← Book details Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 87

Sashe 47

Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

=============== wannan rana takasance ranar da mutane dayawa bazasu manceta ba, wasu takasance musu ranar farinciki wasu kuma takasance na bak'in ciki."
Ranar intisar kwana tayi bata runtsa ba tsabar bak'in ciki da kishi. "
MG kuwa shima hakane takasance anasa wajan amma shi saba'anin haka,"
Tsantsar farinciki da nishad'ii yake ciki kokad'an baisamu bacci ba sai 3:30 yana nafil fili na yiwa Allah godiya, nacika masa burinsa."
Sai 3:30 yasamu ya kwanta bacci yayi wanda rabonsa da bacci mai da d'in haka shekara goma tunda yad'aura idonsa akan *hanna* ko kuma ince bai taba bacci mai nishad'in haka ba. "
Sanda yamakara asallah, sai 6:00am kafinnan yafarka yayi sallah duk da haka bawqi baccin ya isheshi bane yana idarda sallah ya kwanta bacci."
Dan jinsa yakeyi fayau Kamar wanda aka d'auke masa nauyii. "
Itakuwa *hanna* anata wajen bazaka iya bambamce farinciki take cikiba ko saba'anin haka, amma dai tana cikin kewar mahaifanta na gaske,"
Dakyar bacci yad'auketa."
Wajan minister kuwa da hajiya sadiya kwana sukayi nafil fili, sunata zuba ido suga abinda zai biyo baya amma shiru har garii ya waye bbu wanda ya runtsa."
Sai karima da sun isa gidan tasa, yan kannenta dasuke bacci agaba kuka kawai takeyi, "
Ahaka takwana bata ko runtsa ba,"
Ahaka abida ma ta kwana tana kallon yayarta, batasan mai yakeyi damunta ba, "
Tatambayeta iya tambaya amma bbu amsa haka tazauna tazuba mata ido."
Kawai suka kwana bbu bacci. "

Iya sauka anyiwa Su *hanna* sauka, da safe abincii kala kala aka kawo musu na karyawa."
Sai 9 MG yatshi
Haka kawai yaji yanson kallon *hanna* kiran labba yayi ta dauka, gaidashi tayi ya amsa kawai sayya fara kame kame, "
Can kuma yadake yace,"
Inason ganinta ne Inason zan mata magana, "
Dariya labba ta kumshe tace yaya yareema waye ita kuma," tsaki yaja yace *hanna* adak'ile, "
Yaya kakira wayanta mana."
Bazan kiraba yace atakaice, Ki kawota ina garden ta baya kufito ta k'ofar baya."
Yana fad'in haka ya katse wayar, "
Ad'aki tasamu *hanna* . Nazaune abakin gado sungama waya da mama kenan,"
Kamo hannunta tayi tace zo kiji, "
Injii mene?" *hanna* tatambaya bata jira amsar taba tacigaba da janta, "
Wata k'ofa ta bud'e acewar *hanna* wannan k'ofar d'aki ne amma kawai taga, shuke shuke awajan,"
Abinda *hanna* ke matuk'ar so yasq bata kara tambayar ina zasu ba tabita. "
Ganinsa yana nufosu yasa labba juyawa,"
Ita *hanna* batasanna tajuya ba, "
Ya iso ya dad'e abayanta batasanma yazo ba,"
Kawai jitayi ankamo waist d'inta harta dakar kare zata kwala ihu yajuyo da ita suka kalli juna,"
Armless shirt ne ajikinza sai 3quater na army,"
Runtse idanuwanta tayi Ganinsa da singlet abin ba k'aramun dariya yabashi ba yanda ta tamke idanuwanta Kamar taga dodo."
K'akarin kwacewa tafarayi, "
Amma takasa saima k'ara matseta dayayi Kamar zatayi kuma tace,"
Dan Allah kasakenii bbu musu yasaketa,"
Taja da baya Sannan tace ina kwana, "
Bai amsaba sai da ya zauna awata kujera dake wajen yace zoki zauna bbu musu tazo ta zauna,"
Kwanciya yayi akan cinyoyinta ya lumshe idanuwansa Kamar mai yin bacci. "
Ad'arare take amma ganin ya rufe idanuwansa hakan bai hanata kare masa kallo ba."
Kallonsa takeyi sosai wanda ita kanta batasan ta shagala akallonsa hakaba. "
Aranta tana jinjina kyau irinna MG, tasan duk da cewa ita d'iya macece amma kyawunta ko k'ofar nasa bai kamaba."
Ayadda take kallon labba tafito suffar larabawa sakk amma MG yafita kyau. "
Ta shagala akallonsa muryarsa yadwo da ita Daga tunajinta jin yanacewa,"
Sweery kinsan mene? "
Dubanta takai gun fuskar sa haryanzu still arufe,"
Girgiza Kai tayi tace A'a,"
Gyara zaman kansa yayi akan cinyarta yace, "
Cinyanki na da dad'in kwanciya jinakeyi Kamar nakoma bacci akai."
Gabaki d'aya maganarsa kunya tabata sai ta kasa amsa masa tace umm kawai, "
Nayi bacci?" ya tambaya, "
Umm Ta k'ara cewa,"
Kusan 10 minute kowa yayi shiru, ganin Kamar yayi bacci yasa tafara wasa da gashin kansa wanda gashin yadade yana burgeta, "
Idonsa biyu jin yanda take wasa da gashin kansa Kamar susa yakejii,"
D'aga hannunta tayi ta kalli face d'insa still arufe tace bacci, "
Tukunna yace,"
Nan kunya takamata duk atunanin ta yayi bacci ne. "
Tashi yayi yazauna."
Ta kalleshi tace kaga za'ayita nemana bari na tafii,"
Yi yayi kamar baiji ba Sanda tasake maiamaitawa, Sannan yace Dan wa aka kawoki gudannan? "
Shiru tayi Kamar batajii ba, yace ashe bakison tafiya tunda bazaki amsa tambayata ba."
Cikin jin kunya tace Kai, yace toh idan suka tambayeki yanda kike saikice musu ankawoki wajan wanda kike gidan dashi ne."
Sake baki tayi tana kallonsa, "
Rufe bakin yace mata ta juya ta rufeeshi kiriff, had'eda turo bakinta juyo da ita yayi yace mani kike turawa baki?"
Tuno ranar daya balle mata baki tayi yasa tayi saurin Girgiza Kai. "
Ahaka suka zauna kusan 1hour bawani tad'in kirki sukeyi ba amma kuma kowannensu najin dad''in zamansu ahaka."
Tashi yayi yace Tashi in rakaki y'ar dad'ii miji anzo wajen miji anmanta da mutane najira, "
Shiru tayi bata bashi amsaba Dan tasan magana yake nema."
Har sunzo bakin k'ofar tasakai tana niyar shiga yace baki jiba, "
Juyowa tayi da niyyar jin mai zai fad'a mata kawai saijin bakinta tayi acikin nasa."
Kissing d'inta yafarayi, duk yanda taso kokuwar kwacewa abun ya faskara. " Dan kanta takahura tabarshi, Sanda yakusan 10 minute kafin yasaketa."
Yana saketa da gudu tashige kofan,"
Yafii 5 minute kafin ya Iya jan jikinsa yabar wajan. "
Itakuwa kasa shiga mutane tayi dan ganii takeyi kowa yaganta yasan maiyafaruu."

K'arfe 4 kowa yagama shirin bud'ar Kai. "
Nan aka fara gudanar da biki,"
Banda algaitu da kalangu bbu abinda yake tashi a fadahh," *hanna* tasha alkyabba mai tsadar gaske sai MG shima Tashi shigar tasarauta ne, "
Ahaka akayi budar Kai aka goma ango yabud'e kan maryar sa."

To be continued

Ur's

*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

*Ka/kiyi aikin kirki domin duniya ba matabbata bane*

*Ka/ki guji hassada domin hassada kan Iya kawo gaba tsakanin al umma, Sannan hassada na cinye ayyuka.*

*Ka/Ki guji shiga hakkin mutane, domin hakan zai Kai ki/Ka ga halaka.*

*Yiwa dan uwanka kyakkyawan zato, " domin hakan na Iya sawa kaima wataran amaka kyakkyawan zato*

*Nasiha ce*

================

_*Sawwama kawwama* ina tayaki farincikin kammala buk d'inki na *bani nayi kaina ba* Allah yabamu damar amfanu da abin alkhairyy dake cikinsa."_
_Muna jiran sabon buk Allah yataimaka_

Page 61
Chapter 47 · 0% Book details