Sashe 87
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke afalo marshall da *hanna* yayinda yaran dukansu sunyi baccii, kwance take ajikinsa, saurin d'agowa marshall yayi cikin farinciki yana cewa cutie yanaga kamar ciki kike dashi?" ciki kuma? Tafad'a sannnan taturo baki tace, Habadaii honey kayimun fatan sauk'ii mana, ai fatan saukinda zanyi miki kenan, tabb nikam hud'u sun ishenii, hudu fahh? aii saikinyii sha biyu." shabiyu faa kace! Sai kace kaza, tabb, au haka kikace koh toh zamu ganii,"
Sai mu gani tafad'a hadeda daukan pillow na gujera tana maka masa, riqe filon yayi cikin wata irin murya yace," u knw wat cwrtheart?" girgiza masa kai tayi, cikin wata irin siiga yace," i forget to say that i love you yesterday cwrthear, and now i love you, inasonki irin sossai dinnan faa, love you muchest more tafad'a tanayi masa plash kiss akan lips dinsa," sannna. Tazare pillow d'inta taci gaba da dukansa ahankali yana karewa yana dariya."
~Hanna and marshall lives a happly ever after~."
Alhmdllhy all possible things done with succes."
Anan nakawo karshen wannna labari nawa na *hanna* da Abdullahii sai kunjini daukeda sabon littafina na *husna* ........😜saidai kunjii labarin."
Yanzu dai *hanna* da marshalł sunhuta zainab bawa ma tahuta, reader's kuma kun huta."
Am gonna miss yhou marshall and *hanna*😭
Takuce mai k'aunarku mai k'aunar sanyaku cikin farin ciki zeeiiyybawa❤😍
Ur's
Z33iiyyb3rw3r
مشا الله
[25/10, 01:50] Zaynab M Bawa Fbk: *BIBIYATA AKEYI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*
_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_
_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_
```Wannan shafin sadaukarwane ga duk wani mai karanta BIBIYATA AKEYI dakuma fan d'in buk d'in kai koda ace baka karantawa ko sunan littafinne yayi maka dad'i nasadaukar da wannan littafi gareka." kusani kune abun alfaharina."```
*
*continuation of page 99*
Bacin raii sosai labba tashiga, dan rashin samun visa da batayi ba, har sai nanda kwanan biyu," gashi tayi fushi bazata k'ara kiran kowa ba, saidai kawai su ganta." haka kuwa akayi dan share kowanne daga cikinsu tayi bata k'ara kiransu ba, tazauna zaman jiran visa."
Bayan su *hanna* karima da labba sun koma gidane aka shiga jajjaba abubuwanda suka faru, sukuwa karima abida rauda twince da kabir, ransu yayi dad'i kasancewar, ayau an hukunta masu laipy, iyayenta kuwa sai dai suyita binsu da addu'a sannan suroqa musu gafara awajan ubangijinsu."
Ranarda yamma danginsu karima suka iso kar6ansu, dan dama ansanarda su cewa yaarn suna raye."
Koda sukazo kamar yadda akayi zato sun bukaci da abasu yaran," bbu wanda yak'i musu hakan dan dama sukeda ikon riqesu, sai dai ran mama kamar wuta takejin sa, tarigada tasaba, da yaran jitakeyi kamar ita ta haifesu,"
Hakanne tafaru wajen yaran, sa6anin karima, da abun bai mata ciwo sosai, tunda ta tabbata ba dad'ewa zata k'arayi agabansu ba, hasalima ita tafiso daga anzo tambayar auranta abayar, mahaifanta ba'araye suke ba, tasan bawani dad'in zaman gaban dangin nata zatayi ba, kasancewar ba shakuwa sosai sukayiba."
Abin tausayin kannenta tafiji suna wanda dole sai sunzo sunkoyi saboda su."
Godiya sukayiwa su mama sosai ta fatan k'ulla zumuncin da bazai rabu ba." suna kuka haka aka tatttarasu aka tafii dasu."
Najeeb ne zaune da takarda a hannunsa yarasa farin ciki zaiyi kokuma akasin haka, da farko dai farin ciki ne, na abunda yakeso zai samu, amma kuma damuwarsq d'aya itace, bai santaba baikuma san wacece itaba, ko sau d'aya bata ta6a tsayawa ta saurareshi ba."
Amma kuma yanada yak'inin yarinya ce mai tarbiyya, kuma yanada tabbacin tanada alaqa da *hanna* dan haka kawai bazata zo gidansu tazauna ba."
Kumada tatashi bashi adreshi akano ne, kuma bataso yawuce nan da kwana biyu." miqewa yayi sannna yace da zafi-zafi ake dukan karfe." shashin mahaifinsa yanufa koda ya shiga da sallam akishin gide yasameshi."
Bayan ya gaidashi kai tsaye yasanr da mahaifinsa abunda ke tafe dashi, dan shi yanzu gaskiya baya shakkan akan abunda yakeso, rasa *hanna* dayayi yatabbat yayi asara babba yanzu kuma gashi Allah yacanja masa da alhairii, bazaiyi sake yarasa wannan bama,"
Ga mamakinsa murmushi mahaifinsa yayi sannan yace,"
Yanzu barina sanarda en uwana in sha Allah zuwa gobe za'aje kajii." d'aga kai yayi sannan yafita yana godiya, dakin mahaifiyarsa yaje yasanarda ita, itama tayi murna sosai."
Washe gari kuwa iyayen najeeb suka d'auki Hanyar kano," dafarko gidan mai martaba suka fara sauka, dan nan takwatanta masa, hannu bibbiyu mai martaba yakar6esu, nan yasa akayi musu jagora har Zuwa danginta, anan aka dai-dai ta komai dake sukkaninsu y'ay'an mutuncine aka bada sadaki awajen dama da goron tambayarsu sukazo, da kayan nagani inaso, ran ne kawai ba'a tsayarba sai daga baya."
Jin haka washe garii najeeb yataso yazoshi tad'an sake masa alokacin sabo yad'an shiga tsakaninsu."
Bai boye mata komaiba gameda soyayyarsa da *hanna* , eyeyer tausyi yabata ta jajanta masa, murmushi yayi Sannan yace, yanzukam bagashi Allah yacanjamun dakeba," kuma duk tq dalilinta Allah yabiyata, dole mugode mata." alokacinne takeasanar dashi cewa ai ta haihu sannan kuma tadwo, kafin najeeb yatafii sanda yaje yaga *hanna* da baby, gafararta ya nema akan magan ganunda yayi mata, bata nuna damuwa ba tace masa bbu komai, nan yasanr da ita tsakaninsa da karima, fatan alkhairii tamasu, sannan marshall yazo shima suka gaisa, sannan yatafii."
Yaya jalal ne ya iso dan dawowarsa kenan daga tafiya aikuwa bai zarce ko inaba sai gidan *hanna*
Sosqi *hanna* tayi murnar ganinsa, nan yake sanarda ita cewa, aii yakira amaiira yafad'a mata tananan zuwa gobe, kuma goben yakasance suna."
Murna tayi kasancewar ta dad'e bata gantaba, dawowarta kuma takirata baishiga ba."
Sai ranara suna kafinnna labba ta iso da sassafe su yaya hajjah ma duk sunzo, amira itama ta iso, lallai wannan suna yaga dangii dayawa," kasancwar an had'a sunan da walimar dawowar *hanna*
Ba'ayi almu bazzarancii ba, hasalima masu karamin karfi akabi anata bawa sadakaa dakuma mabuk'ata yaro yaga gata sosai yayinda yacii sunan maddiibo."
Su hafsa da hameeda kasancewar kowa ankaita gidan mijinta suma duk sunzo." akwati biyu najeeb ya aiko karima dashi d'aya na baby d'aya na mamansa." yaya jalal ma ba'a barshi abaya ba, shima haka yajido kaya, shikam marshall ba'a zancensa, kasancewar irin kayan dayayi idan yafitar dashi adangi zai zama abun magana shiyasa ya ajiyeshi agidansu, duk ranarda tadwo shashinsa saita samesu." ummii kuwa da mai martaba idan kagansu kamar alokacinne aka farayi musu jika," koda yake aii wannan ne nasu shine suekda iko dashi sauran duka na arone😜."
Kaii tun ina irga kayanda y'an `` *`BIBIYATA AKEYI FAN```* sukayi har nagagara nadaina, dan sunyii kokari, haka *ZAINAB BAWA NOVELS* ma dana facebook dana whataapp duk sunyii bajinta Dan ba'a barsu abaya ba."
Duk wannan biki da akeyi kilishi ko sau d'aya bata leqo ba, kuma bbu wanda yadamuu da hakan y'ay'anta kam komai dasu akeyi awajan."
Washe garin suna da sassafe saiga danginsu karima nan, hassana da husaina sunki zama duk yadda akayi sunqi bbu irin lallashin da ba'ayi musu ba dakuma gatan da ba'a nuna musu ba." amma abun yacii tura."
Daga bayama sai d'aya tadauki zazza6i sannan itama d'ayar takama ala dole aka dawo dasu wajan mama, hakan kuwa yayi mata dad'i."
Dan itama washe garin suna tatafi itada hassana da husaina taso abata *hanna* sutafii amma kunya tahanata tambaya haka tatafi batareda tatambaya ba."
Aikuwa kilishi ganin har kwana uku da fad'in boka bbu abunda yasameta yasakata, ishishishrewa tace dama karya yakeyi."
takira hajiya hadiza tamata tastas."
*BAYAN KWANA BIYU*
Kilishi na zaune ad'aki jitakeyi gabaki d'aya d'akin yafara juya mata."
Rasa yadda zata saka kanta tayi nan danan ta yanki jiki tafad'i bayan ta farfad'o bata sake sanin yadda kanta yake ba," ssai wani irin surutai da takeyi, wanda bazaka fahinmci nai take fad'i ba, ahaka y'ay'anta sukazo suka sameta, mai martaba suka aika aka kira, koda yazo sai bakinta ya bud'e duk wani abunda tayiwa *hanna* sanda tafad'a ran mai martaba abace yafice yabar da'in batareda ya furta ko kalma d'aya ba."
To be continued
Ur's z33iiyyb3rw3r
[25/10, 01:54] Zaynab M Bawa Fbk: *BIBIYATA AKEYI*

مشا الله لقد انتهت
*NOTE* ```banyi wannan littafin nawa dan cin zarafin wani ko wata ba, daga fara littafina zuwa yanzu plz inda akwai wanda na ta6a 6atawa raii ya yafeni,انا اسيف dan adam ajiiziineh, akwai lokuta dayawa da zaka 6atawa mutum kai batareda kasani ba."
Nayi wannan rubutune dan fad'akarwa badan munanawa wani ba, Allah ina roqonka kasaka sak'ondaa nakeson isarwa ya isaga bayinka, Ya Allah ina roqonka kuskurenda nayi wajan wannan rubutu nawa ya Allah ka yafemun,اغفرلي ياربي ya hayyu ya kayyum ya zill jalalu wal ikram.```
*GODIYA*
_Godiya ta gareki ta dabance *my Hajja* fatana Allah yabarmu tare, yaraya mana ihsan_انتي كل شيء
_Godiya gareki gwanata *Ayusher* hakika kin bani karfin guiwa sosai ina godiya ga hakan Allah yaraya mana husna da little baby انا سعدان بي لقاء اليك_
_Godiya gareki kawar arziki *Asmy b aliyu* ina matuk'ar k'aunarki_انتي صديقتي الحميم.
_Godiya gareki *pherty zarah* danuna soyayyarki gareni da kulawa شكران اكتر."_
_Godiya gareki sadnaf شكران اليك *Sadnaf* Allah yaraya mana affan da ikram."_
_Godiya gareki antyna tafii takowa *an2y rash* Karfafa guiwarki gareni ta dabance hakama soyayyyarki ta dabance_."انتي كل شيء
*JINJINA*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*
Ayushert muh'd
Hajja ceh
Asmy b Aliyu
Pherty zarah
Kai da duk wani wanda yake cikin gidan haske ina sonku sosai." Allah yabarmu tare Amin." احبكم كثران.
*REAL HAUSA FULANI WRITTERS*
*Sadnaf* jinjina gareki
*REAL HAUSA FULANI WRITTERS*
*Rahiinat mahmoudou* Ahalin yanzu kintashi daga matsayin k'awa kin dawo er uwa gareni. اختي"
*KAINUWA WRITTERS ASSOCIATION*
*Anty fauzah er amana* nayi farin ciki sosai da nuna kulawarki gareni." ina alfahari da hakan."
*DA BAZARMU WRITTERS ASSOCIATION*
*MUNIIRAT* kawar arzikin ba munyi missing naki kiyi ki dawo fa."لقد ءاشتقيتا عليك كثران
*BIBIYATA AKEYI FANS*
gaisuwarku ta dabance, ahalin yanzu kunzama jinin jikina ban had'aku da kowa." انا احبكم كثرن
*HAJJACE NOVELS GROUP*
*ZAYNAB BAWA NOVELS*
*ASMY B ALIYU NOVELS*
*PHERTY NOVELS*
*HAUWA SARKI NOVELS*
*MAMAN USMAN NOVELS*
*DA DUK WASU GROUP DIN DA NAKE CIKI INA ALFAHARI DAKU*
الحمدلله