida bazska sakata ka wsla ba,sajida ce tace"koma menene dai muje inda zakuje din tafiya sukayi.
Bayan tafiyarsu ne da kamar minti 5 nuradden ya fito
yabi bayansu, abinda yayi tsammani ya gani domin sajida ce zaune ta harde kafa sai danna waya take, ba tare da saninta ba yayi tayi mata hoto, ganin ba kowa a falon ne yasa shi karasowa hadi da jan hannunta zuwa private part, cike da bala'i amma ganin fuskar sa yasata dole yin shiru.
A tsaye ya tsaya dab da ita, saurin dauke kai tayi amma shi sam bai matsa daga inda yake ba,sunkuyar da kanta tayi a kasa tana kallon kasa, cike da kunya a fuskarta, wata sanyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke sannan ya kalleta yace"Bintu saurin dago kai tayi domin gaba daya ji tayi jikinta ya mutu yayi sanyi,wani murmushi ya sakarmata, jin motsi a kusa da wajen yasa shi janta zuwa bayan curtains din dakin.
Kici kicin kwacewa take amma sam yaki sakinta,jin ana kiranta ne yasata zata amsa amma tai kokarin amsawa,saurin saka hannu yayi ya rufe mata baki, cike da kokawa ta fara kokarin cire hannunsa.
Cikin kuka tace"ni ka sakeni ni ka kyaleni Papa wallahi zan fadawa ammah, zaro ido yayi yace"ammah kuma shikenan zan sakeki, amma dan allah sajida ki tallafawa zuciyata ki amince da soyayyata.
Dan karamin tsaki taja sai kuma hawaye sannan tace"yaya koma dai menene ai kafada kuma kowa ya sani ba shikenan nima umarnin ammah zanbi, amma nidai ka sakeni na tafi, nuradden a hankali ya saketa domin yaga idan ya biye mata sai dai su kwana amma badai tace tana sonsa ba.
Tana fitowa tai kicibis da hannah da idanu ta bita da kallo sai kuma tace"ke kuma daga ina shiru tayi sai kuma wayarta dake ruri, tana kallon kiran amma bata daga ba, har sai da ya jera 3,sai da suka gama sanann kowa ya watse kasancewar dare yayi.
Tana falo ita da noor suna wasansu, yayin da mammah na dakinta tana wuridi,bataji motsi ba sai kamshi turaren daya gauraye dakin, saurin dagowa tayi anan ta kallesa har ya jingina da bango, da alama ya dade da shigowa,kallonta yake domin yau din ma ba dankwalin akanta yayin da kalabar kanta ta zubo zuwa kasa.
Saurin guduwa take a hankali yace"sajidah amma ina shiru da gudu ta ruga zuwa daki, kansa ya rike yace"ni narasa wannan lamari, safina ce ta fito tana waya da anwar ganin yaya yasata katsewa hade ds gaisuwa sannan ya zauna yana danna wayarsa.
A kalla zai dauki kusan awa1 amma ko da wasa bata fito ba, sai noor da yake gefe yana wasa da pad dinsa,haka ya zauna daga karshe ya tashi ya tafi domin wayarma anan ta barta,bare ma har ya kirata.
Hannu yasa ya dauki sannan ya dauki noor ya wuce zuwa part din su, yana fita daddy na shigowa falon,direct dakin ammah ya wuce, a zaune ya ganta da carbi a hannunta tana wuridi, ganin ya shigo yasa tayi addu'a ta shafa.
Ammah ce tace"sannu da dawowa, amsawa yayi cikin sakin fuska sannan y akalleta, a cikin kwanakin nan ta kara kyau matuka, toilet ya shige bayan ya fito ne ya zauna yana kallon khadija, cike da murmushi ammah tace"alhaji dama inaso ne muyi magana dakai a game da sabrah da kuma faruq, dan allah Alhaji kayi hakuri ka fito da sabrah daga gidan gyaran halin can, shi kuma faruq, ransa a amatukar 6ace ya mike bai mata magana ba ya bar dakin.
Ammah batai kasa a gwiwa ba ta mike tabi bayansa, a dakin sa ta tarar da shi a zaune ya rike kai, karasawa tayi ta dafasa sannan ta dago ta kallesa shima ya kalleta, sai kuma yace"khadija bazan iya fito da sabra ba, saboda ita ta aikata komai, yanzu idan nace zan fito da ita komai lalacewa zaiyi kuma yanzu sai ace banyi adalci ba, ace dan ina da kudi ko kuma dai wani abin dan haka tai yadda zatayi.
Ammah ce tace"shi kuma faruq din fa, yana lagos wajen wani abokina yana aiki a wajensa, sannan kuma yana zywa asibiti karbar magunguna dik bayan wata 1 dan haka na gama da wannan maganar.
Mikewa yayi ya huce kusa da gado ya zauna ya kalleta yace"namanta khadija mun gama magana da hafeez akan auren zahra da nuradden, za a hado lefen ta dana safina sai kuma na ummulkairi da ke abuja, da murmushi a face dinta tace"to allah yasanya alkhairi, daddy ne yace"ameen sannan gobe zamu wuce kano sai ki shirya, cike da farinciki ta mike hadi da zuwa ta rungume mijinta.
Zahra ce ta fito sai dube dube take, amma wayam ba noor ba waya, dakin ammah taje amma ba kowa dole ta fiti ta nufi falon su amrah, anan ma bata gansa dole ta nufi falon ummieh anan ta tarar da safina a zaune da ummy suna hirarsu, tana zuwa wajensu tace"eaa sai dai kuzo kuyi ta hira ni kuma ku barni acan ni kadai ko, ummi ce tace"ba wani ke kadai bayan mun barki da noor, batai magana ba ta haura sama wajen su mannal.
Turus tayi ganin suna hada akwati, zuwa tayi wajensu ta zauna tana kallonsu cike da tuhuma, hanna ce tace"yo mikike kallo ne hutun ma ya kare zamu koma gida ne, saurin kallon mannal tayi idanu fal da hawaye, ganin da gaske ne yasata fashewa da kukan da take boyewa, dikansu suma kukan suka saka an rasa mai lallashin wani a cikinsu.
Ammah jin shiru sajida bata shigo ba yasata tambayar safina, safina ce tace"suna bangaren ummieh ita dasu mannal, ammah ce tace"munyi magana da mahaifinku,zuwa nan da wani satin zamuje mu duka domin muganta, kuma insha allahu zai yi iya bakin kokarinsa wajen fito da ita.
Safina cike da murna da zumudi tace"ameen yah allah ammah nagode sosai allah ya saka da alkhairi tabbas kin cancanci yabo, dik da abinda mahaifiyarmu tayi miki amma baki dauki zafi da mu ba.