Sashe 83
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata irin fad'u Waar gaba Marshall yajii,yayainda kilishi ke Kira masa yaro da shege, jiyake Jamar yatashi ya shake ta, na shegnta masa yaro da tayi, amma Kuma bazai iya aikata hakan Ba hasalima ko iya buda baki ya fad'a Mata Wata magana bazai iya ba, kasancewar yadda yake daukanta matsayin mahaifiya, take yajii wani irin zafii cikin ransa, nan da nan idanuwansa suka kada sukayi jajir, ganin haka yasa Mai martaba yayi saurin katseta da tsawa yana Fadin kada ki kuskura nakara jin haka abakinki kilishi, ranki zai mummunan bacii, zan dauki mataki Akan hakan idan kika kara" kuka tasaka, tana fad'in aii wato nii duk abunda, akamun, sai nayi shiru nakasa daukan mataki kenan?" ayau ko wace uwa akayiwa abunda akamun dole ranta ya6aci, amma ni kenan bazanyii magana ba, kasancewar d'an soo ne ya aikata laipy, nikuma nawa ko ohow, har indai kaga abunda yayi yayi dai-dai shikenan, muje zuwa dani kuke zancen" tasaka Kai tafuce batare da wani yak'ara tanka mata ba, Mai martaba yabita da kallon Al'ajabi jikinsa duk yabii, yayi sanyii, shakku bbu kilishi anyi mata ba dai-dai ba,amma wasu maganganun da take fad'i suna wuce mizani, sukansa mutum shakku akanta, wata zuciyar ne tace masa hava Kai kuwa bawan Allah kokaine aka maka abunda aka mata ranka zai 6aci, dole wasu irin magan ganu zasuyita futowa abakinta sakamokon bacin raii, ranarda ta aurar da d'iya amata Saki uku, girgiza Kai yayi yana nanata inna lillahi wa'inna ilaihii raj'un acikin zuciyarsa, afili kuma yace Allah yakyauta yakare nagaba, da Dakyar Marshall ya amsa da amin dan duk yajii Ransa yabi ya6aci" mai martaba ne yamaida kallonsa kan jaririn dake hannunsa da murmushi dauke afuskarsa yace, ma sha Allah, Abdallah yaron nan du-du Kama dakai yakeyi, murmushin shima Marshall yayi najin dadin ance yaronsa yana kamadashi, Allah yaraya mai martaba yace, Marshall ya amsa da amin."Mai martaba ya miqa masa yaron sannan yace maza kaishi wajen mahaifiyarsa Dan naga yaron yanada bukatar hakan, sannnan kasanrda su cewa inason magana dasu gobe da hantsi kowa ya hallaro shahina, bbu musu marshall yakarbi yaron daga wajen mai martaba sannan ya amsa da toh Abba, sannan yayiwa mai martaba sallama yafice, bin bayansa Mai martaba yayi da kallo sannan yace Allah yatashemu" ahankali yafad'i hakan bawai dan yayi zaton zaijishiba, ajiyar zuciya yasauke bayan yasauke idonsa daga kan kofa, yanason yaronsa gabaki daya, baison yimasa fada, amma kuma ayau dolece tasa yamasa dan yayi masa abunda baijii dad'ii ba, dole ne tasa ya nuna masa bacin ransa, d'an tsaki yaja sannan yace yarima baka kyauta munba" yanzu da d'an uwana yanada raii, kai wannan abun ad'iyarsa, Allah kadai yasan abunda haakan zai haifar.".
Marshall shahinsa yawuce ra yaron don bayajin zai iya kai yaron wajen mahaifiyarsa, awannan lokacin, kai tsaye shsahin sa ya wuce," ajiye yaron yayi kan gado,bai barshi ba sanda ya tabbatar ya shafeshi da addu'oii , sannan yatashi, wanka yafarayii, yanajin wani irin farinciki, jiyakeyi kamar mafarki gashi ga *hanna*, duk da cewa halin yanzu ba'a tare suke ba, amma yasan aduk lokacin da yake bukatar ganinta sai samu, sauri-sauri yayi ya fito daga wankan kaasancewa yabar yaron shii kadaii, yaron yana kwance kan, gadon bacci yakeyi, matsawa yayi gabb yaron yana kare masa kallo, yadda yaron ke bacci cikin kwanciyar hankalin, tashi yayi ya isa gaban mirror ya shafa mai da turarurruka, sannan yanufii, wadrop ya6are sabuwar jallabiya ,da gudu-gudu yai ya zura jallabiyan kasancewar ya hango yaron yafara motsi, jin yadda yaron yafara kuka kadan-kadan, dasaurii ya karasa kusa dashi sannan yasaka hannu yadauko yaron, lallashin sa yafara yii amma kukan yanad'an k'aruwa kadan-kadan, totsan bakinsa yaron yakeyi alamun yunwa yakeji, tausayin yaronne duk yabii yakamashi, daukan waya yayi da niyyar yakira *Hanna* tafito takarbeshi, tsaki yaja, tunowa da yayi cewa bbu waya ahannunta," tsakin yakaraja akaro nabiyu, tunani yakeyi baisan wazai kiraba, idan yakira ummi yasan zata nemi ganinsa shikuma a halin yanzu baison suhad'u, baison duk wata magana daza'ayi wacce zata 6ata masa raii, yau soyakeyi yakwanta yayi bacci cikin farincikin daya dad'e bai tsinci kansa cikiba, komadai menene abarii sai sun had'u gobe da safe dan ashirye yake yadauki hakan."
Ganin bbu yadda zaiyi ne yasashi danna number ummi da tunanin mai zai biyo baya, wayar tayi ringing har takusan tsiniewa kafin aka dauka, shirune yaziyarcii cikin wayon nadan wasu dakiku, daurewa yayi, yayi sallama, amsawa tayi batareda ta nuna masa wani abuu amuryarta ba,cikin kame kamen murya yace ammm ummi *hanna* na kusane tafito ta karfin yaron yafara kukkk, katseshi tayi da ,auu da nadauka ai tare zaka kwana dashi tunda kana da abincinsa wajenka, d'an sosakai yayi yana murmushi kaman tana kallonsa yace," ummi ina wajen mai martaba ne fa shiyasa kika kalli na dad'e, ummi kiturota plz yana kuka, ummi ne tace *hanna* kam bata zuwa zan turo maka afeeya kabata yaron. Zai kara yin magana tayi saurin katse wayan, dago wayan yayi daga kunnensa yaba binta da kallo," rungume yaron yayi ajikinsa sannan yasauko, yanufii hanyar waje, dake k'ofanna glass ne soldier's dinsa suna hangoshi da gudu sukazo suka bud'e mar kopa, fita yqyi 2aje ea fara'a afuskarsa, mafii yawancin soldier's din basu ta6a ganinsa cikin farinciki irinna yauba, sa6anin kullum da yake cikin murtuke, d'aya daga ciki ne yayi karfin halin tambayarsa, yanayi yanajin tsoro yace," sir babyn kane wannan tun d'azu munganka taredashi, ga mamakinsu murmushi yayi ,sannan yace yarona ne, 2days Kennan da haihuwarsa, mamakine yakama wasu daga cikinsu, kasancewar Sunsan yau aka d'aura auransa, kuma suna da shaida kan mai gidannasu, bai kasance fasikiba, dukiyarsa mulkinsa, baisa yakasance mai wata mummunar dabia ba, hasalima halinsa kowa zaiso yayi koyi dashi, yayinda wasu daga cikinsu sunsan da bacewar matarsa, eukuwa sauran tambayoyi fall cikin ransu, yayinda sauran suka farayii masa addu'ar Allah yaraya, tsayawa yayi yana amsawa cikin farinciki, alokacin cpatain Ahmad dakuma captain bala suka k'araso, cikin farinciki atare suka rungumeshi, yaronda yake hannunsane yasa sukayi saurin sakeshi, dariya kawai yayi, c. Ahmad yasaka hannu ya karbi yaron, sake masa shi marshall yayi, sai yaba kywaun yaron sukeyi, alokacin kuma suka fara labarin dawowar *hannna* anan ne soldier's dnsa da basu saniba suka fahimci cewa yanada mata, kukanda yaron yafarane yasakashi saurin karbansa, yafara tafiya zuwa shahen ummi, rufa masa baya sukayi nan yatsayar dasu, da saurii-sauri yake tafiyan, bai dad'e ba kuwa Ya'isa afeeya yasamu awajen tad'ade tana jiransa, wani ean karamin tsaki yaja sannan yace mata ina *hanna*?"
*Hanna* Ummi tahanata fitowa ya yareema bani yaron nakaishi kaga kuka yakeyi, harrara ya dallah mata sannan yace," bazan badashiba ki koma kituromin *hanna* Nidai ya yareema kabani naganshi sannan naturo maka ita, bbu musu yamiqa mata yaron cikin zumud'i takar6eshi tana cewa, ya Yareema wannan yaron sakkk dani yake kama, murmushi yayi sannan yace, aidolensa ma yayi kama dake, cikin farinciki ta miqa masa yaron tana cewa yaya yareema, barinyii saurii nakirata Dasaurii tajuya, shikuma yatsaya wajan yana jira, kusan10minute baiga kowa yafito ba, gashi yaron yafara kuka sosai wani irin zafii yakejii cikin ransa nakukan da yaron yakeyi, ciki kuwa sunjirane ko zaigaji ya kawo yaron ammma shiru, dan ummi tasan sarai idan tababarii *hanna* tafita itada yaron duka zaibii yariqe mura taje takama yaro."
Ganin shiru yasa mama takalli *hannaa* sanan tace, tashii kije kinbarshi waje asanyinnnan, dama itama *hanna* kamar jira take tamiqe zumbur har dukansu suna mata dariya dasaurii tafice cann ta hangoshi zaune kan wata resting chair tareda yaron rugume a jikinsa, yadda sanyi bazai ratsashi ba, da sassarfa taqarasa wajansa sannan tasaka hannu tabaya tarufo masa Idanuwa alokacii d'aya dagashii har ita suka sauKe ajiyar zuciya, sako hannu yayi yajawota tabaya sannann ya hada yarungumeta ita da yaron sun ebi tsawon lokuta ahaka sannann yasaketa tazauna kan kujera, amma hannwansuna makale ciki najuna,ta kwantarda kanta akafadarsa sannan ahankali tafurta i miss u habibii, batareda yace komaiba yamiqa mata yaron sannan yace cutie babyn sai kuka yakeyi tun d'azufahh, karbansa tayi sannnan ta shimfidashi akafadunta tana rarrshin sa, kallonta yakeyi baki sake yana cewa, cutie yunwafa ayakeji, ai nasani tabashi amsa atakaice, to tunda kinsani aisaiki bashi abincii kibar wani rarrashinsa, toh kawai sannnan tacii gaba da rarrashinsa, d'an 6ata fuska yyi sannnan yace cutie kinaso muyi fad'a girgiza masa kai tayi ahankali, yace toh idan bqkiso muyi fad'a kibawa yaronnan abincinsa narai-narai tayi da ido kaman mai shirin yin kuka tace, Allah tsoro nakeji, d'an k'aramar tsaki yaja sannan yace kika haifeshi ma, aiduk wani abunda zai biyo baya mai sauki ne, me sauk'i? Tanana ta, sannna takaracewa saukifa kace, lallai dan baka sani bane shiyasa," gyra zamansa yayi gabaki da yajuya yana kallonta, sannnan yace" cutie bawai kinaso kicemun tunda yaronnan yazo duniya bai cii komai ba?" Turo baki tayi sannan tace aibangaya maka hakaba," kuma aii dan bakasan ciwonda akejii bane shiyasa, uhmmm kawai yace sannan yaja bakinsa yayi shuru dan yaga abun *_hanna_* yayi tsaurii, da alamu nan bada dad'ewa zatace masa ma dan baison zafin haihuwan bane, d'an murmushi yayi kawai da yatuno irin tsaurin bakinta abaya, aransa yace" wai dan taragema da abunma saiyafii haka, ganin yayi shiru ne yasaka ta tunanin ko ransa ya6aci, ne, ta6oshi tayi yajuyo ya kalleta sannnan tace, honey kayi fushi ne, girgiza kaii yayi sannan yace, kindai 6atamun raine ammma aii kinsan bazan iya fushi dakeba, kaman zatayi kuka tace kayi hakurii plz, bazan karaba, nima banaso kirara yafad'a *hanna* plz komai zakiyii kigujii batawa yaronnan dan kinsan akansane kawai zan iya 6qtarai dake, wasu hawayene suka gangaro mata, cikin kidimewa yariqe hannunta yana cewa subhanallahi cutie menene yafaruu?" cikin kuka tace wato yaronda kwanansa biyu aduniya, few hour's kqyi atare dashi amma ka nuna kafisonsa akaina koh? Subhannallahi, hava cutie nifa bahaka nake nufii ba haka kake nufii mana tunda gashinan kawani zage sai fad'a kakemun akansa, shid'ai baiga loacin da ya zage yana mata fad'afa aamma sanin halin rikicinta yasashi cewa" kiyi hakurii hakan bazata kara faruwa, ke kanki kinsan bbu yadda za'ayi ace naifisonsa aknki yana karaea fad'in hak yana share mata hawayen fuskarta."