Sashe 15
Bibiyata Akeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Maman manal Wannan baby na wahalar damu dayawa 😜Allah dai ya futo dashi lpy, saura kuma kice na miki terere* 🙈😜😉
Page 28
*
Futa tayii ahankali kamar wata marar gaskiya."
Hange " hange" tafara can " sai ta hango motarsu awajen can dan nesa Da gidan."
Nufarsu tayi Da gwarin guiwa, amma duk da haka gabanta yanata faduwa dar-dar.
Tana isah" bakin motar ta bubbuga glass din, ahankali suka zuge, kara hade rai tayi sannan tadauko ledar Da mika musu, ba musu dayan ya karba wanda yawanci shi yakeyin _driving_ din _car_ din. "
Kara turnuke fuska tayi, sannan tace kudaina zama Da yunwa, ta dalilina gwanna idan zaku ringa futa kuna neman abinci ku futa."
Tana fadin haka tajuya. "
Binta sukayi Da kallon mamaki,
Juyawa yayi ya kalli dayan sannan yace, captain bala yarinyar nan nada abin mamaki."
Yadda kasan oga data murtuke fuskar ta shima haka yake, an hadu an dace sukace hadeda kyalkyalewa da dariya, bude ledan sukayi, gaskiya yarinyar nada kirki, wato hartaji tausayinmu. "
Dama yunwa sukeji, take suka fara cin abinci."
Karfe biyu suka fito dan wucewa kano, sosai sukayi kewar maman nana mace mai kirki. "
Sun dau hanya, sun kai wudil najeeb yakirata, tayi mamaki nasanin cewa yasan dasudau hanya amma ko saudaya bai kirata ba."
Sauke ajiyan zuciya, tayi sannan tayi picking call din, hira sukayi sosai, har ta manta Da yaya jalal a motar. "
Haka kawai yaya jalal ya tsinci kansa Da bakin cikin wayar da takeyi, shi yasan ya dade yanason *hanna* amma kuma yarasa dalilin dayasa har yanzu yakasa furtawa."
Saida suka shiga garin kano sannan sukayi sallama da najeeb, alokacin ran yaya jalal yakai kololuwa wajen baci, yayi kucin kicin ya hade rai,
================
Wannan mutuminne wanda haryanzu bawai nasan waye bane, yadaga waya yana kira da alamun wani yake nema."
Can aka dauki wayar, cikin firgici yafara magana, chief sanda nace ma a airport mutada bomb yamutu ahuta kukaki, gashi abinda nakeji yafara, faruwa. "
Yanzu Haka dan gidan minister yananan a asibiti yafara daukar fansa."
D'azu yakirani yake shaidamin, cikin wayanne naji ankatseshi, ya'akayi har yasan mune muka aikata??" shima ya fada cikin tsoro, Yanzu abinyi shine, duk kai musu waya muhadu musan abinyi, tun kafin kwabar mu tayi ruwa, nan Da zuwa _week_ duk muhadu a abuja. "
Cikin kid'ima ya amsa Da _yes_ kawai, yana gama wayar ya cire hula duk ac dake falon amma gumi na tsatsafo masa."
Haka kira yayita shigowa wayarsa kowa cikin tashin hankali yake tambaya danjin, cikekken labari. "
Ahaka dai suka tsaida magana akan zuwa _next week_ zasu samu yin meeting dan samun _solution_."
Akarshe ne yakira wani awaya, bayan ya dauka ne yafara ce masa, "
Inason ka samomin tak'aitaccen _history_ MG Abudullahi abdulaziz lamido ne."
Duk wani wanda yasha feshi, Inason sani koda jaririyar da aka haifa a family din akawo min sunanta Da kuma pic din su, zuwa nan da _3days_ banji mai akace ba yasauke wayar akunnensa. "
===============
Sai yamma likis suka shiga garin kano, kowannensu agajiye yake, gashi kokadan yaya jalal baya gudu amota."
Kuma k'arin abinma, bacin ran dayake ciki yasashi k'ara saibi. "
Suna isa cikin gidan ko gaisawa da umma basuyi ba suka wuce part din 'yan mata yanda dakin anty samha da hameeda yake."
Suna shiga agajiye suka zube kan gado, sis wai meya batawa ya jalal raine a mota?? "
Ki kalla fa ko magana yakiyi."
Damuka iso ma ko kallon mu baiyiba yafice yabar motan. "
Ohonsa nikam, tana fadin Haka tashige ta dauro alwala, bayan tafito *hanna* ma tashiga tayi wanka, bata damu Da yamma Da tayiba, ta d'ane gado sai baccin gajiya, dama rabonta da irin Wannan tafiyar tun tana yarinya."
Bayan hameeda ta idarda sallah ne itama tabita gadon, nan danan bacci mai nauyi yayi awon gaba dasu. "
To be continued
_Ur's_
_Z33yyb3rw3r_
*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
*this Page is humbly dedicated To u maman manal yhur such a nice an wonderful person luv u so much* ```nima inasonki kamar yadda kike sona``` ```muna mugun tare```👍
Page 29
*
Basu suka tashi daga bacci ba, sai kusan bayan magrib. "
Umma batsan da dawowarsu ba dan tajira har tagaji kuma takira waynsu *hanna* ba'a _picking_ yaya jalal dama ransa abace yake shiyasa yana isa yakashe wayansa, saleem kuma bayansa yabi suka shige daki."
Kusan _eight_ 8:00 wata irin yunwa tatashi *hanna*. " gani tayi hameeda tawani baje sai baccin take sharar bacci."
Dak'ar k'arewa tayi ta sake mata marii, a _back_ dinta sanda ta tashi zaune bbu shiri. "
Ke da'allah yunwa nakeji." shine dan rashin mutunci sai ki dake ni banza kawai, tafada hadeda komawa baccin ta. "
_Please sis wake up am terribly hungry_ , bakisan kofa ba kenan, tafada atakaice."
_But i said am srry_ *_hanna_* tace had'eda langa6ar Da kanta, banza marar mutunci tafad'a had'eda mikewa tayi hanyan futa, ai *hanna* dataga ba sarki sai Allah kuma tafiya zatayi ta barta. " a arba'in taduro akan gadon tabi bayanta."
Afalo suka sami Umma tayi tagumi, ai Da gudu *hanna* tawuce hameeda tafad'a jikinta. "
A razane Umma ta juya jin mutun ajikinta, ai tana ganin *hanna* cikin murna ta kankameta ajikinta, sai can ta sake ta."
Ba kunya *hanna* ta gyara zamanta dere-dere akan cinyan Umma, kod'od'uwa Da ita sai wani zuba mata shagwaba take zubawa kamar 'yar goye. "
Tsakin da hameeda taja ne yasa hankalinsu yakai kanta datake tsaye."
Ware mata hannu ummah tayi, sannan tasaki murmushi ta shige jikin Umma. "
Umma Haka Allah yayita dasan yaranta da kuma jansu ajiki."
Ture ture suka fara kamar wasu yan biyu,, dariya kawai Umma keyi musu, dan yanda takejin hameeda Haka takejin *hanna* kokadan bata tabajin banbanci akansu ba, hasalima dukansu da ita suke kama. "
Yaran ummah biyar ne Allah ya azirtasu dasu, babban danta ya auwal shike auran anty hindatu yar mama, sai me bi masa yaya jalal, daga nan sai anty samha wanda za'ayi aure tagana degree dinta a buk." sai salman wanda hameeda ke bi masa, yagama degree dinshi agana yana service, kunsan yanayin karatun mu bad'aya dana muba dan anty samha tarigashi shiga da shekara daya amma tare suka gama, sai hameeda itace auta."
*Hanna* ce tarik'e cikinta cikin muryar shagwaba tace Umma yunwa, tashi tayi taja hannun su zuwa dining, sanda sukaci suka koshi sannan suka fara tamvayar wajen anty samha. " shaida musu tayi tana d'akinta aguje sukatashi sukayi dakinta, tana waya da mijin da zata aura saiji tayi kawai anzube akanta had'eda saka ihu."
Itama cikin razana ta saki nata ihun wanda sanda yasa abubakar dake zaune a kusa da MG yana waya saurin kawarda wayar a kunnensa, afili kuma ya furta su hameeda an isoh kenan. "
Gaban MG ne yafadi, yanason masa tambaya amma bayaso ad'ago shi, kawai saiya share."
Amma ransa fall yake da farinciki, ya tabbata *hannan* sa ta isoh lafiya. "
Juyowa tayi aikuwa tana kallonsu wani sabon ihun ta dad'a sakewa sanna ta rungumesu, Umma tana daga falo amma tanajin ihunsu."
Yan iska yaushe kuka isoh?? "
Tun da yamma" shine kuka shige daki? " kunsan tun yaushe nake jira kuzo kufutar da ashoben kanne yan iska kukaki zuwa."
*Hanna* Da hameeda ne suka kalli juna harsuna hada baki wajen cewa k'anne?? " *Hanna* ce ta tabe baki yanzu ke anty samha ku kunya bakijiba wajan cewa wai mu muyi ankon k'anne, hameeda ce ta amshe zancen haba anty yanzu dame kika fimu?" har mun daraki atsayi fa gaskiya aduba wannan zancen."
Daura kafa daya kan daya sukayi sai wani jujjuyata sukeyi, irinna mararsa mutuncinnan. "
Ita kuma anty samha tunda suka fara magana tasake baki kawai tana kallonsu, Ita kanta tasan gaskiya ne inba fuska aka duba ba ba'ace ta girmesu ba."
Idan ta jiki ne ma sai ace sun girmeta. "
Cikin rasa abin cewa tace ku6ude, _wadrope_ dina zaku kalli kalli kala biyar biyu na k'anne, uku na kawaye, green da yellow dinne na kannen saiku ebi na kawayan."
*Hanna* ce tatashi ta bude sif din, na kawaye tafara cirowa sanda taciro set uku, sannan tajuyo, taga yanda anty tazuba mata idoh, meye🤷♀?? " *Hanna* hameeda amira tafad'a atakaice."
Hameeda ne tataso, Itama, " na kannen ta eba set biyu."
Kwasan kayan sukayi dasu fice, anty tatsaresu, me kuma dakuyi dana k'annen, owh anty dan munce baza musa abiki ba _doesn't mean_ ba maso, " A'a kawai abikinne baza musaba." suna fadin haka suka fice suka barta _totally speechless_
Abubakar kuwa dariya yakeyi kamar dan itah aka aikoshi yi duniya." tun lokacin bawai yakashe wayan bane, saima samusu Ita da yayi a _handsfree_ koh MG dako murmushi bawai yacika yi bane amma yau sanda yayi har hak'waransa yafito. "
Jin muryar ta da yayi yasashi awani irin nishadi, soyayyarta ne ke ratsa duk wani gabbai najikinsa," wanda har wani kasala yasaukar masa dashi, " sai wani shimfid'aden murmushi wanda ke kwance a fuskarsa dayasa, kuma tunshi suka zauna a lobe wato dimfull, wanda wasu ke kira da _beauty point_."
Damashi ko motsa bakin sa yayi, toh _side da side_ na _cheeks_ dinsa sai sun lotsa, "
Su *Hanna* nashiga daki duk suka zube kayan ak'asa, *Hanna* ce tacire doguwar rigar dake jikinta, da niyyar shiga wanka, yarage daga itah sai _bra_ da short din wando wanda yawuce guiwa amma baikarasa kasaba."
Hameeda ce tashigo, daga falo taje dauko ruwan sanyi,, saurin daukan rigarata tayi da niyyar kare jiknta. "
Wata muguwar harara da hameeda ta watsa mata da'allah banza, with dis yhur platty tommy mai mutum zai kalla?" eh din najidai futa da'allah. "
K'arasa shigowa tayi saikiyi kuma."
Tsaki taja ta shige _toilet_. "
================
Tashi yayi ya shige shaashinsa." idanda sabo abubakar yasaba, shi bayayun sallama saidai kawai kanemeshi karasa. "girgiza kai abubakar yayi sannan shima yatashi yatafi."
Yana shiga dakinsa wani godon alfarmane aciki, wanda daka kalla ansan gadone wanda jinin sarauta ne kawai masu irinsa wanda ake kira da _royal bed_ . "
Farin _bed shit_ ne kall a kan gadon a shifideh, kamar yanda _paint_ nadakin yake fari,
Dakin yakai akarsa gado uku aciki kawai dan girma da kyau."