← Book details Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 87

Sashe 45

Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A Dai-dai nan motociin suka tsaya,"
Kai tundaga wajen hotel d'in zakasan ana bikin manya,"
Captain Ahmad ne ya Bud'e masa k'ofa sannan shikuma MG ya zagaya ya Bud'e wa *hanna* k'ofa, "
Hannuwansa yasa mata ta kama ta futo,"
Sai tayi kamar bata ganii ba da dafa kof'ar motan da front seat,
ta zuro k'afafunta ta fito. "
Dakyar tasamu ta tsaya dai-dai dan tsinin takalmin yayi tsini dayawa."
Fita k'awayen amarya da abokan ango suka matso suka."
Jerawa sukayi abin gwanin ba sha'awa. "
Afeeya ne tafito daga Cikin wajen tsaya tayi turuss ganin Su seprated."
Kamo hannun MG tayi sannan takamo ba *hanna* tahad'a Su waje d'aya, "
Wani irin shock sukayi dan wannan ne first tym na *hanna* data ta ta6a riqe hannun MG fatanshi is soft n silk *hanna* sanda ta lumshe idanuwanta tsabar irin yanda taji hannunsa kamar tissue."
Shima MG hakanne yake anasa wajen dauriya kawai yayi ya riqe hannunta. "
Ahaka suka fara tafiya Cikin takun angwaye da amare komai na k'asaita."
Ahaka suna tafiya masu pics vedio harda y'an jarida, "
Flash ne kawai ke haske Su tako ina."
Hasken dayayi yawa ne yasa *hanna* kafafunta suka fara rawa danko kallon hanya sosai batayi. "
Ganin haka yasa MG yasa hannu yaza gaya awaist d'inta,"
Batasan lokacin da ta kalleshi dasaurii, ba amma shi ko ajikin sa, hanya kawai yake kallo yacii gaba da tafiyarsa, ita kuma takasa d'auke idanuwanta daaga kansa. "
Yasan tana kallonsa amma yak'ii juyawa,"
Sai can tadacii gaba da kallonsa can sunzo shiga event hall d'in yajuyo ya hure mata idanuwa, "
Lumshesu tayi ta k'ara bud'esu akansa sannan takawar da idanuwanta kunya duk ta isheta."
Ahaka suka shiga wajan gaskiya ba k'aramin decorating akayiwa wajen ba. "
Farine soll Sai pink bolb,"
A haka har suka isa wajan zamansu suka Zauna, "
Event yayi event Alokacin ummii suka iso,
Alokacin aka kirasu tsakiyan fili, suka sauko hannunsa mak'ale da nata ba k'aramin dad'ii ummii tajiba ganinsu haka,"
Alokacin su kilishi umma da sauran iyaye Suna tsaye afilin. "
Sanda sukazo dabb Su sannan *hanna* tatsuguna k'asa tana gaidasu yayinda MG shima yabita ya tsugunna."
Shima Yana gaishesu abin yamatuk'ar k'ayatar da duk mutanen dake wajan." Hakan yanuna musu alamomi dayawa."
Nafarko tanuna mutane yarbiyanta gashi na biyu yanda ta nuna wa mutane cewa samun mace tagari Yana daga Cikin abin da yakesa namiji gyara halayensa. "
Yanzu kuduba yanda MG baiyi niyar tsugunawa ba amma ganin tayi hakan yasa yayi."
Allah yasa muzama mata nagarii. "
Ameen
Kasancewar tsugunawa wajan gaida nagaba ak'asar hausa abune maikyau wanda hakan ana samunsa ga yaro mai tarbiya yasa mahaifansu jin dad'ii da alfaharii da yaransu,"
Dad'ii ne yacika ummii na irin girmamawa da diyansu suka basu. "
Sa hannu tayi ta dago Su duka Su biyun sannan ta rungume *hanna* tsam kamar mai shirin maidata ciki,"
Ganin haka kawai MG yafarqyi musu liqi da 1000 dubu dubu sabii, "
Sannan labba ma tshigo itada afeeya suka jona,"
A sauran dangima sukabi bayansu, "
Kowa liqi yake musu,"
Dakyar ummii tasaketa, Itama tahau yimata liqi,"
Waje yayi waje biki yayi biki. "
Manyan mutane sun hallarq,"
Can na hango y'an BIBIYATA AKEYI FANS, hardasu ameen, aishatu g sabo, aisha ayuba, mmn hassan, maman waleed, Su asm'aul husna,
Su bintu abacha kam ba kantq tasa plate agaba Sai taga k'arshensa, "
Sai kiyi saurii dan ummu sudais na jirankine ita takawa takesonyi,"
Su momy bayo kam andad'e afilin rawa Itada saudat."
Kunsan bikin na manya ne Can na hango murjanatu gimbiya liqi kawai takeyi, "
Maimunat da hajara ya'u aliyu haka kuka iya rawa😳
Maman twinx madai ba'abarta abaya ba dan tura twinx gefe tayi tashiga hidima."
*Hanna* na godiya kuma tajii dad'inn halartar bikinta da kukayi😃."

Intisar idan ka ganta Sai kace aljana dan Wani irin kyau tayi. "
Batafin 10 minute bata wuce gaban MG ba tanayi tana karai raya,"
Amira kuwa anmak'ale itada ya jalal Sai soyewa sukeyi. "
Balle hafsat da abuu yayi nisa."
Tare da yaya jalal suka shigo fili suka yi barnar dukiya, yaya jalal yafice ya tafii ita kuma dasu labba hameeda da sauran kawaye rawarsu sukasha *hanna* tataso har fili tamusu liqi Sai dariya take tana annashuwa amma koda wasa bata yi rawa ba bbu yanda basuyi da itaba dariya kawai take musu tana liqi. "
Sanda suka gajii kafin suka fita daga filin."
Nan aka bukacii ganin ango da amarya kawai afilii Nan suka fito. "
Bbu yanda MG baiyi sutaka ba amma bbu wanda yayi rawa acikinsu."
Yau anga dunkum d'in amarya da ango banda murmushi bbu abunda sukeyi, "
Amma bbu mai alamun fara rawa."
MG ne ya bukacii abashi loud speaker, ba Tare da bata lokaciba aka miko masa,
Yajuya yakalli *hanna* yace. "

_Kuyi hakurin jina shiru da kukayi jiya amma kubini bashi zuwa dare zan biyaku._

To be continued

Ur's

*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

Page 59

*
Matsowa yayi dabb da ita har sunajin numfashin juna yace, "
I love u"
I love u with every single blinks of my eye's, nd every secound of my love."
Ido *hanna* tak'ura masa shikuma yasa hannunsa yakamo nata Yana murzawa ahanakali sannan idanuwansu na sarke Cikin na juna."
Yacigaba da cewa."
I vow To be loyal, to be honest and truthfull with u at good n bad times."
Shiru yayi na y'an secound Yana murza hannunta."
Wanda hakanne yafaru ga duk hall d'in kowa Shiru yayi Yana kallonsu Yana sauraronsu, "
Barin y'an matan they wsh da sune *hanna* ."
Ahaka yacigaba da magana,"
Matse hannun *hanna* yayi dake Cikin hannunsa sannan yace, "
And hopely I will try to be d best husband for you my wife,"
And best father for our children nd best grandfather for our grand children. "
Dariya ne sosai yakama *hanna* saita rufe bakinta,"
Da d'ayan hannunta d'ayan kuma nacikin na MG."
Yanda take dariyar da yanda yatsaya kallonta Cikin nishad'ii, "
Ya k'ara bawa mutanen wajan sha'awa."
*Hanna* ne tace an I promise to take gud care of you," am going to be ur best And truthfull frnd,"
D'aga masa gira d'aya tayi sannan tace, "
U knw truthfull frnd are alway's hard to find,"
But am gonna be dat truthfull for u dear,"
Am going to be ur 6ter, frnd, "
Am gonna take good care of u just like a little baby."
Dariya abun yabashi Sanda ya d'an dara. "
Yazo dai-dai kunnenta yace keep ur promise."
Afili ta furta yes,"
Am going to be d most amazing wife ever. "
Uhummm abunda MG ya fad'a kenan."
Kamar rad'a yanda bbu maijii *hanna* tace dats all. "
D'aga kafata yayi shima ahankalin yace not bad."
Cikin D'aga murya kuma yace I vow to make u da happiest women on earth."
I will make sure dat every girl is jealous of u, "
Yafad'a Yana jijjaga hannunta."
Tsayawa kallonsa tayi bata ko blinking idanuwan ta."
D'an sunkuyowa yayi ya hure mata idanuwanta."
Lumshesu tayi sannan ta bud'esu."
Muje toh Yafad'a ahankalii. "
Okkk. Ai bata gama rufe baki ba suka farajin ruwan kud'ii akansu badaga y'an uwansa da y'an uwanta ba abokanansa kam ba'a magana da nata kawayen."
Hameeda ne ta sunkuyo dai-dai kunnen Amira tace dubii *hanna* munafuka kamar ba itane d'azu tadamu mutane da kuka ba gashi yanzu tasake tana zuba love, "
Uhmm Amira tace sannan tak'ara cewa ke beb abunnefa bbu sauk'ii."
Tsaki Hameeda taja tace ainaga alamu kema kwanan nan kinfara shigane."
Amira bata k'ara kulata ba dan tasan idan adah tayiwa tsiya ma masoya yanzukam bazatayi ba. "
Intisar nacan gefe banda kuka bbu abunda takeyi,"
Wani irin kishi ne yake tunurnuk'anta,"
Zafii takejii acikin zuciyarta tadaga bbu wanda yasan tanayi kawai saita fice tazarii motanta tayi gida. "
Su affan Sai kud'ii kawai yake zubawa kamar baisan zafinsu ba."
Dama duk dangin MG wannan ranar suke jira shiyasa suke shagalinsu, "
Sosai biki yake buguwa *hanna* jitayi kamar tayi kuka dangajiya,"
Basufin 5 minute za'a kirasu fili. "
Sai 11:00 kafin aka tashi awajen diner d'in, kafin atashi abubuwanda *hanna* ta mallaka basa irguwa."
Antashi amma ango da amarya bbu halin tafiya dole saisun jira kowa ya watse,"
MG na kallon yanda *hanna* ta maqale Amira ta k'ii barinta ta motsa ko nanda can itakuma ta matsu taje wajan yaya jalal amma yanzu tasan harya tafii ma. "
Murmushi kawai yayi ganin yanda *hanna* take Wani d'ar-d'ar abin saiya bashi dariya."
Ahaka Sanda suka sallami kowa amma hannunta na maqale dana Amira, "
Yakasance daga shi Sai guard dinsa," Ahaka sukaje shiga mota, "
Nanma *hanna* tamqale Amira dole Sai front seat Amira tazauna sukuma Suna baya."
Ahaka har suka isa bakin shashin d'in da suka dauko Su, "
Suna sauka amira tafuce da gudu tana saurii ta shiga ta kira yaya jalal."
Kok'arin fita takeyi yayinda c ahmed ma yafice. "
Cafko hannunta tajii anyi dasaurii tajuya, tana kallonsa shima kallonta yayi yace" Ina zakije maraai raice fuska tayi sannan tace bacci nakejii, nikuma banajin bacci Yafad'a kai tsaye."
To ni ai inajii Tom maimaita abunda kikafad'a d'azu saiki tafii. "
Zaroo Ido tayi kamar zatayi kuka tace"
Bacci fa nace maka inajii. "
Eh nikuma maimaita abunda kika fad'a nace kiyi."
Ni ma manta ta fad'a. "
Daga kafata yayi yace tom kiyita zama anan dama ni bangajii da kallonki ba."
Ganin tana shirin yin kuka yasa yace ok, jeki kwanta, "
Harta juya yace bakijii ba,"
Uhmm tace sannan tajuyo,"
Light kiss yabata agefen lips d'inta sannan yace saida safe, "
*Hanna* daskarewa tayi awajen Sanda ya k'ara maimaitawa sannan tajuya zata fice da saurii."
Kamo hannunta yayi yace bakin sava guduba wannan rigar yasarda ke zatayi."
Aikuwa bata kulashi ba tafita, shikuma ya jingina kansa ajikin seat kawai Yana kallonta."
Koda ta fita tsayawa tayi ta cire takalmanta sannan tatafii dasaurii saurii. "
Sanda tashiga tarufoo k'ofa sannan tasauke ajiyan zuciya aranta tace lallai ma wannan MG d'in ta shafa gefen lips d'inta kawai Sai ta tsincii kanta dayin murmushi."

_Small is better dan neva_
_I field my promise_

To be continued

Ur's
*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
Chapter 45 · 0% Book details